← Book details Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 47

Sashe 15

Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a firgice ta tashi tare da cewa "A'uzubillahi minashshai anir rajim." Hasken wayarsa ya kunna tare da cewa "Amina ni ne fa." "Ai nasan kaine." "Shine kike mani ta'awizi kamar kinga shai ani ne ya kusanto ki?" "To me ka zo yi akina?" "Baki ga kiran wayata bane?" "Na gani mana." "Shine baki zo ba?" "Kai da ka matso ka ke da bu ata ai na ga kazo, kuma duk da haka ba zaka samu abinda ka ke bu ata ba, dan bazai yiwu a ce ka ata mani rai kai ka zo na faranta maka rai ba." Mamaki ta bashi duk da cewar wannan ba sabon abu ne a wajensu ba, ko ya bu ace ta sai ta ga dama ta ke yarda da shi idan bata ga dama ba kuwa haka ta ke hana shi kuma ya ha ura ya yale ta. "Wai me ya matsalarki ne wannan abun da kike arin aikatawa jefa ki zaiyi cikin fushin Allah, mijinki ne ni, baki san duk matar da ta bijirewa shimfida r mijinta Mala'iku suka tsine mata har sai gari ya waye ba, ko kina son ne ki kwana cikin tsinuwar Mala'ikun Allah?" Jin ta yi shiru ne ya sa shi tunanin ko ta ha ura ne, dan haka ya sake janyo ta jikinsa nan ta ture shi tare da cewa "Adamsy wallahi ba zaka ta a samun abinda ka ke so ba wallahi yanda ka ata mani rai nima sai na bata ranka kowa ya kwana cikin ba in ciki." Duk da tsananin bu atar da ya ke da ita haka ya hakura ya koma aukinsa dan inda sabo ya saba, mararsa da ke an masa ciwo ne yasa shi bu e drawa ya ciro maganin da ya ke sha a duk lokacin da sha'awar ta taso masa bai samu biyan bu ata ba." Washe gari da safe bayan ya kammala shirinsa na tafiya, ya shirya cikin ananan kaya ba in wando da jar riga, Direbansa na jiransa a harabar gida. Ba wasu kaya ya auka ba 'yan kadan ne a haka sai system insa da wayoyinsa, kiran Direban ya yi a waya yazo nan falo ya auki kayansa ya kai mota. Shi kuma akin Amina ya nufa, da sallama ya shiga akin tana zaune ta ha a tagumi ko sallamar bata amsa ba,shima bai damu ba kasancewar yasan akwai wadatattun kayan abinci da ya siya komai ya ajiye mata hakan yasa ya ciro ku i kimanin naira dubu ari biyu ya ajiye mata. "Ni zan tafi." "Allah ya raka taki gona."murmushin btaikaici ya yi sannan ya fice abinsa. Ma'aikatan gidan ma duk ya masu kyautar ku i sannan ya shiga mota direba ya motar suka kama hanyar Kaduna. angaren Humaira kuwa tunda ta kwanta tana barci bayan fitar Mallam Musa Inna Habi ta tayar da ita ta hanyar watsa mata ruwa, ta shi ta yi a firgice. Inna Habi ta saka ta aikin tanka en garin tuwo har ta gama dai a galabaice ga tsamin jiki. Bayan an gama tuwon ne an zuba mata ta ci tayi sallar isha'i sai ta ebi ruwan zafi ta gasa jikinta a aki, bayan ta fito ne sai ya ebu wani ruwan zafi ta zauna tana gasa afarsa tana 'yar sakin ara, inna Habi da Salma suna kallonta ba wacce ta kula ta, Mallam Musa ne da shigowarsa kenan ya arasa wajen yarinyar yana duba afar, nan ya ga bugawa ce ba targa e ba. Fita ya ya ya siyi man zafi ya shafa mata sannan ya ce ta je ta kwanta. Washe garin yau kuwa sai ta tashi da sau i Alhamdulillah. Duk da haka sai da inna Habi ta ora mata tallan koko, bayan ta dawo ne Mallam Musa na shirin zuwa gidan aikinsa ta matsa kan cewa zata bishi ta ga gidan da yake, ba musu kuwa ya amince kan cewa su tafi tare, dan ya na tausayinta idan ya tafi ya barta da inna Habi Allah ka ai yasan halin da zata shiga a hannun inna Habi. *Daga al alamin* Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) 09065327995 Love you oll Love you oll Comment & share Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/FsSG6oTSnSa3L81qAg5hs9 *ADAMSY* ~A new Blockbuster from~ Zainab Abdullahi K.N.T (Maman Ihsan) ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION {R.S.W.A} https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c *_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad akarwa, ilimantarwa da kuma nishad antarwa_* _(R.S.W.A) Ruwa kad ai ke maganin k ishi_ *Alk alaminmu yancinmu* YAR GIDAN TAFEEDAH Beauty world 1,. Snow Whitening Soap 2,. Snow Whitening Oil 3,. Glowing Oil 4,. WhiteningFace cream 5,. Pure whitening scrubs 6,. Lightening Dilka Soap 7,. Anti-dandruff Hair Oil 8,. Shampoo Deep Comfortable Deep Cleaning 9,. Maganan infection da na Sanyi 10,. Ruwan matsi 11,. Gunmban Dabino da Madara, Gunmban Kwakwa da Madara 12,. Tabajen Zo Mubaje 13,. Tsumin Tabani ka Ji Ruwa 14,. Sweetener powder 15,. Kamshi Khumar 16,. Kamshi Oils 17,. Pure Shea Butter and pure Alydi Oil And More *GARGA Wannan littafin mallakar marubuciyarsa ce, don haka q guji sarrafa mani shi ta kowace siga ba tare da izinina ba. *BISIMIILLAH RAHAMANI RAHEEM* Page2 Dan yana tausayin hain da zata shiga idan ya tafi ya barta da Inna Habi. Ya figo da jakar kayansa Humaira ya amsa ta ri e masa, ya shiga akin Inna Habi ya mata sallama,ta fito tana cewa "Mallam ba zaka kara mani wani ka an ba kasan halin da ake ciki." "Na fa a maki dubu biyar nan bani ita aka yi, sai dai ku yi ha uri tunda ga sana'a kina yi idan na samu albashi ai komai zai yi dai-dai." Albashi da nan da wata aya kenan, sai mu ci uwar me idan ka tafi, to tukunna ma dai ita wannan yarinyar waye zai ciyar da ita tunda ubamata bai aje ba." "Habi jiki tsoron Allah, ki sani fa ko baki da ala a da yarinyar nan yadda ta ke maki talla safe rana yamma ai ki bata abincin da zata ci, ko da ladan tallar da zata maki ne ai zata ci ta koshi a gidan nan." Wani irin dariya ta sheke da shi tare da cewa "Shikenan tunda haka ka ce, Allah ya kiyaye hanya." Tunda ya ji ta fa i haka yasan akwai abunda take nufi da zancenta, dan da wata manufa ta yi maganar. Sai dai bai isa ta ji maganarsa ba dan yasan idan ya tafi Humaira sai dai ta yi hakuri amma Inna Habi sai ta ninka azabar da take bata. Hanyar fita ya nufa Humaira tabu shi a baya. Suna cikin tafiya ya kalle ta ya ce, "Humaira ki ara hakuri da Habi fiye da wanda kike yi a baya, nasan cewa tana azabtar da ke amma ki cigaba da ha uri wata rana sai labari, kinga nima yadda nake ha uri da ita ballantana ke, lokacine zai wuce da yardar uban giji." "To Abba ka tafi da ni can gidan da zaka koma mana, kaga bata gani na ballantana ta dinga duka na, Abba wallahi tsoro nake ji idan baka nan." "Ki wantar da hankalinki, ba abunda zai sake ki sai alkhairi." Jinjina masa kai ta yi idanunsa cike da walla. "To ba zaki koma gida hakanan ba?" "A'a ina so na je naga gidan da kaina." "Gidan ba ba anan unguwar ya ke ba, kuma idan kinsan gidan me zaki yi? Bana so ki biyo hanya ke ka ai." "Abba ni da na saba tafiya unguwa zuwa unguwanni a garin nan." "Me kike zuwa yi?" Tallar doya da Inna ke ora mani." Jikinsa ne ya yi sanyi, ya kalle ta ya ce, "Humaira bana son ki dunga yawan tallace-tallace unguwanni, dan yanzu duniya abin tsoro ne." "Abun hawa kike hawa ko?" "A'a Inna Bata yarda na auki ku i na hau abun hawa, sai dai na tafi da afa." "Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un." Shine kalmar da ya furta tare da kallon Humaira cikin tausayinta ga idanunsa har sun ka a zuwa ja. "Kiyi ha uri kinji dukkan tsanani yana tare da sau .kai ta jinjina suna kawowa titi suka samu abin hawa suka shiga. Bayan sun isa ofar gidan ne, kamar yadda aka sanar da shi, wayarsa irin wacce ake kira da rakanu kashi ya ciro, wayar ba murfi sai ribali da aka aure ta da ita, gudan kada batirinta ta fita. Lambar wayar Mallam Kallamu ya lalubo tare da sannan masa kira, bugu biyu ya aga inda ya shida masa tana ofsar gidan. Nan Mallam Kallamu ya shaida masa cewa ya knocking gidan ma ocinsu, an bawa mai gadin gidan ma ocinsu key idan ya zo a bashi. Kallon Humaira yayi ya ce, "Bari na arasa wannan gidan nan na kar o makullin." Kai ta jinjina masa tare da cewa "To" Kai tsaye ya nufi gidan inda ya yi knocking aka bu e, nan ya ke gabatar da kansa, inda mai gadin ya bashi key, sallama ya masa ta dawo ya bu e gate in gidan suka shiga. Sakin baki Humaira ta yi tana kallon tsarin gidan. Mallam Musa ya nufi akinsa da ke nan kusa da gate na shigowa. Babban aki ne sai toilet a cik an zuba masa komai har da gado da kujera, ga kuma kitchen. Sakin murmushi Humaira ke yi tare da cewa "Abba yanzu shikenan a gidan 'yan gayu zaka dinga zama? Abba kalli da gidan kamar a asar turai." Dariya Mallam Musa ya yi tare da cewa "Humaira kina da abun dariya." "Eh mana Abba kalli yadda gidan ya ha u, ina masu gidan." "Mai gidan yana hanya bai iso ba tukuna." "To matar gidan fa?" "Humaira ina zan sani tunda yanzu na fara shigowa gidan." Zama suka yi a barandar gidan fira suke. Horn in mota suka ji da sauri mallam Musa ya tashi ya je ya le a,hangen motar manaja yasa ya bu e gate da sauri,motar manaja ta shigo sai kuma wata rantsatstsiyar mota ta biyo bayanta. A wajen da aka tanada dan parking suka nufa, wanda suna tsayawa manaja da wannan direban ayar motar suka fito a tare har rige-rige suke wajen ha e bayan ayar motar. Suna bu ewa sai ya sako afarsa aya waje, Mallam Musa da Humiara afarsa suka zuba wa ido, da ka kalli farar
Chapter 15 · 0% Book details