Sashe 39
Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ahankali na bude idona,mamakine yakamani ganin yanda haske ya gauraye dakin, ahankali nayi dabara nazare jikina daga nasa,namaye masa gurbina da filo. Sakkowa nayi daga gadon nanufi toilet, burush nayi na fito na fice daga dakin. Se'alokacin nasamu damar karewa gidan kallo. Gaskiya babu abunda zancewa kawu da mami, babu abunda basu samunba nakayan amfani, falo dayane medaidaici dakuna biyu, kowanne daki da toilet dinsa aciki, se kitchen katone balefi,mami tacikamun shi dakayan kitchen,sekuma dan karamin store. Sanin danayi shi mutum ne mekaunar shan tea,hakan yasa na kunna gas nadora ruwan shayi. Seda najira yatafasa na juye a flaks. Falo nadawo nashareshi Tass tareyin mofing dukda babu wani datti, dakinsa nashiga shima na gyarashi tsaf, na wanke masa toilet. Turaren wuta na kunna part yagauraye gaba daya da kamshi. Dakina nakoma har lokacin baccinsa yake, toilet nashige nayo wanka, seda na busar da gashina,saboda haryanzu da danshi ajikinsa. sannan nashirya cikin wata shadda dinkin doguwar riga tayi das ajikina, daurin dankwalina na kafa mekyau. Turaruka masu sanyin kamshi da dadi nafesa,tare da sanya humra. Agogon dakin na kalla har karfe goma saura. "Love" naji yakirani,cikin sanyin murya. da sauri na juyo ina kallonsa, murmushi nasakar masa nace, "harka tashi?" Bebani amsaba se hannunsa dayaware alamun nazo garesa, karasawa nayi na zauna agefensa, hannayensa duka biyu yasa ya fizgoni jikinsa. "Wash yaya kaga ka kuncemun daurina ko?" Lakacemun hanci yayi yace, "shine kikamun wayo kika tashi kika barni, shiyasa naji baccin gabadaya babu dadi" "to ainaga jiya bakayi bacciba shiyasa nabarka kayi baccinka" "kinyi kyau, love sosai" "nagode mijina" nafadi haka ina rufe fuskata da tafin hannuna. Saukeni yayi yana fadin, "muje kiyimun wanka tunda kinmun wayo kinyi naki kekadai" sauka nayi daga kan gadon batare dana nunamasa alamun bazan masaba. Seda nahada masa ruwan wankan, sannan na faki idonsa nafice dagudu ina dariya. Murmushi yayi, yana mamakin kunyarta tun'a Daren jiya dasuka kasance ya fuskanci hakan atattare da ita, bakamar Rasheedah datakeyin komai cikin rashin kunyaba,wankansa yafara cikin nishadi. Wani zanin gado na dakko na shimfida akan gadon, saboda dayan duk ya baci da sperm, dame gadon nayi na jera filallikan,sannan nashare dakin. Dakinsa naje na dakko masa kayan sawa, da duk wani Abu daze bukata.
Fitowa yayi daga toilet din daure da towel iya kugunsa, hararata yayi ni kuma na masa gwalo ina murmushi. Zama yayi akan stool yana fadin, "sekizo kishiryani tunda kinkimun wankan" tasowa nayi natsaya abayansa nace, "nifa ban iyayiwa babba wankaba,jika_jika zanmaka shiyasa banmakaba, kaidinne kacika girma dayawa." Hannunsa yasa yazagayo dani yazaunar dani akan cinyarsa, yace, "bawani girma danayi kawaidai kinkimunne" "kana kallonkanka kuwa, kallekafa a mudubi kagani,kato." "Bama sena kallekainaba, nasan ni karamine tunda jiya kika iya daukeni" kawar da zancen nayi da fadin kayi sauri kashirya nibari naje nahada mana breakfast, me kakeso ingirka maka?" "Wayafada miki amarya tana girki, ballema ni akoshe nake, dadinki ya kosar dani" boye kaina nayi akirjinsa inajin matsanancin kunyarsa,tun jiya yakesamun albaraka tare damun godiya, alhalin bancancanci hakaba domin...."tashi ki shiryani sarkin kunya, kamar bakedin danasaniba tun farko, gaba daya dukkinbi kincanza,nifa harga Allah banason wannan kunyar cutata kawai zatayi." Murmushi nayi nace, "aidaga Kaine canjin danayi." nakarasa zancen ina dakko mai nafara shafa masa abayansa, "kamar knocking fa nakeji yaya" "nima haka love" "bari naje naduba" "A'a kibari bari nakarasa shiryawa naje." Cikin sauri nataimaka masa yashirya cikin kananun kaya, "kayi kyau sosai mijinah" kallona yayi yana kashemun ido yace, "nakaiki?" "Kama fini, wamazehada" hararata yayi yana ficewa daga dakin. Towel din dayacire na dauka nakai toilet,sannan nadawo nagyara kayan kan mudubin.dawowa dakin yayi da sallama, amsa masa nayi nakara da fadin, "yaya karkadawo" "nadawo love, maminkice ta aiko drivernta da breakfast" "Allah sarki mamita kakiramun ita pls kaji yaya" karasowa yayi kusa dani yakama hannuna, zomuje muyi break, se inkira miki ita, amma sekinci abinci dayawa" kitchen na zarce nadakkomana plates da cokula tare da teaflaks, a plate daya nazuba mana soyayyen dankali turawa da soyayyen kwai, se ferfeson kaza, "kai amma mami da kokari take harta tashi nayi wannan aikin" janyoni yayi yazaunar dani akan cinyarsa yana fadin, "gashinan kema ta koya miki kokarin harkin tashi kinyi gyaran gida, memakon kijira natashi na miki" waro idona nayi waje nace, "rufamun asiri, inani ina barin miji da aiki" murmushi yayi mesauti ganin yanda tayi da fuska, dankalin yadakko yakai bakina, budewa nayi yasakamun, nima dakkowa nayi nakai bakinsa girgizamun kai yayi alamun a'a yace, "nise nafara shan tea nakecin abinci" tashi nayi inafadin, "namanta bari na hada maka." kitchen na koma nadakko kayan tea din nahada masa, se sannu yake zubamun, sekace wani aiki nayi. shiyaciyar dani dakansa nima naciyar dashi,sosai naci abincin saboda yakiramun mamita. Munagamawa na kwashe kayan nakai kitchen, tare muka dauraye kwanukan, bekiramun maminba yacemun semunje part din Rasheedah mundawo, yanasonne zeyi magana damu. Mayafina daya shiga da shaddar jikina na dakko nasaka, muka kulle part din muka nufi sama gurin uwargida...........✍️
*BY*
*Zeey kumurya&real farhana*
.......Yana rike da hannuna har mukaje saman, knocking kofar yahauyi. Rasheedah da bata jima da tashi daga bacciba tana kitchen tana samarwa cikinta abunda zataci. Taji ana knocking tasan shine, hakan yasata nufar falon da sauri domin tanason tatambayeshi kudi, uwarta zata koma mata gurin boka. Turus ta tsaya kamar yadda su zee ma suka tsaya. Kallonta kawai Dr yakeyi, tayi wani cidin_cidin da ita ga falonma duk kaca_kaca, harda kwanukan da kawayenta sukaci abinci jiya bata kwasheba balle tayi shara. "Lafiya kazomun da wannan abar?" Tatambayeshi cikin izgili tana yamutsa fuska,tare da bin zee da wani mugun kallo. Danne zuciyarsa yayi, amma ransa ya matukar baci,bayason tunyanzu zee tagane da matsala azamansu. Bece mata komaiba kawai ya wuce ciki. Binbayansa nayi cikin dauriyar abunda na shaka, domin falon wani bashi_bashi yakeyi ga datti duk ya dankare akan tiles din falon,donma tiles din me duhune. Zama nayi a gefensa, "kizauna inason zanyi magana dakune" babu musu itama tanemi guri ta zauna a kujerar dake fuskantar tasu,domin taga babu alamar wasa a fuskarsa. Bude taron yafarayi da addu'a sannan yadora dacewa, "zanfara takanki Rasheedah" yafadi haka yana maida hankalinsa gareta. "Kinga kece babba, dan Allah ga zainab nan, kiriketa tamkar yar uwarki Ku zauna lafiya, kuma sannan ki rike girmanki karkiyi abunda zata rainaki" bejira amsartaba yajuyo gareni, "kekuma zainab nadawo gareki, ga Rasheedah nan dan Allah kibita sau dakafa kuzauna lafiya, banason Neman fitina daga kowaccenku" "insha Allah yaya, babu wata matsala da'asamu, Allah dai yahada kanmu,yazaunar damu lafiya ya kauda shedan atsakaninmu." "Ameen" tabe baki Rasheedah tayi tana hararar zee tace, "kissar banza da wofi da munafurci" kasa_kasa ta fada amma dukda haka Dr, yajita. Mikewa tayi tanafadin "kagama zan iya wucewa nabar Abu a kitchen yana konewa." wani kallo ya wurga mata,becemata komaiba saboda takaici da bakin ciki. Yaso zaunar dasu yamusu nasiha sosai,da kuma tambayarsu yanda suke ganin zasu raba kwana, amma Rasheedah ta bata masa rai bakanba, yarasa gane inda matsalar take, rainine yashiga tsakaninsu kokuma me, anfada mata kishi haukane,amma tacigaba yasan maganinta. Mikewa yayi yanafadin "taso mu tafi?" Binbayansa nayi ina mamakin Rasheedah. Muna shiga part dina yazarce dakinsa na lura ransa a matukar bace yake, dakina na shiga na'ajiye mayafina. kitchen naje nadakko ruwa me sanyi da karamin cup, na nufi dakinnashi. Yana kwance akan gado idonsa a lumshe nashiga dakin da sallama,amsamun yayi batare yako motsaba. Ajiye plate dinnayi akasa nahau gadon inafadin" "Yaya katashi ga ruwan sanyin na kawo maka kasha." girgizamun kansa yayi alamun a'a. Kara marairaicewa nayi nace, "pls dan Allah yaya kaga damukayi break bakashaba" Ahankali ya mike zaune yana sauke numfashi idanunsa harsun fara canza kala, shi mutum ne dabayason raini kokadan, bayason arainasa amma yalura Rasheedah tafara rainashi, sam_sam yarinyar bata da ladabi. Hannunsa ya mikawa zee datake miko masa ruwan, karba yayi tare dayin Bismillah yasha,kadan yarage acikin cup din ya'ajiye,yace mata "nagode" gefensa na koma nazauna nace, "bakomai mijinah fatana kawai kayi farin ciki, banason ganinka cikin damuwa" lumshe idonsa cikin jindadin kalamanta,zuciyarsa tayi wasai Rabin bacin ransa yatafi. Janyota jikinsa yayi yarungumeta tsam yanajin dumin jikinta na saukar masa da nutsuwa. Kusan mintuna 3 muna haka, ahankali nazare jikina daga nasa, cikin shagwaba nace, "baka kiramun maminbafa" "oh, namanta ne love,dakko wayar gatacan nakira miki ita." Da hanzarina na tashi na dakko wayar na mika masa,kiramun ita yayi mukagaisa. Munsha hira sosai da mami,harseda ya kwace wayarsa yace bacci zamuyi........