Sashe 44
Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ta sa me shi tsaye yana arin kiran wayar Abdallah dan ya yi shawara da shi. Jin arar bu ofa ya sa ya juya, ganin Amina ce ya sa ya fasa kiran Abdallah. Rungume shi ta yi ta bayansa tare da cewa "Nayi missing inka" "Nima hakan ta ke a wajena." Murmushi ya yi tare da cewa "Shi ne kuka zo ko ki sanar da ni cewa kuna hanya ko?" "Umma ce ta ce mu yi maka bazata." "Dama wannan ne bazatan da zata Mani." "Eh." Murmushi kawai ya yi wanda ita fatar bakinsa ta tsaya. "Ka watsa ruwan sai mu ci abinci, kasan mu da e ba mu ci abinci tare da kai ba " "Okay" Ya ce sannan ya nufi bathroom. "Ko na zo na tayaka ne?" Girgiza kai ya yi tare da cewa "Na hutar da ke dan na san cewa ke ma a gajiye kike. Yakamta kema ki je ki ki yi wanka ku ci abinci ki huta." "Ko na zo muyi wakar tare." Murmushi ya yi tare da cewa "Ki je can akin ki yi dan kinga Umma na falo fa ko baki jin kunyar surukarki?" Dariya ta yi ta fice ba tare da ta sake cewa komai ba. Kallon Humaira Amina tayi tare da cewa "Ke!" Huamira ta juya ta kalle ta ba tare da ta sake cewa komai ba. "Me ye sunanki?" "Sunana Humaira." Maida dubanta ta yi ga Umma ta ce, "Umma yanzun me zaisa Yaya ta auki 'yar aiki mace daga ita da sai shi a nan." Murmushi kawai Umma ta yi tare da cewa "Ke dai ku zuba idanu ki kalli yadda wasan zai are" arasa maganar tana wa Humaira wani shu'umin murmushi. Amina ce ta nufi akin da suka sauka dan watsa ruwa Bayan kamar mintuna ashirin sai ga Amina ta fito daga akin, ta sauya kayan jikinta daga atamfa zuwa doguwar rigar shadda. arawarta ya yi dai-dai da fitowar Adamsy daga insa, sanye ya ke da ananan kaya, wando broun da riga milk colour. Tunda ya araso wajen mashin turarensa ya daki hancin Humaira ta ji wani wari ya ke mata, gaba aya bata son amshin turaren. Toshe hanci ta fara yi wanda ba wanda ya lura da hakan sai Umma. "Ke Humaira kike ko wa? Tashi ku zuba mana abunci." Da sauri ta nufi dinning room suka rufa mata baya. Plates ta fara janyowa da cokula, Umma ta zauna akan kujeran da ke kusa da Adamsy, Amina na facing Adamsy. Humaira na bud'e foodflask in stew and chicken soup in sai ta ji wari stew in ke mata, ga wani amai da ya tunkaro ta lokaci guda. A guje ta nufi toilet da ke cikin falon tana kwara amai, ya yi da Adamsy ya bi bayanta cikin tashin hankali. *Daga al alamin* Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) 09065327995 Love you oll Comments & share Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaW2Ygg9xVJlgSoy2Q2V *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau *GARGA Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, dan haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba. *SADAUKARWA* Wannan shafin sadaukarwa ne ga Jajirtattu Writer's association (j.w.a) *BISIMILLAHI RAHAMANI RAHEEM* Page6 A guje ya nufi toilet da ke cikin falon tana kwara amai, yayin da Adamsy ya bi bayanta cikin tashin hankali. Sakin baki Umma da Amina suka yi suna kallonsu. Ba komai cikin cikin nata hakan ta dinga kakari kamar zata amayar da hanjin cikinta. Sai sannu ya ke jera mata akai-akai yana ri e da kafa arta. Umma ce ta ke o toilet d'in yadda ta sa me su ya manne mata a jiki kuma ga ri e da kafa arta yana cewa, "Ko dai mun dawo da tsarabar indiya ne?" Bayan ta gama ne tana mai da numfashi ta ce, "Ina tsarabar ta ke?" "A cikin cikinki mana, na sani ko na kusa zama Baba." arasa maganar cikin tsanin jin da i da farin ciki. Jin hakan ne ya sa Umma ta toshe baki cike da mamaki, ta juya da sauri ta fice, su kansu basu san cewa ta shigo cikin toilet in ba, dama toilet in yana kusa da ofar shigowa falo. dan haka suna arin fitowa daga toilet in shi Abdallah yana shigowa. Kasancewar toilet in corridor yake ya sa Adamsy na ganin Abdallah ya shigo ya saka shi yin ji hamdala a cikin zuciyarsa, janyo sa ya yi cikin corridor Abdallah ya bu e baki da niyyar yin magana Adamsy ya yi masa alama da ya yi shiru, cikin mamaki ya kalle shi inda ya ya yi masa ra a a kunne ya ce, "Gwanda da Allah ya kawo ka, dama kai ka ha a wannan cakwakiyar dan haka kai kasan yadda zaka yi ka warware shi." Ban gane me ka ke nufi ba, ni ina can hankalina ne a tashe wani ma oci na ke sanar dani cewa wai ya ganka a titi har ka yi accident." "Manta da wannan Allah ya kare ba abunda ya d sa me ni, yanzu ga Ummata da Amina sunyi mani dirar mikiya." Da mamaki ya kalle shi tare da zare idanu ya ce, "Kuma shine kwatsam daga sama cewa ba sanarwa?" "Wallahi ai dalilin haka ne ina cikin dariving abun ya faru." "Me ta ce da ta ga Humaira?" "Dama na garga i Direba akan cewa kada ya sanar da su, maimakon ya yi shiru har sai na dawo shi ne ya je ya ce masu wai 'yar aiki ce, hakan bai mani da i ba dan zasu iya wahalar da ita ga shi bata jin da Jinjina kai Abdallah yayi tare da cewa, "Ni banga laifina direbanka ba, dan hakan da ya fa a ne ka ai zai sa su yarda hankalinsu ya kwanta. Da me ka ke so a ce masu? Dadironka ce ko me? Ko kuma ace karuwarka? Hakan da ya ce shi ne dai-dai. Da ace sun sanar da kai ne to da ba zaka bari su zo su tarar da ita ba dole ne ka nemar mata wani gida ka ajiye ta dan hakan shine mafita, amma tunda sun tarar da ita ba wace hanya da ta wuce wannan." Ganin yadda ta ke langwa ewa ne tare da jingina da bango ya sa Abdallah ya ce, "Me ke damunta?" "Amai ta ke yi?" "Zazza i ne ko me ye?" "Allah masani, ga shi yanzu ma ba halin na kaita asibiti, bansan yadda zan ce da su ba." "Wannan abu mai sauki ne shawara da zan baka ita ce, tunda har an riga an sanar da su cewa 'yar aiki na a tafi a haka, sai dai la nuna masu cewa bata da lafiya dan su aga mata afa,sannan kai kuma ka zama mai ha uri da juriya da kau da idanu akan Humaira.matukar ka kasa cire ifanunka ambata to lallai ne sai asirinka ya tonu . Za'a sake maimaita 'yar gidan jiya dole ka cire idanunka da nuna ko ina kula a gabansu. Idan kuwa ka cigaba da nuna damuwarka akanta har suka gani a idanunka asirinka zai tonu shawara zan baka kenan." Jinjina kai Adamsy ya yi tare da cewa "To idan ya kasance da gaske cikin ne da ita kuma Umma ta tambaya da?" "Sai ka sanar da ita cewa matar aure ce, matar aya daga cikin ma'ikatan gidan nan ne, ya tafi gida auyensu aikin noma ne ita ya barta zai je ya dawo." Shiru Adamsy ya yi yana kallon fusakar Abdallah tare da cewa "Na gode Aminin warai." Shiga gaba ya yi yana rike da hannun Abdallah, ya bar Humiara a baya saboda Umma da Amina. Da sallama Abdallah ya araso falon Umma da Amina suna zaune a dinnig room sun kammala cin abinci. Amsa masa sallamar suka yi cikin fara'a Umma ta fara magana "Marhaba waye na ke gani kamar Abdallah?" Murmushi ya yi tare da cewa "Ni ne Umma" "To Bisimiillah araso ga abinci ko?" "Alhamdulillah Umma daga gida na ke." usawa ya yi ya gaida Umma cikin girmamawa, ta amsa masa cikin sakin fuska da walwala. Tasowa suka yi daga dinning area suka araso falon, Amina ma ta gaishe shu. Zama suka yi akan kujera Umma na sake tambayarsa iyalinsa ya tabbatar mata da cewa suna lafiya, ya kuma yi mata al awarin zai kawo ta ta gaishe da su. Idanun Umma ne suka sauka akan Humaira da ta zauna akan carpet, ta jinjina bayanta da kujera tana lumshe idanu. Tunawa ta yi da lokacin da ta le a toilet Humaira na amai ta gansu manne da Adamsy na cewa; "Ko dai mun dawo da tsarabar indiya ne." Wani murmushi Umma ta yi wanda ita ka ai ta san ma'anarsa, kallon Humaira ta yi tare da cewa ata zo nan." Humaira ta kalle ta kasancewar ta san ita ce mahaifiyar mijinta dan haka ta tashi ta nufi inda Umma ta ke ta zauna a gabanta can center carpet. "A'a ta so zo nan ki zauna 'yata" arasa maganar tana nuna mata gefenta ta zauna, Kasancewar doguwar kujera ne ta ke zaune a kai. Kai Humaira ta girgiza mata tare da cewa Umma nan ma ya yi. Bata sa ke mata magana ba sai dai ta janyo ta tare da zaunar da ita gefenta ta yi mata filo da cinyarta. "Sannu ko? Me ke damunki?" Humaira dai shiru ya ba tare da ta ce komai ba, inda Umma ta cigaba da "Me zaki ci ne na ga kinyi amai ko?" Zuciyar Adamsy fal da farin ciki, inda ya yi saurin cewa "Ai Umma bata iya cin komo yanzu sai dai Fruits salad kuma..." Abdallah ne ya an daki afarsa da dabara hakan ya sa bai arasa maganar da ya ke yi ba, ya kalli Abdallah, da ke masa kallon wata tambaye ka. Shiru ya yi inda sai a lokacin ya fahimci aran aramar da ya ke arin yi. "Ina zuwa ko?" Umma ta fa a lokacin da ta ke arin kwantar da Humaira a kan kujera, a kan kujera. Kitcheen ta nufa kai tsaye Amina dai sai kallonta ta