Sashe 33
Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
daki cikinsa ya fa a mata gaskiya ko akwai wacce hankalinsa ya kwanta ya ke so amma fir ya i sanar da ita zancen Humaira, har nuna masa ta yi ko ya ga wata yana son zai aura ya nuna mata cewa shi yanzu baya sha'awar sake auren wata mace a rayuwarsa. Da haka hankalinta ya kwanta har ya mata sallama ya tafi. Kasancewar ba da Direbansa ya ke ba shi ka ai ne, da ya shiga mota kafin ya tada motar ne ya ya d'auki wayarsa ya kira Abdallah. Daga can angaren Abdallah na zaune a falo ya ga kiran Amininsa, agawa ya yi tare da cewa "Hellow Adams ya garin?" "Karo na biyu kenan dana yi wa mahaifiyata arya, kuma duk a dalilinka, ka sa na yi auren sirri ba tare da sanin kowa nawa ba, hatta Mahaifiyar da ta haife ni bata sani ba. A zahirin gaskiya bazan iya cigaba da oye mata ba, domin ba abunda ya kamata na oye mata koda na oyewa kowa." Ajiyar zuciya Abdallah ya sauke tare da cewa "Adams" "Na'am." "Ka yarda da ni?." "Na yarda da kai." "Kasan ba zan taba baka shawarar abinda zai cutar da kai ba ko?" "Na sani" "To da farko ka fara tunani, mata shida ko nawa ne ma ka aura, kuma dukkansu ba wacce kuka raba zama inuwa aya a matsayin ma'aurata, wasu sun tare gidanka wasu basu tare ba wa anda suka tare ba ku zauna na mintuna biyar a ke e ba, wannan dalilin ya sa na yi tunanin akwai wata muna isa da ake shirya maka a bayan fage wanda ka kasa gane hakan. Shi ya sa na baka shawarar ka yi na sirri dan mu tabbatar da cewa shin daga kaine matsalar kamar yadda mafi yawan jama'a ke fa a ko kuma wata muna isar ce, kaga yadda ka yi wannan a sirrance har ka zauna lafiya da ita to tabbas ba wata matsala da ta fito daga gare ka da ake zargin kaine da matsalar. Ka ga yanzu ba wanda ya san da zancen auren ga shi kun zauna lafiya, yanzu shawara aya zan baka shi ne ka cigaba da oye wannan sirrin idan kuma baka bi shawara ta ba to wannan ya rage naka..." "Har da Ummata?" "Eh har da ita, idan lokacin bayyana mata ya yi zan sanar da kai, sai ka bayyana mata matarka da yaranka." "Kenan har da Ummata ka ke zargi ko me?" "Baka ji haka daga bakina ba. Shawara aya da zan baka shi ne ka dage da addu'a da yawan azkar kada ka yi sakaci da ibada." Jinjina kai ya yi tare da cewa "In sha Allah." Sallama suka yi bayan ya katse kiran wayar ya ja motarsa ya bar gidan. Umma ta kira Amina ta mata bayanin cewa ta kwantar da hankalinta, mijinta ba wata macen da ya ke nema kuma ta rungume shi sosai ta faranta masa rai hakan zai saka ya je da ita can idan ya ke . Ta kuma auki shawar Umma yau ta shirya faranta masa rai Sosai, ta yadda zai ji da i ya tafi da ita kuma ta shirya ba shi ha uri akan abinda ta masa. Dan haka a ta ke bayanta gama magana da Umma ta fara shan magungunan mata ta fita ya zubar da gorunan da ledarsu. Yana tare da Sadik suna fira ya ji shigowar sa o a wayarsa, dubawa ta yi dan ganin suna Amina. Ya fara kanrantawa kamar haka *Baby dan Allah ka dawo da wuri, jin gidan nan nake duk ba da i saboda rashin baka kusa dani, gidan duk lami na ke jinsa.* Zaro idanu ya yi tare da sake duba sa on, dan tabbas haka ne, a zuciyarsa ya ce "Wannan karon ko me ta ke shiryawa Allah masani." Reply ya tura mata da cewa *Okay zan dawo da wurin sha Allah* Cikin murna ta tashi dan tunanin irin girkin da zata shirya masa. Zuwa karfe shida na yamma ta gama komai ta shirya lafiyyaen girki sannan ta gyara ko ina gidan sai amshin turaren wuta ke tashi. Bayan sallar isha'i ta shirya cikin wani dogon riga na material sai amshin turare ta ke yi, ta zauna a falo ta daura kafa daya kan aya tana jiran dawowarsa. Da sallama ya shigo gidan ta tashi da sauri ta rungume shi tare da masa sannu da zuwa. "Barka da dawowa mijina." "Barkanki ya gidan?" "Gidan ya kasance kamar kushewa da baka nan, amma yanzu tunda ka dawo gidan ya koma Mani aljannar duniya." Murmushi ya yi yayin da ta ja hannunsa suka nufi dinning area. Da kanta ta dinga bashi a baki yana ci har sai da ya koshi sanann ta ja hannunsa suka nufi akinsa. *Daga al alamin* Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) 09065327995 Comments & share Love you oll *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/ FsSG6oTSnSa3L81qAg5hs9 GARKUWAR MATA *Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci* *GA* *Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa* Rage tumbi Nono Sanyi Karin kiba girmar hips Ni'ima Sabulai Humra Turarukan wuta Matsi Miski Dilka Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki GARKUWAR MATA Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI 08089965176 0708465326 Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau *GARGA wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, don haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba. *BISIMIILLAHI RAHAMANI RAHEEM* Page4 Da kanta ta dinga bashi a baki yana ci har yakoshi, sannan ta ja hannunsa suka nufi akinsa. Tayashi cire cire kayan jikinsa ta yi, ya shiga bathroom don yin wanka, itama akinta ta koma dan shiryawa. Bayan ya fito daga wanka ne ya shirya cikin kayan barcinsa riga da wando farare masu laushi. Hayewa saman gadon ya yi tare da jan bargo ya rufe rabin jinkinsa. Sannan ya jawo wayarsa da niyyar kiran wayar Humiara kenan sai ya ji an turo ofar akin. Ajiyar wayar ya yi ya fasa kiran Humaira, Amina ce ta shigo sanye da rigar barci iya guiwarta, kasancewar ya rage hasken akin amma ta san sirrin akin, dan haka bayan ta murzawa ofar key kai tsaye ta nufi gadon ta haura tare da jan bargo ta lullu e su. Matsawa ta yi tare da goga masa irjinta da bayansa, a hankali ta yi magana cikin muryar ra a ta ce, "Ka yi barci ne?" "A'a" Ya bata amsa a ta aice. Hannu ta sa ta fara shafar suman kansa Juyawa ya yi tare da janyo ta jikinsa ya rungume ta suna fuskantar juna, zubawa juna ido suka yi suna kallon junansu kowa da abinda ke cikin zuciyarsa. Shi yana kallon idanunta wanda ya kasa gane abunda ke cikin idanun nata manufofi ne ya ke hangowa wanda ya kasa gane na mene ne. Ita kuma tana kallon kyakkyawar fusakarsa mai cike da tasantsar kyawu da kwarjini, a zuciyarta ta na cewa "Allah na gode maka da ka yi mani katari da samun wannan kyakkyawan mijin nawa, Allah ka banu haihuwa tare da shi na haifi 'ya'ya masu kamanni da shi. Gaskiya kam shi ya sa na ke kishinka bana son ko wace mace ta ra e ka, suma matan nasan kyawun suke gani shi ya sa a cikin anin lokaci ya nemi auren mata har guda shida. Sai dai inda na godewa Allah da ya sa Umma ke taya ni kishinsa,dan idan har tana raye na zata bari wata mace ta ra i Adamsy ba." Ganin kallon da ta ke masa ya yi yawa ne ya sa shi cewa "Ya dai? Kallon mene ne haka kamar zaki cinye ni?" Dariya ta yi tare da cewa "So na ke na cinye ka." "To ai shikenan idan kika cinye ni ai kin huta." Kwantar da kanta ta yi a saman irjinsa shi kuma ya ya fara shafa gashin Kanta da ya sha gyara, duk da ba wani tsayin gashi ne da ita ba amma ta yi kyau. Hannunta ta tura a cikin rigarsa tana wasa da kwantaccen gashin irjinsa. Bakinsa ya saka cikin nata ya fara tsotsa tare da zira hannunsa asar rigarta yana shafa cinyoyinta still bakinsa na cikin nata. Cikin hikima ya ya zare mata yaloluwar rigar barcin da ke jikinta, ya saura ba komai a jikinta tunda dama ko panta da bra bata saka ba, alle masa boturan gaban rigaarsa ta yi faffa irjinsa mai auke da kwantaccen gashin ya bayyana. Fatar jikinsa na ha uwa da nata ta