Sashe 34
Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ji wani yarrrr yayin da tsikar jikinta suka tashi, ame shi ta yi a jikinta kamar mai gudun a wace mata shi, sai ajiyar zuciya ta ke saukewa. Shafa duka ilahirin jikinta ta ke yi ta ko ina, har lokacin yana tsotson bakinta, gantsarewa ta ke yi saboda yadda jikinta ke kar ar sa onnin da ya ke aika mata da su. Ahankali ya zame bakinsa daga nata ya yi asa dashi zuwa wuyanta har zuwa irjinta, tsotson dukiyar fulaninta ya ke yi amma a zuciyarsa yana tuna Humaira ne, yadda irjinta suke a cike fam kamar an hura ballon-ballon gasu tsaye yam kamar su tsokane idanun mai kallonsu, ga laushi sa anin na Amina, ita Amina nononta anana ne kuma basu da fa in irin mai kamar goran nan ne. Duk da karancin shekaru da Humaira ke da shi amma tana da cikar halitta ga hips da diri mai kyau. Haka ya cigaba da sarrafa Amina yana tunawa da Humaira hakan ya sa ya ke gani kamar tare da Humaira ya ke. Amina sai lumshe idanunta ta ke yi tana cusa hannayenta cikin suman kansa. Manne ta ya yi ajikinsa ya yin da jikinsu ya auki rawa kamar mazari. Duk da sanyin A.C da ke tashi sai zufa suke ha awa. Harshensa ya sa yana kasar booms inta da irjinta har zuwa wuyanta. Ya cigaba da shan bakinta ha u harshenta da irjinta, gaba daya Amina ta fita hayyacinta ba abunda kake ji sai nishinta. Sai da ya tabbata da ta gama zaucewa akansa sannan ya karanto addu'ar saduwa da iyali ya shige ta. A nanne ya sake tabbatarwa da kansa cewa mata suna suka tara, dan a da lokacin da Amina ce ka ai matarsa bayan ita bai ta a kusantar wata mace ba sai ita, to a lokacin dai-dai ya ke jinta, amma yanzu tunda ya kusanci Humaira ya ji anonta ya fi na Amina da i to yau da ya kusanci Amina sai ya ji sam bai samu yadda ya ke so ba da Aminar ba. Bayan kaman mintuna hamsin da biyar komai ya lafa ne ya tashi ya shiga wanka bayan ya samu nutsuwa. Amina kam gyara kwanciyarta ta yi dan dama duk yadda zai yi da ita akan ta yi wanka zata ce ne sai asuba idan ta tashi, wata rana ma idan ya tada ita ya tafi masallaci, zata koma ta kwanta har sai gari ya waye idan ya dawo ya tarar da ita sannan zata yi. Shi kuma a abi'arsa baya iya kwana da najasa a jikinsa, har sai ya tsarkake jikinsa sannan zai iya kwanciya har ya yi barci. A cikin 'yan kwanakin nan haka Amina ta dinga abunda zata farantawa mijinta rai, ba dan komai ba sai dan ya tafi da ita Kaduna. Umma ma ta ji da in yadda ta ga suna zamansu shi ya sa ko da ya sanar da ita cewa zai tafi ranar da ya cika kwananki goma bata hana shi ba, dan ta ga dan ta ce ya yi sati har ya kara kwana uku sai ta ji da Bayan ya yi sallama da Umma ya bata kuda e masu yawa, sannan ya tafi ba tare da ta masa maganar ko zai je da Amina ba. Dan ta auka tare zasu yadda Amina ke sanar da ita yanzu rayuwa mai da i suke mai cike da farin ciki, bata tuannain zai iya tafiya ya barta. Tana ta shirya kayanta bai hana ta ba, dan ya san idan ya ce zai hana ta to duk gidan nan ba wanda zaiyi barci daga ita har shi. Dan haka sai ya bari sai ranar da zai tafi su yi ta da kyau. Ko ana gobe tafiyar ma ta ce "Baby ko a can in sha Allah zamu cigaba da zama mai cike da fari ciki da annashwa." "Uhm" Kawai ya ce mata dan bai san tashin hankali, kuma ya san dole sai anyi shi da Amina. Washe gari da misalin karfe takwas na safe, ya kira driver ya fitar masa da kayansa. Lokacin da Amina ta dauko kayanta zuwa falo yana zaune akan kujera yana tunanin yadda zai mata bayani har ta fahimce shi. Bayan ta ajiye kayan a tunaninta Direba zai dawo ya dauka, tashi ya yi ya arasa inda ta ke tsaye ya janyo hannunta zuwa inda ya ke zaune, zama ya yi tare da ora ta a saman cinyarsa still hannunta na cikin nasa ya ce, "Meena." Kallonsa ta yi tare da cewa "Na'am." "Zaki mani wata alfarma guda aya?" Shiru ta yi tare da cewa "Ta mece ce?" "Ki yi hakuri idan lokacin da yakamata ace kinzi ya yi zan..." aga masa hannu ta yi alamar dakatawa sannan ta mi e daga saman cinyarsa, cikin aga murya ta ce, "Wai me ye a can d'in ne da baka so na je? Me ye aibu dan ka je da ni ko kana da matan da ka shirye ne da suke biya maka bukata, wato karuwarka ko kuma dadironka, dan na riga na san halinka baka iya kwana biyar ba tare da ka bu aci mace ba, idan kuma aka wuce haka to akwai matsala dan sai ka yi jinya, amma yanzu ka shafe tsawon lokaci a can hankalinka kwance, sai ma iba daka yi, alamar hankalinka kwance ya ke, sannan ka dawo madadin ka neme ni baka bu ace ni ba ka share ni Hakan ya sa na fara zarginka." "Amma kinsan cewa ni ba fasi i bane ko? Tunda na ke a rayuwata ban taba kusantar zina ba." "Wa ya sani abu a duhu? Ai kowa ma salihi ake haihuwarsa kafin ya fara aikata zunubi." Daga nan bai ce da ita komai ba ya mi e tsaye dan ya san cewa ba abinda zai ce mata ta ha ura, dan haka sai ya kalle ta ya ce, "Na tura maki kudi da safen nan a account inkin." A fasace ta ce, "Bana so! Ka ri e ku inka Adams." Murmushi ya yi wato saboda ta ata masa rai ne ya sa ta kira sunansa hatsari. Bai kuma bi ta kanta ba ya nufi bakin ofar, har ya bu ofa zai fice sai ya juyo ya ce, "Na tafi sai Allah ya yi dawowata." "Kada ma Allah ya sa ka dawo, ka yi zamanka acan har sai Mahadi ya bayyana, aikin banza da wofi." Tsuki tayi tare da cewa "Na tsaya ina ata lokacina akanka ina ta maka hidima da lalla a ka to wallahi mu zuba mu gani." Daga nan kuma ya fice yana girgiza kansa a ransa yana cewa "Mai hali dai ba zai fasa halinsa ba." Kai tsaye motarsa ya nufa inda Direbansa ke zaune yana jiran isowarsa. Kafin ya shiga sai da ya tsaya ya yi sallama da ma'aikatan gidansa kafin ya shiga motar suka fice daga gidan. Ko Humaira bai kira ya sanar da ita zancen dawowarsa ba, dan so ya ke ya yi mata bazata." Inna Habi ta farka da asuba ta ga ofa a bu e, alama Salma yau ta riga ta tashi, dan ha sai ta yi tunanin cewa ko tana ban aki ne, jin ba motsi a cikin ban aki ya sa ta shiga, bata ganta ba ta yi tsarki ta fito. Bayan ta fito ne ta yi alwala ta yi sallar asuba inta. Ganin gari ya waye ba Salma ba alamarta ya sa ta fara tunanin inda ta je, Salma dai ko iban ruwa ta saka ta bata zuwa, sai ta ce ita ba 'yar wahala irin Humaira bace, sau aya ta lalla a ta ta tafi mata ebo ruwa wato ranar da Humaira suka fito siyen koko ta ganta. Haka da dinga shiga ma ota amma ina ba Salma ba labarinta, dalilin bata sa me ta bane ya sa ta dawo gida. Da ta ga arfe goma sha biyu na rana ta yi ne ba Salma ba labarinta ya sa ta fara kuka wiwiwi ta kasa zaune ta kasa tsaye. Ga shi ko karin kumallon safe bata ci ba ta, haka ta gama zagaye unguwar nan ba mai kama da Salma ko wanda ya ce ya ganta. Hankalinta tashe ta koma gida wayarta ta dauka ta lalubo lambar Mallam Musa ta na kuka ta sanar masa halin da ake ciki. Shiru ya yi yana nazari, wato lokacin da Humaira ta bar gidan bata ganta ba hankalinta kwance ne amma yau hankalinta ya tashi saboda 'yarta ce. Mallam Musa ya nuna ko a jikinsa ta je ta nemi 'yarta. *Daga al alamin* Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) 0906532995 Love you oll Follow the TASKAR MAMAN IHSAN channel on WhatsApp: https://whatsapp.com/channel/0029VaW2Ygg9xVJlgSoy2Q2V *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* (J.W.A) _Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sau *GARGA Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, dan haka a guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba, ban yarda a maida mani shi Audio ko a karanta mani shi a YouTube ba tare da izinina ba. *SADAUKARWA* Wannan shafin sadaukarwa ne ga ungiyar jajirtattun marubuta ne fasihai, za uran marubutan fikira *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION* Allah ya k'ara mana warin guiwa. *BISIMIILLAHI RAHMANI RAHEEM* Page5 Mallam Musa ya nuna ko a jikinsa ta je ta nemi 'yarta. Hankalin Inna Habi ba aramin ta shi ya yi ba, dan bata san kuma ina zata shiga nemanta ba, tunda ta zagaye unguwar sam ba wanda ma ya ce mata ya ga ko mai kama da Salma. Haka ta koma gida cikin tashin hankali dan ko Karin kumallon safe ta kasa ci, ga shi har arfe goma sha biyu na rana. angaren Amina kuwa tunda Adamsy ya tafi ta ji lokacin da mai gadi ya bu e masa gate ya bar gidan ta shiga rafsa kuka, ko mayafinta bata auka ba ta suri makullin mota ta fita daga falon a guje, wanda ganinta ya sa direban gidan ya taso da sauri zuwa wajenta. "Hajiya lafiya?" Bata tanka masa ba sai ta nufi wajen mota, wanda hakan ya sa ya fara tunanin ko zai kaita wani waje ne, dan haka sai ya riga ta isa ga motar ya bu e