Sashe 41
Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da cewa lallai Mallam baya aunar Salma. Sai dai wani sashe na zuciyarta ta tana raya mata yadda Mallam Musa ke aunar Humaira anya zai iya jin labarin atarta ya iya shan ruwa hankali kwance, ko ya san inda ta ke ne?" Haka ta cigaba da kuka babu mai rarrashinta. *DUBAI* Kwance suke a makeken gadon hotel din da suka kama, bayan sun ci abinci sunyi wanka ne suka kwanta. arfe goma na dare ne, zuciyar Humaira fes da farin ciki, yau ita ce asar larabawa. Wayarsa ya janyo tare da lalubo lamabr Amina ya danna mata kira. Da can angaren tana zaune ta ke ta yi tagumi tana tunanin hanyar bi. Tana ganin lamabar ta san cewa shi ne ke kiranta, da sauri ya aga tare da cewa "Hello" "Uwar gida sarautar mata." "Hmmm" "Ya Hmmm kuma?" "Ya ka ke ya jin da i? Da yawon sha atawa?" "Yawon shakatawa kuma?" "Eh" "Me ya sa kika ce haka?" "Haka na ke ji a jikina." "Amma ai kinsan cewa idan zan fita sha atawa ai tare da ke na ke tafiya, idan kuwa na fita ni ka ai ki tabbatar akwai abinda na ke yi ne na wani aiki zan gudanar." e baki ta yi tare da cewa "Kwana nawa zaka yi?" "Zanyi sati biyu a nan daga nan kuma zan tafi wata asar na yi sati biyu" "Okay to shikenan zan zo na sa me ka." "Ina kenan?" Duk asar da ka ke mana ai ba inda bazan iya zuwa ba, dan na yi missing naka da yawa." Humaira da ke kwance a gefensa ne gabanta ya fa i, jin kalaman Amina. Ta ke sai wani abu mai aci ya tokare mata ma oshi, da yar ta iya ha iyewa. Ta rasa dalili a duk lokacin da ta ji yana waya da Amina sai ta ji ba da "Amina aiki fa na zo yi ba wani abu ba." "Eh na sani, sau nawa kana zuwa aikin amma kuma kake zuwa da ni koda sati aya zaka yi? Sai yanzu da har zaka yi sati biyu ne ka ke tsoron na je? Lallai akwai wani abu a asa." "Ba komai gimbiyata, saboda ba zama na ke ba idan na fita tun safe sai dare na ke dawowa." "Na ji idan har zamu kasance da juna a tare hakan bai dame ni ba, idan ka dawo zan kasance da kai a daren har zuwa wayewar gari, hakan ma ya ishe ni." Dafe goshinsa ya yi dan ya rasa mai zai ce mata, idan ya ullo ta nan dai ta ullo ta nan. "Kinga Gimbiya idan kina zaune a hotel a ce sai dare na ke dawowa hankalina bazai kwanta ba, ballantana na iya ta uka wani abu, dan haka na yi maki al awari idan na dawo zan saka lokaci da zamu zo mu mori lokacinmu." "Da gaske ka ke?" "Na yi maki al awari in Sha Allah, indai muna da rai da lafiya." "Wallahi na yi kewarka bana jin da i idan baka tare da ni, nayi kewarka sosai." Murmushi ya yi tare da cewa "Nima haka bana jin da i kwata-kwata idan ba na tare da ke, dan rashinki a kusa da ni tamkar shayi ne babu sugar.Daurewa kawai na ke yi nima ba jin da in rashinki na ke yi ba, duk na shiga damuwa ji na ke rayuwar ta mani Kani." Murmushi ta yi na jin da i yada ya ke nuna mata mahimmancinta a wurinsa, sosai ta ji san yi a ranta. Ya yin da zuciyar Humaira ke una da jin kalaman da ya ke fa awa Amina. Bayan sun gama waya ne ya yi mata sallama tare da cewa "I love you" Ya sumbaci wayar, itama ta maida masa martani sumbatar da ya yi tare da cewa "Love you to" Katse wayar ya yi sai a lokacin ne ya ji ba da i saboda gani ya ke yi tamkar bai wa Humaira adalci ba. Bai dace ya yi irin wadannan magana a gabanta ba, dan zai iya zama tamkar cin fuska ne a gare ta. ashin wani sashe na zuciyarsa kuma yana ganin ai Humaira yarinya ce arama, bata isa kishi har hakan ba. Ba zata damu ba. Ganin ta juya baya ne ya sa ya yi tunanin ko barci ta ke yi ne, baisan cewa kuka ta ke yi na ba in cikin kalaman da ya ke fa a wa Amina. Janyota jikinsa ya yi tare da mata filo da faffa irjinsa, sai ya ji danshi kamar igar ruwa a irjinsa, shafa fuskarta ya yi tare da cewa, "Baby kuka kike yi ne?" Kai ta girgiza masa tare da cewa "Ba kuka na ke yi ba." Mamaki ne ya kama shi duk da cewar duhu ne a akin sun kashe hasken akin amma sai da ya gane kuma ta ke yi. Magana ya ke yi a zuciyarsa 'Kenan kishi ta ke yi ko me? Yanzu ita ma ta san wani kishi kenan?' "Sarauniyata me ya saka ki kuka?" "Ba komai" Kasancewar ya san dalilin kuka dan haka bai dame ta da tamabaya ba. Kwantar da ita yi a jikinsa tare da kama gefen fuskarta da yana kasar hawayen da ya ata mata fuska. Bayan ya gama lashewa ne ya ce, "Am sorry." Duk sai ta ji ita ce da laifi dan ya yi waya da matarsa yana fa a mata kalmar soyayya ai ba aibu bane, kuma ai sun da e tare da matarsa ita da ta zo daga baya baikamata ta ji haushi ba ko ta yi kishi da ita ba. Murmushi ta alo tare da cewa "Ba ka yi wani abu na rashin dacewa ba ka yi ha uri." Sai ya ji da in kalamanta har cikin zuciyarsa. Bakinsa ya ha e da nata, ai kamar jira ta ke yi yana kai bakinsa ta fara tsotson bakinsa. Duk abunda ya yi mata a wannan daren sai da ta yi masa fiye da yadda ya yi mata, dan Maryam matar Abdallah ta bata shawara kuma ta auka. Dan haka ta zage dantse ta faranta masa sosai, duk abunda ta san yana so sai da ta masa. Fiye da awa aya suka auka suna abu guda, sun zautar da junansu, ta gigita tunaninsa, ta shayar da shi zazza ar zumanta mai za i, ta sha sambatu da suratai ha i da sanyawar albarkarsa. Ya gajiyar da ita sosai kafin ya saurara mata.Haka zalika itama bata nuna masa gazawarta ba. Haka suka cigaba da rayuwa cikin jin da i da aunar juna. Sati biyu suka yi sannan suka tafi zuwa asar Indiya. Ya yin da kuma Abdallah suka koma Nigeria. Nan sati aya suka yi daga nan suka tafi kasar London. Nan asar ma sai da suka yi yawon shakatawa, sun ziyarci wuraren daban-daban tare da aukar photuna kala-kala. Bayan sati aya suka koma Nigeria. Tun a Airport Humaira ke jin gabanta na fa uwa, ta rasa dalili, sai furta kalmar innalillahi wa'inna ilaihir raji'un ta ke ta furtawa. Dan jikinta ya nata wani al'mari na shirin faruwa da ita. Direban Adamsy ne ya zo aukarsu da motar Adamsy, haka aka loda kayansu a bayan motar. Suka shiga Direba ya ja motar suka bar Airport in still gabanta ne ke tsananta fa uwa. *Daga al alamin* Zainab Abdullahi K.N.T. (Maman Ihsan) 09065327995 Love you oll *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) *GARGA I*Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaW2Ygg9xVJlgSoy2Q2V Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, dan haka a aguji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba, ko a maida mani shi Audio ko karanta shi a YouTube ba tare da izinina ba. *BISIMIILLAHI RAHMANI RAHEEM* Page6 Suka shiga Direba ya ja motar suka bar Airport in, haka kawai ta ke jin gabanta na tsananta fa uwa sai dai ta cigaba da fa in innalillahi wa'inna ilaihir raji'un acikin zuciyarta. Bayan direban ya yi parking ne ya bu e masu suka fito,ya yin da sauran ma'aikatan gidan suka dinga zuwa gaishe su. Hannunta ya ri e suka nufi cikin gidan. Bayan sun shiga falon ne ma'ikatan gidan suka biyo su da kayan da suka dawo dasu dan ya yi masu siyayya sosai, musamman ananan kaya. Baby ki shiga ki watsa ruwa sai ki ci abinci, nima zan yi wanka na je masallaci. akinta ta nufa cikin sanyin jiki, dan ta rasa me ke damunta gaba aya. Haka nan dai ta yi wanka tare da auro alwala ta zo ta gabatar da sallar azahar. Bayan ta idar da sallar ne ta fito zuwa falo, tana sanye da doguwar riga na atamfa. Zama ta yi akan doguwar kujera tana kallon tv, jin muryarsa ta yi yana shigowa da waya a kare a kunnensa, da alama waya ya ke da Ummansa. "Laflya lau na dawo Umma" Daga can angaren ta ce, "To madallah, zan yi maka wani ba zata." "Ba zata kuma Umma?" "Eh ba zata na ce" "Wace irin ba zata?" "Koma wace irin ce zaka gani, dan idan har na sanar da kai ya zama ba zata ba kenan." Murmushi ya yi tare da cewa "To na gode Ummana." "Ka shiga gida ki kwanta huta gajiya." "Umma ya aka yi kika san ban huta ba?" "Babana kenan kai dai ka jira ba zata da na ce zan maka." "To shikenan Umma sai na jiki. Zuwa yaushe ne za ki mani ba zatan?" "Ko ma yaushe ne sai lokacin ya yi zaka sani." Sallama suka yi sannan ya katse kiran wayar. Kallon Humaira ya yi tare da cewa "Baby kin ci abinci kuwa" Yamutse fuska ta yi tare da shirin kwanciya akan kujera, cak ya auke ta bai dire ta ko ina ba sai jan kujerar dinnig table. Mamakinsa ta ke yadda kwata-kwata baya jin nauyin aukarta abu kadan sai dai ya aga ta. "Me zaki ci na zuba Mali?" e foodflask in farko ya yi white rice ne da chicken soup, tana jin amshin miyar ta toshe hancinta tare da masa alama ya rufe. Mamaki ne ya kama shi dan ganin yanda ta yi daga ganin abinci. Foodflask na biyu ya bu e, nan kuma soyayyiyar doya da wai ne. Nan ma ta ce ya rufe bata so