Sashe 69
Ameenatouh Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mam ya samu yanda yakeso,
JAMAAL kuwa ya Rusa yardar dayake masa tareda quntata masa sosai daya boye masa hakan har sai yaushe zai sanar dashi kenan da Mam Bai fada ba duk da Mam din ya fada ne da wata manufa.
Hankalin Mum Nur tashi yayi dole ta kira wayar uncle Ahmed ta sanar dashi ya taso ya sauko samansu ya nufi na Omar din ya haye tareda AM da itama mum Nur ta kirata.
Riqe hannuwan Dad dinta tayi tana tsiyayo hawayenta datake ta dannewa tinda abin yafaru ko zata ji sanyi itama tace
"Dad kada ka Damar da kanka Ciwo ya sameka please,
Bazan taba karban wannan aurenba Nima,
Bazan taba son auren ba dama me auren,
Haroon kawai naso Kuma nakeso Kuma zanci gaba da so Kuma ya Riga ya tafiyarsa Dan haka bazan taba aure a Cikin SEELAHs ba,Dan haka Dad pls karka bari Ciwo ya sameka akan hakan....""kukan datake riqewa ne ta fashe dashi zuciyarta haka kawai take mata Ciwo da radadin data rasa na menene.
Dad din da zuciyarsa Ciwo take masa sosai ya Bude Idanuwansa da sukai jajir ya zuba mata sbd shi kadai yasan auren Nan me yake nufi,
Jamaal yayi masa laifi me girma Kuma ya karya zuciyarsa Amma duk da hakan a Cikin tsananin so da kaunar dayake masa Babu wanda ya ragu sbd a jininsu take shida Jamaal din sedai Kuma duk son dayake masa bazai taba barin wannan auren ba bare karbansa dole a warwaresa sbd a yanzu ne ma yarsa da 'danta suke Cikin hadari me girman gaske sbd Arfat da Bai gama tabbatarda jinin Mam dinne ba Kuma koya tabbatar bazai taba barin kowama ya sake kokarin sani ko Neman mahaifin Arfat ba bare sanin gaskiyar Dan bazai taba barin Susan ma Arfat ba har gwara Jamaal din ya gansa Amma Mam dai Kam bazai taba ganin Arfat ba inshallah zai nesantasa da duk inda zai gansa.
Amma kafin Nan ma auren Nan Bai yadda ba Kuma bazai taba yadda ba dole a sakar masa 'yarsa Dan har abada a yanzu bayajin zai iya hada zuria dasu Mam
A baya ya aminta da auren AM din da Haroon dinne sbd tana tsananin sonsa da Kuma Jamaal ma dayayi alkawari kala kala Kuma da tinanin zasuyi nesa da mahaifinsu ne Amma a yanzu ko shi Mam bazai yadda bayan auren 'dan sa yayi nesa dashi Dan haka Shikuma bazai jefa 'yarsa da jikansa a tsakanin zakunan da junansu ma Basu bari Dan kuwa Yana ganin ciwon lameenu yasan uban aikin ne yake Aiki akansa.
Uncle Ahmed ma da Mum Nur Dake gurin abinda suka sake fada kenan kada ya Saka damuwan auren da Babu wanda ya karbesa Kuma ai 'yarsu ce baa aure dole,dole zaa sakar musu ita tin kafin ma kowa yasan da auren.
Ajiyan zuciya Dad din yayi a Dan wahalce sbd yasan waye Mam Dan tin Suna zannuwan goyon iyayensu suke tare har girma Babu abinda zai Saka ya bari a saki auren Cikin sauki,
Hakama yasan waye JAMAAL tin Yana jinjirinsa har yanzu,
Babu abinda zai sakasa sakin wannan auren musamman idan da gaske shine uban Arfat,
Jinin Mam ne, 'dansa ne duk Wani zafin Kai da dakewa tareda Magana daya da rashin sakarwa Wani halin mahaifinsa ne ya dauko
Tsarkin zuciya da rashin son zuciya tareda Tsayawa akan gaskia duk kaifi da 'dacinta da qin yadda da zalince ne ya banbantasa da ubansa Amma idan ka cire wannan shine asalin magajin ubansa,
Jamaal bazai saki auren Nan yanzu ba Amma Kuma Shima zai nuna musu tsayuwa akan magana daya da nuna iKon shine ya haifi 'yarsa yake Kuma da ikonta duk da yasan sun shammacesa daya zamana akwai auren Amma Kuma ya Dena barin Mam na samun yanda yakeso daga garesa har abada Dan haka idan har jininsa ne Shima yake yawo a Cikin na AM to bazatai auren Nan ba.
Kallansu yayi daya bayan daya kafin ya Bude Baki ahankali tareda kallan Ameeenatou a hankali yace
"AM kimun alkwarin bazaki taba karban auren Nan ba komai tsanani idan bada amincewata ba,
Kimun wannan alkwarin bazaki taba barin Jamaal ya samu daman karbeki daga gareni ba ya kai karkashin mahaifinsa sbd duka wannan yaqin daga lokacinda kika koma cikakkiyar sirikarsa ya gama cinyemu,
Ya gama damu,
Karki bari Mam yayi nasara akanki AM,
Ina kaunar Jamaal tamkar yanda nake kaunarki Dan kafin samuwarki Jamaal shine sanyin zuciya da idaniyata a matsayin 'da,
Zan iya nemawa Jamaal auren kowacce 'ya a fadin duniyar Nan Amma tawa 'yar Ce bazan iya basa ba
Shima ba Dan bana sonsa ba ko Wani halinsa sai Dan sbd mahaifinsa da Kuma shirun daya mun yamun laifukan da bazan fadesu duka ba harma da wainda ban tabbatar ba Dan hakan ne na zabi qin auren Nan gaba daya magana daya ba sauyi."
Shiru dukkaninsu sukai Mum Nur zuciyarta na harbawa da Jin shakkar Saka AM wannan alqawarin sbd basusan me gaba zata bayar ba duba da tsananin kamannin JAMAAL da Haroon harma Jamaal din yafi Haroon ta kowanne bangaren,
Hakama JAMAAL namijin da babu yarinyar mace da zata iya resisting dinsa idan ya matse rayuwarta Dan haka sai take ganin Saka alqawarin a Ciki lamarin zaiyi Muni ko girma Dan haka ta Kalli AM din da hawaye masu dumi ke gudu akan fuskanta.
Dad Omar din ta kalla zatai masa maganar ya janye maganar alkawari sai maganar AM din ta Riga tata da cewa
"Nayi Maka alkawari,
Nayi Maka alkawarin Dad bazan taba zama sirikar Mam Seelah ba"
##MAMUH#
********
ASHNA BEAUTY SKINCARE
Hajiyat Ko kinsan cewa da jarin 5k ko 10k zaki iya samun ribar 5000 to 7000 kullum??
kina son kisan wace sanaa ce wanna kibiyuni ta wannan number domin samun karin bayani 09031383058
Mun kawo Muku hanyar samu da karuwa Cikin sauki da inganci.
*****
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al'ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_*
[29/05, 10:08 pm] Zainabdawaki: *_Arewabooks@Mamuhgee_*
115
*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!
Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su
Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr
***********
Siddeeq daya shiga shock da confusion lokaci daya wayarsa ya fidda yayi snapping hoton Yana dagowa ya Kalli Jamaal da date of birth din ya zubawa Idanuwansa tsaf Yana lissafin daya kasa haduwa a kansa sbd kansa daya tsaya cak.
Dago jajayen Idanuwansa yayi da take a gurin suka sauya ya Kalli fuskan Fatmah da sai ayau ne ya taba kallanta baimasan ita wacece a gidan ba,
Ganin kamanninta da uncle Ahmed ya sakasa sanin da alama yarsa ya Bude bakinsa Cikin sautin daya Saka siddeeq kallansa yace
"Meye wannan din??
Janye wayarta tayi ahankali tareda mayarwa Jakarta ta sauke numfashi Cikin Jin sanyi da farin Ciki tareda nutsuwan daga qarshe dai Jamaal din zaiyi magana da ita kenan.
Siddeeq ta kalla Wanda Shima fuskansa take a kame yace
"Uhumm???
"Aurenka da Ameeenatou kaman yanda kowa yaqi aminta dashi ya haramta ne Kuma bazaa taba fada Maka ya haramta din bane sbd boye sirrin da har abada idan ba yanzu da zan fada Maka ba bazaka ta sani ba"
Rintse idanuwa JAMAAL yayi ahankali tareda budesu Bai sake kallan inda take ba ya rabata ya wuce Dan baida buqatan magana da ita sbd a take ya tsaneta
Tsana Mai zafin gaske.
Yana wucewa ta juya tabisa da kallo Kai tsaye ta Bude Baki tace
"ARFAT 'DAN AMEEENATOU NE DATA HAIFA DA CIKINTA...........
Ba JAMAAL daya tsaya cak ba Cikin Wani mugun shock hatta Siddeeq mugun shock din ya shiga Yana kallan Fatmah din da sauri har wayar hannunsa na subucewa qasa.
Tsit gurin yayi har Saida ta sake maimaita abinda ta fada tana kallan Jamaal daya kasa motsawa bare juyowa.
Siddeeq hannuwansa na rawa ya dauko wayarsa daga qasan Yana dawowa gaban Fatmah din Cikin buguwan zuciya da tsananin mamaki tareda kasa yadda yace