← Book details Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 47

Sashe 40

Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

zan yi mata sai ta fi na mataye shida da suka shiga gonarmu!" Karki manta arin aurensa na farko da ya yi na sa an tura mata aljani wanda a duk lokacin da ta ke e da Adamsy fuskar aljanin ne ta ke gani a kan fuskar Adamsy ta ke tsorata ta ke fa uwa asa sumammiya,dole auren ya rabu. Ko kin manta sauran matayen da ya yi yun urin aure daga wacce na makantar wacce na haukata dukkansu sun nakasa wata ma mutuwa ta yi saboda aikin ya mata arfi, kar ki manta dukkansu ba wacce bata fuskanci hukuncina ba." "To ina ga ita wannan da ta ke zaune da shi suna rayuwa a gida aya yana mu'almala da ita fa ? Ni ka ai nasan irin mugun tanadin da zan mata, yadda laifinta ya fi na sauran matan haka hukuncin da zan mata sai ya fi na su muni." "Yanzu Umma haka Adams zai mani?" "Kwantar da hankalinki babu komai na san abinda zan yi akai, yanzu matsala daya ne na samu lambar Direban kuma ya tabbatar mani da cewa akwai mace a gidan zaki ga abinda zai biyu baya." "To shi kuma Adams fa ya bazai fa a maki ba?" Murmushi ta yi tare da cewa "Ki barni da shi zan shirya masa gadar zare zai fa a a ciki." Nan dai ta dinga shirya abinda zata yi kafin ta yi wa Amina sallama ta tafi. angaren Adamsy kuwa tunda suka tafi basu dawo ba sai dare. Duk sun kammala shirye-shiryen tafiya da zasu yi murna a wajen Humaira ba'a magana, ta so ta je ta ga Abbanta amma ya ce ta bari su dawo sai ta je ta gaishe sa. Washe gari ne daddare ana gobe zasu wuce ne ya kira Umma, inda ya ke sanar da ita cewa tafiya ta kama sa zuwa asar Indiya. Daga nan zai tafi Dubai, Umma ta ke tambayarsa idan yawon sha atawa zai tafi su tafi da Amina mana. Nan ya sanar da ita cewa akwai aikin da zai tafi ya ya ne. Haka ta yale shi amma ba wai dan ta yarda da maganar da ya mata ba. A safiyar ranar suka kama hanyar Abuja, Hotel suka sauka inda suka kama akuna biyu, Adamsy da Humaira sai Abdallah da Maryam insa. Ordered abinci ya yu mata kafin ya fita dan dama akwai aikin da ya ke so ya gudanar kafin ya bar asar. Humaira ka ai ya bari a Hotel dan dama ta saba da zaman ka aici. Haka ta yi ta kallo da game a waya,da ta gaji ta yi barci, sai yamma ta farka bayan ta yi wanka ne ta gabatar da sallar magrib. Bata tas hi a saman sallayar ba sai da aka kira sallar isha'i ta gabatar. Abincin da aka kawo mata ne bisa umarnin mijinta ta bu e ta danci ka an ta sha lemu ta kwanta. Bai dawo ba sai arfe goma na dare, lokacin ta yi barci dan haka bai tayar da ita ba dan shima a gajiye ya ke, wanka ya yi ya sanya rigar barci ya kwanta. Janyo ta ya yi ya rungume a jikinsa a haka har barci ya auke sa. Sam bata san ya dawo ba shi kuma baya son yau ya tashe ta dan ya lura ko da suka sauka a gajiye ta ke. Washe gari da jirginsu ya aga zuwa asar Dubai. Humaira kam tun wurin shiga jirgin ta dinga ri e Adamsy, sam ta i sakin jiki wai jiri ne ta ke jin kamar zai auke ta har Abdallah na mata dariya. *Daga al alamin* Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) 09065327995 Love you oll Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaW2Ygg9xVJlgSoy2Q2V *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau GARKUWAR MATA *Ina Matan suke? mata na ke kira ba muna mata ba, duk wacce ta amsa sunanta na 'Ya mace ta na tattalin kanta da lafiyarta, Mace 'yar gayu ce mace 'yar kwalisa ce, kuma aka ce mace bata tsufa muddin tana gyara kanta, duk yawan shekarunki idan kina tattalin kanki za ki ci zamaninki sannan ki ce na wasu, Ka da na cika ku da surutu GARUWAR MATA ta zo muku da ingantattun magungun mata masu kyau da inganci Mussaman maganin gyaran Nono da mafi akasarin Mata suke da damuwa da matsalarsa, to shakuruminki 'Yar uwa muna da sahihin maganin gyaran nono da zai dawo miki da martabarki duk lalacewarsa muddin ki ka yi amfani da maganinmu za ki yi godiya, sannan muna sayar da maganin sanyi mai kyau wanda yake kassaara kowane irin sanyi na fili da 'boye, akwai supplement gangariya masu kyau irin wadanda ba su da matsala sai dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci* *GA* *Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa* Rage tumbi Nono Sanyi Karin kiba girmar hips Ni'ima Sabulai Humra Turarukan wuta Matsi Miski Dilka Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki GARKUWAR MATA Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI 08089965176 07084653262 *GARGA Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, dan haka aguji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da Izinina ba. Ko a maida mani shi Audio ko a karanta mani shi a YouTube ba tare da izinina ba. *BISIMIILLAHI RAHMANI RAHEEM* Page6 Humaira kam tun wurin shiga jirgin ta dinga ri e Adamsy, sam ta i sakin jiki wai jiri ta ke jin kamar zai auke ta har Abdallah na mata dariya. angaren Inna Habi kuwa har yanzu hankalinta a tashe Duk inda ta san zata nemi Salma ta je amma ba Salma ba alamarta, hankan ya sa gaba aya bata da kwanciyar hankali. Abinci ma bata iya ci, komai nata ya tsaya cak. Da Mallam Musa ya dawo ta auka zai fita neman Salma ne, amma ga mamakinta, sai ta ga ko a jikinsa. Ta ga dai ya siyo masu kayan abinci, kuma idan ya fita arfe tara na safe baya dawowa Sai karfe shida na yamma. Ita gaba aya ta rame ta fita hayyacinta. Bayan sallar isha'i yana zaune a tabarma a tsakar gida, da Radio a gabansa yana sauraren labari. Inna Habi ce ta araso wajensa da sallama kamar wata mutumiyar kirki. "Assalamu alaikum" "Wa'alaiki salam" Ya amsa mata ba tare da ya kalle ta ba. Zama ta yi a gefen tabarma tare da cewa, "Mallam wai me ka ke nufi ne da maganar atar yarinyar nan? Na ga ko ajikinka ba ka damu da acewarta ba, ko da a ce ba kaine ubanta ba ri onta ka ke ai ka shiga duk inda zaka shiga nemanta ballantana 'yar cikinka." "Sai yanzu kika san cewa 'yar cikina ce? Lokacin da ta ke aikata ba dai-dai ba na ke tsawatar mata baki san cewa 'yata b a ba ce sai yanzu? Ba ke ce kike aure mata gindin rashin kunyar da ta ke mani ba, a matsayin uba na ke a wajenta amma sam bata gani na da gashi saboda tarbiyyar da kima koya mata kenan, duk halin da ta shiga kece sila." Hawaye ne ke fita daga idanunta tana cewa, "Duk abinda ka ce na kar i laifina amma dan Allah ka yi tunanin wani haka ta ke ciki?" Jinjina kai ya yi tare da cewa, "Kafin mu je ga zancan Salma bari na maki wata tambaya." "Ina jinka." "Ina Humaira!?" Gabanta ne ya fadi rass "Na ce ina Humaira ya ke?" "Mallam Humaira ta tafi yawon banzanta da ta saba da shi, dan mima bansan inda ta ke ba." Jinjina kai ya ya tare da cewa "Yanzu kika gama maganar cewa ko an riko ne zaka damu da shi idan ya ata, ita Humaira ba ri onta kike ba?" Shiru ta yi tare da cewa "Ita fa yawon isakancint..." Kasa arasa maganar ta yi ganin yadda Mallam Musa ya mata wani kallon da ya sa ta sha jinin jikinta. Fuskarkarsa a tsuke ya fara magana yana cewa "Ko da wasa kada na sake ji ko ganin kin ala anta Humaira da wannan kalmar, idan kuma ba haka ba wallahi sai na baki mamaki. Ban haifi yarinyar da zata yi yawon iskanci ba, kuma ko rantsuwa zan iya yi kan cewa Humiara ba zata ta a iya aikata abinda kike fa a ba." "Aikatawa ta nawa kuma? Yarinyar da aka ce an gani a cikin mota tare da aratan maza biyu? Sun zo siyen koko a bakin layi zaka ce..." Nan ma shiru ta yi dan ta tuna garga i da kallon da ta mata da ta ce tana can tana yawon iskanci. Shiri ta yi tare da jinjina kanta cikin takaici. Nazari Mallam Musa ya fara yi, wato waccan ranar da Humaira ta ce koko ta ke son sha har ya mata fa a wato nan unguwar ta kawo su? Tabbas ranar Adamsy da Diraban nasa ne suka kawo ta, kenan akwai wanda ya ganta ya zo ya sanar da ita. "Koma dai mene ne bai dame ni ba, na baki Ammar yarinya baki san inda ta ke ba kina cewa ta je yawon iskanci, kuma hankalinki kwance ba ruwanki da halin da ta ke ciki, sai da yarinyar da kika haifa ta ace ne zaki zaki tashi hankalina? To bari ki ji ba abunda ya dame ni ke kika san yadda kika yi dan haka ki nemo mani yarana." Ta shi ta yi ta nufi aki tana ta rusa kuka ba kakkautawa, yau ta tabbatar
Chapter 40 · 0% Book details