Sashe 38
Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Amsa sallaman kawai JEEY yayi batareda tsayawa doguwan gaisuwa ba yace Yana buqatan magana da Ashley idan zai samu dama coz shi ya kasa samunta.
Numfashi a boye Dr Zakeer ya sauke Jin ba Ameenatou yafara tambaya ba Dan haka ya Dan sake sakewa ya sanar dashi accident dinta da tafiyan da Akai gida gabaki Daya da ita.
Shiru JEEY din yai batareda ya fahimci bayanin ba Saida dr Zakeer din yakai Ayar dogon bayaninsa tukuna ya sauke ajiyan zuciya ahankali cikin nutsuwa yace Bai gane komai ba ya sake masa bayanin.
Handsfree ya Saka tareda ajiye wayar kan table din gabansa sbd siddeeq dayake tare dashi yaji Dan shine yake fahimtar wasu abubuwan da kyau Saiya masa bayanin yanda zai gane Dan wata hausar Baya ganewa bare magana ce data shafi Ashley da Ameenatou sbd a yanda ya dauki Ashley din kanta Jin yakeyi nauyinta yariga yahau kansa tinda batada kowa bare Ameenatou da duk abinda ya shafeta Yana buqatan cikakkiyar bayani da nutsuwansa.
Sake jero bayani Dalla dalla Dr Zakeer yayi cikin turancin da Jamaal din zai gane tareda rufewa da zancen Ameenatou akan iyayenta sunzo ai harma an sallameta.....
Siddeeq dayake sauraron bayanin saurin juyowa yayi idanuwansa a fili ya Kalli JEEY din Wanda ya taso da bayansa daga jinginen dayake zufa na Neman tsifo masa abinda Bai cika yi ba idan ba geamin yakeyiba.
Bayajin kwata kwata akwai buqatan Jin bayanin komai gameda su Ameenatou da Ashley a waya ki daga bakin kowa.
Kashe wayar yayi tareda juyowa da idanuwansa da suka mugun sauya take ya Kalli siddeeq Wanda shikuma take ya fidda wayarsa Yana nufar kofa dan siyan tickets nasu na tafiya.
Batareda tambaya ko Neman raayin Dad Mam ba Siddeeq ya Siya ticket dinsu harda shi sbd bama Jamaal zai iya barinsa kasar ba ya tafi sbd Mum dinsa da baya buqatan kowa a kusa da ita.
Shi kansa Mam din Daman ya tashi tafiyar tinda ya samu Yana gaisawa da 'dansa Dan haka washe gari karfe 8 na dare kirjinsu ya sauka Lagos Nigeria zuciyar JAMAAL kaman zata fiso waje sbd zafin datake ciki da rashin nutsuwa.
Shi kansa siddeeq hankalinsa baa kwance yake ba zuciyarsa tiriri takeyi Yana sakawa da warwara da Kuma halinda Ashley ma take ciki.
Kai tsaye motoci ne daga SEELAHs guda biyu suka zo daukansu daga airport kwata kwata JEEY Bata inda motocin suka fito ba yakeyi ta ganin ya Isa asibitin kawai yakeyi har lokacin idonsa ko na minti Daya Bai rintsa ba da bacci tin jiyan har yanzu din.
Motar Mam Kai tsaye Mansion din Seelahs ta nufa su Kuma dayar motar gidan JEEY suka nufa dashi da Siddeeq dake duba musu ticket din zuwa Abuja a yau din batareda Bata lokaci ba duk da sai sunje asibitin sunji komai.
Mam ma Yana shiga Mota tin kafin su Isa gida ya Ciro wayarsa ya Nemo numbern bullet ya Saka Kiransa.
Bullet na dauka Kai tsaye yace
"Barka da sauka Sir"
"Bullet AMEENATOU JADEN tabar asibitin datake batareda JEEY yasan inda take ba kuma Ina kyautata zaton Babbah ne ya tafi da ita sbd ance iyayenta a yanda naji JEEY din nayiwa Aunt dinsa bayani Dan haka inason sanin duk inda suke a qanqanin lokaci Dan Lameenu zai iya bibiyarta batareda sanin kowa ba,
Ka tabbatarda ko BB baisan da bacewanta ba kota Ina inada wadda zan kai asibitin a matsayin sunan AMEENATOU OMAR,
Inda suke nakeson a nemomin batareda sunyi Nisan da zasu gagara samu ba so nake sirikata ta shigo ahalina tayi zaman aure yawon ya Isa haka,
Kuma komai kada lam ko BB su sani ka tabbatarda Hakan."
Gyada Kai Bullet yayi Yana cewa
"Angama Boss, Nurse din Am Jden din ma BB ya kaddamar mata ta wuce sky Kuma yayi Hakan ne sbd kaiwa ga Ameenatou din,
Maganar Bude aikin lam gurin Sir JEEY Kuma an gama komai na saki sakon inda Siddeeq zai Gani Dan ganinsa shine ganin Sir JEEY"
Gyada Kai Mam yayi batareda ya Isa gida ba yace Driver ya juya motarsa zuwa gidansa da ko lam baisan da shi ba Dan ko Siyansa da sunan Haroon seelah ya Siya Dan ba ayau yakeson asan ya dawo kasar ba.
*****JEEY na Isa gida jikinsa duk zafi yayi wanka da salloli ya fito shirye cikin doguwar jallabiya brown me shining din laushi da tsada sai slippers din bb ya fito fuskansa har ta Dan fada.
Siddeeq Daman Bai tafi gidansa ba anan ya sauka Dayan bedroom din Shima tini ya gama ya fito a shirye Ya Bude mota Yana jiran fitowan JEEY Dan yasan ba zama zasuyi ba.
Ba walwala ko sakewan fuska ko kadan jeey ya iso ya Bude motar ya shiga Yana kunna wayarsa batareda ya tsaya komai da ita ba ya ajiye gefensa siddeeq Yaja mota suka fice.
Dr Zakeer da shine yayi waya da Jeey din Kuma yanda ta qare wayar yasan duk inda yake Kila Yana hanyar dawowa Dan Haka tin daga ranar washe gari tinda safe yayi tafiyar kwana biyar.
Kai tsaye dakinta ya fara zuwa ya tararda maganar Dr Zakeer din Ameenatou Bata Nan,
Office din Dr Zakeer ya nufa inda acan ya hade da Dr Ibrahim Wanda Yana ganinsa ya rude cikin kame Kame yafara masa barka da dawowa Yana kokarin kannewa.
Bai wani amsaba Kai tsaye ya buqaci jin yanda Akai aka sallami Patient dinsa.
Dan kamewa Dr Ibrahim yayi yana jero bayanin iyayenta suka ringa zuwa suka takura tareda bayarda korafin karfinsu ya qare na biyan kudin asibitin shiyasa aka duba korafinsu aka sallameta Kuma yanayinta ma yayi sauki sosai ba laifi......
File dinta jeey ya dauka dayake gabansa batareda ya tsaya sauraron bayanin da Kara masa radadin zuciya da kunar jini yakeyi ya bude Yafara karanta bayanan dayake ciki harma da photocopy na id card din Babbah da Hafiz dayake ciki.
Wani zafin zuciya me tafe da radadi da tafasar jini yaji Yana taso masa idanuwansa sukai ja hancinsa da fuskansa tana yin ja sbd fushin dayake taso masa.
Wurgi yayi da file din batareda yace komaiba ya juya ya fice sbd baida abin fada musu a yanzu Saiya samu Zuwa Nasarawa ya dawo tukuna.
*******A daren suka bi jirgin dare zuwa Abuja suna sauka Kai tsaye Nasarawa suka wuce,
Dare sosai suka Isa
Wanka da sallah yayi sai a lokacin ya samu yasha coffee me karfi sosai Dan kansa ya Dan sake sbd tsananin ciwon da kansa keyi tareda nauyin kirjinsa.
Shi kansa siddeeq sai yanzu ya samu Daman cin abinci bame nauyi ba bayan yayi Sallah yayi wanka.
Yana gama cin abincin Shima nasa ciwon kan ya dawo Dan haka dole kwantawa yayi Dan samun sauki kafin safe.
JEEY kuwa a zaune ya kusan kwana Dan sai kusan asuba ya samu baccin ya Dan daukesa sbd tsananin da ciwon kansa yake karawa.
*********
Karfe 6 na yamma a ranar da Mam din suka dawo sabuwar motar Daya Siya a ranar da sunan BB tai parking bakin office din Aliyah Lameenu Seelah.
Wannan lokacin shine lokacin fitowanta Dan Haka ko mintina goma Bata qara ba akan 6 din ta fito sanyeda wide leg jeans da Silk longsleeves sai block heel na louboutin kanta daure da silk scarf Jakarta a hannunta.
Key din motarta ta fito dashi daga handbag din tana kokarin Isa motarta Akai mata horn tareda sauke glass din.
Mamakin ganin Wanda yake motar ne ya Sakata karasowa cikin sakewa tana cewa
"Bullet yaushe ka dawo daga tafiyan da kace kayi??
Baice komaiba ya Bude mata motar ta shigo sbd shi din mutuminta ne sosai Yana mata ayyukanta yanda takeso.
Cikin girmamawa batareda ya fito ba ya Bude mata Yana cewa
"Akwai Sako me mahimmanci daga sir Mam Bismillah."
Tana Jin Hakan ta shiga motar tana cewa
"Dad Mam ya dawo ne Daman?
Jan motar yayi sbd Bai kasheta ba Daman Yana cewa "eh"
Kai tsaye ya nufi inda zasu Yana amsa maganarta batareda ya jiyo ya kalletaba.
#MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[29/05, 10:07 pm] Zainabdawaki: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
98
*_AISHA's COLLECTION_*
Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?
Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?
Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..
Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,
ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...
Join our group to see lot of our amazing products 👇
Location: LAGOS
We deliver nationwide
09013833502
https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL
************
DAWOWA LABARI
Ameenatou tsananin azaba ya Sakata somewa tana kwance kaman Babu Rai a jikinta Babbah ya iso kofar gidan da taxi din Daya samo daidai lokacin Shi Kuma Hafiz Yana kokarin tsayawa wani passenger Daya samu zai hau mashin dinsa wayarsa Dake aljihunsa tayi ringing Ya Ciro Yana Dan kare wayar da hannunsa sbd ruwan sama Baya ganin me Kiran sosai.
Bai ga suna ko numbern data kira dinba sbd ruwa Dan haka daukan Kiran kawai yayi tareda dorawa a kunne kafin yayi magana Kai tsaye yaji muryan da ko bacci ya tashi zai ganeta ta ambaci sunanta cikin Wani irin nutsuwa da Kamala tareda tsagwaron ilimin Daya ratsashi duk da akwai sauran rashin hayaniyar ciwon da yayi.
Sakin mashin din Hafiz yayi sauran kadan su kife yayi saurin riqe kan mashin din Yana kashewa muryansa na rawa ya amsa da cewa
"Sir Omar Kaine???