Sashe 22
Adamsy Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
halin da ta ke ciki ba sai da ya samu nutsuwa sannan ya lura da cewa bata motsi, cikin tashin hankali ya dinga girgiza ta yana kiran sunanta. Kula ya ke yi yana girgiza ta amma ina, hakan ya sa shi lalubo lambar Abdallah ya danna masa kira. Abdallah da ke kwance har ya fara barci ne ya ji wayarsa na ruri, duba time ya yi yaga arfe goma sha biyu da rabi. "Laflya Adams ke kira na da daren nan?" auka ya yi kafin ya ya magana ya ji sautin kukansa cikin hanzari da tashin hankali ya ce, "Adams laflya ne ke damunka?" Cikin Muryar kuka ya ce, "Na kashe ta" "What's?" "Wa ka kashe ?" "Humaira ce" Cikin tsaninin tashin hankali ya ce, "Ban gane ba garin ya ka kashe ta?" "Wato yarinyar ta yi halacci ne ta mallaka mani kanta nayi making love da ita shine ta mutu." "Gani nan zuwa" Daga nan ya katse kiran sannan ya kalli Maryam da ke gefensa tana barci, bubbuga bayanta ya yi tare da kiran sunanta. A hankali ta bu e idanunta ta sauke su akansa. "Kiyi sauri ki auki kayan agajin da zaki taimaka wa anwarki." "Ban gane ba?" "Adams ne ya kusanci matarsa dalilin haka ta rasa rayuwarta, ya kira ni yana kuka " Da sauri ta tashi ta cire rigar barcin jikinta ta saka abaya, sannan ta nufi akinta ta auko kayan aiki, dan dama itama nurse ce. Nan da nan suka nufi akin Amatullah suka auke ta suka rufe gidan . Horn suka dinga dannawa,Mallam Musa da ya ji horn ya yi mamaki, sai dai da ya le o ya tabbata Abdallah ne sannan ya bu e zuciyarsa cike da mamaki laflya daren nan suka zo. Adamsy bayan ya saka boxer ne ya saka jallabiya dan ya ji horn in motar. Mallam Musa ya yi mamakin ganin Adamsy a wannan lokacin, ko da ya bu e masu gate ya ya shiga kai tsaye wajen su ya nufa. "Barka da zuwa." "Yauwa Bana barka dai ya kake?" Alhamdulillah. Lafilya kuwa na ganku a daren nan?" Murmushi Adamsy ya alo dan ba zai iya fa a masa cewa ga abinda ya faru da 'yarsa ba. "Muna da wani muhimmin aiki ne da zamu yi shi a daren nan shi ya sa." "To Allah ya taimaka ya yi jagora." "Ameen ya Rabb" Daga nan suka nufi ofar da zata sada su a cikin gidan. Yana tsaye sai safa da marwa ya ke yi a falon. Knocking ya ji hakan ya sa ya arasa sa jikin ofar da sauri tare da bu e musu ofar. A ru e ya fara magana yana cewa "Abdallah ina cikin tashin hankali ba ka an ba." Abdallah ne ya kalle Maryama tare da cewa "Shiga ki duba ta dan na ga a ru e ya ke bazai iya banbance tana raye ko akasin haka ba." Maryam ta kalli Abdallah ta ce, "Tana wane aki ne?" Nuna mata akin Haumaira ya yi ba tare da ya sake magana ba. Kai tsaye ta nufi akin Humaira, tura ofar ta yi tare da sallama. Da sauri ta arasa jikin gadon tare da yaye bargon, ganin jinin da ke jikin Humaira da wanda ya ata zanin gadon ne ta san cewa lallai Adamsy bai bi da yarinyar nan a hankali ba , kallon tausayi ta yi mata tare da girgiza kai. Firigge in da ke cikin bedroom in ne ta nufa inda ta d'auki robar ruwa mai sanyi ta alle ruwan sannan ta yayyafa ma Humaira, shiru bata farfa o ba, ta sake yayyafa mata a karo na biyu nan ma shiru, sai da ta guntsi ruwan da a bakinta ta fesa mata da arfi sannan ta farfa o tare da fashewa da kuka tana cewa "Dan Allah kayi ha uri wallahi da zafi bazan iya..." Kasa arasa maganar ta yi sakamakon jin muryar Maryam da ke mata magana tana cewa "Sannu Hamaira kin ji?" A hankali ta bu e idanunta tare da fashewa da wani sabon kuka tana cewa. "Anty ki taimake ni dan Allah kada..." Ganin Adamsy da ya shigo ne ya sa ta zaro idanunta, tana kallonshi cikin tsoro tana gir giza kanta tare da ara sautin kukanta. Maryam ne ta kalle shi ta ce tsoronka fa ta ke Please ka an yi ha uri ka fita." Daga nan ne ya fita inda Maryam ta nufi bathroom ta ha a mata ruwan zafi, ta zo ta taimaka mata zuwa cikin bathroom Sai kin yi ha uri fa kin daure, domin zaki ji zafi idan kika shiga ciki, amma da zaran kin daure komai zai koma dai-dai. Zafin ma zaki daina jinsa ne." Kai kawai ta jinjina mata yayin da hawaye ne kawai a cikin idanunta. Da taimakon Maryam ta shiga cikin ruwan zafi, ara ta saki sakamakon wani zafi da ta ji ya ratsa ta daga can asan hukunta. Yarfa hannu ta ke alamar tana jin zafi. "Sannu ko, ki yi ha uri hakan zaitamaka maki sosai wajen vrage ra in da kike ji." Ka kawai ta ke jinjina mata ta ma kasa magana, dan ruwan har ya yi ja, sake sabon ruwa Maryam ta yi sannan ta sake saka ta, sai da ta mata sau uku tana canza mata ruwa. Sai zufa ke karyo mata. "Kin iya yadda zaki yi wankan tsarki ko?" Kai ta jinjina mata tare da cewa "An koyar da mu a islamiyya." "Masha Allah. Idan kin gama sai ki fito ina jiranki a aki." Daga nan ta koma falo ta ya je zanin gadon, ta gyara wajen tare da shimfi a masu sabon zanin gadon. Ta kai wanda aka ata toilet likacin Humaira ta kammala dan haka ta taimaka mata suka fito, zaunar da ita ta yi sannan ta nemo mata wata doguwar riga ta barci mara nauyi ta bata ta saka. A can falo kuwa Abdallah ne ya kalli Adamsy tare da cewa "Haba dan Allah da dukkan alamu yarinyar nan ta ji jiki a hannunka, kana ganinta karamar yarinya ce ba zaka tausaya mata ka bita a hankali ba?" "Kaima kasan cikakkiyar budurwa dole zata ji zafin daren farkon manta." "Shine kuma har da suma?" "Gaba aya bana cikin hayyacina ne, shi ya sa hakan ta faru, kasan tsawon lokacin da na auka ina bu atar kasancewa da mace? Da ba don ina tsoron aikata zina ba da tuni na bi matan banza." "To me ye amfanin ita Amina da ba zata biya maka bu atarka ba, har sai ka fata tunanin matan barikin." "Kai dai kawai ayi sha'ani wai na birni ya cuci na auye, amma cikin kaso ari na ha in aure na Amina bata iya sauke Mani kaso talatin, ko na bu ace ta dai ta ga dama , duk yadda na kai ga bu atuwa kuwa." Jinjina kai Abdallah ya yi tare da cewa "Shi ya sa zaka huce haushinka akan 'yar mutane?" arar bu ofa suka ji wanda hakan ya janyo hankulansu ga ofa, Maryam ne ta kalli Adamsy ta ce, "Ka bani ruwan shayi na bata ta sha sai na bata magunguna ta sha." Cikin hanzari ya shiga kitchen nan da nan ta auki kofin shan shayi ya bu e flask, ruwan shayi ya ha a mata mai kauri sannan ya nufi ofar fita. Bayan ya bawa Maruyam ne ya samu wuri ya zauna gefen da Maryam ta kwnatar da Amatullah. A cikin akin kuwa sai da Maryam ta yi fama da Humaira kafin ta sha shayin nan, da yar ta shanye saboda bakinta ma babu test haka ta ke jinsa. Bayan ta gama shanyewa ne ta allo magani ta bata, ba musu ta kar a ta ha iye. "To sannu ko? Dan Allah ki an kwanta insha Allahu zaki samu sau i sosai idan kin tashi." Narai-narai da idanu ta fara yi tare da cewa "Dan Allah kada ki tafi." Murmushi Maryam ta yi tare da cewa "Kada ki damu ina nan tare da ke." Nam dai ta saki jiki ta dinga wa Haumaira fira har ta samu ta yi barci, sannan ta samu ta fice. A falo ta same su inda ta masa bayanin yadda zai bata magani, da kuma kula da ita. Godiya ya masu suka fice. Shi kuma ya nufi bedroom in Humaira, ganin tana barci ne ya sa shi wucewa toilet inda ya samu Maryam ta gyara komai. Hatta sanin gadon sai da ta wanke . A can angaren Inna Habi kuwa ta kasa barci, abun duniya ya ishe ta. Salma ce ta farka daga barci ta kalli mahaifiyarta tare da cewa "Inna laflya kuwa na ga baki barci ba?" "Ina zan iya barci kina ganin yadda ake ta Mani aiken na kawo ku in adashe, ga shi waccan banzar yarinyar tunda na more ta na ce ko karuwanci ta yi ta kawo mani ku ina ba ta dawo ba. Idan banda hauka irin nata ina ake tarewa can, ai dawowa gida zata yi da safe bayan ta kwana a can, ku in da ta samo ta kawo su nan, amma kin jita kwana biyu shiru. Ba ku i kuma na talla da take Mani." Jinjina kai tayi tare da cewa "Idan ta dawo gidan nan ko? Wancan karon na mata dukan da sai da ta suma, to wannan karon dukan mutuwa zan mata." "Inna anya kuwa Humaira zata tafi karuwancin da kila tura ta?" Jinjina kai Salma ta yu tare da cewa "Akwai dai inda ta tafi, amma bana tunanin cewa zata tafi inda kika tura ta." "To ubanwa ta ke da shi a garin nan da zata tafi wajensa?" "Kila dai shi wanda ta samu ne ya ri e ta ya hana ta dawowarta." a baki Inna ta yu tare da cewa "Koma dai me ne ne ni dai ta dawo mani da ku i na fita kunyar jama'a." "Inna kenan Huamra ba zata tafi karuwancin da kila tura ta ba, sai dai ko ta tafi wajen Abba bayan kin kore ta." Shiru Inna tayi tare da cewa "Bari na kira shi na tamabaya ko tana can." "Idan kuwa can ta ke aiko Abbanki sai ya sha fushi da ni. Allah ka ai yasan me zai mani" Wayarta ce ta lalubo ta dannawa Mallam Musa