Sashe 18
Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba mace ba ce." Nuna mata ofar fita ta yi "Fice ga ofa nan ina jiran ku ina." yar ta iya tashi ga kanta da ke mata ciwo kamar zai fashe, tsawar da Inna Habi da dake daka mata ya sa ta nufi hanyar fita tana kuka. *Daga al alamin* Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) 09065327995 Love you oll *ADAMSY* ~A new blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DuXNzdLkDfm1U0dZg9YE73 *YAR GIDAN TAFIDA KAYAN MATA PURE AND NATURAL WITH ZERO SIDE EFFECT* *Matan gidan nan mace seda gyara , Ina masu fama da rashin sha'awa to matsalar ku ta kau in sha Allah,muna da abinda za ki sha ya canza miki yanayin jikinki ki fara jin kema macece.* Kina fama da matsalar rashin gamsuwa ko gamsar da me gida ? To ga solution Ina macen da takeson ko yaushe ta jita ajiqe muna da abinda zamu ba ki ,kisha ya saukar miki da ni'ima Mata masu son su gyara fatar su ,su dinga sheki da yalli da haske me kyau bana bleaching ba ki zama kalar hutu Kuma akwai naku . 1. Gumban kwakwa da madara 2. Original tsumin Tabani ka ji ruwa 3. Original tabaje 4. Sweetener powder 5. Sweetener milk 6. Dilka soap 7. Snow whitening soap 8. Morroccan whitening soap 9. Pure sha butter 10. Special yaji and more Ina matan da suke son su zama na musamman agun oga,in nace ta musamman ina nufin karshen_ karshen ta musamman ajin farko ..... To ku matso nan kuji Yar gidan Tafida ta kawo muku ingantattun kayan mata 100% pure ba side effects in nace muku pure to pure Wanda akayi su da itatuwa masu kara lafiyar dan Adam *YAR GIDAN TAFIDA* Tana da alaidi Akwai pure man kadai Akwai gumba ta madara da kwakwa Akwai kuma hakki,akwai tsumi da original tabaje, sai kin gwada za ki gane sirrin *Duk products dinmu are 100% natural baby chemical,with zero side effects. Zaku iya tuntubata ta wannan layin 09032036606 Yar gidan Tafida *GARGA Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce dan haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba. *BISIMIILLAH RAHAMANI RAHEEM* Page2 yar ta iya tashi ga kanta da ke mata ciwo kamar zai fashe, tsawar da Inna Habi da dake daka mata ya sa ta nufi hanyar fita tana kuka. Tana fita tana tafiya ba tare da tasan inda zata dosa ba. Ta yi doguwar tafiya zuwa bakin titi zuwa lokacin ji ta yi duk arfinta ya are ta galabaita. Jikin wani shago ne ta jingina kusan mintuna goma sha biyar tana wajen, mai shagon ne ya kalle ta ya ce, "Ke lafiya?" "Dan Allah abun hawa nake nema." Ganin yanayin da ta ke ciki ne ya sa mai shagon ya arasawa ya nemo mata abun hawa. Tare suka araso da mai keke napep in, inda ta arasa ta shiga, mai shagon ya ce, "Zaki gane inda zaki tafi ko?" Kai ta gya a masa, sannan ya kalli mai napep ya ce, "Dan Allah ka bi da ita a hankali, dan ka ga halin da ta ke ciki." Kai ya jinjina tare da cewa "Insha Allah." Daga nan ya ja suka tafi. Mallam Musa na zaune a a ofar gidan sai ya ga mai napep ya tsaya a ofar gidan, kallon napep in ya ke yi ya ga matu in ya fito, yana gaida Mallam Musa. "Barka dai." Ya bu e baki da niyyar magana sai ya hangi Humaira na fitowa daga cikin napep Tashi ya yi yana kallonta cikin mamaki ya ce, "Humaira!" Da sauri ya araso wajenta tare da cewa Me ya same ki haka? Hatsari kuma yi?" Girgiza masa kai ya yi tare da cewa "Ba hatsari bane Abba, ga mai napep nan ka sallame shi ." Ta yi maganar tana mai jinginar da kanta da bango. Mallam Musa ya sallami mai napep sannan ya janyo hannunta suka shiga cikin gidan. A barandar akinsa suka zauna inda ya kalle ta ya ce, "Me ya same ki haka ne?" Nan ta kwashe duk abinda ya faru ta sanar da shi, wallon ne ya cika idon Mallam Musa, dai-dai lokacin da Adamsy da Abdallah ke fitowa daga cikin gidan. Kallonsa suka yi yadda idanunsa ke zubar da hawayen tausayin 'yarsa, arasawa suka yi wajensu Adamsy ya kalli Mallam Musa sannan ya maida dubansa zuwa ga Humaira, cikin mamaki ya ce, "Baba mai ke faruwa ne kuma wace ce wannan?" "Wannan 'yata ce." Kafin Adamsy ya sake wata magana Abdallah ya ce, "Me ya same ta haka?" "Dukanta aka yi" A tare suka ha a baki wajen cewa "What's?" Shiru Mallam Musa ya yi inda Abdallah ya ce, "Ko ma waye ya mata irin Wannan dukan yakamata ki hukuma ta yi wani abu akai." Mallam Musa ya ce, "Mata ta ce ta mata wannan dukan." Abdallah ya kalle shi da sauri ya ce "Amma ba ita ta haife ta ba, dan idan ita ta haife ta ba zata ta a mata wannan dukan ba , sai ka ce ta samu hatsarin mota." Adamsy ya ce "Bisa ga yadda na ga kana kula nasan da ciwo a zuciyarka, amma dan Allah ka fitar da mu haske dan ka saka mu a cikin duhu." Ajiyar zuciya Mallam Musa ya sauke, sannan ya basu sa labarin abinda ke faruwa da Humaira, tun daga rasuwar mai mahaifiyar Humaira har zuwa wahalhalun da ta ke sha a hannun Inna Habi. Har ibar ruwa da asuba ta tallullukan da aka bata da ayyukan gidan da komi ba abinda ya oye masu . Tausayinta ya kama su, inada Adamsy ya ke ta maimaitawa a zuciyarsa "Karuwanci." Abdallah ya kalli Mallam Musa ya ce, Yanzu kai kana kallo irin wannan abubuwan suke faruwa a gidanka, amma kake shiru ka zuba ido ba wani mataki da zaka auka?" Murmushin takaici Mallam Musa ya yi tare da cewa Duk abunda take yi sai na fita ta ke mata shi, wani abun ma a gaban idona ta ke mata shi, dan ta san ba wani abinda zan iya mata, musamman da ta ga bani da abunyi." Shiru ya yi yana nazari kafin ya kalli Adamsy ya ce, "Ya za'ayi da yarinyar nan?" "Bari na kira manaja ya zo da Dr Fatima ..." Dama Humaira akwai tsoron allura, dan hakan dai ta ce bata so a kira kowa, dan a rayuwarta ta tsani alluran dan haka ta ce, "Kibarshi zan warke." Mallam Musa ya mi a mata robar ruwa ya bata, a ta yi tare da yin addu'a. Abdallah ya ce, "Gaskiya cigaba da zamanta tare da Inna hatsari ne, dan haka ka nisanta ta da ita." "To ai ba inda zan kaita, dan bamu da wani an uwa ko 'yar uwa a nan." "Tofa, to kawai ka aurar da ita kowa ya ta huta." arasa maganar yana kallon Admsy. "Yalla ia na baka sadakan 'yata, ba dan komai ba sai fisabilillahi, haka kawai na ji zuciyata ta amince da hakan " "To ban kar a ba kuma bana bu atar kowace mace a rayuwata." *Daga al alamin* Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) 0906532995 Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/G71cfIobTnG3W5wekkrGtv *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) *YAR GIDAN TAFIDA KAYAN MATA PURE AND NATURAL WITH ZERO SIDE EFFECT* *Matan gidan nan mace seda gyara , Ina masu fama da rashin sha'awa to matsalar ku ta kau in sha Allah,muna da abinda za ki sha ya canza miki yanayin jikinki ki fara jin kema macece.* Kina fama da matsalar rashin gamsuwa ko gamsar da me gida ? To ga solution Ina macen da takeson ko yaushe ta jita ajiqe muna da abinda zamu ba ki ,kisha ya saukar miki da ni'ima Mata masu son su gyara fatar su ,su dinga sheki da yalli da haske me kyau bana bleaching ba ki zama kalar hutu Kuma akwai naku . 1. Gumban kwakwa da madara 2. Original tsumin Tabani ka ji ruwa 3. Original tabaje 4. Sweetener powder 5. Sweetener milk 6. Dilka soap 7. Snow whitening soap 8. Morroccan whitening soap 9. Pure sha butter 10. Special yaji and more Ina matan da suke son su zama na musamman agun oga,in nace ta musamman ina nufin karshen_ karshen ta musamman ajin farko ..... To ku matso nan kuji Yar gidan Tafida ta kawo muku ingantattun kayan mata 100% pure ba side effects in nace muku pure to pure Wanda akayi su da itatuwa masu kara lafiyar dan Adam *YAR GIDAN TAFIDA* Tana da alaidi Akwai pure man kadai Akwai gumba ta madara da kwakwa Akwai kuma hakki,akwai tsumi da original tabaje, sai kin gwada za ki gane sirrin *Duk products dinmu are 100% natural baby chemical,with zero side effects. Zaku iya tuntubata ta wannan layin 09032036606 Yar gidan Tafida *GARGA Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, dan haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba. *BISIMIILLAH RAHAMANI RAHEEM* Page2 "To ba kar a ba kuma bana bu atar kowace mace a rayuwa ta." "Yalla ai nima dole ta sa na fa a maka haka? Saboda bani da wani za i shi ya sa na ce maka na baka sadakan 'yata." "Me ya sa dole sai ni zaka ba?" "Saboda kai ka aine na ji hankalina ya kwanta da kai, kai ka ai ne na ji a jikina tarayyarka da ita zai zama alkhairi insha Allah." Girgiza kai Adamsy ya yi tare da cewa "Babu wani alkhairi da tarayya ta da wata mace, babu wani abin farin ciki ga macen da ta yi tarayya da ni babu..." Abdallah ne ka katse shi ta hanyar cewa "Adams ya isa haka Please." Sannann ya juya ya kalli Mallam Musa ya ce, "Mungode Baba da wannan kyautar da ka yi wa abokina na, Allah ya sa hakan shine mafi alkhairi." Adams na da niyyar yin magana kenan sai Abdallah ya ja hannunsa tare da cewa "Mu shiga ciki ko?" Ba musu ya bishi suka koma ciki, Adams ya kalli Abdallah tare da fisge hannunsa ya ce, "Haba Abdallah ya zaka mani haka? Kai kanka shaida dangane da abubuwan da suka faru a rayuwata, kuma duk marasa da i, na baka labarin duk wani