Sashe 49
Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Abangarensu Rasheedah da taly kuwa,cigaba sukayi da musayar yawu,kowacce bahakuri se zafin zuciya. Karshe Rasheedah ce tagaji ta katse wayar tana jan dogon tsaki. Ajiye wayar taly tayi akan madubu ta nufi toilet tana mita, da masifa ita kadai. Dr,yakai 4 minutes zaune yarasa memazeyi,bayason kara yanke hukunci cikin fushi,kamar yadda yayi abaya, seyatabbatar da abunda yake zargi sannan ze yankewa Rasheedah hukunci,amma tabbas idan maganar dayaji gaskiyace zamansa da Rasheedah yakare,kuma ayau ba'agaobeba zenomu zee aduk inda take a fadin duniya da yardar Allah,danyaga alamar kamar mami tasan inda zee take,yanda yaga hankalinta bewani tashiba,akan tafiyar zee din,danyasan mami da damuwa akan abu,musammanma yanda take kaunar zee. Danne bacin ransa yayi,ya mike yana fuzgar da iska daga bakinsa yanufi dakin Rasheedahn,tana toilet har time din,wayarta data ajiye akan mudubi yadauka,amma seyaga da key akan wayar kuma besan password dinba,ajiyewa yayi cikin takaici yakoma bakin gado yazauna,zuciyarsa na luguden bugu da tafarfasa,kalaman Rasheedah se kuwwa suke masa aka. Rasheedah ce,tafito daga toilet,ganinsa yasata danyin shock danbatayi tunanin ganinsaba,ga kuma yanayin data ganshi, ransa kamar abace. Shiga cikin nutsuwarta tayi tagaisheshi,be amsa mataba,senuni dayayimata da hannu ta bashi wayarta. Batare da tunanin komaiba ta dakko ta bashi, dukda wannanne karon farko, azamansu dayace tabashi wayartata. dama sedatabude masa key din ta bashi, gurin kira yashiga yadau number da rasheedah tayi wayar karshe da ita ya kwafe awayarsa,wadda ta mata saved da *new frnd*. Mika mata wayar yayi ya mike yafice. Binbayansa tayi da kallo tana tabe baki cikin takaicinsa,yanda duk yabi yahana kansa sukuni da walwala akan watacan banzar mata,siririn tsaki taja,afili tace, "zama kagama kunkuninka kadawo daidai,nidindai nice nikadai" hayewa gadonta tayi ta koma baccinta. Fitar dabeyiba kenan yakoma part din zee,afalo yazauna yayi dialing number taly. Taly tana kwance tana tunanin ta inda zata samu number Dr,kodan ta kuntatawa Rasheedah,zatagane ita tayiwa butulci,dama dan adam,kamasa ranane ya maka dare.kiran wayane yashigo wayarta,dubawa tayi taga bakuwar number ce, dagawa tayi amma batace komaiba,dantayi tunanin acikin sakarkarun samarintane. Cikin muryarsa me sanyi data sirka saboda bacin rai yayiwa taly sallama. Batasan sanda tamike zauneba,saboda yanda dadin muryartasa ya kayatar da ita. Amsawa tayi cikin iyayi tana wani makale murya. "Sunana Dr,Mahmud Abubakar gezawa,mene hadinki da matata Rasheedah?" wata mummunar faduwar gabace ta ziyarci taly,saboda yanda yamata tambayar,ga kuma farin ciki daya lullubeta na ganin tasamu tsuntsu daga sama gasashshe,tunda ya takaita mata wahalar Neman numbersa,yakirata da kansa. "Um...um tasani wani dan aikine." Taly tafadi haka muryarta nadan rawa,kamar yadda jikinta da zuciyarta keyi kuma batasan daliliba. "Wanne irin aikine,kuma a ina kuka hadu?" Yakara jehomata tambayar muryarsa akausashe. "Tacene nasamomata namiji dan saurayi,Wanda nasan yana harkar binmata, amma bansan mezatayi dashiba gaskiya,kuma ta dalilin wata kawata nasanta" taune lips dinsa Dr,yayi da karfi cikin tsananin bakinciki batare dayace komaiba,tsawon wasu sakanni. Harseda taly tace, "hello,hello" wata nannauyar ajiyar zuciya yasauke amma bece komaiba still,batare daya kashe wayarba ya mike zuciyarsa na kuna ya nufi saman Rasheedah cikin Sauri,dakarfi ya tura kofar dakinnata,firgigit ta tashi zaune tana kallonsa,yanda taga idansa yakada yayi jajurne yabata tsoro, itakanta taly bude kofar ya firgitata,wayar yasa a hansfree yace da taly ta maimaita abunda tace, maimaitawa taly tayi cikin jindadi,saboda tagane nufinsa. "Cikin tsawar data firgitasu duka yacewa taly, "kintabbata abunda kika fadamun gaskiyane,banason karya arayuwata idan har nagani karya kikemun daga baya,kema bazaki tsiraba." Taly data fara tsorata da lamarinshi tace, "wlh gaskiya nake fada maka....bejira ta karasa zancenba ya katse kiran tare da cillar da wayar akan gado yanabin Rasheedah da wani mugun kallo cikin tsana da takaici. Rasheedah da cikinta kemata kugi tare da juyawa saboda razana,ta fara ja baya ganin ya tunkarota. Kafarsa daya yadora akan gadon yace, "zaki fadamun gaskiyar abunda yafaru akan abunda nake zargi kokuma sena babbanlaki,a gidannan." "Wlh ni yaya bansan komaiba akan abunda kake zargi,banma gane me kake magana akaiba." Tafadi haka ilahirin jikinta na rawa. "Abunda naji kina fada awaya, dazu,kin'aikata cakuma abunda kawarki tace" yafadi haka cikin tsawa. Wani fitsarine yadigo mata,hannayenta ta hade duka biyu alamar roko cikin kuka tace, "dan Allah yaya kayi hakuri wlh..... "shut up!, stupid, just tell me what am asking you" yafadi haka cikin karaji yana hawa kan gadon. Kasa tayi da kanta,saboda yanda ya tatstsareta da inuwansa Wanda suke kara firgitata ahalin yanzu,cikin matukar tsoro,tana kuka ta zayyanemasa duka abunda suka kulla ita da taly,ta kara da fadin. "Dan Allah yaya kayi hakuri, wlh ba lefinabane sharrin shaidanne,inazaman zamana tazomun da wannan shawarar gashi tun ba'aje ko'inaba asirinmu ya tonu." Dr,daya zauna dabas tun lokacin da rasheedah take masa bayani,wata juyawa kansa yake masa saboda tashin hankali,Kalmar hasbinallahu wani'imal wakil kawai yake maimaitawa afili. Ahankali yadago dakansa yazubawa Rasheedah ido cikin murya me cike da tsantsar bacinrai yace, "kin cutar dani Rasheedah,kuma kin cutar da baiwar Allah zainab,meta miki meta tsaremiki arayuwa,dazaki bita da wannan mugun sharrin,tana zaune dake da zuciya daya amma ke Ashe cikin ranki mugunta kawai kike shiryamata,damafa ni nayi mamakin sakkowarki da har kuka shirya da ita,,amma bakomai kanki kikayiwa,amma ni Mahmud bazan iya kara cigaba da zaman aure dakeba kije nasakeki saki dayaaaa......wani uban ihu Rasheedah ta kurma tana fadin, "dan Allah yaya Mahmud,kayimun rai wlh ina tsananin sonka bazan iya rayuwa babu kaiba,natuba kayafemun" kobi takanta beyiba yafice daga dakin,yana sauka kasa direct gurin motarsa yawuce jikinsa har rawa yakeyi,ya kudircewa ransa yau inde zee tana raye seyanemota aduk inda take, horn yafara dannawa megadi ba kakkautawa,dasauri megadin yabude masa motar yafice da gudu. Da mamaki megadi yake kallonsa,gaskiya yau megidannasa ba kalau yakeba,danko.gaisuwar dayake masa be amsaba,addu'a yamasa akan Allah yakare ya kuma tsare hanya azuciyarsa. Ihu Rasheedah tacigaba dayi tana fadin tashiga uku,ta lalace taly ta cuceta,tamata sanadiyyar mutuwar aurenta,falonta ta fito tabiyo bayansa,amma karar motarsa kawai taji yafice,durkushewa tayi agurin tanacigaba da zunduma ihu tamkar sabon kamu.(hmmmm, a rayuwa kagina komai akan gaskiya tsakaninka da Allah sekaga dai_dai,Allah kasa mudace,ameen😢🙏)
*************
Joeboy befi mintuna 15 da zamaba Dr,yakaraso amma besamu ganinsaba seda tara nasafe yawuce. Hannu ya mikawa Dr,sukayi musabaha sannan yanemi guri yazauna akan daya daga cikin kujerun dake gaban table din Dr. Wani file dr,yadakko ya mikawa joeboy.karba joeboy yayi yafara dubawa, glass din dake fuskarsa yacire yana zaro idonsa,murza idansa yayi domin tabbatar da abunda yagani. Mikewa tsaye yayi hannunsa na rawa kamar yadda zuciyarsa ke tawa,file din yafadi kasa. "Doc...tor.. me..nake.. gani,wannan anya kuwa result dinane, negative fa nagani" yafadi haka cikin rawar murya. "Calm dawn jaber,ka kwantar da hankalinka, kayadda da kaddara,wannan result dinnakane,abunda gwajin yanuna kenan,kuma tabbas abunda kagani a result dinka daidaine, kanadauke da cutar HIV amma....buga hannun da joeboy yayi akan table yakatsewa dr,maganarsa.wata yar kara yasaki,gumi na tsatstsafo masa ta ko'ina ajikinsa. "Yanzu duk yadda yake kaffa_kaffa seda taly tashafa masa kanjamau, yasan ajikinta u
yakwasa,domin tunda yafara Hulda da ita bekara Hulda da wata macenba,lallai yau seyayiwa taly dukan mutuwa. Ko file dinnasa be kallaba,balle ya dauka,yafice daga office din likitan azafafe tamkar ze tashi sama. Da kallo kawai doctor yabishi,yana girgiza kai. Cikin tsananin bakin ciki,ya nufi motarsa yabata wuta ya fice daga asibitin.gidan da taly take yanufa direct. Taly na zaune a falo tana kwancewa da sakawa,akan yadda zata mallaki Dr,tunaninta yatsasayane akan zatayi asubanci gobe taje Niger gurin bokanta,tasan shikadaine zemata aikin da Dr,zesota,danta lura Mahmud akwai zafinkai,tasan yanzu Rasheedah kam tagane kurenta. Tamkar ancilloshi taga mutum yashigo se huci yake shikadai, idanunnan sunyi jajur,tamkar gauta.A haukanta zuwa yayi gurinta da soyayya,mikewa tayi tana binsa da wani kallo ta wani rike kugu,cikin gatsali tace, "malam lafiya kashigomun gida,tamkar anjehoka kazo kawani tsayamun ak...wani wawan mari ya wanka mata,jikake tau! bajiri tahadiye maganartata,dafe kuncinta tayi cikin jin azaba,jinta hardaukewa yayi na wucen gadi,kunnenta yamata wani dimm,cike da mamaki take kallonsa, kwallar azaba ta cika mata ido,kafin ta ankara yakara bata wani adayan kuncinta,batasan sanda ta hantsila tayi bayaba,saboda karfin marinn,joeboy babu bayanin komai yazare belt din jikinsa,yahau jibgar taly yana hada mata da hauri da kafa,harda naushi. ihu taly take kwararawa da dukkan karfinta,tare da bukatar agaji,amma babu mejiyota. Joeboy kuwa tamkar yasha maganin tauri,se aikin jibgarta yakeyi, tun tanayin ihun da karfinta,har muryarta ta dashe,se numfarfashi datake fitarwa,seda joeboy yatabbatar ta jibgu iya jibguwa sannan ya kyaleta yana sauke numfarfashi akai_akai,tamkar Wanda yayi tseren gudu. Cillar da belt din yayi,yanufi kitchen din gidan, da niyyar dauko makami,domin wannan dukan dayayiwa taly,yayi kadan aganinsa. tea flaks yadauko,wanda ke cike da ruwan zafi,yadawo falon. Danyanashiga kitchen din dashi yafara cinkaro. Taly dake kwance magajiyyan,se numfarfashi takeyi, amma ko hannunta bazata iya dagawaba saboda jibguwa, ga jikinta duk yafarfashe,fuskarta ta kumbura tayi suntum,doguwar rigar jikinta joeboy yadage sama,taredayin kasa da pant din jikinta, cikin mugunta ya kwara mata tafashashshen ruwan zafin daketa ta turiri tunda yabude flaks din, agabanta,wata kara taly tayi cikin muryarta data dashe saboda tsananin azabar dataji,ta ziyarceta...✍️
_*KUYI HAKURI DA TYPING ERROW,WLH INA FAMA DA MATSALAR IDO,INA BUKATAR ADDU'ARKU*_
*LAST PAGE*
...........Daganan taly bata kara sanin inda kanta yakeba. Shikuwa joeboy ganin ta sume,yazube akan kujera yana maida numfashi idanunnan sunyi jajur,yasan alhakin zee ne yake bibiyarsa yasan wannan sakamakon cin amanarta dayayine,amma taly ta cucesa yayi danasanin saninta arayuwa. Kuka hafashe dashi wiwi tamkar wani karamin yaro.......
*_____________*
*DR,MAHMUD*
*______________*