← Book details Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 35 OF 47

Sashe 35

Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mata murfin baya, sai ya bu e murfin gaba yana arin shiga sai ya kalle ta ya ce, "Hajiya ga mukullin motar a hannunki." "Idan motar ta ubanka ne sai ka shiga na gani!" Ja da baya ya yi cikin rashin jin da in kalamanta ya juya ya bar wajen yana cewa "Allah ya baki ha uri" Bata kula shi ba ta shige baya tare da fisgar motar da karfi, da sauri jiki na rawa mai gadi ya ya saurin wangale mata gate, dan ya san halinta yanzu zata iya ci masa mutunci duk da furfuransa ba zaisa ta raga masa ba. Haka ta dinga driving kamar wacce zata tashi sama, Allah ka ai da ikonsa ya kaita gidan Umma lafiya. Horn ta ke dannawa kamar ba gobe, wanda har mai gadi ya ru e ya le o ya ga ita ce sannan ya wangale mata gate ta ta shiga ko parking d'in kirki bata yi ba ta fito daga cikin motar. Tana fitowa ta nufi cikin gidan tun kafin ta shiga ta fara walawa Umma kira. "Umma! Umma!! Umma!!! Da sauri Umma ta fito daga falo tana cewa "Amina lafiya me ya faru?" "Komai ma ya faru." Hannunta Umma ta ja suka nufi cikin falon. e hannunta ta yi tare da cewa a mani me ke faruwa Ina Adamsy ya ke ?" Kwantar da kanta a kafa arta ta yi tare da fashewa da kuka. "Cikin tashin hankali Umma ta ce, "Dan Allah ki sanar da ni me ke faruwa?" "Umma wallahi ya tafi ya barni, wallahi Umma duk yadda ka yi matan banza ya ke bi Shiru Umma ya yi tare da cewa "Bana tunanin cewa Adamsy zai iya zama fasi i, akwai dai wani al'amari da ya ke oye mani na lura da hakan. Amma ko ma mene ne zan gano shi da yardar Allah." "Umma ta yaya zaki gano? Bayan cewa shi yana can mu kuma muna nan?" Dariya Umma ta yi wanda ita ka ai ta san ma'anar dariyar, sannan ta ce "Ina da hanyoyi da yawa da Zan iya gano halin da ya ke ciki, amma ina da ya inin cewa bazai iya aikata fasi anci ba." "Umma idan ba haka ba, wallahi na san halinsa bazai iya jure kwanaki ba tare da mace ba, amma tsawon lokaci ya kwashe a garin sannan ya dawo nan, amma kuma ko da ya dawo bai damu da ni ba har muka kwashe kwanaki har sai da ni..." Kasa arasa maganar ta yi saboda ta san cewa akwai kunya ta iya wannan zancen da mahaifiyarta. Shiru Umma ta yi tana nazarin maganar Amina kafin ta ce, "Ki kwantar da hankalinki ki barni da shi idan ya san wata bai san wata ba." Nan ta cigaba da kwantar mata da hankali har ta an nutsu kafin ta kawo mata ruwa mai sanyi ta sha ta ji sanyi a zuciyarta. Anan dai Umma ta dinga lalla ata akan ta kwantar da hankalinta, har ta sauko sannan suka cigaba da fira. Koda motar su Adamsy ta shigo gidan Mallam Musa ya bu e masu gate suka shigo. Bayan Adamsy ya fito daga cikin motar ne ya kalli Mallam Musa da sauran ma'aikatan gidan suna jiran ya fito su kwashe gaisuwa. Ganin har da Mallam Musa a cikinsu ne ya sa shi jin wani kunya da nauyi sun lullu e sa. Mallam Musa ya kalle shi cikin girmamawa ya ce, "Yalla ai barka da dawowa." Adamsy ya dur sa cikin girmamawa ta gaida Mallam Musa. Ya amsa masa cikin mutuntawa da dattako. Sannan ya gaida sauran ma'aikatan gidan ya nufi cikin gidan. Direbansa ne ya bishi da kayan da suka dawo da su ni i-ni A bakin ofar falo daga ta ciki ne ya ajiye masa kayan sannan ta kama gabansa. Da fara'a Adamsy ya shiga cikin falon yana washe baki, turus ya tsaya ya ta ke fara'arsa ya dauke daga farin ciki zuwa ba in ciki, zuciyarsa ta fara tafarfasa a fusace ya arasa gaban... *Yawan like da comments yawan read more* Maman Ihsan ce 09065327995Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FsSG6oTSnSa3L81qAg5hs9 *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsa) https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau GARKUWAR MATA *Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci* *GA* *Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa* Rage tumbi Nono Sanyi Karin kiba girmar hips Ni'ima Sabulai Humra Turarukan wuta Matsi Miski Dilka Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki GARKUWAR MATA Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI 08089965176 07084653262 *GARGA Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, dan haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba. Ban yarda a maida mani shi Audio ko a karanta mani shi a YouTube ba tare da izinina ba. *BISIMIILLAHI RAHMANI RAHEEM* Page 5 Da fara'a Adamsy ya shiga cikin falon yana washe baki, turus ya tsaya ta ke fara'arsa ya dauke daga farin ciki zuwa ba in ciki, zuciyarsa ya fara tafarfasa a fusace ya arasa gaban shi ya tsaya yana masa wani mugun kallo. Mustapha ne zaune yana kallon T.V, wasan wallon afa ya ke kallo duk ya shagala da kallon da ya ke yi, yana zaune a saman kujera mai zaman mutum aya. Yayin da ita kuma Humaira ta ke kwance tana barci asaman kujera mai zaman mutum uku, sanye ta ke da riga da siket na atamfa, inkin ya kama mata jiki kanta ba ankwali, sai gashin kanta da ta tufke. Shi dai Mustapha bai lura da cewa uban gidansa ya dawo ba, gaba aya ya shagala da kallon T.V, Adamsy ne ya auki remote ya kashe T.V. Da sauri Mustapha ya aya d'aga kansa, sai a lokacin ya lura da Adamsy. Da sauri ya zubo asa daga kan kujeran tare da cewa "Barka da dawowa yalla ai." Fuska a tsuke ya ce "Me ka ke yayi anan? Nam ne wajen zamanka? Ko saboda bana nan tunda na tafi ka maida nan wajen zamanka? Kafin na wuce ban sanar da kai cewa da zaran ka kammala girki kabi ta ofar baya ka fice ba? Me ka shigo ka yi?" Haka ya ya jero masa wa an nan tambayoyi, Mustapha ma sai da ya tsorata da ganin yanayin da ya gansa, dan bai ta a ganinsa a irin wannan yanayi ba. "Tuba na ke yalla ai ka yi ha uri." "Wane ha uri zaka zo ka ke e da matata tana kwance kana kallonta." "Wallahi ni ba kallonta na ke ba, na kammala girki ne har zan bi ta kofar baya zan fita kamar yadda ka umarce ni to sai na tuna cewa Madam ta shigo ta ce idan na kammala na mata an wake, bayan na kammala an waken ne shi ne na zo dan nan sanar da ita na tarar tana barci dan kada na tayar da ita na aje mata." arasa maganar yana nuna Centre table da ke gaban Haumaira. "To me ka tsaya yi anan?" "Har zan tafi na ga ana wasan wallon afa shi..." Adamsy ya katse sa ta hanyar cewa "Shi ne ka zauna ko?" "Ka yi hakuri in sha Allah bazan sake ba. Kuma ko mintuna biyar ban yi da zama ba." Hanyar fita ya nuna masa da yatsarsa manuniya. Yana fita Adamsy ya zubawa Humaira idanu yana kallonta, barcinta ta ke yi hankali kwance aurta ya yi cak wanda hakan ya sa ta tsorata ta bu e baki da niyyar yin ihu ya yi saurin saka bakinsa cikin nata tare da cafkar harshenta ya fara tsotsa, Zaro idanu ta yi tana kallonsa cikin mamaki tsawon mintuna biyar suka auka a haka yana tsotson bakinta, sai da ya ji afarsa na neman gaza aukarsa ya zauna kan kujera tare da zaunar da ita a cinyarsa, still bakinsa na cikin nata Zuge mata zif in rigarta ya yi tare da samar da rigar zuwa kasa, har lokacin bai daina shan bakinta ba. Ita kuma a zuciyarta ta ke cewa "Oh ni Humaira wannan wane irin mutum ne, daga dawowarsa ko zama ya huta bai yi ba ya fara takura mani, dan ma Allah ya sa kwana biyu na huta da baya nan. arar wayarsa ne ya sa ya zare bakinsa daga nata, ciro wayar ya yi daga aljihunsa ya ga Ummansa ne ke kira. Cikin sar ewar murya ya ce, "Assalamu alaikum." Cire wayar ta yi daga kunnenta, ta duba lamabar da ta kira dan a tabbatar shi ne. "Wa'alaika salam, baka da lafiya ne na ji muryarka wani iri?" "Lafiya lau, Umma da ke
Chapter 35 · 0% Book details