Sashe 23
Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kira, tana ringing har ta katse bai aga ba. Sai da ta dake kiran wayar sannan ya aga tare da karawa a kunnensa. *Eld Mubarak* *_Barka da sallah 'yan uwa mau albarka tare da fatan anyi sallah lafiya. Allah ya maimaita mana, da fatan azumin da matuka yi kar e ne,Allah ya sa kuma cikin 'yantattun bayin da za'a gafartawa ranar gobe iyama_* *Daga al alamin* Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) 09065327995 Love you oll Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FsSG6oTSnSa3L81qAg5hs9 *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) *YAR GIDAN TAFIDA KAYAN MATA PURE AND NATURAL WITH ZERO SIDE EFFECT* *Matan gidan nan mace seda gyara , Ina masu fama da rashin sha'awa to matsalar ku ta kau in sha Allah,muna da abinda za ki sha ya canza miki yanayin jikinki ki fara jin kema macece.* Kina fama da matsalar rashin gamsuwa ko gamsar da me gida ? To ga solution Ina macen da takeson ko yaushe ta jita ajiqe muna da abinda zamu ba ki ,kisha ya saukar miki da ni'ima Mata masu son su gyara fatar su ,su dinga sheki da yalli da haske me kyau bana bleaching ba ki zama kalar hutu Kuma akwai naku . 1. Gumban kwakwa da madara 2. Original tsumin Tabani ka ji ruwa 3. Original tabaje 4. Sweetener powder 5. Sweetener milk 6. Dilka soap 7. Snow whitening soap 8. Morroccan whitening soap 9. Pure sha butter 10. Special yaji and more Ina matan da suke son su zama na musamman agun oga,in nace ta musamman ina nufin karshen_ karshen ta musamman ajin farko ..... To ku matso nan kuji Yar gidan Tafida ta kawo muku ingantattun kayan mata 100% pure ba side effects in nace muku pure to pure Wanda akayi su da itatuwa masu kara lafiyar dan Adam *YAR GIDAN TAFIDA* Tana da alaidi Akwai pure man kadai Akwai gumba ta madara da kwakwa Akwai kuma hakki,akwai tsumi da original tabaje, sai kin gwada za ki gane sirrin *Duk products dinmu are 100% natural baby chemical,with zero side effects. Zaku iya tuntubata ta wannan layin 09032036606 Yar gidan Tafida *GARGA Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce don haka aguji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba. *BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM* Page3 Sai da ta kusa katsewa kiran wayar sannan ya aya d'aga tare da cewa "Assalamu alaikum" "Wa'alaika salam." Shiru ta yi ta kasa ara magana har dai da ya kira sunanta sannan ta masa tare da cewa. "Na'am Mallam Barka da dare." "Barkanki, lafiya kika kirani cikin wannan tsohon dare?" "Amm uhmm uhmm dama. Zan tambaye ka ne ko kuna lafiya?" "Muna lafiya ko kuma ina lafiya? Ni da wa kika san nake a nan idan ba ni ka ai be?" Tsoro ne ya kama Inna Habi, duk da ba wai wani tsoron na Mallam Musa ta ke amma wannan karon dole ta tsorata dan ta san irin so da aunar da ya ke yi wa Humaira. "Ya Humaira da Salma fatan duk suna lafiyako?" "Alhamdulillah duk suna lafiya." Murmushin takaice ya yi lokacin da ya tuna cewa Humaira na cikin gidan a matsayin matar Adamsy. Amma duk da haka bai ji alamar sauyi ko kuma wanta nadama a tattare da Inna Habi ba, hat tana masa aryar cewa suna lafiya, da dukkan alamu bata san inda Humaira ya ke ba kuma bata damu ba.kamr daga sama ta ji muryarsa yana cewa "Ki basu wayar mu gaisa da su?" Gabanta ne ta ji ya fa i amma sai ta dake ta ce, "Yanzu fa dare ne Mallam kuma ka san Himaira na can akinta, Salma kuma ta yi barci a yanzu haka." "To shikenan zanzo da kaina na duba su." Ta yi saurin cewa "Ka barshi kawai ba sai ka zo ba kai da kullun kana bakin aiki, kada ka takurawa kanka ina kula da su yadda ya dace." "Ya na ji duk yanayinki ya sauya ko baki son na zo ne?" "Ba haka bane Mallam kawai dai na ga bai dace ka bar aikinka bane tunda kuma muna lafiya." Daga nan bata jira cewarsa ba ta katse kiran wayar, zubawa Salma idanu ya yi tare da cewa "Kina jin me ya ce ko?" Kai Salma ta jinjina tare da cewa "Ina jinsa Inna." "Tsorona kada ya zo bai same ta ba kuma bansan me zan sanar da shi na." "Kada ki damu kafin ya zo ta dawo kila ma da safe ki ganta." Da haka suka kwanta ba jimawa barci ya yi awon gaba da su. A damusy ne ya turo ofar akin ya shigo, inda ya samu Humaira na ta barcin wahala, sai ajiyar zuciya ta ke saukewa. arasawa ya yi jikin gadon ya zuba mata ido yana kallon fuskarta yadda ta yi jajir ga idanunta a kumbure. Tausayin yarinyar ne ya kama shi tare da wani zazzafar aunarta wanda ya shige shi lokaci guda ba tare da ya shiryawa hakan ba. Ji ya yi ta zama wani angare na rayuwarsa duk da ashin zuciyarsa yana ayyana yadda zamansa zai kasance da ita dangane da yanayin yadda rayuwar tasa ke tafiya. Bathroom inta ya shiga inda ya tarar da komai tsaf, Maryam ta gyara hatta bedsheet da suka ata sai da ta wanke shi a cikin washing machine ta busar da shi. Tsarkake jikinsa ya yi sannan ya auro alwala,fitowa ya yi daga cikin bathroom in kai tsaye ya nufi akinsa. Bayan kamar mintuna bakwai ne ya dawo sanye da farar Jallabiya. Sallaya ya shimfi a ya fara jero sallar nafila, zuciyarsa cike da annuri da farin cikin da ya tsinci kansa a ciki. Ya yi godiya ga Allah da ya mallaka masa irin macen da ya ke so, wacce ta mallaki duk wani abinda ya ke bu ata daga wurin 'ya mace, ya ora da addu'ar samun zaman lafiya da zuri'a ayyiba. Daga arshe ya ta shi bayan ya idar ya nufi gadon ya kwanta a gefenta, an nesa da ita dan ya ga tsoronsa da ta ke ji. Gaba aya ya kasa barci sai tunene-tunane da ya ke yi a cikin zuciyarsa. Can a cikin barcinta ne ya mirgino tare da ora hannunta a saman irjinsa, sai kuma ta ame shi tamkar ta samu filo, cigaba ta yi da barcinta ya yin da shi kuma ya kasa waran motsi dan gudun kada ta farka. Da misalin arfe hu u da rabi na asuba ne, ya fara tunanin yadda zai janye jikinsa daga nata, yana tunanin yadda tashinta. Cikin dabara ya fara zame jikinsa daga nata a hankali ya maye mata gurbinsa da filo. akinsa ya nufa inda watsa ruwa tare da auro alwala, sannan ya sauya jallabiyar jikinsa ya nufi masallaci. Kamar yadda ya zame masa jiki duk bayan sallar asuba, sai ya tsaya ya yi azkar arfe bakwai yake dawowa gida. Amma yau kam ya kasa gaba aya hankalinsa na ga Humaira. So ya ke kawai ya dawo gida ya ga halin da take ciki. Dan haka bayan ya gama addu'oi da zaiyi ne ya nufi gida. Kai tsaye akinta ya nufa, dai-dai lokacin da ya tura kofar akinta ita kuma tana juya kai tare da yamutse fuska, idanunta a rufe suke. Da hanzari ya arasa bakin gadon nata ya ri o hannunta, jin an ri e hannunta ya sa ta bu e idanunta da sauri. Ganinsa ne ya sa ta tsorata da shi sosai tare da ja da baya tana girgiza masa kai, idanunta na zaubda hawaye tana tuna irin azabar da ya ganar da ita. Har ta kai arshen gadon bata daina girgiza masa kai tana hawaye ba, hango tsananin tsoronsa ya yi a cikin idanunta dan haka ya ce, "Ki kwantar da hankalinki ba abunda zan maki kin ji?" "Zan bar maka gidanka ba sai ka hora ni ta wannan hanyar ba, na san cewa baka so na Abbana ya yi saurin baka ni ba tare da ya tuntu e ka kana so na ko baka so na ba. Hakan da ka mani na tabbatar da cewa ba ka kauna ta." "Waye ya fa a maki bana sonki bana aunarki? " Kuka ne ya zo mata ta fara magana cikin kuka tana cewa "Saboda baka dace da Ni ba, ruwa ba sa'an kwando bane kafi arfina ta ko ina, kai an masu ku i ne ni 'yar talaka wanda idan yana da cin yau bashi da na gobe. Kai an boko ne wayayye wanda ni ko karatun kirki ban yi ba, a talla na are inda afarka ya taka ban kai can ba, ka tashi cikin hutu da jin da i ni kuma na tashi cikin wahala. Na san zaka sha'awar auren mace mai ilimi ni..." Ya dakatar da ita ta hanyar cewa "Ya ishe ni haka nan, waye ya fa a maki cewa mace mai ilimi nake so? Ni ba mace mai ilimi na ke so ba mace mai tarbiyya nake so. Dan banga amfanin ilimi babu tarbiyya ba, idan aka ce mace nada tarbiya ko bata da ilimi zan ji da in zama da ita, dan haka ki daina ala anta kanki da irin macen da bata dace dani ba." Girgiza masa kai ta yi alamar a'a. "Dan ni yanzu na ga macen da ta dace dani." "Dan Allah ka barni na koma wajen Abbana bazan iya jure zaman nan ba." an jim ya yi kafin ya ora da cewa "Shikenan na ji, amma ki je kiyi wanka kiyi sallah." Ba abunda ya ke hangowa acikin aidanuntw face zallar tsoronsa da ta ke ji. Ahankali ta ziro afarta asa idanunta na kansa tana fargabar ya matso kusa da ita. Zuba mata idanu ya yi yana kallon afarta yadda ta ke tafiya tana da yar tana an bu afa ya sa shi cewa. "Ki gasa jikinki da ruwan zafi sosai." Kamar bata ji shi ba, har ta kai bakin ofar ban aki ta ji muryarsa ya ce, "Please ki bari na zo na taimaka maki" A da sauri ta shige ban aki tare da banko ofar ta danna masa key. Dariya ce ta so zuwa masa amma ta ashin zuciyarsa tausayinta ne a zuciyarsa. Fita ya yi daga akin ya koma akinsa, inda ya samu wayarsa na ruri. arasawa yayi ya auki