← Book details Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 47

Sashe 13

Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 11 min read

MAGANA A KEYI TA GLOIN SKIN
(GYARAN JIKI SHINE MECE) DUK MACEN DABATA GYARA TO MUNA MATACE BAKAI AKIRATA MACEBA
HADDA MAZANMA
Hajiya shin kina bu
atar jikinki yayi kyau fatarki Takoma
anya shakaf tamkar ta jarirai ??? Kikoma tamkar zarah acikin taurari acikin mata yan uwanki
domin fa hasken zarah dabanne
shin kina bu
atar fatarki Takoma tamkar ta jaruman Kaneewood kona novel?? Humm kinsan cewar dafata ne matan waje kekar
e mana mazaje??
To idan baku saniba ayau kusani,
yalli fata shine keru
ar mazajenmu dakuma samari kai harmada
ammata
idan kinshirya gyara jikinki Hajiya kigarzayo domin samun ingatattun ha
in daze wanke Miki fatarki tass kikoma tamkar bala rabiya
sabida
yalli da kyau babu kwailin balle abata miki fata, se ha
in zallar gargajiya na
an itatuwa masu inganta lafiyar fatarki, *SABULUN WANKA, MAN SHAFAWA GA
AMSHI GA DA
i, SEKUMA DILKAH WADDA ZAKIYIWA KANKI A CIKIN MINCI* dukkansu afarashi
aya za'a ha
a Miki duka ukkun wlh wlh wlh summa tallahi acikin mako
aya (one week) Zaki banbata fatarki data sauran mutane domin ingatattun kayane kuma inada granty akansu, duk wadda tayi anfani dasu mako
aya bataga canjiba tazo wlh Allah zan bata ku
inta domin ko haufi banayi akansu
gaduk me bu
atar wannan ha
in ze iya tuntu
ar wannan nomber
07037092176
munada maganin mata kala kala namatsi na da
i danakomai ma munada harmada na maza wanda suke fama da matsala, gadukkan me bukatar kayanmu ga nomber nan ansaka ze iya nemanmu ako ina yake afa
in duniya zamu kaimishi insha Allah
sayen nagari meda ku
i gida me kyau bayada tsada Ako ina mungode.
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FsSG6oTSnSa3L81qAg5hs9
*ADAMSY*
~A new Blockbuster from~
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad
akarwa, ilimantarwa da kuma nishad
antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad
ai ke maganin k
ishi_
*Alk
alaminmu
yancinmu*
*INA KUKE BIG LADY'S KIKARANTA KOBAZE ANFANEKIBA ZE AMFANI WANI NAKI*

MAGANA A KEYI TA GLOIN SKIN
(GYARAN JIKI SHINE MECE) DUK MACEN DABATA GYARA TO MUNA MATACE BAKAI AKIRATA MACEBA
HADDA MAZANMA
Hajiya shin kina bu
atar jikinki yayi kyau fatarki Takoma
anya shakaf tamkar ta jarirai ??? Kikoma tamkar zarah acikin taurari acikin mata yan uwanki
domin fa hasken zarah dabanne
shin kina bu
atar fatarki Takoma tamkar ta jaruman Kaneewood kona novel?? Humm kinsan cewar dafata ne matan waje kekar
e mana mazaje??
To idan baku saniba ayau kusani,
yalli fata shine keru
ar mazajenmu dakuma samari kai harmada
ammata
idan kinshirya gyara jikinki Hajiya kigarzayo domin samun ingatattun ha
in daze wanke Miki fatarki tass kikoma tamkar bala rabiya
sabida
yalli da kyau babu kwailin balle abata miki fata, se ha
in zallar gargajiya na
an itatuwa masu inganta lafiyar fatarki, *SABULUN WANKA, MAN SHAFAWA GA
AMSHI GA DA
i, SEKUMA DILKAH WADDA ZAKIYIWA KANKI A CIKIN MINCI* dukkansu afarashi
aya za'a ha
a Miki duka ukkun wlh wlh wlh summa tallahi acikin mako
aya (one week) Zaki banbata fatarki data sauran mutane domin ingatattun kayane kuma inada granty akansu, duk wadda tayi anfani dasu mako
aya bataga canjiba tazo wlh Allah zan bata ku
inta domin ko haufi banayi akansu
gaduk me bu
atar wannan ha
in ze iya tuntu
ar wannan nomber
07037092176
munada maganin mata kala kala namatsi na da
i danakomai ma munada harmada na maza wanda suke fama da matsala, gadukkan me bukatar kayanmu ga nomber nan ansaka ze iya nemanmu ako ina yake afa
in duniya zamu kaimishi insha Allah
sayen nagari meda ku
i gida me kyau bayada tsada Ako ina mungode.
*BISIMIILLAH RAHAMANI RAHEEM*
Page1
"Masha Allah.Allah ya kaimu nagode sai mu tafi na fara aikin."
"Kai Mallam Musa tun yanzu?"
"Eh mun tafi kawai da zafi-zafi ake dukan
arfe, a bari ya huce ai shi ke kawo rabon wani."
"To shikenan ai sai mu tafi ko?"
Mallam kallamu ya tada mashin
insa Mallam Musa ya hau bayan mashin
in suka bar kofar gidan.
Jama'ar da ke siyen doya wajen Humaira sai tausaya mata suke ganin yadda jikinta duk ya farfashe wani wurin kuma ya
uri ruwa.
Wani daga cikinsu ne ya ce,
"Amma duk yadda aka yi ba mahaifiyarki ce ta dake ki ba ko?"
Kai kwai ta jinjina ba tare da ta yi magana ba, inda ya cigaba da cewa
"Daga gani wannan bazai wuce sharrin kishiyar uwa ba, Allah ya saka maki wannan cin zalin da ta yi maki."
Nan dai mutane da ke wajen suka dinga alawadai da hali irin na Inna Habi.
Bayan sun kammala siya sun bibbiya ta ku
i ne ta tashi daga wajen ta cigaba da tafiya ne sai tana
ingisa
afa, wasu samari guda biyu ne suka kalle ta
aya ya ce,
"Ke! Doya zo nan."
Kallonsu ta yi ta
arasa kusa da su tare da ajiye robar doyar,
aya ya kalle ta ya ce,
"Ki saka mani na
ari da hamsin shima wannan kisa masa na
ari da hamsin."
Ya ciro
ari uku ya bata. Ta amsa ta zuba masu doyar sannan ta zuba masu yaji da man
uli-kuli."
Tashi ta yi tana
ingusawa ta mi
a masu,
aya ya kalli abokinsa ya ce,
"Wannan kamar gurguwa ce na ga yadda ta ke tadiya."
"Tana yawan bi hanyar nan ba gurguwa ba ce sai dai idan
afar ke mata ciwo ta bugu."
Ita dai bata ce masu komai ba ta zauna tana jiran su gama su bata roba ta
ara gaba
Da suka kammala cin abincin sai suka bata roba ta
ara gaba, tana tafiya tana
ingisa
afarta ga yunwa da ke
ukar cikinta ga doya tana gani ba hali ya
auka ta ci,dan ko guda
aya ta ci inna Habi ta
irga ta ga ba ko
aya sai ta duke ta sosai na kud'inta shiyasa duk yunwar da take ji bata ta
a mata kayan tallah.
Koda su Mallam Musa suka
arasa kamafanin Mallam Kallamu ne ya yi masa jagora har zuwa ciki,dai da aka shiga aka sanar wa manaja zancen
arasowarsa suka jira ya bada izinin shigowarsu suka shiga.
Nan dai manaja ya yiwa Mallam Musa bayanin cewa gidan da zai dinga gadin da kuma dawowar mai gidansa, kuma ya kasance kullum yana bakin aiki banda yawo indai ba aikensa aka yi ba ko wani
waran dalili. Kuma Mallam Musa ya amince da zancen karshe suka yi masa sallama inda ya ciro ku
i kimanin naira dubu biyar ya mi
awa Mallam Musa tare da masa bayanin daga gobe da safe aikinsa zai fara.
Sallam suka masa suka fice, Mallam Musa ya dauki dubu biyu cikin wannan ku
in ya mi
awa Mallam Kallamu amma bai kar'ba ba.
Koda ya koma gida bai ga Humaira ba, sai dai Salam da ta dawo daga makaranta tana zaune akan tabarma tana cin doya.
"Assalamu alaikum"
"Wa'alaikumus salam."
Inna Habi ce ta amsa masa, ya shiga ciki ya bai ce komai ba haka zalika suma ba wacce ta masa sannu da zuwa, a zuciyarsa yana murnar samun aikin nan da ya yi.
ya kalli Salma tare da cewa
"Baki ganni bane! Ko nine zan gaishe ki?"
Caraf Inna Habi ta kar
e da cewa
A'a Mallam akan me daga dawowarka zaka huce haushinka a kan Yarinyar nan, dama ka tsane ta ba sonka kake yi ba."
Jinjina kai ya yi
"Ki cigaba da goyon bayan yarinyar nan, ina matsayin ubanta baki nuna mata mahimmanci na ba. Ko da yake daga gobe ne ai, ba zaku ganni akai-akai ba ballantana raina ya
aci."
"Mallam ban gane abunda ka ke nufi ba, badai balaguro zaka yi ka barmu ba? To wallahi bazai yiwu, ka tafi ka barni da wa
annan yaran sai dai ka tafi da waccan shegiyar yarinyar mai kama da aljana."
"Karki damu ni kaina ina tausayin tafiya ina barta cikin halin da ta ke ciki, da da hali wallahi ta
afa ta
afar yarinyar nan Humaira, amma sai dai kash ba halin tafiya da ita.
"To wai m dai tukunna ina zaka tafi ka barni?"
Kafin ya yi magana ne sai suka ji sallamar Humaira . Ganin yadda take tafiya ne da raunuka jinkinta yasa Mallam Musa cewa
"Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un. Haumaira me ya same ki haka ne?"
Kuka ta saka masa tare da
atasawa kusa da shi ta ce,
"Sannu da dawowa Abba."
Janyo ta ya yi ya ri
e hannunta tare da cewa
"Me ya sa me ki haka ne 'yata? Naga yadda kike tafiya duk yadda akayi akwai targa
e a
afarki, ga jikinki kamar
unar wuta."
Inna Habi ce cikin gadara da ta
ama ta ce,
"Ni ce nan na dake ta."
Kallon mamaki yake mata
"Yanzu Habi wannan duk duka ne saboda rashin imani da tausayi irin naki?"
warai kuwa ko yanzu ta sake mani laifi irin wanda ya yi mani to wallahi sai na mata duka wanda ya fi wanannan da na mata."
"Yanzu har akwai laifin da yarinyar na zata maki wanda ta cancanci irin wannan hukunci?"
warai kuwa tunda ga shi nan na yi mata, akan ne ne bazanyi mata ba, in
ora mata kokan saidawa ta fita har ta yi sakacin da za'a sace mani ku
i sannan ka ce wai ba zan duke ta ba? Dole ne na daki ku
ina."
"Yanzu bayan an sace ku
i kika mata duka kuma kika sake
ora mata wani talla?"
"Ai dole tunda an sace ku
in da wane ku
i zamu samu na cefene tunda da kai da babu duk
aya ne a gidan nan."
Ajiye bokitin ta yi sannan ta mikawa Inna kud'in cinikin da ta yi.
irgawa ta yi sannan ta ce,
"Allah ya taimake ki."
Murmushi takaici Mallam Musa ya yi inda Inna Habi ta cigaba da cewa
"Ki je a cikin tukunyar can kan murhu ki
ebi sauran tuwo ki ci."
Mamaki ne ya kama Mallam Musa inda ya ce,
"Yanzu duk wannan wuyar da tasha da tallar doyar duk ba zaki iya bata ba sai sauran tuwo na jiya, ita wannan da ta ke cin doyar fa?"
"Ita ai ku
in uwarta ta ke ci."
Humaira ce ta nufi wajen tuwon ta duba tukunyar wani guntu ne ko isarta bazu ba, sannan ga shi ba miya."
Kallon Inna ta yi tare da cewa
"Inna tuwon mitsisi ne kuma ga shi ba miya."
"Kici haka nan, idan an tu
a sabon tuwo sai ki ci."
Mallam Musa ya kalle ta tare da cewa
"Yakamata ki gasawa yarinyar nan jikinta dan akwai ciwo a ciki."
"Dai dai kada ta warke wallahi, bani da Wannan lokacin."
Kallon Humaira ya yi tare da cewa
."zuba ruwa a karamar tukunyar nan bari na le
a shago na siyo maki indomie ki dafa kici."
Murmushi tayi dan rabon da ta ci indomie tun mahaifiyarta na da rai.
"Wallahi bata isa ba akan me zaka yi haka?"
"Ko me ta tuna sai kuma ta yi shiru ta ce,
"Shikenan ai siya mata."
Fita ya yi ita kuma Fatima ta
ora tukunya yana kawo mata ta dafa indomie ta zuba attarigu da albasa.
Bayan ya dahu ne ta zo ta sauke tana shirin
ebo ruwan zafin gasa ciwo. Dai-dai lokacin da Mallam Musa ya yi alwala zai tafi masallaci dan yin sallar la'asar.
Fitarsa ke da wuya sai Inna ta yi wa Salma alama da hannu wato ta je ta
auko tukunyar indomie.
Bayan Hamaira ta
ora ruwan gashi kenan sai ga Salma ta
auki tukunyar indomie.
"Ina kuma zaki kai mani abinci."
"Gidan uwarki zan kai mako."
"Akan ne zaki zagi uwata?"
Bata kula ta ba ta kaiwa Inna tukunyar inda suka raba indomie biyu ta
auki rabi ta ba wa Salma rabi suka fara ci, inda Inna ta ce,
"Kiyi sauri ki cinye kafin ya dawo daga sallah ya tarar muna ci."
Kallon Humaira ta yi da ta dur
usa tana kallonsu hawaye kaimwai ke fita a idanunta, ga azababben yunwar da ya addabe ta.
Muryar Inna ta ji tana cewa
"Kuma wallahi kika sake kika sanarwa Mahaifinki wallahi ya fita ya barmu gidan nan sai na kusan kashe ki."
Daga nan suka cigaba da cin indomie inda Humaira ta koma
akinta ta kwanta ai rigar kuka ta ke kamar ranta zai fita.
Tafiya ya ke a motarsa zai nufi gidan Ummansa dan ya yi mata sallama gobe zai koma Kaduna, bankwana ya ke shirin zuwa mata, wayarsa ce ta fara ruri, gefen hanya ya tsaya ya yi parking sannan ya daga wayar
"Assalamu alaikum"
Daga can
angaren manajan ya amsa da
"Wa'alaika salam. Yalla
ai ina wuni."
"Lafiya ya
ari?"
"Alhamdulillah .ana gama komai yalla
ai mai gadin ma an samu gobe zai zo ya fara aikin."
"Okay an samu mai gadin?"
"Eh Mallam Kallamu
aya daga cikin masu mana gadin kamafani ne ya kawo abokinsa Mallam Musa sunansa, har munyi magana gobe da safe zai fara."
"To sannu da
ari."
"Bakomai yalla
ai Allah ya kawo ka lafiya."
"Ameen."
Daga nan suka yi sallama ya kashe wayar ya cigaba da Driving nashi.
*Daga al
alamin*
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
09065327995
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FsSG6oTSnSa3L81qAg5hs9
*ADAMSY*
~Anew blockbuster from~
Zainab Abdullahi K.N.T
(Maman Ihsan)
ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION
{R.S.W.A}
https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad
akarwa, ilimantarwa da kuma nishad
antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad
ai ke maganin k
ishi_
*Alk
alaminmu
yancinmu*
*Sadaukarwa*
Wannan shafin sadaukarwa ne ga
ungiya ta jajirtattun marubuta, fasihai kuma za
uran marubuta masu fikira *ROYAL SATAR WRITER'S ASSOCIATION* Allah ya k'ara mana
warin gwiwa.
*INA KUKE BIG LADY'S KIKARANTA KOBAZE ANFANEKIBA ZE AMFANI WANI NAKI*
Chapter 13 · 0% Book details