Sashe 20
Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da wajensa a kwance luf-luf kamar balarabe, sannan ga la ansa suka sunyi ja kamar ya shafa jan baki, duk yadda ka yi wannan mutumin ba asarmu bane." arar tafiya ta ji sai ta waiga ta ganshi sanye da farin jallabiya. "Lafiya me kike nema?" "Ruwan zafi" Kanta a sunkuye ta yi maganar, dan ya mata kwarjini da yawa ba zata iya kallon cikin idanunsa ba. "Wane irin ruwan zafi? Me zaki yi da shi?" "Wanka zanyi." "To ai kwai ruwan zafi a toilet." "Ban gani bane." "Muje na gani." Tana gaba yana binta a baya har suka shiga cikin bathroom. Da kansa ya mata bayanin idan ruwan zafi ta ke so ga yadda zata yi, sannan ya nuna mata yadda zata yi amfani da ruwan sanyi. Daga nan ya fice dan dama wayarsa zai syauka shi ya sa ya zo falon ya ganta. Koda ya koma akunan komawa ya yi ta haye saman bed insa ya lalubo lambar Abdallah ya danna masa kira. Bugu biyu ya auka tare da cewa "Ango Ango Ango." Cikin sigar tsokana ya ke magana tare da cewa "Ina Amaryar ta ke?" "Tana akinta" "Kai kana ina ne?" "Ina akina" "To me ya sa ba zata zo nan ku kwana tare ba, ko kuma kai ka bita can? Meye amfanin auren ni gani ga Madam ina a gefe na." Ajiyar zuciya Adamsy ya sauke tare da cewa "Ina jin tsoron abinda zai je ya dawo, dangane da abubuwan da suka faru a baya. Yanzu mata guda shida kenan na aura babu wacce na zauna na mintuna biyar da ita ance, daga wacce ta haukace sai wacce ta makance, sai wacce ta tubure ta i ayi auren ga kuma wacce ta rasa rayuwarta gaba aya. Hakan ya sa na yanke auna daga auren ko wace irin mace a rayuwata, yanzu ga shi an bani auren wannan yarinyar bansan ita kuma wace masifar ce zata afka mata ba. Shiru ya yi yana tuna kalaman maihaifiyar Hauwa'u wacce ta haukace ranar aurin aurensu. A hankali ya fara tuna zancenta inda take cewa 'Shikenan Adamsy dama abinda ka ke so kenan, hankalinka ya kwanta burinka ya cika,wai me ya sa kake wahalar a rayuwar bayin Allah? Me suka yi maka? Tukunna ma kai wani irin mutum ne haka da duk wacce ta aure ka sai wani masifa ya fa a mata, kai wani irin mutum ne mai bakin addara,har sau nawa zaka cigaba da saka rayuwar bayin Allah cikin hatsari me ye ribarka akan hakan? Kayi aya biyu uku kaga yadda rayuwarsu suka kare me zaisa kai ba zaka ha ura ba saboda son zuciyarka,shine ka cigaba da kafa rayuwar wasu...' Abdallah ne ya katse masa tuni ni da cewa "Na ji la yi shiru." "Wani abu na tuna." "Okay" "Ina madam ta ke ne?" "Tana tare da ni." "Gobe insha Allahu zanzo na bata kudi ta ha awa Humaira kaya da akwati." "Okya to Allah ya kaimu sai ka zo." Daga nan suka an ta a fira daga bisani suka yi sallama ya katse kiran. Ta da e barci bai auke ta ba tana tunanin halin rayuwa. Shima a bangaren nasa yana tuna abubuwan da suka faru da matayen da ya aura a baya, sannan kuma yanzu ga wata ta bakwai na su ko me zai faru da ita bai sani ba. Sai da dare ya raba sannan dukkaninsu suka yi barci kowa da abinda ke ransa. Kasancewar ta saba da kullum tana cikin barci ne sai Inna Habi ta shigo ta watsa mata ruwan sanyi a jikinta, wata rana kuma har ta ha a mata da duka. Sai ta yi mafarkin wai tana barci a gida sai Inna Habi ta watsa mata ruwa kamar yadda ta saba kuma sai ta ha a mata da suka . Hakan ya sa ta farka daga mafarki a firgice tana ihu, dai-dai lokacin da Adamsy ya fito daga akinsa zai je masallaci. Jin ihunta yasa ya shiga akin cikin tashin hankali, kwance ya same ta sai kuka ta ke tana cewa "Inna Habi dan Allah ki yi ha uri wayyo Allah." Bubbuga kafa arta yayi tare da cewa "Ke Humaira laflya ?" Sai a lokacin ta bu e ido ta tuna cewa mafarki ta ke. "Me ke damunki?" Girgiza masa kai ta yi tare da cewa "Mafarki na yi" "To kiyi addu'a ki tashi kiyi sallah." To ta amsa masa sannan ya fita zuwa masallaci. Shiga bathroom ta yi tare da sake gasa jikinta da ruwan zafi, kuma haka ta ji dadin jikinta, sosai da sosai bata jin tsamin jikin yanzu. Kayan da ta cire wanda ta zo gidan da shi da hijabi shi ta maimaita sawa. Bayan ta idar da sallar ne ta yi azkar sai ta kwanta a saman sallaya. Nan da nan barci ya auke ta. Da misalin karfe goma na safe ne ya shigo akin ya same ta kwance a saman sallaya tana barci, kiran sunanta ya yi tare da cewa "Humiara har yanzu barci kike yi ne?" Kai ta jinjina masa tare da cewa "Ina kwana" "Laflya lau kin tashi lafiya?" "Alhamdulillah" "Ki tashi ki je kiyi Breakfast rana ta yi." Tashi ta yi tare da bin bayansa, kai tsaye dinning room ya nufa, ta bi bayansa. "Kiyi breafast ni zan fita zuwa gidan abokina." "To ni dawa zan zauna a gidan?" "Ke kai ai mana." Tura baki tayi tare da cewa "Wallahi tsoro na ke ji gidan nan ya mani girma ni ka ai." "Ba abinda zai same ki a Gidan nan, ki kwantar da hankali bazan da e ba, ga T.V nan kiyi kallo idan kina bu atar cin wani abu akwai snacks da cake a fridge har youghurt da ice cream ma koda kin ji yunwa zaki iya sha kafin a kawo abinci." Daga nan ya fita sai da ya gaida Mallam Musa sannan ya shiga motarsa Direbansa ya ja suka wuce. Horn Direbansa ya yi a kofar gidan abokinsa Abdallah. Mai gadin gidan ne ya bu e masa gate in gidan ya shiga. Direbansa ya jira shi a mota shi kuma ya nufi cikin gidan, knocking ya yi Maryam ta bu e masa . "Ango kasha amshi" "Sannu da zuw" Ta fa a cikin fara'a tana ri e da yarinyar da ta yaye kwanan nan. ar yarinyar ya yi dama shi mai son yara ne. Bayan ya zauna a falo ne Maryam ta shiga ta sanar da shi zuwan Adamsy, da fara'arsa ya na cewa "Lallai shi ya sa ya na ga garin ya mana hadari ashe ruwa za'ayi da ara." Mika masa hannu yayi suka yi musabaha inda Adamsy ke cewa "Ina fatan ka sanar da ita zancen. warai kuwa na sanar da ita tun jiya. Sai dai na yanke shawarar zamu tafi har da kai, dan nasan ba za'a rasa kayan da zasu burge ka ba sai ka auka idan ta saka ta burge ka." arasa maganar cikin sigar tsokana. Nan ya ri e 'yar abokin nasa wato Amatullah, yana mata wasa. Maryam ce ta zo dauke da abun ta awa zata ajiye masa ya ce, "Am okay." "Amarya ta cika maka ciki kenan." "Zamu iya tafiya ko? Dan na barta ita ka ai a gida, kuma da alama bata saba zama babban gida ita ka ai ba." Abdallah ne ya yi dariya tare da cewa "Je ki shirya ki taho muje, dan na ga alama hankalinsa na kan matarsa." Nan ta shiga ciki suna jiranta, ba jimawa ta fito sanye da gyale da handbag inta a hannunta. Suka fita har lokacin Amatullah na hannun Adamsy, Maryam ta rufe ofar falon suka wace zuwa harabar gidan. Nan Adamsy ya shiga bayan motarsa yana rike da Amatullah, dai kuma Abdallah ya tada motarsa Maryam ta zauna gefen sa suka tafi. angare Humaira kuwa da ta gaji da zaman ka aici sai ta yanke shawarar zuwa wajen mahaifinta tunda bakin gate ne. Koda ta arasa bayanann dan haka har akinsa ta le a baya nan. Sai ta tuna yana zama a waje, dan haka har ta aga afa zata fita ta tana da zancen mahaifinta inda ya ke mata, ko afar gida kada ta taka ba tare da izinin mijinta ba. Dan haka ta koma ta kwanta ta cigaba da barcinta. Can tana tsaka da barcinta ta ji an ri e hannunta, a hankali ta bu e idanunta ta sauke su akansa. "Sannu da dawowa" "Sannunki da hutawa." "Ga abokina Abdallah can ya zo da matarsa ki fito ku gaisa." "To" Daga nan ya fita ita kuma ta sauko daga kan gadon. Bathroom ta fara shiga ta auraye bakinta da fuskarta sannanta fita. arar ofar da suka ji ne ya sa suka waiga suna kallonta. Maryam a zuciyarta cewa take kyakkyawan gaske kuwa, sai dai da dukkan alamu cikin wahala ta tashi. Murmushi ta sakar mata tare da cewa "Amaryar ango kina lafiya?" "Laflya lau Anty ina ina wuni?" "Lafiya lau." Ido ta zuba mata tare da cewa "Ya ba unta?" Murmushi kawai ta yi ba tare da cewa komai ba, kallonta Maryam tayi tabbas wannan yarinya ce dan daga ganin Humaira kasan cewa ba zata wuce shekaru shekaru goma sha shida zuwa sha bakwai ba. Gaida Abdallah tayi "Ina wuni?" "Laflya lau Amarya ya ba on wuri?" Nan ma murmushi bakwai ta yi, ganin lokacin sallah ya yi ne yasa Adamsy da Abdallah suka wuce masallaci. Bayan tafiyarsu ne Maryam ta ajiye Amatullah da ke barci a jikinta, bayan ta kwantar da ita akan kujera ne ta ja hannun Haumaira suka nufi akinta. Bayan sun shiga ne ta ta har closet d'in da ke dakin. Kallon mamaki Humiara kewa akwatinan da ta gani, wanda iya saninta bata san da su a cikin akin ba. "Anty yaushe ne aka kawo kayan nan?" Murmushi Maryam ta yi tare da cewa "Wannan akwatinan da kika gani guda takwas na kayan lefenki ne." "To ni bansan da su ba." "Kina barci ne lokacin da Adams ya shiga da su, ina ganin bai tashe ki bane sai da ya kammala shigar da su sannan ya tayar da ke daga barcin." Akwatuna ne guda takwas da turamrn zannuwa sunkai kala hamsin, banda lesi da shadda da Abaya da kuma materials. Takalmi da jaka gyale da hijabi kayan