Sashe 35
Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk yanda yaso dannewa ciwon da zucuyarsa keyi ya kasa dannuwa ba tsammani ciwo me tsanani ya kwantar dashi Wanda ya Saka dole Siddeeq daukansa suka koma Abuja kwanansu Daya a can suka wuce Lagos suka dasa sabon bincike acan.
Rama da sauyin da JAMAAL SEELAH yayi a cikin kankanin lokaci ya Saka hankalin Mam tashi tareda Siddeeq Dan haka kowannensu ya sake haukacewa gurin Neman inda su Babbah suke.
Mam yafi kowa sanin Babu Dan ta'addan dayakai Babbah Dan kuwa ya iya boyon da wlh bazaka iya gane inda yake ba sai idan kaddara ce ya Sakaka haduwa dashi sbd sune shedan Hakan,Saida sukai shekaru ashirin suna Nemansa kafin Allah ya kawo musu kaddarar haduwa dashi,
Sbd Jamaal da nasa burin Shima bazai taba iya zama ba batareda ya Nemo Sirikitarsa ba Dan kuwa har abada sirikitarsa bazatai rayuwar talauci da garari ba.
Lameenu da hankalinsa yake kwance cikin Jin dadinsa baisan abinda yake faruwa ba sbd a ranar Daya kira BB Bai samuba bullet ne da kansa ya bugar da BB yakuma Kashe wayarsa Dan yasan shi Lam din zai kira idan Bai samu BB ba hakan ce kuma ta faru dan haka yana kiransa ya sanar dashi akwai sakon da dr zayyan zai turawa jamaal yaje ya tabbatarda sakon bazai taba zuwa ba koda daukan ran zayyan dinne ayi.
"Ba case Boss" yafada masa tareda kashewa.
Mam bullet ya kira ya Sanar masa komai.
Numfashi me sanyi Mam din ya sauke yace masa yayi abin ya kamata yayi akan aiken ya kashe wayarsa.
A tsakiyar Daren bullet yakaiwa Lam laptop Dake dauke da results din aciki da wayoyi biyu da Suma duka akwai result din a ciki sai takardun results din da akai printing duka Wanda aka turawa Mam ne suka rarraba a wayoyin da laptop tareda printing ya sanar da Lam ga komai nan babu copy ko daya a hannun kowa harshi dr zayyan din.
Hakan yayiwa Lameenun daidai Dan haka da hannunsa ya fasa laptop da wayoyin ya hadasu guri Daya da takardun ya kona tukuna yaji sanyi.
Wannan ne ya Saka ya jisa daidai ya dawo da hankalinsa kan Aliyah da akace Bata dawoba Batama kwana gida ba tin jiya.
Kasancewan tana Hakan wani time din ya Saka Bai kawo tinanin komai akan 'yarsa ba seda dare ya Kuma yi sai gashi Kuma Tayo sakon tafiyan gaggawa ce ta kamata ya wuce South Africa motanta ma tana office a aika a dauko akwai key a hannun pa dinta.
Daddy dinta da mummy Sarat ya turawa Dan haka hankalinsu ya Dan kwanta sbd ba yanzu ne ta Saba Hakan ba.
Damuwan yanayin JAMAAL data rashin ko information Daya me amfani da zai kaisu inda Babbah suke ya Saka Mam barin lam tukuna Dan daman ko Bada wannan tashin hankalin ba a tsare yake lamarinsa bazai taba lam ba Saiya fara gwajin dosage da sukai amfani dashi ga dansa tukuna,
Bazai illata lam ba ta hanyar tabasa Amma yayi alkawarin cikin qanqanin lokaci zai rabasa da dukkanin abinda yakeso duniya tin daga kan mutum har takarmin sakawa.
*********Duk yanda suke tsammanin JAMAAL nada karfin hali da dauriya lamarin yakai Wani matakin da dole Mam ya sanar da Siddeeq ya lallaba Jamaal din su koma Poland yayi jinyar acan idan ya warware ya dawo Kuma yayi masa alkawarin kafin ya dawo bazai taba zaunawa batareda angano su Ameenatou dinba.
Siddeeq ma yayi Naam da Hakan sbd yasan Mam a yanzu dayasan Ameenatou matar JAMAAL ce bazai taba iya cutatar da ita ba haka zalika bazai bari kowa yayi Hakan ba sbd Jamaal din sosai yake jin jikinsa.
Duk yanda sukai JAMAAL Baima Basu fuskan aminta da tafiyansa yabar qasar ba batareda ya Nemosu Ameenatou dinba.
Kudi ya sake sosai anata nema da bincike Amma Babu inda ake samun komai,
Siddeeq kansa ramar yakeyi sosai duka sun tashi daga Yan kwalisar Maza masu class da dukiya sbd tashin hankali da damuwa,
Jamaal Wani irin Sumar Kai data qasumba ya tara ya qara haske sosai ya koma kaman balarabe ba batureba hakama ramarsa ta dan bayyana,
Gaba Daya yanzu Baya kowanne Aiki daga na asibitin harna office bayan yawon masallatan Lagos Babu abinda yakeyi ko zai Hadu da babban a masallaci kaman yanda Dad Omar yayi,..
Siddeeq da damuwan Jamaal din ta tsayar da tasa rayuwar Shima tinin ya sauya Shima daka gansa zakasan ya sauya komai nasu ya tsaya cak bayan yawo a garin Lagos da kewanta Babu abinda sukeyi.
Hakan yana mugun cin Mam gashi duk wata hanyar da Lam zaisan abinda ake ciki ya biya ya toshe suna cigaba da huldodinsu batareda ya taba nuna wutar datake cin jini da zucuyarsa ba akan lam din.
A cikin wannan lokacin ne Mam yayi tafiya daga can ya wuce Poland ya taba lafiyar Dr Aleena sbd son Jamaal ya dawo Poland din
Aikuwa Hakan Akai lokacinda aka kirasa kan mum dinsa jikinta ta rikice sosai gaba Daya kwana biyu kacal ya qara ya tattara ya tafi Poland din da nufin tsayawa ya samarwa mum din sauki wannan Karan Nigeria zai tattara da mum dinsa gabaki Daya su dawo inshallah sbd bazai taba iya rayuwa a wata qasar ba Kuma sanin AM tana Nigeria koma inane.
Tafiyarsu ta Saka hankalin Mam kwantawa Amma har lokacin Bai motsaba Yana jiran Lameenu ya illata Aliyah Dake asibitin tukuna Dan haka ta nasu bangaren komai ya lafa Yana tafiya a tsanake ba hayaniya lokaci kadai Mam ke jira sedai ta bayan fage Yana Tara dukiyarsa da sunayen 'yayansa da tsohuwar matarsa Dr Aleena da nufin Yana ware musu dukiyarsu ne Daya cinye Kuma duka Hakan ba tareda sanin lam ba Dan kuwa ya Siya gidaje sosai da motoci tareda filaye ba iya cikin Lagos ba Dan so yakeyi ya rusa lam da kyau.
#MAMUH
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
[29/05, 10:07 pm] Zainabdawaki: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
93
*_AISHA's COLLECTION_*
Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?
Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?
Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..
Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,
ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu...
Join our group to see lot of our amazing products 👇
Location: LAGOS
We deliver nationwide
09013833502
https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL
**************
Kallan wayar gefensa yayi ganin sunan Dr zayyan ya Sakasa daga Kiran sbd lokacin daukan Kiransa ya wuce hakama Babu wanda yasan ya dawo kasar.
Daukan wayar yayi cikin nutsuwa da Kwanciyar hankali.
"Ranka ya Dade,Sir ya gida?ya family?
"Lfy kalau alhmdlh Dr,
Yaya aiki?
"Alhmdlh Sir,
Am Daman sir akwai Sako Dana Turo Wanda ba naka bane na Dr JEEY ne an Dan samu matsalan sunane danajebfr turawa sbd SEELAHs din dayake Daya,
Ina fatan ranka ya Dade please basai ka duba ba zaka iya gogewa kawai
Sakon is confidential, very very personal Sir."
Numfashi me sanyi Mam ya sauke cikin nutsuwa yace
"Kace na JAMAAL ne??
"Yes Sir"
"Its okay,ban duba sakon ba Daman so zan gogesa"
Godia Dr zayyan yayi Yanawa Dad din sallama ya ajiye wayar.
Mam kallan wayar hannunsa yayi tareda ajiye gefensa yaci gaba da kallan dayakeyi sedai hankalinsa kwata kwata ya shiga akan me sakon ya kunsa na JEEY din Kuma anan asibitinsu Nigeria,
A saninsa JAMAAL bazai iya sake wata alaqa da asibitinsu ba indai ba abinda ya shafi Haroon bane, to Kuma Haroon ya rasu meyene nasa,Kokuma Menene Jamaal yake nema a asibitin tasu.
Kodai kaisu qasa yake kokarin yi boye??
Juyowa yayi ya Kalli wayarsa yanajin zuciyarsa na shiga shakka Dan kuwa yasan fiyeda Hakan Jamaal zai iya,
Shi kansa yasan Jamaal din Saiya kaisu qasa koman Daren dadewa Dan haka yakeson daidai score dinsa da duk Wanda ya tabasa kafin wannan lokacin tareda mallakan abinda yakeda burinsa tin kuruciya kada suyi wahalar banza da dakon zunubin banza har lahira Dan kuwa idan Basu samu dukiyar Omar da itace sanadin duka wannan abubuwan to tabbas sunyi dagon banza.
Hannu ya miqa ya dauki wayarsa tareda Nemo sakon ya budesa Kai tsaye Yana tattara nutsuwansa ga karanta koma Menene.
Bude sakon yayi tareda fara karantasu Daya bayan Daya Yana kasa fahimtarsu da kyau.
Sake dawowa Baya yai yafara karantawa dakyau Yana fahimtar duka results ne da awo awon Haroon da abubuwan da aka samu a jininsa kafin rasuwarsa,
Daga karshe Kuma results din Dr Dee ne guda Daya da results dinsa yazo daidai Dana Haroon Shima akan abinda ya kashesa da abinda yakusa kashe Haroon din koma yace 'dansa ya Dade da mutuwa yawon kawai yakeyi hadarin mota ya qarasa mishi shi,........wait wait wait wait.. accident din auren Haroon mota ce ta takasu,Kuma drivern motan a gurin mutane suka rufesa da duka suka kashesa,Motar Omar Haroon yabi.........
Ajiye wayarsa yayi hannuwansa na daukan rawa sosai zufa na tsinke masa,
Ruwan Dake gabansa ya dauka yakai bakinsa yasha.
Daya bayan Daya yake sake jera abubuwan kansa cikin tinaninsa,
JAMAAL kenan yana tinanin illata Haroon Akai duk tsawon wannan lokacin?
Yana sane kenan yake bincikensa a boye Dan Ganowa,
Kwayoyin da suka kashe Dr Dee sune suka kashe Haroon?
Menene hadin kwayoyinsu?
Kwayar data kashe Dr Dee yanada tabbacin kwayarsu ce Amma Bai taba kawo tinanin ko a mafarki ba 'dansa na cikinsa kwayar ce tayi masa illa,