← Book details Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 47

Sashe 2

Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kad ai ke maganin k ishi_ *Alk alaminmu yancinmu* *GARGA Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, don haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba. *SANARWA* Wannan irerren labari ne, banyi tunanin rubuta shi dan cin zarafi ga kowa ba, idan suns ko hali yazo daya to a gafarce ni bada niyyar yin hakan nayi ba, arashi ne mai kashe auren wawa. *BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM* Page0 A guje Adamsy ya fita da motar daga gidan, ya auki hanyar fita daga layin. Kai tsaye gidansu Husnah ya nufa, a ofar gidan yayi parking inda ya samu mahaifinta na zaune a kofar gidan, da ya ara rediyo a kunnensa yana sauraron labaran BBC, fitowa yayi inda ya dur usa har asa ya gaida shi, ya amsa masa cikin sakin fuska tare da tambayarsa iyali. Shiru yayi ya kasa magana dan ya lura kamar mahaifin Husnah baisan bata gidansa ba, tunani ya fara yi idan bata gidan iyayenta to ina ta tafi? Me zai ce da iyayenta idan ba'asan inda ta tafi ba, tunanin yadda zai ullowa lamarin yake yi, idan ya sanar da iyayenta cewa amaryar da aka kai masa jiya daddare ta gudu me zasu auke da? Ba zasu ta a yarda da shi ba sai dai su ce ya fito masu da arsu. Bai gama tunanin mafita ba ya ji muryar Abban Husnah na cewa "Adam lafiya kuwa? Ko akwai wata damuwa ce?" Kafin yayi magana ne wata yarinya ar kimanin shekaru bakwai ta fito daga gida, ksllonsu tayi tare da cewa "Abba wai ance na duba ko ka dawo?" "Eh yanzun na dawo me ke faruwa?" "Aunty Husnah ce ta dawo daga gidan mijinta tana kuka." Abban ne ya kalli Adamsy da sauri cike da mamaki ya ce, "Adam me ke faruwa ne, me yasa ta dawo da sassafe ni bansan ma ta dawo ba, dan tunda muka dawo sallar asuba na tafi raka wasu ba in da zasu koma yau." Shiru Adamsy yayi tare da cewa "Abba tunda aka kai Husnah gida na masu kai Amarya suka wstse, abikaina suka rako ni akayi siyen baki na tafi raka su, to wallahi tunda na dawo take ta gudu na, ko minti aya ba muyi tare da ita ba, sai gudu na take tana kuka wai tsoro nake bata, a ta aice dai ban damu nutsuwa ba har sai tsakar dare da na tafi aki na na barta. Bayan na dawo daga masallaci da safe na shiga akin uwar gida na muka gaisa, bayan nan sai na nufi akin Husnah dan duba lafiyarta ashe sammakon barin gidan tayi." Shiru Abban Husnah yayi tare da cewa "Ka jira ni ina zuwa" Daga nan ya tashi ya nufi cikin gidan, inda duk ya same su sun sanya Husnah a gaba suna tambayarta ko lafiya, amma ba wanda yayi wa magana sai kuka take, dan bar yau gidan akwai sauran jama'a wa anda suka zo biki daga garuruwa dake nesa basu koma ba. Dan hankalin mutane ya tashi ganin amaryar da aka kai jiya daddare ne ta gudu yau da safe ta dawo. Gyaran murya Abba yayi wanda hakan yasa duk suka ba ja baya gare da bashi waje, kallonta yayi tare da cewa "Husnah" ago kai tayi tare da kallon maihaifn nata "Me ya kawo ki gidan bayan jiya aka aura maki aure aka kaiki gidan mijinki? Sannan da izinin mijinki kika taho gida?" Fashewa da kuka tayi tare da cewa "Abba wallahi bazan iya zama da shi ba, tsoronsa nake ji wallahi jiya fa..." Tsawar da ya daka mata ne yasa yasa tayi shiru. "Tashi ki koma kibi mijinki ga shi can a ofar gida yana jiranki, kuma wallahi naji labarin cewa kin aikata wani abu wanda zai da awa mijinki sai nayi mummunar ata maki rai." Tana kuka ta tashi ta tafi, jama'ar dake gidan su a tunaninsu jin ta ce, ba zata iya zama da shi ba tsoronsa take yi yasa suka fara tunanin ko mijinta ya kasance ta ne ta tsorata da shi ne yasa ta gudu dan Azabar daren farko. Tana kuka ta mi e ta nufi hanyar fita, dan tasan bata isa ta ja da maganar mahaifinta ba. ofar gida ta zame shi zaune akan tabarmar Annabta, yayin da shi kuma Abban na biye da ita a baya, cikin girmamawa ya ce, "Abba nagode sosai Allah ya ara girma." Kallonsa yayi tare da cewa "Ameen ya Allah, gata nan a ara ha uri da ita, kasan yarinya ce." Dubansa ya maida ga Husnah ya ce, "Ke kuma kada na sake ganin afarki gidan nan ba har sai dai idan da iznin miji ba, idan kuma ba haka ba kinsan abinda zai iya biyo baya, kinfi kowa sanin waye ni, saboda haka kibi mijinki ki zauna lafiya da abokiyar zamanki kada na ji wata matsala daga gare ki." Kallon Adamsy yayi tare da cewa "Tashi ku tafi Allah ya baku zaman lafiya." Amsawa yayi da Amin tare da yiwa Abban godiya, daga nan ya mi a ya nufi motarsa ya shiga. Har ya shiga ya zauna ne amma Husnah bata tashi ba, tsawa Abba ya daka mata wanda hakan yasa ta tashi da sauri ta nufi motar Adamsy. Bu e mata yayi ta shiga ta zauna tare da aura kanta akan cinyarta tana mai cigaba da rera kuka. A hanya haka ya dinga rarrashinta dan ta yi shiru ta daina kuka amma bata daina ba, dan haka dole ya ha ura ya yale ta. ofar gidansa ya tsaida motar tare da danna horn, mai gadin ya wangale masa ya shiga yayi parking. ago kanta tayi jin ya tsaida motar kuma yayi shiru baice da ita komai ba ne yasa ta aga kanta dan taga ina suke. Kallon gidan tayi hakan ya tabbatar mata da cewa sun iso, juyawa tayi ta kalle shi, abun mamaki sai ta sake ganin wannan fuskar mai bata tsoro da firgitata ya bayyana akan fuskar Adamsy, ara ta saki tare da ficewa daga motar a guje. Cikin gidan ta shiga inda ta fa akin Amina, yayin da ita kuma Amunar tayi wanka ta gama saka kaya kenan sai Husnah ta shigo akin cikin dakin a guje , Amina ana tsoro ne ya kama ta cikin tashin hankali ya ce, "Lafiya me ke faruwa ne?" Kafin tayi magana sai Adamsy ya turo ofar ya shigo, kallon Husnah yayi tare da cewa "Me ke damunki?" Ido ta zuba masa tana kallonsa ba tare da tayi magana ba, kuma bata tsorata ba . "Na ce me ke damunki?" "Bakomai" "To me yasa kike gudu na? Kar fa ki mance auren soyayya mukayi ba na ha ib ki kwantar da hankalinki mu zauna lafiya kinji?" Kai ta jinjina masa alamar to daga nan ya ja hannunta suka wuce zuwa akinta.Suna shiga sai ga shi ta kalle shi tayi wannan ihun, a guje ta fice daga aki. Haka zaman nasu ya cigaba da kasncewa, abun na Husnah mamaki yake ba Adamsy, idan shi da ita suka ka aice to abin sai Addu'a dan ta dinga ihu tana guduwa. Wannan dalilin yasa Adamsy ya kai Husnah a duba walwa, inda aka tabbatar masa da cewa walwarta rta lafiya lau suke, ba wani abu dake damunta. Daga nan sai ya fara tunanin bata sonsa ne, dan idan baya gidan zata zauna ita da Amina suyi ta fira, amma idan har da shine ma bata yarda su kar e, idan ya shiga akinta tun kafin ma ya shiga zaiji ta datse ofar, bata ma yarda su ha u ita da shi, da abun ya ishe shi ne ya tafi yakai ara gidansu inda Ummanta ta zo har gida tayi mata duk kamar yadda Abba ya umarce ta, da yi. Duk da fa wannan abinda akayi mata ba abunda ya ragu ko ta canza Haka suka cigaba da zama har wata rana da Adamu ya gaji gaji ko minti aya bata ta a zama da shi ba, dan haka ya sauwa e mata inda yayi mata saki aya, murna a wajen Husnah ba'a magana . Zama yayi yana nazari shi wace mace zai aura ne? Dan gaskiya bazai iya ha ura da zancen arin auren nan ba, dan yana bu atar haihuwa a rayuwarsa baya da burin da ya wuce yaga yaransa, gashi mata biyu yana aure basu ta a yarda ko kusa da shi suzo , ga uwar gidansa Amina tana da matsala likitoci sun tabbatar masa da cewa ba zata ta a haihuwa ba, gashi burinsa a duniya bai wuce yaga yaransa ba. *Jiya banaga comments naku ba yadda kuka saba ba, ko labarin bai maku bane , yawan comments naku yawan readmore naku* *Daga al alamin* Zauna Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) *Dan neman arin bayani* 09065327995 Love you oll Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/G71cfIobTnG3W5wekkrGtv *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION {R.S.W.A} https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c *_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad akarwa, ilimantarwa da kuma nishad antarwa_* _(R.S.W.A) Ruwa kad ai ke maganin k ishi_ *Alk alaminmu yancinmu* *GARGA Wannan littafin mallakar marubuciyarsa, ce don haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izini na ba. *SANARWA* Wannan irerren labari ne banyi tunanin rubuta shi dan cin zarafi ga kowa ba, idan suna ko hali yazo aya to a gafarce ni bada niyyar a yin hakan nayi ba.Arashi ne mai kashe auren wawa *BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM* Page 3&4 Likitoci sun tabbatar masa da cewa ba zata ta a haihuwa ba gashi burinsa a duniya bai wuce yaga yaransa ba. Kasancewar sa mutum ne mai matu ar son 'ya'ya hakan yasa ya fara tunanin ara wani auren. Wata rana ya tafi wurin abokinsa Sadik a wata unguwa, inda yaga wata 'yar unguwar sanye take da hujab zata koma gida bayan an tayar da su daga islamiyya. Nan Adamsy ya ganta ya nunawa Sadik yana sonta, Sadik yayi masa jagora zuwa gidansu Fauziyya, dan su fahimci juna. Cikin ikon Allah kuwa ta amince da Adamsy dan taga tabbas ya ha u ta ko ina ba maccen da zai ce yana sonta ta ce a'a. Nan da nan soyayya ya ullu tsakanin Adamsy da Fauziyya, har wata rana ya nemi da
Chapter 2 · 0% Book details