← Book details Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 47

Sashe 9

Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ko bayi yun urin aure sai wata masifa ta same ta, kowaca a cikin su biyar in kowace da irin tata addarar, mai haukacewa mai mutuwa mai makancewa, gudun wani abu ya sami Hauwa'u yasa kika ga ban amince da tayin soyayya da tayi mani ba, gashi yanzu tana cikin mawuyacin hali na hauka." Shiru Ummansa tayi tana nazari kafin ta cigaba da cewa "Kayi ha uri dukkan tsanani yana tare da sau in, wannan ita ce addararka baka isa ka guje mata ba, mahaifinka Allah ya ji ansa da rahama mutum ne shi mai tsananin ha uri da tawakkali haka nake don kaima ka zama mutum jajirtacce mai ha uri haka ma Mahaifiyarka itama..." Kallonta yayi da sauri ya ce, "Wata mahaifiyar tawa?" Murmushi tayi tare da cewa "Ba gani nan ba? Ka ta a ganin abinda ya sa na kaga rauni na ya fito?" Girgiza kai yayi tare da cewa "A'a. "To kaina haka nake son ka kasance kada jama'a su ga rauninka." Haka ta cigaba da kwantar masa da hankali har ya an saki ransa. "Bari na kira anin Mahaifinka na sanar da shi halin da ake ciki nasan zuwa anjima zasu fara shirye-shiryen zuwa aurin aure." Wayarta da ke ri e a hannunta ta lalubo lambar wayar Baba Ashiru anin mahaifin Adamsy, bugu biyu ya aga inda ta ce, "Assalamu alaikum, Ashiru kana lafiya?" Daga can angaren ya ce, "Wa'alaiki salam lafiya lau Hajiya ya jama'a?" "Alhamdulillah" "Masha Allah ya aka yi ne?" Ajiyar zuciya ta sauke tare da cewa "Kada kuje wajen aurin auren nan." Cikin mamaki ya ce, "Wani abun ne ya faru?" Nam ta bashi labarin komai kamar yadda Adamsy ya sanar da ita, inda ta d'aura da cewa "Yanzu ka sanar da jama'armu halin da ake ciki." Shiru yayi yana nazari inda ya daura da cewa "Zan shigo zuwa gobe lokacin jama'a sun watse, akwai maganar da nake so mu tattauna da ke." "To Allah ya kaimu lafiya sai ka zo." Daga nan ta katse wayar ta nufi kitcheen dan kawowa Adamsy shayi. Ba jimawa ta dawo auke da kofi da shayi ta zo ta ajiye a saman side drawer ta kalle shi ta ce, "Tashi zaune Babana." Ba musu ya tashi zaune tare da da jingina bayansa da jikin gadon, mi a masa kofin shayin tayi tare da cewa "Kar i kasha ka ji Babana." Girgiza kai kawai yayi tare da cewa "Umma Wallahi bana jin zan iya cin komai ko shan kimai, dan gaba aya ji nake bani da lafiya." Daga nan ne sai ya koma ya kwanta tare da jan bargo zai lullu e, tayi saurin ri e bargon ta ce, "Yakamata kasa wani abu a cikinka kafin kayi kwanciyarka." Ba tare da ya sake mata musu ba ya kar i kofin shayin yasha rabi sannan ya mi a mata ya ce, "Umma ya ishe ni haka." Amsa tayi ta rike a hannunta, wayarsa ne ya soma ringing, kamar bazai auka ba ya ga Sadik ne dan haka ya aga kiran tare da cewa. "Sadik ka sanar da abokanmu cewa an fasa aurin auren yau, Amarya bata da lafiya, sai ta samu sau i za'a sanar da saurin auren da ranar da za'ayi." Ajiyar zuciya Sadik ya sauke tare da cewa "An sake samun akasi kenan kamar yadda aka saba, la fito kawai ka ce an fasa ba wai kayi mani nu u-nu u ba." "Shikenan koma meye an dai fasa shikenan." "Kana ina ne yanzu?" Sanin cewa Sadik zai iya zuwa da abokansa yasa ya oye masa dan baya son hayaniya ya ce, "Ina wani waje ne anjima zan kira ka idan na dawo." Daga nan ya katse kiran tare da kashe wayar gaba daya. Girgiza kai Umma tayi ta fita daga akin ta ja masa ofa. *KADUNA* Tana zaune a kofar gidansu saman benci tana siyar da koko. Duk wanda yazo zai siya ta zuba masa idan da sigar ne ma akwai rober sugar a wajen sai ta zuba masa.wani matashin saurayin yazo ya zauna kusa da ita a saman bencin da take zaune, kasancewar bencin dogo ne sai ya matsa can gefe bayan taga kusancin nasu yayi yawa tana mace yana namiji. "'Yan mata meye haka dan na zauna kike wani matsawa kamar ba mutum irinki ba?" Tsuke fuska tayi tare da cewa "Idan koko zaka siya na zuba maka idan kuma ba shi zaka siya ba ka tashi ka tafi anan." Dariya yayi tare da cewa "Zuba mani kokon hamsin sugar na hamsin." "Da ake bada na hamsin amma yanzu ba na hamsin gero yayi tsada." "To zuba mani na dari da sugar na hamsin." Zuba masa kokon tayi ta zuba sugar ta saka masa ludayi ta bashu. Wani dattijo yazo wajen Tsoho da shi ya kalle ta ya ce, "Akwai koko?" "Eh Baba akwai." "To yarinya a zuba mani ma hamsin." "To Baba bari na zuba maka." Wannan saurayin ya kalle ta ya ce, "Yanzu fa kika ce ba na naira hamsin." "Eh babu, ai shi tsoho ne ko baka gani ba ne." Kasancewar akwai mutane a wajen ne wannan tsohon ya hangi bishiyar mangwaro ya ce, "Bari na zauna jikin bishiyar can." "To Baba bari na zuba sai na kawo maka a wajen." Tsohon ya nufi gindin bishiyar gidan Mallam Tanko ma ocin gidansu Humaira ga zauna." Bayan ta kammala zuba masa ne ta nufi inda yake dan ta kai masa ne sai wannan saurayin da ke zaune kusa da ita ya fara waige-waige yaga ba mai kallonsa ya bu e murfin robar da Humaira ke ajiye ku i ya kwashe ku in duka ya yi saurin barin wajen. Koda ta dawo dama kokon ya kare sai ta ga ba saurayin a wajen sai robar kokon da bai gama shansa ba ma ya ajiye. Sai a lokacin ta duba robar da take ajiye ku i taganshi a bu e ba ko sisi a ciki, cikin tashin hankali ta fara waige-waige tana nemansa, gabas da yamma kudu da arewa babu shi babu alamarsa tashin hankali ya shiga domin tasan mai watar kanta sai dai Allah adiru manyasha'u. Hannu ta aura akai ta fashe da kuka tana cewa "Shikenan baya kwashe ku in ya janyo mani masifa wallahi sai ji mani ciwo." Kukanta ne ya janyo hankalin ilahirin jama'ar da ke wajen suka gane me take ciki, nan wasu suka dinga cewa ai ko waye ya auki kud'in yanzu tafi ba zata gansa ba, haka aka dinga bata ha uri har Salma ta foto sanye da kayan zuwa makaranta taga halin da ake ciki, nan ta riga gida aguje ta ta sanarwa mahaifiyarta halin da ake ciki, nan Inna Habi ta mi e ta tare da cewa "Jar uba! yanzu ku in kokon nawa aka sace, to wallahi yarinyar nan sai na kusa kashe ta a gidan nan." Salma ta fita a guje tana jin da in yau Humaira ta shiga hannu, duk da cewar kullun cikin dukanta ake amma yau kam na daban ne. Haka Humaira na kuka ta tattara bokitin koko da robobi da ludaya ta zuba a cikin bokitin ta shiga cikin gida. ari- ari ta shiga cikin gidan tana kuka ta arasa gaban Inna Habi dake fere doyar da zata orawa Humiara talla da rana. usawa tayi akan guiwarta ta fashe da kuka ta ce, "Inna Dan Allah kiyi haku..." Kafin ta kai arshen zancen ne Inna ta ciro itace da ke cikin murhu yana ci da wuta ta fara dukan Humiara da shi, ihu take tana neman taimako azaba biyu ga dukan itace ga zafin unar wuta. *Daga al alamin* Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) 09065327995 Love you oll *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) https://chat.whatsapp.com/IdLjpWceclh5VR8G5W9SFY . INA MASU BUKATAR KAYA AKAN FARA SHIN SARI KU SARA KU SIYAR KU SAMU NAKU AKAN FARASHI KALILAN MUNA DA KAYA KALA KALA KAMAR SU HIJABAI KAYAN KITCHEN ATAMFA LACE KAYAN YARA MOTHER CARE KAYAN SHAN ISKA NA ABBA MATERIAL DINKAKKE DA YADIN BEDSHEETS HULUNA DA SAURAN SU MUNA TURA KAYA DUK INDA KUKE CIKIN AMINCI UBANGIJI *GARGA wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, don haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba. *BISIMIILLAH RAHAMANI RAHEEM* page1 Kafin Humaira ta kai arshen zancenta ne Inna ta ciro itace da ke cikin murhu yana ci da wuta ta fara dukan Humiara da shi, ihu take tana neman taimako azaba biyu ga dukan itace ga zafin unar wuta. Ihu take kamar ranta zai fita wasu masu siyen kokon da basu riga sun watse ba sai Allah wadai da halin Inna Habi suke yi, ma ota ma na son shigowa dan cetonta amma sun kasa shigowa saboda sun saba shigowa sai dai ta kara azabtar da Humaira fiye da yadda tayi niyya, ta ce wai ta ja ana zaginta ko kuma ta tsige wacce ta shigo mata gidan. Wata tsohuwa ce ta haifi Inna Habi, ganin me ke faruwa yasa ta yi wurin arasowa a tafiyarta a du e tayi saurin jan itace ta ce, "Haba Habi kina son ki shuga aljannah kuwa?" Habi ta kalle ta ta ce, "Idan makullin shiga aljannah a hannunki yake idan na zo shiga ki rufe." Duk yadda tsohuwar nan ta so watar Humaira kasawa tayi dan ta tsufa sosai ba karfi, ga Inna bara saurare ta ba arshe sai ta nemi tura ta ta fa asa, ganin haka yasa ta nufi hanyar fita tana Allah wadai da halin Inna Habi. Sai da ta mata duk lilis sanan ta barta ta koma gefe tana huci. "Yar banzan yarinya da bata san Abun arziki ba, ku in nawa zakiyi sake da shi ayi mani sakiyar da ba ruwa? To wallahi bazan auki asara haka nan kawai ba dole ne kema kiji a jikinki ehe." Daga nan ta tashi ta cigaba da free doyar da take yi, ta gama ta koma cikin aki tana huci, Humaira kuwa gaba aya ta kasa koda aga hannunta. Bayan ta fito ne ta watsa mata wani matsiyacin kallo ta ce, "Ki tashi kije ki shirya ki tafi tallar doya" yar ta iya motsawa ta tashi a hankali ga jikinta da ke mata ciwo ga kuma inda wutar suka kona ta suka ari ruwa duk sun tashi. Tana
Chapter 9 · 0% Book details