← Book details Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 47

Sashe 5

Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

suka jiyo suna kallonsa,cikin mamaki suka ce "Angon ne ya dawo gida da wuri haka? Ba zaka bari har dare yayi mu watse ba kafin mu watse ba." Murmushn arfin hali kawai yayi tare da wucewa zuwa akinsa, bu ewa yayi ya shige. Babbar rigarsa ya cire bayan ya cire hularsa, sannan ya kwance agogonsa, rigarsa ya cire duk ji yake yi wani zafi na damunsa duk da sanyin AC dake auka a akin. ara gudun AC yayi sannan ya haye saman gadon ya kwanta tare da jan bargo, wani zazza i ne yaji yana son kama shi ya rasa me ke masa da A hankali ya dinga tuna abubuwan da suka faru da shi ya ce, "Mata hu u da farko zasu nuna mani so da auna amma daga baya sai sai su zame kuma sai anzo dai-dai ga ar aure lokacin dukansu zasu zame su guje sa, cikin guda ha un biyu ma an aura aure biyu gabanin aurin auren ne suke fasawa. "Shin me mene ne matsala ta?" Meye aibu na da can basu lura da cewa ina da wani abu ne ko kuma rashin dacewa da su sai anzo ga ar aure? Amina ke ka ai ce kika zauna da ni da badon lalurarki ba da ba abinda zaisa na nemi wata 'ya mace, son 'ya'ya ne ya kaini ga wannan halin, kwa ayin yara ne fa yasa ni haka. Anyi ta aya anyi ta biyu, anyi ta uku, anyi ta hu u to anyi ta arshe babu wata 'ya mace da zan ara gani na tare ta da sunan ina sonta insha Allahu." Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya uara da cewa ."Na ha ura da kowace 'ya mace Allah ya bani ikon cinye wannan jarabawar." Kamar daga sama yaji ance "Ameen." Kasancewar yasan ita ce ka ai zata shigo masa aki kuma ya ji muryarta duk da baisan lokacin da ta shigo ba. aya kai yayi ya an kalle ta sannan ya auke idanunsa daga gare ta a hankali ya ce, "Dan Allahu ki fita Ina son kasancewa ni ka ai " Ta yaya zan fita kuma naje ina? Bayan naga ka fita cikin farin ciki da walwala yanzu kuma ka dawo cikin damuwa, yau ranar farin ciki ne a gare ka ranar murna to me yasa kake cikin unci? Sannan ka ce wai na fita na barka ta ina zan fara wallahi zuciya ta ba zata ta a samun nutsuwa ba sai naji abinda ke samun mijina." arasa maganar tana kallon fuskarsa tare da zama bakin gadon dai-dai saitin filon da ya aura kansa akai. Gashin kansa take shafawa a hankali cikin sigar rarrashi. "Bana sonka cikin damuwa nafi son kullun naganka cikin farin ciki da walwala, anya ma ka iya zuwa wajen aurin auten? Ko kuma jikinka ne ya hana ka zuwa wajen yasa ka dawo gida?" Murmushin takaici yayi tare da cewa "Wani aurin aure kuma Amina? Ai ba wannan zancen kuma." "Ban gane me kake nufi ba." "Amina aure na da Fauziyya ya ruguje." Kallon rashin fahimta tayi masa tare da cewa "Ban gane me kake nufi ba, ko kana nufin ka ce mani wai an fasa auren ne ko kuma ya?" Kai kawai ya jinjina ba tare da yayi magana ba, gane amsar da ya bata yasa ta ce, 'innalillahi wa'inna ilaihir raji'un, me ke faruwa ne?" Ita da kanta ta nufi wajen aurin auren a bainar nasi, ta ce bata son aurren idan kuma aka auka to zata kashe kanta." "Subhanallahi wace irin masifa ne wannan, amma ta yiwu ko ja ata mata rai ne yasa ta yi haka da ba'a dakatar da aurin auren ba an barta kawai an uara idan yaso daga baya zata saki jinkinta ta ha ura ta fauwalawa Allah komai." Girgiza kai yayi tare da cewa "Ba zata ha ura ba ai ba tun yau bane ta fara nuna bata so, har na janye mahaifinta ne ya dage yasa na ha ura da zancen, dai ga shi kankat kenan har wajen aurin aure taje." Jinjina kai Amina tayi tare da cewa "Allah yasa hakan shine mafi alkhairi a gare ku, Allah ya baka wacce tafi ta ." Saurin girgiza kai yayi tare da cewa "Gara kawai na ha ura mata hu u kenan, anyi aya biyu uku anyi hu u to yakamata na fauwalawa Allah lamuran na." Shiru tayi sannan ta ora da cewa "Zaka iya ha ura da son yara da kake yi? Nima kaina ina masifar ganin kayi aure ta haifa mani yara dan 'ya'yanka ai nima 'ya'ya na ne." Haka ta cigaba da yi masa malamai masu da i da kwnatar masa da hankalin sannan ta ja masa kofa ta fita ganin zaiyi barci. Bayan sallar isha'i 'yan biki sun watse kowa ta tafi gidanta, sau dai wasu dangin da suka zo bikin daga wasu garuruwa. Baban Fauziyya ne zaune a tabarma a tsakar gidan sai Mamanta dake zaune a gefensa. Abun duniya duk yabi ya ishe su Fauziyya ta gama kunyata su a idon mutane ya rasa wane irin hukunci ma zai auka aknata ne. Isah yayan Fauziyya ne yayi sallama ya shigo gidan, amsa masa suka yi ya arso yazo gabansu ya dur usa cikin girmamawa ya gida iyayen nasa. "Baba dan Allah ka daina wannan tunanin haka nan, bana son ganinku cikin damuwa wallahi ko ka an." Ajiyar zuciya ya sauke tare da cewa "Isah ba dole kaga na shiga cikin damuwa ba, ka duba abinda yarinyar nan tayi fa azu." Jinjina kai kawai Idan yayi tare da mi ewa tsaye ya nufi akin Fauziyya. Tana zaune a bakin katifarta sai taga yaynta Isah ya shigo akin, ganin yanayin fuskarsa yasa ta ji gabata ya fa i, kafin ta ankare ai tuni ya zare belt in wandonsa ya fara jibgarta kamar Allah ne ya aiko shi.ihu take tana ihun neman taimako, kasancewar duk kama'ar kowa ne aki Mamansu da Babansa ne kawai a waje, koda suka ji ihun da take basu damu ba. Jama'ar da ke aki 'yan biki da suka zo daga wasu garuruwa duka ji ihunta suka fito a guje da yar suka iya watarta daga hannun Isah, suka dinga masa fa a bai kula su ba ya fita yana huci. *KADUNA* Kwance take tana barci da misalin arfe hu u na asuba, Habi ce ta turo ofar akin ta shigo, ganin tana barci yasa ta komawa ta nufi randar tukunyar asa, ta ebe ruwa rabin bokita tana zuwa ta kwarawa Humaira a jiki,a firgice ta farka tare da sakin nannauyen ajiyar zuciya. "Tashi arfe hu u na asuba tayi kina kwance kina barci bayan kinsan aiyukan da ke kanki." Daga nan ta fita Haumaira ta kalli yadda jikinta da kanta suka ju e sharkaf ga shi lokacin sanyi ne ruwan kamar na fridge, kuka ta fashe da shi ta ha a kanta da guiwar afarta. Dawowa Babu tayi tare da cewa "Uwar ne kika tsaya yi da baki fito ba?" Tashi tayi ta nufi jakar kayanta da niyyar canza wasu kayan, tsawar da Habi ta daka mata ne yasa ta dakata tare da cewa "Inna sanyi nake ji zan canza wasu kayan ne." "Ba zaki canza ba haka zaki barshi a jikinki har sai sun bushe, fita dalla kije kiyi mani aikin da kikasan yana kanki." Daga nan ta fito ta barta nan tsaye kayan jikinta na tsiyayar da ruwa. Haka ta fito kamar kazar da wai ya fashewa a ciki, bokiti ta dauka ta nufi hanyar fita tana rawar sanyi tana zubda hawaye. Fita tayi daga gidan yayin da garin yayi tsit ba alamar motsin mutum a a nan kusa da su, kowane kofar gida ta wuce a rufe yake kasancewar lokacin sanyi ne kowa na kudundune a cikin gidansa. Tayi tafiyan tsayin mintuna goma kafin ta kai wajen bohol in da zata dinga ibar ruwan. Haka ta dinga ibar ruwan tana zuwa tana kaiwa ga iskar da ke ka awa ga kayanta da ke ji e tun tana jin sanyin har ya kai ga ta daina jin sanyin. Sai da ta gama cika komai na gidan lokacin arfe shida na safe, ko sallar asuba bata yi ba kuma bata isa ta ajiye ba sai ta gama, lokacin da ta ajiye bokitin arshe ne yayi dai-dai da lokacin da Mallam Sani ke dawowa daga masallaci kallonta yayi tare da cewa. "Humaira dama baki cikin akinki?" "Eh Baffa na je ebo ruwa ne." Jinjina kai yayi tare da cewa "Allah yayi maki albarka." "Ameen" Wucewa yayi ya nufi akinsa ya shige ita kuma ta auki buta ta nufi ban aki, bayan ta fito ne sai ta daura alwala ta shige akinta dan yin salla. Tana kai raka'an farko kafin ya tayi raka'a ta biyu Inna ta dinga wala mata kira. "Humaira! Humaira!! Ke Humaira!!!" Tana salla ba damar amsa kiran da ake mata, dan haka ta cigaba da salarta. Inna dake tsakar gida ta ne ta ji shiru Humaira bata fito ba, kwafa tayi tare da jinjina kai, itace ta janyo ta ha a a murhun dai-dai lokacin da Humaira ta fito daga akinta sanye da hijabi, ta araso wajen Inna da niyyar ta dur usa ta gaishe ta kafin ta ankare ta ji saukar mari a kumatunta. 'Yar ara ta saki tare da cewa "Wallahi sallah nake yi yanzu na idar." "Sallar asuba raka'a biyu ne, a cikin mintuna biyu yakamata a ce kin gama, amma saboda tsabar wula anci ne yasa kikayi zamanki ko saboda mugun hali da kikayi gado wajen uwarki ko?" Tana dafe da kumatunta idanunta na zubda hawaye, Mallam Musa ne ya fito daga cikin akinsa ya ce, "Habi jiki tsoron Allah akan abinda kike yiwa yarinyar nan, marainiyar Allah da bata ji ba bata gani ba batayi maki laifin komai ba ki dinga gallaza mata Allah yana ganinki." "To ya kake nayi? tun yaushe nake kiranta akan tazo ta hura wutan nan ta a dama koko ta fita da shi talla bata fito ba tana jina dan tsabar wula anci tayi shiru." Juyawa tayi ta kalli Humaira ta ce, "Ba zaki ha a wutar ba sai na ha a ko me kike jira?" usawa tayi ta fara arin hura wutan, maihaifinsu ya shige aki inda Inna ta cigaba
Chapter 5 · 0% Book details