Sashe 30
Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba 'yantacciya ce ni, kuma matukar ka tsaya akan bakanka na cewa ba zaka tafi da ni ba wallahi zaka ga masifa da bala'i a cikin gidan nan, wallahi baka isa ba." Shiru ya yi yana kallonta ba tare da ya ce komai ba. "Kana mamaki ne? To ba zaka daina mamaki ba har sai ka ga abinda zan aikata " "Ban yi mamaki ba, domin duk macen da ta rasa tarbiyya ba abunda ba zata iya aikatawa ba." "Kenan ni ce mara tarbiyya? To ai gani na yi irin tarbiyar da kake da ita nima ita na ke da ita, dan uwar da ta raine ka nima ita ce ta raine Ni." Ransa ya matu aci dan idan ya ce zai biye mata to zai iya dukanta, da kalamanta sun yi masa muni. Komawa ya yi akinsa ransa a ace ya turo ofar tare da murza key ya rufe. Gadonsa ya fa a tare da zubawa saman akin ido, ya lula duniyar tunani. Wayarsa ya lalubo tare da neman lamar Amina ya danna mata kira. Tana kwance a saman sofa a falo, wayarta da ke ajiye gefenta ya soma ruri. Dubawa ta yi ta ga lamba ce ba suna, dan haka aga tare da sallama. Shiru ya yi yana jin zazza ar muryarta sai da tayi sallama sau biyu kafin ya amsa mata "Sarauniyar tsoro ya kike?" Dariya ta yi tare da cewa "Ina wuni?" "Lafiya lau Ya kike?" "Alhamdulillah" "Me kike yi ne yanzu?" "Bakomai" "Kin ci abinci?" "A'a ban ci komai ba." "Me kike jira ne? Ki tashi ki ci abinci har da nawa za ki ci." Dariya mai sauti ta yi wanda shi kansa sai da ya ji sautin dariyar a kunnensa. Haka ya dinga janta fira har ya mance acin rai da ya ke ciki. Bayan sun gama magana ne ya kira Umma, itama suka gaisa inda ya shaida mata cewa zuwa yamma zai shigo ya gaishe ta. Amina kuwa tana zaune a falo inda ya barta, sai cika ta ke yi tana batsewa, a zuciyarta tana ayyana yadda zata yi maganinsa, dariya ta yi tare da cewa "Na san zaka zo gare ni idan bau atarka ta taso maka, na san ba zaka iya ha urin rashi na ba, dama ranar da ka tafi Kaduna da bu atata ka tafi nasan yanzu ma da ita ka dawo, na san ba zaman lafiya zaka kawo kanka cikin sau ii, a nan ne zaka san mahimmancina anan zan gara ka." Haka ta dinga maganganu ita ka ai, kafin ta tashi ta nufi akinta. Da misalin arfe biyar na yamma ne ya fito daga cikin gidan, inda ya samu Direbansa, ya basa umarnin ya kwaso tsarabar da suka zo dashi ya shiga da su cikin gidan. Amina da fitowarta daga aki kenan ta ga ana shigo da kaya, ko gaisuwarsa bata amsa ba ta yi zamanta akan sofa, har ya dawo da sauran kayan sannan ya ya fice. Inda ya samu Adamsy a mota yana jiran dawowarsa. Umarni ya bashi da cewa su tafi gidan Ummansa. Horn ya danna mai gadi ya wangale masa gate suka fice daga cikin gidan. Nan suka nufi gidan Umma inda ta nuna masa jin da i na dawowarsa, itama tsarabrta ya bata. Suna cikin fira ne kiran Sadik ya shigo cikin wayarsa, bayan ya d'aga kiran wayar ne Sadik ke cewa. "Adams ka na ina ne yanzu?" "Ina gidan Ummana." "To zaka biyo ta nan ne ko na zo na sa me ka?" "Haba Mallam daga zuwa na, ai ka bari na huta zuwa gobe sai na zo ko?" "To ni bari na zo na sa me ka a ina ka ke?" "Wai dole sai yau ne?" "Eh akwai tsare-tsare da nake so mu yi shawara da kai ne." "To ina gidan Umma zan biyo in sha Allah." Sallama suka yi ya katse kiran wayar, fira suka yi ka an sannan ya mata sallama ya fice . Daga nan unguwar su Sadik suka biya, inda ya samu wasu daga cikin abokansa suna ta tsara yadda zasu yi, sun yi matu ar mamaki ganin yadda ya canza, ramar da ya yi duk ya cike, da ka ganshi kasan hankalinsa a kwance ya ke baya da wata damuwa sa anin a baya. Nan suka dinga tsokanarsa ta hanyar cewa ko ya yi kyau me ye sirrin, Wai ya yi kyau ko ya samu wata ce a can. Nan ya nuna masu cewa shi ba wacce ya samu, kawai ya cirewa kansa damuwa ne, dan na ga yana neman ya masa illah. Nan suka cigaba da tsokanarsa ya barwa Sadik sa o ya bawa ango,ku i ne masu yawa. Lokacin da ya fito daga gidan, kafin ya arasa wajen motarsa ne yaji sautin muryarta tana wala masa kira, da sauri ya juyo dai-dai lokacin da ta araso gaba shi, fa awa jikinsa ta yi tare da rungume sa ta saki wani marayan kuka. *Daga al alamin* Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) 09065327995 *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/G71cfIobTnG3W5wekkrGtv GARKUWAR MATA *Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci* *GA* *Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa* Rage tumbi Nono Sanyi Karin kiba girmar hips Ni'ima Sabulai Humra Turarukan wuta Matsi Miski Dilka Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki GARKUWAR MATA Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI 08089965176 07084653262 *GARGA Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ne, don haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba. *BISIMIILLAHI RAHAMANI RAHEEM* Page4 Lokacin da ya fito daga gidan, kafin ya arasa wajen motarsa ne ya ji sautin muryarta tana wala masa kira,da sauri ya juyo dai-dai lokacin da ta araso gabanshi, rungume sa ta yi ta saki wani marayan kuka. Cikin mamaki ya kalle ta tare da cewa "Hauwa'u" Janye ta ya yi daga jikinsa tare da zuba mata idanu yadda ta ke ta kuka. Mahaifiyarta ce ta araso ta finciko hannunta tare da cewa "Taho mu tafi." Gogewa ta yi alamar ba zata tafi ba. "Ke wallahi ki kiyaye ni ki fita daga idanuna, a dalilinsa kika samu ta in hanakali wanda har yanzu baki da e da samun lafiya ba, kinsan wahalar da na sha kafin ki samu lafiya kuwa? Duk a dalilin wannan mutumin?" arasa maganar tana nuna Adamsy da ke tsaye yana kallonsu, inda ta cigaba da cewa. "Dalla wuce mu tafi idan kuma ba so kike rayuwarki ta salwanta ba, a saka ki dogon barci." arasa maganar tare da jan Hauwa'u da arfi, inda ta ke cigaba da cewa "Wannan da kike ganinsa ba wani alkhairi a tattare da macen da ta ra e sa sai dai sharri." Gajeren murmushi ya yi mai cike da bakin ciki da takaici. Fa awa ya yi duniyar tunani, yana tuna abubuwan da suka da suka faru da shi a baya. Ta ke yanayinsa ya sauya wanda kallo aya zaka masa ka gane haka. Sadik ne ya dafa kafa arsa tare da cewa "Kada ka damu, ha a ba wata damuwa da zata ore har abada ni dai na san komai lokaci ne wata rana sai labari." Murmushi ya yi tare da cewa "Haka ne, Na gode sosai." Shiga matarsa ya yi direba ya ja suka bar unguwar. Da yammacin ranar ne Humaira ta fito daga cikin gidan sanye da dogon hijabi, kai tsaye wajen mahaifinta ta nufa inda ta hange shi zaune a barandar akinsa. Carbi ne a hannunsa yana ja bakinsa na motsi,.da sallama ta arasa wajensa, ya amsa mata cikin jin da i da walwala. Zama ta yi akan darduma da ke shimfi e a gefensa. Ina wuni Abba" "Lafiya lau ya kike?" "Alhamdulillah" "Kunyi waya da shi ya isa ladiya?" Sunkuyar da kanta asa ta yi tare da cewa "Eh ya isa lafiya." Jinjina kansa ya yi tare da cewa "Ma sha Allah" "Humaira." aga kai ta yi ta kalle sa tare da cewa "Na'am Abba." "Ki yi biyayya ga mijinki yi na yi bari na bari a aure shi ke kara dan on soyayya.Duk abunda ya umarce ki ki yi Matukar bai sa awa addinin Muslunci ba." Jinjina kai ta yi tare da cewa "Ina sha Allah." "Ki kasance mai biyayya ga mijinki, mai kyautata masa a cikin gidansa. Idan ya hanaki, ki hanu, idan kuma ya umurceki, to kiyi masa biyayya daidai gwargwado, domin ha a shi in tamkar uba yake a gareki" "Matan zamanin baya, ba wani cikakken ilmi ke garesu ba, amma sun san yadda zasu tarairayi mazajensu cikin auna da kyautatawa, da hakan har suka kai gaci, sai ka da e bakaji anyi sakin aure