Sashe 80
Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kai tsaye gida am ta nufa tana waya da dadah akan Arfat dayake rigima da Sarrah akan taqi Saka masa Mangoes a Cikin fruits dinsa.
"Dadah kinsan Yana Shan mangoes zai fara ciwon Ciki Sam baya shafa masa lafiya kada ta Saka masa duk rigumar da zaiyi."
Tana kashe wayar ta Dan qarawa motarta gudu Dan isa gidan kan lokaci sbd tasan kan wannan rigimar zai iya tada gidan tsaye da tashin hankalin rigima.
Motarta na shiga gidan ta Jamaal daya Gamo hutun yamma daga gidan yayi wanka ya sauya kaya zuwa Ted Baker's Black yayo gidan.
Itace ta fara parking ta Bude motar ta fito ta rufe Kai tsaye ta nufi Ciki ko inda yake bata kallaba kaman yanda Shima bai Kalletan ba ya fito motar kenan motar Fatmah ta Sako Kai itama tana ganinsa tayi parking din da baima yiba ta fito motar tareda nufarsa Kai tsaye tana kallansa kaman mayya Idanuwanta koyaushe suka gansa hawaye ne suke cikowa a cikinsu sbd jarabar da Allah yake jarabtarta da ita akan ya da take ji a zuciyarta.
Tana isowa gabansa ta tsaya bugun zuciyarta na tsananin qaruwa kaman kirjinta zai buga da shakkar abinda take niyar aikatawa Amma Kuma zuciyarta ta Riga tayi Nisan da bazata taba samun nutsuwanda idan ba fada masan tayi ba zata iya bugawa.
Dagowa yayi a natse ya kalleta da fararen Idanuwansa dake cike da tsantsan kwarjin Mai Saka mutane kasa kallan Cikin Idanuwansa da sauke Kai a gabansa.
Wani numfashi ta hadiye bakinta na mutuwa ta kasa budesa tayi magana sbd Idanuwansa da take suka rikitar da ita hakama bugun zuciyarta na qaruwa tanason fasa fadan Amma zuciyarta na rinjayarta ga aikata hakan ba tareda tinanin abinda zai biyo baya ba idan Dad Omar ko Dad dinta suka San itace ta fara fadawa wani a duniya AM jden nada 'dan da baasan waye ubansa ba.
Wayarta ta fiddo daga jakar hannunta Idanuwanta na rufewa gaba daya k
Zuciyarta na tafasa tana Jin komai zai faru kome zaa mata idan har JAMAAL ya rabu da Ameeenatou to zata iya dauka.
Hoton Ameeenatou Dake rungume da Arfat Yana baby an rubuta "ARFAT AT 1"
ta nemo tareda juyowa da Jamaal din ta nuna masa tareda date din daya cika 1 year din maana date of birth dinsa.
Ta tsayar matsa da wayar a gaban Idanuwansa.
Baiyi niyar kallan wayar ba sbd bayan daya Dan ja Cikin kamewa da Dan bata fuska Amma ganin hoton Ameeenatou din ya sakasa kallan screen din wayar Yana qurawa hoton Idanuwansa.
Siddeeq dayake waya a mota kashewa yayi ya fito ya iso gurin sbd ganin abinda yake faruwa Yana zuwa wayar Kai tsaye ya Kai Idanuwansa Dan ganin me Fatmah din ke kokarin Yi sedai ganin abinda yake kan wayar ya Sakasa nutsuwa ya zubawa hoton Shima nasa Idanuwan.
##MAMUH#
**********
ASHNA BEAUTY SKINCARE
Hajiyata Ko kinsan cewa da jarin 5k ko 10k zaki iya samun ribar 5000 to 7000 kullum kina son kisan wace sanaa ce wanna?
kibiyuni ta wannan number domin samun karin bayani 09031383058
Mun kawo Muku hanyar samu da karuwa Cikin sauki da inganci.
***********
_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*[29/05, 10:08 pm] Zainabdawaki: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
121
*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!
Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su
Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr
***********
Hawayen farin Ciki Mai tsanani ne ya ciko Idanuwanta tana kallan Arfat din fuskanta na bayyana hakan,
Takowa tayi tana nufosa Shima tsayawa yayi Yana kallanta da Blue Idanuwansa gefen momma dinsa.
Ameeenatou data sake fuska tana kallan Ashley gyada mata Kai tayi tana cewa
"NUHU ARFAT hs name"
Dawo da kallanta kan Arfat tayi Ciki kulawa da sakewan fuska sosai tana nuna masa Ashley tace
"Arfat,your special Aunt Ashley,
Say hello"
Sakin fuska yayi Yana kallan Ashley din ya maimaita sunan special Aunt Ashley da bakinsa kafin ta ware masa hannu ya tafi kuwa ta masa kyakkyawar runguma tana Maida hawayenta na farin Ciki sbd murnanta tai yawa,
Babynsu ne wannan na asibiti,.
Babynsu ne da suka Sha gwagwamarya akan samuwarsa da renonsa.
Wani kaunarsa itama taji ya mamayeta Dan haka ta dagosa tayi kissing hannunsa tana shafa fuskansa ta tambayesa Yaya yake
Ya amsa Yana kallanta Cikin sakin fuska.
Dagowa tayi ta kalli Ameeenatou Dake kallansu tana murmushi cikeda kauna da kulawa kafin ta Bude Baki tayiwa Ashley din barka da tashi.
Sarrah ce ta sake dawowa dakin dauke da lafiyayyan breakfast din Ashley din ta ajiye akan table tareda gaidasu cikeda girmamawa ta juya ta fice.
Tana ficewa zaunawa sukai anan sukai breakfast tare Arfat Yana jikin Ashley da kanta ta ringa feeding dinsa da kanta Suna magana da Ameeenatou din Cikin nutsuwa da kokarin sakewa da juna.
Saida suka gama suka sauko qasa Sarrah Kuma ta hau Dan tattara inda suka gama din.
Kai tsaye bangaren Dad suka fara zuwa suka gaidasa ta sake gaisawa da Mum Nur da Dad din harma da uncle Ahmed da Didi
Fatmah ma duka an gabatar musu da Ashley din daman a gurin breakfast Dad ya fadawa kowa matsayin Ashley a familyn daidai yake Dana kowa sbd inshallah ta zama tasu sune familynta ayanzu kaman yanda itama sune nata familyn a yanzu.
Babbah yayi mamakin hakan sedai Kuma Dad din ya sanar dashi sunyi magana da Ashley batasan waye uban Arfat ba Dan haka kawai kaman yanda suka rufe zancen basa tayarwa sunbarwa Allah.
Babbah yayi farin Cikin ganin Ashley sbd Yana kaunar duk me kaunar budurwansa musamman ita datai Wani irin zaman tsakani da Allah da ita.
A bangaren su babbah suka wuni Cikin kauna da kulawan dadah sai Rana bayan azahar Hafiz ya fito ya shigo palon su dadah sanye da guntayen kaya lafiyayyan fatar jikinsa na daukan Ido ya zauna cikinsu a tare sukai lunch dukkaninsu
Ashley na ganin kauna da kulawan dayake ta sakata hawaye tana hadiyewa sbd tsakani da Allah suke nuna mata kauna da kulawa.
Har dare suna bangaren su dadah sai da sukai dinner gaba daya gidan a tare dining room suka sake tattaunawa da Ashley Dan ta sake da kowa Dad Omar yace ta shirya washe gari akaita siyayyar abubuwan buqatanta.
Mum Nur ma haka ta sake Janta a jiki Cikin sakewa da magana hakama Didi
Su dadah kuwa already tafara Dan sakewan dasu a wuni daya.
Suna hayewa sama wanka kowannensu yayi tareda sallan ishai da Akai tini kafin Sarrah ta dauki ARFAT daga dakin Ashley takaisa dakinsa tai masa Shirin bacci ta dawo dashi dakin sbd Ashely tace abarsa ya kwana gurinta.
Ameeenatou tana gama Shirin bacci kwantarwa tayi duk da tanada aikin dataso dubawa a laptop Amma sai safe.
Washe gari AM Bataso zuwa office ba Amma akwai meeting da zasuyi dole tana buqatan halarta Dan haka Mum da Ashley dinne suka fita tareda driver a Cikin lafiyayyar motar data Saka Ashley sauke ajiyan zuciya.
Suna isa Mum Nur gurin hutarwa VIPs ta nufa ta zauna ta bawa Ashley card tace duk abinda idonta ya sauka Akai tana buqata ta dauka.
Siyayya sosai sukai wadda tayi yawan daya bawa Ashley tsoro sbd data Dan kwatanta ta dauka Mum shirme ta dauki siyayyar Dan haka da kanta ta tashi ta dibar mata asalin designers din gaske suka zubar da kudi suka dauki kaya wanda sedai motar gurin ce ta Kai musu kayan gida su daga Nan gurin siyan kayan native suka nufa anan ma wasu mahaukatan laces masu kudin gaske ta dibar mata da atampopi ready made din kwarai suka sake zubarda kudin kafin suka nufo gida.
Suna dawowa a gajiye Babu abinda sukai abinci suka zauna suka ci Koda Ashely ta isa dakinta tini Sarrah ta gama jere komai ta tsarasu hatta shoes da bags da Tarin uban undies din tini ta gyara komai ta jeresa.