← Book details Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 47

Sashe 32

Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dai su gyara garkuwar jiki. Muna kuma sayar da turarukan wuta humra perfumes sabulan gyaran fata dilka kayan gyaran jiki na amare dahuwar kaza da ciccibi zuma gumba garin daka tsumi turaran tsuguno miski da duk nau'in abubuwan da suke kankaro da martabar duk wata 'Ya mace! GARKUWAR MATA fatan mu shine mu bada gudumuwa domin samun zaman lafiya a zamantakewa, Muna garin Kano amma muna tura kayanmu kowane gari cikin farashi mai sauki da rahusa! kuma muna bada sari cikin girma da mutunci* *GA* *Kadan daga cikin abubuwan da muke sayarwa* Rage tumbi Nono Sanyi Karin kiba girmar hips Ni'ima Sabulai Humra Turarukan wuta Matsi Miski Dilka Gangariyar Supplement din da zai mayar dake tauraruwar mace fatarki ta yi luwai kamar kina rayuwa a turai ke dai 'Yar kada ki yi kasa guiwa cikin saukin farashi kalilan za ki kankaro da martabarki GARKUWAR MATA Tana maraba da masu siyan daya da kuma masu bukatar sari DOMIN NEMAN K'ARIN BAYANI 08089965176 07084653262 *GARGA Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ne, dan haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba. *BISIMIILLAHI RAHAMANI RAHEEM* Page4 Sunan da ta gani ne ya yi masifar aga mata hankali, *my Happiness* cikin tashin hankali ta saki wayar da ke hannunta ta fa asa, har zuwa lokacin wayar bata daina ruri ba. A fusace ta nufi wayar ta auka tana shirin amsa kiran kenan cikin rashin sa'a kiran ya katse, duba wayar zata yi amma sai ta ga wayar da password. Cikin ba in ciki da ta takaici ta nufi hanyar fita ta fice daga akin. Tsayawa ta yi tare da yin wani tunani, idan ta je masa da zafi da rashin hankali ba zata samu abinda ta ke nema ba. Dan haka sai ta yanke shawarar amfani da salonta na baya, wanda oye kishinta har ya saki jiki da ita ya sanar da ita komai. Dan haka ta yi arin oye halin da ta shiga na ba in ciki, sannan kuma ta aro farin ciki ta yafa. arasawa ta yi wajen da suke zaune ta ajiye masa akwatin tare da wayarsa a gabansa. Password na bu e akwatin ya saka sannan akwatin ya bu e. Ku i ya fito Naira miliyan biyar ya bata. Amsa ta yi tana washe baki tare da masa godiya. Umma ce ta kalle shi ta ce, "Babana bai dace kana ajiye kudi masu yawa haka a gida ba, rudki ne gaskiya, na sha fa a maka haka. Jinjina kai ya ya tare da cewa "To Umma in sha Allah zan daina." "To Allah ya sa ka daina." Idanunta ne suka sauka akan Amina wacce ta fa a cikin duniyar tunanin wace ce wannan da ta kira Adamsy a waya. "Kaga Yaya dan Allah bani aron wayarka na an yin kira, tawa wayar ce ba charge." Kallon mamaki ya mata tare da cewa "Ga wutan nan 24 hours nan me zai kawo rashin charge kuma?" Yana kai arshen zsncensa sai kiran Humaira ya sake shigo wayar, tunda ya ga *My happiness* ke Kira sai ya kalli Umma ya ga hankalinta na kan T.V, sai ya kalli Amina ya ga kallonsa ta ke tana kallon wayar, dan haka ya katse kiran wayar sannan ya maida wayar airplane mode yadda kira bazai sake shigowa ba. Ajiye wayar ya yi a gefe, inda ya kalli Amina ya ce, "Ki shiga akina zaki ga ayar wayar ki auka ki yi kiran wayar da ita." "Yaya ita wannan fa?" "Ba sosai na ke amfani da ita ba, dan ba kowa na ke kira da ita ba." Ba haka ta so ba amma ta shiga ba in ciki zuciyarta sai zafi ta ke mata. Shiru ta yi ta kasa magana dan takaici. i ya eba masu yawa ya mi awa Umma, Umma sa masa albarka ta ke yi. Sallama ta masu tare da ficewa daga gidan bayan ta saka Adamsy albarka. Ta shi ya yi ya auki akwatin ya nufi akinsa. Itama akinta ta wuce ta ajiye ku in, sannan ta nufi akinsa. Tura ofar ta yi a hanakali, waya ya ke yi da Humaira yana cewa "Idan ba ni na kira ki a waya ba kada ki dinga kira na." Yana jin motsi ya dan Amina ce dan haka ya cewa Humaira "Ina zuwa zan kira ka anjima." Daga nan ya katse kiran wayar tare da kallon Amina, itama shi ta ke kallo . "Wayar na zo amsa" Da hannunsa ya nuna mata wayar tare da cewa "Ga wayar can ki auka." Shi a tunaninsa wayar ta zo auka . Daga nan ya shiga bathroom dan yin wanka. aukar wayarsa da ya gama magana ta yi, amma password ya hana ta bincike, mamaki ta ke yaushe ya fara saka password a waya? Shi da kullum wayarsa ba password har ta auka ta yi abinda zata yi da ita, amma yanzu ga password lallai akwai wani al'amari da ya ke oyewa bata auki wayar ba ta fice dan dama ba shi ya kawo ta ba. angaren Humaira kuwa jikinta ne ya yi sanyi, ta ga ya saba kiranta duk dare bai kira ta ba jiya, sannan yau ita ta kira yana ta ringing ba'a aya ba da ga arshe ta ji wayar kashe . Sannan yanzu ya kira har sun fara magana ta ji ya maida linzamin sunan zuwa namiji, wai ina zuwa zan kira ka anjima. Wato tsoron matarsa yake ko me? Sannan ya ce kada ta sake kiransa a waya idan ba shi ne ya kira ta ba, anya kuwa adalin miji na samu? Da wannan sa e-sa en ne har barci ya auke ta bata sani ba. Amina na zuwa aki kuwa sai ta auki wayarta ta dannawa Umma kira, lokacin Umma shigarta falonta kenan ta zauna ta ji arar kiran waya. Ganin sunan Amina ya sa ta aya d'aga da sauri tare da cewa " Wannan miliyan biyar in kada ki kuskura ki ta a su, na ullo da wannan dabarar ce kasancewar tunda ya koma Kaduna muka rage samun ku i a hannunsa, da idan yana nan baya kwana biyu bai fitar da ku i ya bani ba idan ya zo, amma tunda ya koma can to sai dai idan wani abu ya kare ya sa a kawo amam ba wani kyautar ku "Umma har miliyan biyar ai na ga ku in sun yi yawa." "Ji wani zancen banza, ku i suna yawa ne, maza ki je idan ya fita ki zuba ku in a aya account in da muke tarawa ku Dariya Amina ta yi tare da cewa "Umma wallahi kin iya dabarar cin ku i, shi da yanzu ya dauka cewa da gaske ne zamu je Niger kuma awata zata yi aure " arasa maganar tana mai cigaba da dariya. Nan dai ta saki ajiyar zuciya tare da cewa "Umma ni ina zargin kamar yana neman wata yarinya zai aura." "Me ye hujjarki?" "Lokacin da na shiga akinsa wayrsa aka kira na ga sunan da ya yi saved da my happiness,na so na aga amma ta katse kuma ta sake kira bai daga ba, da na bishi akin dan na tabbatar na ji yana magana kuma kamar namiji ne wai zai kira shi." Shiru Umma ta yi tana nazarin maganar Amina kafin ta ce, "Ki barni da shi tunda ya na mani kallon mahaifiyarsa ba abinda ya ke oye mani, zan bugi cikinsa na tabbatar da kaomai ya tafi dai-dai ." "To shikenan Umma wallahi har hikima ya yi sanyi wai an jefi kaza da gishiri." "Kada ki damu koma mene ne ina da hanyoyin da zan gano duk abunda ya ke aikatawa." Daga nan suka yi sallama ta katse kiran wayar. Bayan Admsy ya fito daga wanka ne ya tarar Amina bata cikin dakin. Zama ya yi a gefen gadon ya lalubo lambar Humaira ya danna mata kira. Tana cikin barci ta ji karar wayarta, a hankali ta bu e ido ta lalubo wayar, agawa ta yi tare da cewa "Assalamu alaikum" Murmushi ya yi tare da cewa "Sarauniyar tsoro kin tashi lafiya?" Dariya ta yi sosai ba tare da ta yi magana ba. "Ya kike?" "Lafiya lau?" "Ma sha Allah." "Am um na ji kana cikin magana lokaci guda sai ka canza kamar ba da ni kake magana ba da namiji kake yi." "Eh haka ne." "To me ya sa?" "Saboda bana son ta san da mace na ke magana." "Wace ce?" "Matata ce." Wani abu mai aci Humaira ta ji a ma oshinta, shiru ta yi ta kasa magana, har ya cigaba da cewa "Kina jina?" "Uhm" Kawai ta ce a ta aice. "Na ji kin canza ko kina kishi ne?" Shiru ta yi ita kanta tasan cewa tana kishinsa, dan duk lokacin da ta ji yana waya da matarsa ko ta ji ya ambaci ta sai ta ji ba da i, ta rasa dalilin haka." "Kin yi shiru." "Ni ba kishinka na ke yi ba, kawai dai..." Sai ta yi shiru ta kasa arasa maganar. "Kawai dai me?" "Ba komai." "Ai ni ina son na ga kina kishi akaina, dan har da i ba ke ji." in kishi kuma?" "Eh kishi alama ce ta ana son mutum, ko baki so na?" Shiru ta yi ta kasa cewa komai inda ya cigaba da cewa "To shikenan tunda baki sona bari na yi ta zama a wajen mai sona a Katsina, kinga ba zan dawo ba ballantana ki sake gani na, ba amfanin na koma inda ba'a sona ai." Tura baki ta yi tare da cewa "To waye ya ce maka ba'a sonka?" "Ana sona kenan na dawo?" Shiru ta yi ta kasa magana, inda ya cigaba da cewa "Idan ban ji an ce ana sona ba zan cigaba da zama ne a can" "To ai kaima ka sani." "Ni ban sani ba sai kin fa "To eh" "Ba eh nake son ji ba." A kunyace ta fara magana ta ce, "Inaa inaa ina sonka." Daga nan ta katse kiran da sauri. Shi kuma wani farin ciki ne ya ziyarce shi har cikin zuciyarsa da gangar jikinsa. Haka kawai ya ke ta murmushi shi ka ai zuciyarsa fes. A yammacin ranar ne Umma ta kira shi zuwa gidansa, duk yadda zata yi dan ta
Chapter 32 · 0% Book details