← Book details Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 47

Sashe 19

Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

abinda ya faru da matayen da na ke aure me kake tunanin zai faru da wannan ? Itama mutuwa zata yi ko haukacewa? Ko nakasa zata samu?" "Babu abunda zata samu insha Allahu, na jima da wannan tunanin a cikin zuciyata, na jima ina son baka shawarar nan sai ga Allah ya kawo ta cikin sau "Me ka ke nufi?" A zahirin gaskiya ina zargin duk abubuwan da suke faruwa da matayen da kake aure akwai wata muna isa, ba haka kawai bane, na san komai daga Allah ne amma akwai sanadi." Kallon mamaki yake masa tare da cewa "Waye sanadi?" "Koma waye da kanka zaka gano idan har ka auki shawarar da zan baka." "Wata irin shawara?" "Na farko ina son ka amince da auren wannan yarinyar, na biyu ina son wannan auren da zaka yi ya zama auren sirri, kada ka sanar da kowa na ka wannan auren daga ni sai kai , sai kuma Allah wanda ya halicce mu. Sannan ko Mahaifiyarka kada ta san da wannan zancen ballantana matarka." Wani irin kallo Adamsy ya watsa masa tare da cewa "Ta ya zan yi aure ba tare da sanin mahaifiyar da ta haife ni ba?" Kada ka damu indai sirri ne auren ba bu atar kowa ta sani, idan auren ya yiwu zaman ya ora koda na shekara aya ne zaka ga amfanin abinda na maka. Kuma wannan auren da ka yi tamakar ceton rai ka yi, kaga halin da yarinyar nan ta ke ciki, dan wannan matar Babanta ba imani ne da ita ba, zata iya kashe ta, kaga yadda ta tura ta wai ta je ta yi karuwanci da bata san gidan da mahaifinta ya ke ba har ta zo fa? Da sai ta je ta yi karuwanci ta kawo mata Ku i. Dan Allah ka amince da auren nan na kira mana Malam ga mahaifinta ya zama wakilinta kai kuma zan zama wakilinka ga shaidu sai a daura aure." Kafin Adamsy ya yi magana ne har Abdallah ya fita. Yana fita kuma sai ya dawo tare da cewa. "Ka kira manajanka a waya ya zo tare da limamin masallacin kamafaninka." Ba musu Adamsy ya kira manaja a waya ya sanar da shi ya zo da Mallam Liman. Daga nan Abdallah ya ce bari na je na siyo dabino da goro. "To wai duk wannan gaggawa ta me ce ce?" Dariya Abdallah ya yi tare da cewa "So na ke yau in nan ka angonce." Fita ya yi tare murmushi, inda ya samu Mallam Musa ya ce, "Ina ita yarinyar ta ke?" "Tana cikin akina ta kwanta." "To ka kira amininka ka sanar da shi zancen auren nan da yammacin nan za'a aura." Mallam Musa ya amsa masa da to inda ya masa gidiya, shi kuma ya shiga motarsa ya fita dan siyo dabino da goro. Gaba aya sun hallara a babban falon Adamsy. Mallam Musa, amininsa Mallam Kallamu, limamin masallacin kamfanin Adamsy, Abdallah, sai manaja da Direban Adamsy. Nan aka shaida aurin auren Adamy da Humaira akan sadaki naira dubu ari inda Abdallah ya bada ku Nan aka yi ta musu addu'a da fatan zaman lafiya. Da misalin karfe takwas na dare Adamsy ya dawo daga masallaci, yana zaune tunani ya ke wai yau shine da auren wannan yarinyar, ganin abun ya ke kamar almara. Knowing ofar akin aka yi, ya bada izinin shigowa,da sallama ya shigo falon yana ri e da hannun Humaira ta sunkuyar da kai. Tana sanye da wata ku iyar atamfa wadda ta sha wanki har ta fara fita daga kalarta, sai dai ba datti a jikinta, sai wani hijabi wanda shima duk ta ko e kalar bulue duk saman kanta ta yi fari. "Wa'alaika salam" Adamsy ya amsa masa sallamar tare da zuba masu idanunsa. Humaira ce ta zauna a saman carpet, Mallam Musa da ke tsaye ya ce, "Barka da dare." "Ina wuni Bana?" "Lafiya lau ya ari?" "Alhamdulillah" "To ga Humaira nan na kawo ta da hannuna, dan Allah ka ri e mani ita amana kada ka duba rashin gata da bata da shi ko kuma wani abu da iyaye ke yiwa kowace 'ya idan suka aurar da ita, ko wani kayan aki..." Katse shi ya yi ta hanyar cewa "Kada ka damu Baba duk ba bu atar wa annan, kuma insha Allahu zan ri e ta da amana, sai dai duk abunda ya same ta kada ka ora laifin akaina, ka auki addara ce haka, domin ni wannan addara ta zame mani jinin jikina." Cikin rashin gane inda zancensa ya dosa Mallam Musa ya ce, addara tana kan kowa, mutum baya gujewa addararsa." Jinjina kai Adamsy ya yi inda Mallam Musa ya ce, "To Humaira duk nasihar da fa a na riga na maki su, dan haka na kawo ki dakin mijinki, hankalina ya kwanta yanzu." Juyawa yayi ta fita ya yin da Humaira ke ta sheshshekar kuka. Ido ya zuba mata yana kallonta ya ma rasa mai zaice mata. Kamar daga sama ta ji muryarsa ya ce, "Mene ne sunanki?" Cikin sheshshekar kuka ta ce, "Suna na Humaira." "Kukan ya isa haka nan ki yi shiru." Shiru ya yi sai ajiyar zuciya da ta ke saukewa lokaci-lokaci. Tashi ya yi ya nufi kitchen ba jimawa sai ga shi ya dawo auke da plate da naman kaza akai sai youghurt da robar ruwa ya ajiye mata a gabanta. "Kici abu a cikinki ko?" Girgiza masa kai ta yi tare da "Na koshi ." "Bana son gardama, kici na ce," Tunawa ta yi da cewa Abbanta ya ce kada ta yi masa gardama akan duk abinda ya umarce ta da shi. Ganin dan waleliyar kaza a gabanta, ga youghurt da ruwan gora ya sa ta ta ke mamaki, wai yau ita ce da abun da i haka a gabanta, ita da cin naman kaza har ta mance dan ko sallah idan Inna Habi ta yanka kazarta kai da afa ta ke bata. Hannu ta sa ta fara cin naman kazar, sai ta ji kunya tuna cewa yana kallonta, sai ta daga kai ta kalle shi ta ga idanunsa na kan wayarsa yana daddanawa. Dan haka sai ta fara turawa sauri-sauri har da kashi ta ke taunawa ga yunwa dama da ya dame ta. Jin muryarsa ta yi yana cewa "Wa'alaiki salam Ummana ina wuni." Daga can angaren ta ce, "Lafiya lau Babana ya aiki?" "Alhamdulillah Umma fatan kuna lafiya." "Alhamdulillah ya zaman ka aici?" Alhamdulillah Umma. Nam suka dinga ta a fira kafin daga bisani suka yi sallama ya kashe wayar. Kallonta ya yi ya ga ta yi yaga ta cinye rabin kazar har ta ture gefe ta sha ruwa. "Kin oshi ne?" Kai ta gya a masa alamar eh. "Okay ki tashi mu shiga cikin aki." Ba musu ta bi bayansa suke shiga cikin bedroom. *Daga al alamin* Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) 09065327995 Love you oll Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FsSG6oTSnSa3L81qAg5hs9 *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) *YAR GIDAN TAFIDA KAYAN MATA PURE AND NATURAL WITH ZERO SIDE EFFECT* *Matan gidan nan mace seda gyara , Ina masu fama da rashin sha'awa to matsalar ku ta kau in sha Allah,muna da abinda za ki sha ya canza miki yanayin jikinki ki fara jin kema macece.* Kina fama da matsalar rashin gamsuwa ko gamsar da me gida ? To ga solution Ina macen da takeson ko yaushe ta jita ajiqe muna da abinda zamu ba ki ,kisha ya saukar miki da ni'ima Mata masu son su gyara fatar su ,su dinga sheki da yalli da haske me kyau bana bleaching ba ki zama kalar hutu Kuma akwai naku . 1. Gumban kwakwa da madara 2. Original tsumin Tabani ka ji ruwa 3. Original tabaje 4. Sweetener powder 5. Sweetener milk 6. Dilka soap 7. Snow whitening soap 8. Morroccan whitening soap 9. Pure sha butter 10. Special yaji and more Ina matan da suke son su zama na musamman agun oga,in nace ta musamman ina nufin karshen_ karshen ta musamman ajin farko ..... To ku matso nan kuji Yar gidan Tafida ta kawo muku ingantattun kayan mata 100% pure ba side effects in nace muku pure to pure Wanda akayi su da itatuwa masu kara lafiyar dan Adam *YAR GIDAN TAFIDA* Tana da alaidi Akwai pure man kadai Akwai gumba ta madara da kwakwa Akwai kuma hakki,akwai tsumi da original tabaje, sai kin gwada za ki gane sirrin *Duk products dinmu are 100% natural baby chemical,with zero side effects. Zaku iya tuntubata ta wannan layin 09032036606 Yar gidan Tafida *GARGA Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, dan haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba. *BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM* Page3 Ba musu ta bi bayansa suka shiga bedroom. Bayan sun shiga ciki ne ya kalle ta ya ce, "Wannan shine akinki, ki shiga ciki ki yi wanka ki kwanta ki huta. Sai da safe." Yana fita ta zubawa akin idanu tana kallo, lallai an kashe ku i a nan, yanzu ita ce a cikin wannan akin ita ka ai? Gadon ta zubawa idanu tana kallonsa "Kaga wani gado kamar na sarauta? Har da atuwar dorowar zuba kaya da ananan durowoyi guda biyu." A hankali ta taka zuwa ofar toilet ya bu e ta zuba idanu tana kallo,ta fara magana ita ka "Dubi wani ban aki kamar mutum ya kwanta ya yi barci a ciki." Haka ta dinga surutu ita ka ai daga karshe sai ta shiga ban akin tana tunanin ina zata samu ruwan zafi, saboda jikinta da ke mata ciwo dole ta gasa idan ba haka ba zuwa gobe zai mata tsami ne. Shawarar zuwa falo ta yi dan ta same shi inda zata samu ruwan zafi. Koda ta je taga ba kowa a falo, plate da ta rage kaza da robar ruwa suka basa nan, da alamu ya kwashe kayan. Tana ta arewa falon kallo ganin yadda ya tsaru, babban photonsa da ke manne a bango ta zubawa ido, ita ka ai ta ke magana. "Shi wannan mai gidan wani irin mutum ne? Shi dai ga shi kamar wani ba'indiye ko balarabe, amma ya ji Hausa sosai, amma siffarsa sak irin na larabawa, ga hasken fatarsa kamar na su ga gashin kansa
Chapter 19 · 0% Book details