← Book details Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 47

Sashe 16

Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

afarsa kasan hutu da jin da i sun zauna masa. ayar afar ya fito da ita a hankali cikin yanayinsa na damuwa da yake damunsa da rashin walwala. A hankali ya fito daga cikin motar ya fara tafiya zuwa hanyar da zata sada shi da ofar falon,Mallam Musa da Humaira sai binsa suke da idanu har ya acewa ganinsu. Yayin da manaja da Direbansa suke binsa a baya. Humaira ce ta kalli Mallam Musa ta ce, "Abba wannan farin mutumin shine mai gidan ko?" "Eh shine " Sake jefa masa wata tambayar ta yi "Amma shi an wani asa ne?" "Kamar ya an wane asa ne." "Nagansa fa kamar na an Nigeria ba, baka ganshi fari ba ga gashinsa ma irin na larabawa baki la ansa ma sunyi ja kamar irin na mutanen indiya da muke kallo a T.V. " Tsayawa ya yi yana kallonta da mamaki ya ce, "Kin cika surutai da yawa , ki zo ki koma gida yanzu." Ta ke fara'ar fuskarta ya auke, dan ji ta ke kamar lahira ya ce ta tafi. Kuka ta yi da yar ya lalla ata har ta yarda zata tafi. i ne ya ke da ita Naira ari biyar 'ya ari guda biyar. Ya bata ari biyu ya maida ari uku a aljihunsa. Haka ta fita cikin sanyin jiki da rashin kuzari. Umma ce ta shigo gidan Amina a falo ta tarar da Amina zaune tana cin abinci. "Nan kika fi auki ai, a, sakarai sha sha sha wacce bata san ciwon kanta ba." "Umma lafiya ko sallama babu?" "Dalla rufe mani baki wace laflya kuma, ai zaman lafiyarki ya kare tunda har kika yi gangancin rashin bin Adamsy Kaduna." "Umma ba yadda zanyi ya fa a mani cewa wai ba zai tafi da ni ba." "Ba zaki tayar masa da hankali ba?" "Umma Wallahi kamar yadda ya ata mani rai haka shima da acin raina ya tafi." "Aikin banza da wofi, ai tunda baki iya binsa ba magana ya are, kuma bari ki ji tafiyarsa shi kadai ita ce babbar fa uwarmu, ki rubuta ki ajiye" "To Umma ya aka yi kika san wannan wa ya fa a maki?" Ba ruwanki Idan da kin shiga motar ki ce sai ya tafi da ke ko ki tayar masa da hanakali sai dole zai tafi da ke." "Umma to yanzu me ye abinyi" "Abinyi sai ki ci ki kwanta kiyi barci tunda shine amfaninki tunda baki san ciwon kanki ana nuna maki annabi kina rufe idanu." Daga nan ta fice ranta a ace, tana tunanin hanyar bi Adamsy dai na Kaduna. *Kuyi ha uri da wannan ba yawa kuma uzuri na jina shiru kwana biyu uzuri ne* *Daga al alamin* Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) 09065327995 Love you oll *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/DuXNzdLkDfm1U0dZg9YE73 *YAR GIDAN TAFIDA KAYAN MATA PURE AND NATURAL WITH ZERO SIDE EFFECT* *Matan gidan nan mace seda gyara , Ina masu fama da rashin sha'awa to matsalar ku ta kau in sha Allah,muna da abinda za ki sha ya canza miki yanayin jikinki ki fara jin kema macece.* Kina fama da matsalar rashin gamsuwa ko gamsar da me gida ? To ga solution Ina macen da takeson ko yaushe ta jita ajiqe muna da abinda zamu ba ki ,kisha ya saukar miki da ni'ima Mata masu son su gyara fatar su ,su dinga sheki da yalli da haske me kyau bana bleaching ba ki zama kalar hutu Kuma akwai naku . 1. Gumban kwakwa da madara 2. Original tsumin Tabani ka ji ruwa 3. Original tabaje 4. Sweetener powder 5. Sweetener milk 6. Dilka soap 7. Snow whitening soap 8. Morroccan whitening soap 9. Pure sha butter 10. Special yaji and more Ina matan da suke son su zama na musamman agun oga,in nace ta musamman ina nufin karshen_ karshen ta musamman ajin farko ..... To ku matso nan kuji Yar gidan Tafida ta kawo muku ingantattun kayan mata 100% pure ba side effects in nace muku pure to pure Wanda akayi su da itatuwa masu kara lafiyar dan Adam *YAR GIDAN TAFIDA* Tana da alaidi Akwai pure man kadai Akwai gumba ta madara da kwakwa Akwai kuma hakki,akwai tsumi da original tabaje, sai kin gwada za ki gane sirrin *Duk products dinmu are 100% natural baby chemical,with zero side effects. Zaku iya tuntubata ta wannan layin 09032036606 Yar gidan Tafida *GARGA Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, dan haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba. *BISIMIILLAH RAHAMANI RAHEEM* Page2 Daga nan ta fice ranta a ace tana tunanin hanyar bi, Adamsy na Kaduna. Bayan Haumaira daga gidan Adamsy ne sai Mallam Musa ya nufi hanyar da ya ga su Adamsy sun nufa. Daga cikin gidan kuwa Adamsy na zaune a falo kan sofa, yayin da aka cika masa gabansa da kayan ciye-ciye, manaja da Direbansa suna tsaye a gafensa. Mallam Musa ya yi knocking ofar, manaja ne ya arasa wajen ya bu e masa ofar. "Mallam Musa kaine?" "Eh ni ne ranka ya da e, na zo na gaida yalla ai ne na masa sannu da zuwa." "To bari a sanar da shi ko?" "To ba damuwa." Mallam Musa ya tsaya yana jiran a yi masa ido, yayin da manaja ya shiga ciki. Ya sanarwa Adamsy zuwan Malam Musa U gaisa, inda Adamsy ya bashi izinin shiga da shiga da shi. Bayan Mallam Musa ya shigo ne zai dur usa ya gaida Adamsy sai Adamsy yayi saurin dakatar da shi. "A'a Baba dan Allah kada ka dur usa mani anka ne ni. Ni ne ya kamata na dur usa maka ba kai ne zaka dur usa mani ba, ni ya kamata na dur usa maka." Mallam Musa sai ya ga girma, karamci da mutunci irin na Adamsy. "Sannu da zuwa yalla ai." "Yauwa sannu Bana." Mallam Musa ya ce, "Ina wuni Yalla ai." "Lafiya lau Baba, amma dan Allah ka daina kira na da yalla ai ko kuma ranka ya da "Ka kira ni da Adam." "To shikenan yadda ka ce haka za'ayi." Jinjina kai ya yi tare da cewa "Masha Allah." Fatan ka iso lafiya, ya hanya?" "Alhamdulillah" Manaja ya kalli Adamsy ya ce, "Sir wannan shine mai gadin da aka samo." "Okay, yayi." Daga nan Mallam Musa ya ta shi ya koma bakin gate. Bayan ya Mallam Musa ya fita ne Adamsy ya kalli Direbansa ya ce, "Zaka iya wucewa ka huta." Diraban nasa ya yi masa sallama ya fita inda ya nufi wani aramin sashe da ke bayan na Adamsy. Kallon manaja ya yi tare da cewa "Zaka iya tafiya, ina bu atar hutu." Sallama manaja ya masa sannan ya fita. Yana fita Adamsy ya nufi bedroom nasa, inda kai tsaye ya nufi bathroom. Wanka ya yi sannan ya fito sanye da white bathrobe a jikinsa, tsane ruwan kansa ya yi da wani aramin towel. Lotion nashi mai kmashi da tsada ya bau e ya na shafawa, wayarsa ce ta yi ringing. Bai kuka ba ya cigaba da abinda ya ke yi. Bayan ya gama ne sai ya saka wata karamar riga da da wando 3 quater ya saka, inda iruciyarsa da da haibarsa suka fito. Turarruka mai amshi ya shafa sannan ya arasa haye gadon tare da aukar wayarsa, kishungi a ya yi ya duba wayar sai ya ga number Abdallah ne ya Kira shi, murmushi ya yi tare da cewa "Kamar yasan na iso?" Danna masa kira ya yi inda ya daga a bugu aya. "Hello Abokina kai iso ne?" "Eh yanzu na iso." "Okay to gani nan zuwa." Daga nan ya katse kiran wayar. Lambar Umma ya lalubo, ya danna mata kira. Bayan ta aga ta ke cewa "Assalamu alaikum. Babana yanzu nake shirin kiran lambar wayarka, ashe kiran naka na kan hanya." "Eh Umma ne ce bari na kira na sanar da ke cewa na isa lafiya." "Ayyah na isa Ummata." Fira suka an ta a sannan suka yi sallama ta ya katse kiran. Wayar Amina ya kira sau uku tana ringing bata aya ba, dan haka sai ya share ta, ya san dai yanzu wayarta na tare da ita. Ta shi ya yi ya koma falo, kai tsaye ya nufi dinning area, inda manaja ya masu odan abinci masu rai da laflya. White rice and chicken soup ya ci bayan ya ci kamar rabin abincin ne sai ya rufe sauran dai-dai lokacin da ya ji horn, alamar cewa abokinsa Abdallah ya iso. Bayan kamar mintuna uku ya ji knocking, shi a tunaninsa Abdallah ne ya zo sai ya ke tambayar kansa. "Yau kuma wani sabon salo ne ka zo da shi? Da can da kake zuwa ka ta a knocking ne? Ba shigowarka ka ke yi kai tsaye ba?" Dan haka sai ya share sa sai da ya ji an sake sannan kararrawar ofar ya yi magana da arfi. "Dalla Mallam idan zaka shigo ka shigo, da can ba kai tsaye ka ke shigowa ba?" Sai a lokacin aka bu ofar aka shigo, Mallam Musa ne ya shigo bakinsa auke da sallama. "Assalamu alaikum" "Wa'alaika salam, Baba kai ne?" "Eh ni ne wani ba o ne ya zo kasancewar ban sanshi ba ya sa ban bu e masa gate ba, na ce sai na sanar da kai, wai sunansa Abdallah." Murmushi ya yi tare da cewa "Abokina ne Baba, a fa in. Kaduna bani da wani abokin sama da shi." Jiki na rawa Mallam Musa ya fita dan ya ji ance babban abokin mai gidan ne. Bayan ya same shi ya bu e masa gate ya shigo da motarsa ne ya arasa jikin motar. Bayan Abdallah ya fito daga motarsa ne Mallam Musa ya kalle shi ya ce, "Dan Allah kayi ha uri, ban san cewa kai amimin mai gidan bane, na yi laifi." Murmushi Abdallah ya yi tare da cewa "Kada ka damu na san aikinka ne ka ke yi, kuma hakan da kayi dai-da ne." Daga nan bai sake magana ba ya wucewarsa cikin gidan. Da sallama ya tura kofar falon ya shaga. Adamsy har lokacin yana zaune a dinning room dan haka shima Abdallah ya nufi dinning area. Tashi tsaye Adamsy ya yi inda suka
Chapter 16 · 0% Book details