Sashe 39
Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
katse kiran, dama Humaira tunda ta samu ya sake ta sai ta gudu zuwa falo, dan ya gajiyar da ita a daren jiya sannan da safen nan yana neman kara mata wata gajiyar. A falo ya sa me ta ya ce , "Bari na je in dawo in sha Allah zuwa jibi zamu tafi Dubai da kike son zuwan." Tsalle ta yi da murna ta ce, "Na gode sosai" Murmushi ya yi tare da cewa "Ba bu atar godiya." Direbansa ya kira ya tadda mota, sabon mai gadin da aka kawo ya buade masu gate suka fice. A hanya ya kira Umma sau uku bata aga ba,kuma wayar na gabanta, tana tunanin hanyar da zata bullowa lamarin. Ga kuma Amina ta ce bata da number Direbansa, ba yadda za'ayi ta tambayi Adamsy Lambar Direbansa. Haka ta dinga tufka da warwara yadda zata gano gaskiya ta dauki matakin da ya dace. Gani sau uku yana kiran Ummansa bata daga ba ya sa ya hakura har suka arasa gidann Abdallah. *Daga al alamin* Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) 0906327995 Love you oll Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaW2Ygg9xVJlgSoy2Q2V *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) .https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau *GARGA Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, dan haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba. Ban yarda a maida mani shi Audio ko a karanta mani shi a YouTube ba tare da izinina ba. *BISIMIILLAHI RAHMANI RAHEEM* Ganin sau uku yana kira Ummansa bata aga ba ya sa ya ha ura har suka arasa gidan Abdallah. Horn Direbansa ya yi mai gadin gidan ya le o, ganin aminin mai gidan ne ya sa ya yi saurin bu e masa gate. Bayan ya yi parking ne ya fito da sauri ya bu ewa Abdallah murfin bayan motar ya fito, ma'aikatan gidan suna ganinsa suka fara murna tare da zuwa gaishe sa har da mai gadin gidan. Cikin fara'a ya amsa masu tare da ebo ku i a aljihunsa ya basu kamar yadda suka saba. Washe baki suka fara yi dan dama sun san da zaran ya zo gidan mafi yawan lokuta sai ya basu kyautar ku i. Hakan ya sa suke murna da zuwansa. Direbansa na jiransa a mota ya fita zuwa cikin gidan, knocking ya yi Abdallah ya bu e masa ofar. Yana ganinsa ya fara dariya tare da cewa an gidan Ummansa ya araso." Share sa ya yi dan ya san cewa idan ya biye da sharri zai dinga masa, duk da haka kuwa bai yale sa ba ya cigaba da cewa "Wallahi ina fa a maka idan dai baka rage wannan karantar ta ka ba kullun kana ta nani ar 'yar yarinya ga kiran Ummanka akai-akai kuma da alama tana karantar yanyainka ko a waya ne to wallahi asirinka na gab da tonuwa." Ko kallonsa ma baiyi ba balle ya tanka masa, inda Abdallah ya cigaba da cewa, "Ga shi ko kamfani ka daina zuwa sai dai asa manajanka ya dinga gudanar da komai, saboda baka da lokacin aiki sai lokacin..." asa arasa maganar ya yi sakamakon ganin yadda Abdallah ya mike yana shirin fita. Da sauri ya tari gabansa tare da cewa, "To na bar maganar tunda baka so, in Sha Allah, amma idan ka dawo daga Dubai ka dinga zuwa kana ganin me ke faruwa a can." Dawowa ya yi ya zauna tare da cewa "Muyi maganar da ka kira ni saboda shi kawai ba wani abu daban ba." "To mu je mu yi shirye-shirye na tafiyar kawai ba wani bata lokaci." "Ina matar gidan ta ke ne, naga kamar kai ka ai ne a gidan." "Eh ta tafi gidansu ne shi ya sa ka jita shiru." Jinjina kai yayi tare da cewa "Allah ya dawo da su Lafiya." "Ameen. Me zan kawo maka?" Girgiza kai kawai ya ya tare da cewa "Am okay" Dama Abdallah na cikin shirinsa dan haka fita kawai suka yi a tare, bai auki key in motarsa ba, dan ya san Adams da motarsa ya ke, kuma zasu kawo sa har gida. angaren Umma kuwa ta kasa samun sukuni sosai, dan haka ta yanke shawarar zuwa gidan Adams dan su yi shawara da Amina. Koda ta shiga ta tura ofar ba kowa a falon, dan haka ta nufi akin Amina kai tsaye. Knocking ta yi lokacin Amina tana barci, jin Knocking in ya yi yawa ne ya sa Amina farkawa tana mamakin waye zai shigo mata har cikin falonta kai tsaye, kuma kamar tana ganin ta rufe ofar ta yaya aka shigo ciki? Tashu ta yi cike da mamaki ta nufi hanyar ofar, bu ewa ta yi suka yi ido hu u Umma. Mamaki ne ya kamata duk da tasan cewar Umma tana da key in gidan tun fil azal kuma Umman ma ta yi tunanin wannan lokacin Amina na barci ne ya sa ta auko key. Jinjina kai ta yi tana ta'be baki tare da cewa "Ba shakka, dama na yi tunanin kina nan kina barcin asara, kinyi sake ana maki sakiyar da ba ruwa." Cikin rashin gane kan zancen Umma ya dosa ta ce, "Umma wane irin sake na yi kuma?" "Ai dama tun farko sai da na ja maki kunne kan cewa kada ki yarda ki bar Adamsy ya koma Kaduna shi ka ai. Matu ar kika bari to hakan shi ne kuskure mafi muni da kika tafka a rayuwarki." "Umma dan Allah ki fa a mani abinda ke faruwa, wallahi ban fahimci maganar ki ba." Murmushin takaici Umma ta yi tare da cewa, "Da sannu zaki fahimta." "Ki kira mani ma'akatan gidan nan gaba ayansu" "Lafiya kike son ganinsu?" Bata kuma cewa komai ba sai cika ta ke tana batsewa, mamaki ne ya cika Amina ta rasa abinda ya sa Umman acin har haka. Kasancewar rigar barci ne a jikinta ya sa ta koma cikin akin ta auki dogon hijabi ta saka sannan ta fice. Umma ta zauna akan dogon kujera mai zaman mutum uku, tana jiran su araso. Bayan kamar mintuna biyar sai ga Amina ta shigo ciki, suna biye a bayanta. Zama tayi kan kujeran da ke fuskantar Umma. Sai ga ma'aikatan gidan sun shigo su hu u. Mai gadi, Direba, mai share-share, da mai baiwa fulawa ruwa. Sallama suka yi Umma ta amsa masu, suka zauna akan Centre carpet da ke tsakiya falon. Sake gaisar da Umma suka yi ta amsa masu sannan ta kalle su daya bayan aya ta ce, "Direban Adamsy a cikinku?" Shiru suka yi kowa na tunanin me ya ke faruwa da ake neman lambarsa. Jin shiru ba wanda ya yi magana ne ya sa ta sake cewa, "Na ce duk cikinku ba wa da ya ke da lambarsa? Idan har akwai ku bani sa o na ke son basa ne." Mai gadin gidan ne ya fara magana ya na cewa "Hajiya ni dai wallahi bana da lambarasa dan magana ma bata cika ha a mu da shi ba sai gaisuwa kawai ke ha a mu. Jinjina kai Umma ta yi tare da cewa "Zaka iya tafiya." Tashi ya nufi hanyar fita ya na godiya ya fice. Sai mai bawa fulawa ruwa ya ce Hajiya ni kam ban da e da zuwa nan gidan ba, dama abokina ke aikin zai tafi auye aikin gona shine ya kawo ni madadinsa kafin ya dawo. Asali ma shekaran jiya na fara aikin." Shima bashi izinin tafiya ta yi ya tashi ya fice. Kallon mai share-share ta yi ta ce, "Kai kuma fa?" "Hajiya wallahi ni bana ma jituwa da shi, jininmu bai ha u ba, ko magana ma ba yinta muke ba ballantana na samu lambarsa." " Ka tabbata ?" Jinjina kai yayi tare da cewa "Lallai haka abun ya ke." Sallamarsa ya yi ya tafi sannan ta maida dubanta ga Direban Amina ta ce, "Kai kan dai nasan ba zaka rasa lambarsa ba ko? Duk aikinku aya ne." Jinjina kai ya yi tare da cewa "Tabbas ina da lambarsa." Har Umma ta fara murmushi tana jin da i, ta ke sai fara'a na fusakrta ya kau, jin Direban na cewa jiya aka sace masa waya. "Kana nufin yanzu baka da lamabar kenan?" "Wallahi da ina da ita amma yanzu ba bi wallahi." Tsuki ta yi tare da cewa "Dalla ta shi ka fita!" Jiki na rawa ya fita, Amina ta kalli Umma ta ca, "Dan Allah Umma me ke faruwa ne ?" "Komai ma ya faru." Mu muna nan sake da baki muna tunanin mutuwar mijinki, dan mu ci dukiyarsa tunda ba shi da magaji a she ya maida mu sha-sha-shai ne bamu sani ba. A takaice dai yana tare da wata mace a gidansa." A firgice ta mik'e tsaye "What!?" Murmushi Umma ta yi tare da cewa, "Ki kwantar da hankalinki." "Ta ya ya zan iya kwantar da hanakalina Umma, yanzu idan aure ya yi Shikenan na zama abar tausayi." Wani shu'umin murmushi Umma ta yi tare da cewa, "Su ne abun tausayi ba ke ba." "Umma wace ce ita?" "Sanin wace ce ita ba shi e mai mahimmanci ba, sanin alamar da ke tsakaninsu shi ne mai mahimmanci." "To Umma ta yaya zaki gano?" "Shi ne dalilin da ya sa na ke neman lamabar Direbansa,dan ya san duk abinda ke faruwa." "Umma ya aka yi kika gane?" "Ina yawan kiransa a waya ne dan na dinga sanin halin da ya ke ciki. Sau biyu na kira shi na farko na ji muryar mace da misalin karfe goma na dare, ta shigo auki sa bayan mun gama waya shi a tunaninsa na kashe wayar ne ni kuma na na ji muryarta tana ce masa idan bai ci abinci ba itama ba zata ci ba. Na biyu kuma na kira sa daga jin muryarsa ma na san a cikin halin da ya ke ciki. Na bugu cikinsa na tamabaye shi amma fir ya oye mani komai." Idanun Amina suka ka e daga fari zuwa ja ta fara kuma tana cewa "Shikenan Umma na shiga uku." "Baki shiga uku ba, ita ce dai ta shiga uku ba ke ba, dan hukuncin da