Sashe 43
Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci* *GA* *Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa* Rage tumbi Nono Sanyi Karin kiba girmar hips Ni'ima Sabulai Humra Turarukan wuta Matsi Miski Dilka Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki GARKUWAR MATA Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI 08089965176 07084653262 *GARGA Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, dan haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba. *BISIMIILLAHI RAHMANI RAHEEM* PAGE -----64----&-----65 "Ina kiranka dan nima gani nan a cikin gidanka na Kaduna." Bai ankare ba ya ji sautin Gafff! Sai a lokacin ne ya tuna cewa driving ya ke yi a tsakiyar titi, ta jikin mirror ya hangi go slow da ya ha a a kan tati. Fitowa ya ya yi cikin sanyin jiki yana duba motar da ta daki na sa, ba abunda ya samu motar sai dai shi ta sa motar ce aka fasa ma sa danjar baya. Hakuri ya su sannan ya shige motarsa ya ja tare da barin wajen. Gefen hanya ya sa mu ya yi parking tare da lalubo lambar wayar Direbansa. Bugu aya ya auka tare da cewa "Hello Yalla ai." "Kana ina nr?" "Ina guda Yalla "Umma da Amina fa?" Cikin rashin gane inda zancensa ya dosa ya ce, "Yalla ai ban fahimta ba." "Umma ta ce suna gidana na Kaduna, kuma duk rintse kada ka fa a mata cewa Humiara matata ce." Da mamaki ya ce, "Yalla ai dama bada sanin kowa ka je ka yi wani..." Cikin aya daga murya da zallar acin rai ya ce, "Shiru!" Yadda ya ji uban gidansa ya daka masa tsawa ne ya sa ya yi shiru, dan bai ta a jin ya aga masa murya irin ta yau ba. "Zaka saurare ni ne ko kuma zaka fara cika mani kunne da maganganun banza marasa amfani;?" "Tuba na ke yalla ai." "Gani nan hanyar dawowa kada Umma ta san cewa Humaira matata ce." Daga nan ya katse kiran tare da fara driving ya hau kan titin. A can gida kuwa tunda Umma ta gama waya da Adamsy ne ta kalli Amina ta ce, "Mu shiga ciki kafin ya araso." Dai-dai lokacin da Direban Adamsy ya araso wajen tare da cewa, "Yau su Ammi ne a gidan? Sannunki da zuwa Anty Amina." Yamutse fuska ta yi tare da cewa "Yauwa." Jakkar da ya gani Direban Mummy ya fito da shi ne ya auka, tare da akwatin kayan Amina. Gaba ya yi suka rufa masa baya. Tana zaune a kan kujera ta ha a tagumi ta ji arar arar ofar. Ta shi ta yi ta bu ofar, ta tare da cewa "Sann da zuwa." Amina d Mummy kallon juna suka yi ya yin da kowannensu zuciyarta cike da fargaba ba. Shiru su ka yi ba wa ce zuciyarta ta amsa. Sa ke aga tambayarta ta yi tana kallon Direba da alama tana neman arin bayani daga wajensa . "Wace ce ita? Kuma me ta ke yi anan?" Tashin hankali ta shiga dan ya tasa me zai ce mata, haka kawai sai ya tsinci kansa da cewa "Mai aiki ce. "Mai aiki kuma? Ba Mustapha na nan ba?" "To ai shi Mustapha me girki ne, ita kuma tana share-share da gyaran akuna da dai abinda ba'a rasa ba." Mamaki ne ya cika Humaira, ganin Irin kallon da ya Umma ke mata ne ya sa ta sunkuyar da kanta asa. Mustapha ne ya shiga da kayan ciki sannan Umma da Amina suka rufa masa baya,. Ita Humaira tsayawa ta yi sororo ta ma rasa makama, ta tsaya wajen kamar an dasa itace. Har Direban ya dawo bayan a juye masu kayan ya kalle ta ya yi magana a hankali yana cewa "Dan Allah Madam ki gafarce ni ba ni da wani za i ne fa ce wannan " Jinjina kai kawai ta yi tare da cewa "Ba komai." Daga nan ya fice, itama ta shiga cikin falon. Shigarta ke da wuya suka ji arar horn in motarsa. Ajiyar zuciya Humaira ta sauke, dan dama kwata-kwata bata yarda da su ba, tun farkon ora idanuwanta akansu. Amina ce ta kalle ta tare da cewa "Ke baki san cewa idan anyi ba i ki basu ruwa ba ne ko ya ya?" Cikin sanyin muryarta ta ce, " Ku yi ha uri, bari na kawo maku." Tsuki Amina ta ja tare da cewa "Aikin banza." Humaira ta nufi kitcheen Umma ta bita da kallo, zuciyarta na raya mata abubuwa da yawa ga me da Humaira, ganin ta zugegiyar mace wacce ta amsa sunanta mace ba namijin da zai kalle ta bai yasa ba. Gata doguwa mai diri mai kyau, tana da hips da cikakkun irji, fara ce mai dara-daran idanu ha i da dogon hanci, sai dan aramin tsukakakken bakinta pink color. Ko mace ta kalle ta sai ta ara kallonta ballantana namiji. Jin sallamar Adamsy ne ya katsewa Umma tunanin da ta ke yi. "Assalamu alaikum" Wa'alaika salam" Murmushin arfin hali ya aro tare da cewa "Sannunku da zuwa Umma." Amina ce ta maida masa martanin murmushin da ya ke yi masu, tare da cewa "Sannu da dawowa Yaya" "Yauwa shine zuwa ko sanarwa babu?" "Umma ce ta ce mu yi maka ba zata." Jinjina kai ya ya tare da sunkuyawa ya gaida Umma. Ta masa masa ba yabo ba fallasa. Dai-dai lokacin da Humaira ta fito daga kitcheen hannunta auke da faranti da auki robar ruwa da lemukan kwali. Suna ha a idanu da Adamsy idanunsu ya sar e cikin na juna, gaba aya sun kasa auke idanunsu daga cikin na kowanne. Umma tana lura da hakan sosai, duk irin kallon d sukewa juna tana kallo, dan ko Amina da ya jima bai saka ta a idanunsa ba bai mata irin wannan kallon ba, sai wannan da kullum suke tare. Jinjina kai Umma ta yaya tare da maganar zuci. 'Hmmm yaro man kaza, idan kunsan wata ai baku san wata ba.' Humaira ce ta fara cire na ta idanun daga cikin na Adamsy. arasowa ta yi tare da dur usawa ta ajiye masu , ba tare da ta kalli Adamsy ba ta ce, "Sannu da zuwa" "Yauwa" Ya amsa a ta aice kuma har lokacin bai kalle ta ba. Jikinta ne ya yi wani irin dan ganin indai ya shigo sai ya rungume ta. Amma yanzu tana gaishe sa ko kallonta bai yi ba ya amsa mata a ta aice. Kallon Amina yayi tare da cewa "Ga abinci can a dinning room, bari na shiga na watsa ruwa." Har ya mike tsaye akan afarsa yana tunanin yadda zai ce masu wace ce Humaira a cikin gidan, dole ya shiga auki ya yi shawara da Abdallah dan bai san yadda zai ce wa Umma ala arsa da Humaira ba. Tashi ya yi da niyyar zuwa akinsa dan ya yi shawara da Abdallah, kafin ya sanar da su wace ce Haumaira a wajensa. Har ya kai bakin afarsa sai ya ji muryar Umma tana cewa "Wannan 'yar aikin da ka ajiye fa a matsayin 'yar aiki fa?" Dakatawa baya yi tare da juyowa yana kallon Umma ya ce "Yar aiki kuma?" Amina ta yi caraf ta ce, " Mustapha ya sanar da mu cewa 'yar aikinka ce ita j?" Shiru ya yi yana nazari wato. 'Wato haka Mustapha ya sanar da su kenan? Salon su wahalar masa da mata su takura mata, amma banji da in jin haka ba, ina tunanin hanyar da zan bi na sanar da su ashe ya yi aran arama.' Jin shiru ya yi yawa ne yasa Umma cewa "Akwai wata matsala ce?" Kai ya girgiza tare cewa "Ba komai" Daga nan ya nufi akinsa ya yayin da Umma ta yi wani murmushi wanda ita ka ai ta san ma'anarsa. Dan ko a yanzu hakan akwai abinda ta gano a tattare da junansu, dan tun shigowarsa idanunta akansu su duka biyu, dan ko kallon da ya yi wa Amina ita da suka jima basu ha u ba bai kai kwatan kallon da ya yi wa Humaira ba. Yana shiga ta maida idanunta ga Huamira ta ga gaba dayan aya hankalinta na kan Adamsy, jinjina kai ta yi tare da cewa, "Amina ki tashi ki bi mijinki ku gaisa yadda yakamata." Jinjina kai Amina ta yi tare da cewa "To Umma " Ta shi ta yi tare da bin bayan Adamsy ta shiga akinsa ta turo ofa. Haka kawai sai Humaira ta ji kamar an dasa mata wani abu a zuciyarta. 'Kenan dama wannan ita ce matar Adamsy Amina?' To ga shi tana gidan, su kuma an sanar masu cewa ita mai aiki ce, ga shi Adamsy ma bai aryata cewa ita ba mai aiki ce ba matarsa, an fa a masa ya yi shiru bai ce komai ba, yanzu haka zata cigaba da zama a cikinsu a matsayin 'Yar aiki?' Haka ta dinga sa e-sa e a zuciyarta dan ganar da wannan lamarin. Jinjina kai kawai ta yi dan tana tausayin kanta da kanta, musamman ma yanzu yadda zamansu zai kasance tare da su. Dan da alamar basu da mutunci. Tana shiga