Sashe 29
Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
fara yun urin ture shi ta yi, sakar mata gaba aya nauyinsa ya yi sannan ya zare bakinsa cikin nata , ya mata ra a a kunne ya ce, "Please ki barni na samu nutsuwa bazan iya jurewa ba, ki bani 10 minutes ba zaki ji zafi ba kin ji?" a masa kai kawai ta yi ta kasa magana. Bayan ya gama magana ne ya maida bakinsa cikin nata tare da shafa booms dinta. Duk yadda ta kai ga kokarin watar kanta kasawa ta yi, dan da zaran ya ga tana yun urin hakan zai sakar mata dukkan nauyin jikinsa. Dan haka ta fawwalawa Allah komai ta barshi ya yi ta yadda ya ke so da ita, har sai da ta ji yana karanto addu'ar saduwa da iyali kafin ta yi wani yun uri tuni ya nufi hanyar da ya kwana biyu yana mararin shiga, zafin da ta ji ne ya sa bu e baki da niyyar yin ihu wanda hakan ya sa ya yi saurin saka bakinsa cikin nata, Dan gudun ihunta. Sai dai bata ji zafi sosai kamar daren farko ba. Shi kuma ya riga ya gama gigicewa akanta, sai sambatu ya ke mata wanda ita kanta ba ta iya fahimtar mai ya ke cewa ba. Sai wani gurnani ta ke jin yana fitarwa kamar ba shi ba. Kusan awa biyu ya auka yana abu guda kafin ya saurara mata, zuwa lokacin har ta fara gajiyawa tana zubar da walla ba tare da sautin kukanta ya fita ba. Mirginawa ya yi gefe tare da rungume ta yana cewa "Na gode sosai, Allah ya maki albarka ya bamu 'ya'ya masu albarka." Shafa gefen fuskarta ya yi sai ya ji sanyin hawaye, alamar ta ta yi kuka. "Baby ki yi ha uri na saka ki kuka ko?" Tura baki ta yi tare da cewa "Ai ka ka ce mani ba zaka mani da zafi ba, kuma ka ce mintuna goma yanzu fa ka fi awa aya." "An sorry yau ma kin ji zafi ne?" Sai ya tamabaye ta kamar bai san komai ba, bayan kuma ya san dole hakan zata faru, saboda yau ma jinta ya yi a tsuke kamar bai ta a shigarta ba. Ya ma ga juriyarta yau da bata dinga masa ihu ba. "Ban san cewa ba kin ji zafi ba tunda ba farko bane, amma ina sha Allah ba zaki sake ji ba. Kin ji ciwo ne?" Kai ta aga masa alamar eh "To bari na duba na gani sosai ne ciwon ko ka an." Da sauri ta ture shi tare da jan bargo ta rufe jikinta. Dariya ya yi tare da cewa "Wannan kunyar ta ki sai na cire maki ita da arfi." Ta shi ya tare da aukarta cak ya ce "Muje na maki wanka." Duk yadda ta so zame jikinta kasawa ta yi, dan haka bai sure ta a ko'ina ba sai bathroom. Wanka ya mata tare da ruwa mai zafi duk da nokewar a ta ke sanan ya bata umarnin ta yi wankan tsarki. Da misalin karfe bakwai na safe Abdallah ya zo gidan, dan yin sallama da Adamsy. Bayan sun yi breafast ne Adamsy ya fita dan yin sallama da Mallam Musa. Inda ta ke shaida masa cewa zai tafi Katsina ya masa addu'ar sauka lafiya. Nan ya bashi kyautar ku i kimanin Naira dubu ari biyu, wai ya yi cefenen gidansa kafin ya dawo. Da farko in kar ar kudin ya yi sai da Adamsy ya ajiye masa ya tafi. Bayan ya gama shirinsa zai tafi ne Humaira ta fara masa kuka, da yar suka rarrashe ta shi da Abdallah har ta yi shiru. Abdallah ke shaida mata cewa gobe matarsa Maryam zata zo ta wuni a gidan kuma ga mahaifinta nan tana ganinsa. Direbansa yana zaune a mota yana jiransa, inda suka fita tare da Adamsy da Abdallah. Koda ya ce Humaira ta raka shi wajen mota kin fita ta yi. Nan ya yi sallama da sauran ma'ikatan gidan, tare da masu ihisani ya shiga mota suka fice daga gidan. *Daga al alanin* Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) 09065327995 Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaW2Ygg9xVJlgSoy2Q2V *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) *Duk wacce ta ke bu atar karanta littafin ADAMSY kuyi following channel ina Zaki same shi daga farko* https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ne, dan haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba. GARKUWAR MATA *Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci* *GA* *Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa* Rage tumbi Nono Sanyi Karin kiba girmar hips Ni'ima Sabulai Humra Turarukan wuta Matsi Miski Dilka Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki GARKUWAR MATA Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI 08089965176 07084653262 *BISIMIILLAHI RAHAMANI RAHEEM* Page4 Nan ya yi sallama da sauran ma'ikatan gidan, tare da masu ihisani ya shiga mota suka fice daga gidan. Abdallah ma motarsa ya shiga ya bar gidan dan komawa gidansa. A can Katsina kuwa Amina tana jiran dawowarsa ya yin da ta ke ayyana yadda zasu k'arke da shi idan ta nuna zata bishi. Duk da ta gama shirin cewa ko ana ha maza ha mata sai ta bishi Kadauna. Girki kala-kala ta shirya masa dan tarbonsa amma duk da haka tana da abinda ta ke shiryawa a asar zuciyarta, dan ta ci alwashin sai ta gara sa tunda ya san lagonsa. Tana zaune a falo ta ji karar horn in motarsa, ta shi ya yi ta nufi wajen window ta ya ye labulen window dai-da lokacin da ya saka afarsa aya waje, Direbansa na ri e da murfin motar, ya yin da sauran ma'aikatan gidan ke tasowa suna masa barka da zuwa. Kallonsa ta yi ta zuba masa ido,ganin yadda ya canza ya ara kyau da kuma kwarjini, cikar zati da haiba, ya fito cikin takunsa irin na lafiyayyun maza. Bayan ya gama gaisawa da ma'aikatan gidan ne ya nufi cikin gidan. ofar ya yi tare da sallama. Dama tana tsaye bakin ofa tana jiran shigowarsa, yana shigowa ta rungume shi a jikinta, shima hannayensa biyu ya sa ya rungume ta tare da sumbatarta a goshi. "I miss you so much my happiness" Murmushi ya sakar mata tare da cewa "Miss you too" Hannunsa ta ri e suka nufi cikin akinsa. akin ya sha gyara dai amshin turaren wuta ke tashi. "Zaka fara watsa ruwa ruwa ne ko sai ka ci abinci?" "Bari na fara yin wanka ko?" Taimaka masa ta yi wajen rage kayan jikinsa. A tare suka shiga ban aki da ita ta taimaka masa ya yi wanka, ya fito sanye da bathrobe. Duk ita ta taya sa komai inda ya shirya cikin ananan kaya, wando 3 quater ba i da farar riga Hannunsa ta janyo suka fito zuwa dinning area, shi dai kawai kallonta ya ke zuciyarsa cike da mamaki da tarin tambayoyi. Dan dai ya san wannan abun da ta ke masa da biyu, domin abi'arta ce indai tana bu atar wani abu daga gare shi ne ta ke masa hidima. Indai kuwa ba wai tana da bu ata ba to ba zata ta a masa irin wannan hidimar ba. Ya riga da ya san halinta yana jira ne kawai ya ji da me zata zo. Bayan ya gama cin abincin ne ya dawo falo ya kishingi a saman kujera mai zaman mutum uku. Zama ta yi a gefensa tare da ri e hannunsa ta ce, "Ya gajiyan aiki? Fatan ka ji da in zaman garin." Murmushi ya yi tare da cewa "Alhamdulillah, zaman garin kam ya mani da i sosai ba abunda zan ce sai dai na yi wa Allah godiya." "Yauwa ka ga tafiyarmu da kai ta tabbata kenan, tunda ka ji da in zaman wajen ai sai mu tafi tare, dan gaskiya hankalina bazai ta a kwanciya ba bana tare da kai." "Hankalinki bazai ta a kwanciya ba saboda baki yarda da ni ba ko me? Sanin kanki ne cewa bazan ta a iya aikata wani abu wanda zai sa awa mahaliccina ba." "Na sani amma wallahi bazan ha bari ka tada kai ka ai dole ka tafi da ni." arasa maganar cikin bada umarni. Kallon mamaki ya ke mata yadda ta ke fa in magana kamar tana yi da na asa da ita. "Dole fa kika ce?" "Eh haka na fa a kuma haka ka ji." "Wai ke kika aje ni ko kuma ni ne na ajiye ki?" "Kai ka ajiye ni, amma ka sani ba baiwa ka auko