← Book details Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 47

Sashe 47

Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

Amina ta kalli Umma ta ce, "Umma yanzu ina Humiara tana raye ko ta mutu? Kuma kina zargin cewa suna mu'amala a oye, ya za'ayi mu'mala ta mace da namiji tsakanin mutum da aljan?" Murmushi aljanar ta yi tare da cewa "Yau zaki gani, musamman ma da mijinki kyakykywar gaske ne ina sonsa " Da sauri Amina ta kalle ta a fusace ta ce, "Akan ne zaki so shi?" "Saboda shi abun so ne" Cikin acin rai da fusata Amina ta kalli aljanar zata yi magana kenan sai wani ba in abu kamar haya i ya fito daga idanun aljanar ya shiga idanu Amina, sai me.... *Alhamdulillah, anan na kawo arshen book 1 mu ha u a book 2, sai dai shi ba kuya na kyuta bane, ku biya ku inki Naira 300 kachal zaki turo da ku in ta wannan account number 2242538358 Zauinab Abdullhi UBA babk. Sai a turo shaidar biya ta wannan number 09065327995 Amma kafin nan zan an tafi hutun sati aya sakamakon wani uzuri zaku iya jina shiru akwai dalili.* *'YAR MAYE* (*Yar shaye-shaye*) Labarin 'yar maye shi ne labarin da na so rubutawa tun bayan da na kammala Inteesar, Allah bai nufa ba sai na tsinci kaina da rubuta littafin Adamsy. Amma in sha Allah yana nan zuwa maku ku cigaba da bibiyata ba za ku yi danasani ba. *Yadda na kammala book 1 Allah ya nuna Mani na kammala book 2 lafiya, kuskuren da na yi Allah ka yafe mani sannan darasin da ke ciki da zai amfane Ku Allah ya baku ikon amfani da shi, akasin hakan kuma Allah ya kare mu. kuyi watsi da abinda kuka ci karo da shi wanda ba alkhairi ba.* Maman Ihsan ce *Much love* X Z \ Z \ Times New Roman Times New oman Symbol Symbol Arial Arial Calibri Calibri SimSun Cambria Math Cambria Math !%),.:;>?]} $([{ SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO KA7 TECNO LD7 WPS Office 0cae9762a0984d1c9195f1143f7c98db
Chapter 47 · 0% Book details