Sashe 45
Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Mami abubuwan danaganine yasani yarda,zainab tatashi bata da lafiya,amma nayi_nayi tabini asibiti taki,har nuna mata nayi,nayi fushi amma taki bina,sabanin da dabatason fushina kokadan amma yau setanunamun ko'ajikinta. Kuma danaje office nayita kiranta bata dagaba,karshema seta kashe wayar.dana dawo gida dakinta arufe yake nayita knocking bata budeba, seda na dakko extra key adakina nabude. Taune lips dinsa yayi cikin takaici da bakin ciki sannan yacigaba da magana,dana Shiga dakin manne nagansu da juna yana shafata,wanne irin bacci takeyi daza'azo ana shafata amma bata farkaba,tayi yunkurin kwatar kantaba. Hakama danashiga toilet naga kayan under dinta akasa,da kuma boxer dinsa,ga kuma alamun ba'adade dayin wankaba a toilet din. Wannan sune dalilan dasuka kara karfafamun gwaiwar ita takawimunshi gidana,kuma daze fita ta kofar baya yafice,alhalin tunda muka tare bantaba budetaba. Numafashi mami taja tace, "amma meyasa baka rike kwartonba kamasa dukan mutuwa, aida idan yaji duka dole ze fadi gaskiya,kokuma ka mikashi ga hukuma." "Mami a lokacin ina cikin wani yanayine me wuyar fassaruwa,amma duk da haka nayi kokarin rikeshi tseremun yayi" numfashi mami taja,cikin rashin sanin mafita tace, "kaina ya kulle Mahmud,narasama mezance akan wannan al'amarin amma kaje kasamu malam kamasa bayani,amma karka bari su hajiya susan halin da'ake ciki,insha Allah zainab tana hannu nagari" kwantar masa da hankali mami tayi,cikin sanyin jiki ya mata sallama yatafi. Yana fita tadakko wayarta tayi dialing number zee,amma tajita akashe. Dukda hankalinta yatashi dajin abunda yafaru,amma tasan zee batada gurin zuwa dayawuce gidansu,tunda Dama zuwa gidan yana kulafuce aranta,kuma wannan abun dagaji tuggu aka hadawa zee. Wayar malam takira tamasa bayanin abunda yafaru atakaice,takuma rokesa karya sanar da Dr,garinsu zee,yanzu..........
*TALY*
lokacin da Rasheedah takirata tasanarmata abunda yafaru,bakaramin farin ciki tayiba, dan Rasheedah harda Karin gishiri da magi,wai saki uku Dr, yayiwa zee. wannan maganar tafi komai faranta ran taly.gaskiya ta yarda ita me sa'ace tunda take samun galaba akan zee,yanzu kuma abunda yarage mata,shine ta nemo hanyar dazata mallaki Dr,kuma itama Rasheedah sotake tabar gidan,tafison ta zauna da Dr,ita kadai. Yanzu zata fara fafutukar Neman hanyar dazata raba auren Rasheedah da Dr,kamar yadda ta raba na zeey, shawarar da zuciyarta ta bata ita zatayi amfani da ita,wato zata sanarwa da Dr,duk abunda yafaru da zee shirin Rasheedah ne, tasan dole ze rabu da rasheedah, idan yaji haka. ita kuma zee Dama aure yakare atsakaninsu, babu damar dawowa.daganan seta samu damar tusa kanta gareshi. (😂😂,kina ruwa taly).......
*DR,MAHMUD*
Yana zuwa gidansu ana kiran sallar isha'i,alwala yayi yanufi masallaci domin yasan malam dinma yanacan,adaidai wannan lokacin. Yauko abinci besawa cikinsaba,rabonsa da abinci tun Karin safe. Ko yunwarma bayaji saboda tashin hankali, shikansa besan haka son zee ya yawaita aransaba seyanzu datayi nesa dashi, shi mutum ne me juriya da dangana akan Abu, amma segashi akan zee yakasa juriyar,har mamakin kansa yakeyi betaba tunanin zeso mace hakaba. Bayan sun idar da sallah ne, Dr,yaja malam gefe yamasa bayani,shima malam ya girgiza dajin al'amarin duk da Dama mami tamasa bayani,amma yakadu da lamarin,musamman dayakasance zee tana dauke da karamin ciki, fada sosai malam yamasa akan abun dayayi,aiko dan cikin dake jikin zee bekamata yakoretaba, karshe kuma ya koma masa lallabi da nasiha,shima kwantar masa da hankali yayi,yaje yagida zuwa da safe sesusan abunyi. Ikon Allah ne kawai yakai Dr,gida. Nadama da dana sani yake akan korarta dayayiwa zee,amma idan yatuno abunda yagani,seyaji wani bakin ciki ya lullubeshi, ga matsananciyar kaunarta,da kewarta data addabeshi,gakuma haushinta da bakin cikin abunda tamasa,shima yana cimasa zuciya. Ko part din Rasheedah, bekallaba yashige part din zee, seda ya watsa ruwa sannan ya kwanta,bebi takan wayarsa da'aketa kira, ya kwanta,zuciyarsa nata tafarfasa,se huci yake fuzgarwa,shikadai.🤤.........
*ZEE*
Washegari, danayi sallar asuba, nakara komawa bacci,bisa umarnin ummi,tunda nasha hanya wai dole in huta. Se wurin karfe Tara na farka, wanka nayi da ruwan da ummi tahadamun, yau breakfast har daki ummi,takawomun ta ciyar dani da kanta,wata kauna ummi take nunamun wadda bazata faduba,har mamaki nakeyi domin ada can ummi bata nunamun kauna hakaba. Yauma, mun fito ansha hira, wasu yan'uwanma sun kara zuwa, nanesa kuma,da abokan arziki sekiran waya sukeyi sunamun sannu dazuwa. Kasancewa da yan'uwa yakara ragemun kewar Dr,domin kuma da tsananin kewarsa natashi,ga mafarkan danayi akansa. Wani Abu daya bani mamaki,banji Wanda yayi zancen mommy ba, sema jaje danaji ana kara yiwa ummi, kamar wani Abu yasameta. Adana tambayoyina nayi, semun kebe da ummi, nacigaba da sabgar gabana.
Se bayan magriba, muka kebe a lokacin duk baki suntafi, semu kadai. Ina zaune akan gadon ummi,ita kuma tana kasa akan carpet tana yankewa hanif farce,na kalleta nace. "Ummi dan Allah,kisanar mini ina mommynah take, wlh duk hankalina atashe yake, darashin ganinta,dan Allah kisanar mini ko wani mugun abun yasameta." Shiru ummi,tayi batacemun komaiba, abun yankan farcen ta bawa hanif, tace yaje naninsu ta karasa masa,karba yayi ya fice, ita kuma ta dawo kan gadon ta zauna agefena tace, "kin matsa dayawa akan sanin inda mommy take, bari nasanarmiki duk abunda yafaru,yanzu" cikin zakuwa na gyara zama ina kallon ummi. Ummi ta fara bayani kamar haka:
Ni ina zaune da mommy ne,da zuciya daya,kuma bantaba tunanin ita bahaka take zaune daniba. Arayuwarnan da makiyin boye,gwara na fili kasan irin zaman dazakayi dashi. Mommy ta cutar dani cuta meyawa, tunfarko danazo gidannan take cutar dani,ta kasan kasa. Kafin na haifeki duk barin cikin danakeyi dasa hannun ta, kema Allah ne yayi zaki fito duniya. Duk soyayyar datake nunamiki ta karyace,amma a badini bata da makiyi sama dake. A ranar dakika tafi kikabar gidannan bakiga tashin hankalin data shigaba, harda sume_ sumenta. Sabanin ni da mahaifinki damukaji ko'ajikinmu, batannakima bedamemuba. Dakyar muka samu muka shawo kanta,muka kuma roketa karta sanarwa da kowa,batanki. Bansan yazan misalta miki yanda mukajiba a lokacin nida mahaifinkiba, semukaji tamkar wata musiface aka dauke mana, hankalinmu gaba daya baya kanki,rayuwarmu kawai mukeyi. Se lokaci zuwa lokaci da mommy take tuna manake, idanma tatuna mana kedin haushinta mukeji, idan kikaga yanda daddynki yake fada akan haka sekin rike baki,tamkar ta ambato masa wata makiyar tasa. Duk Wanda ya tambayemu kina ina,semuce kina kasar waje kina karatu. Cikin ikon Allah, bayan shekara daya da wasu watanni da tafiyarki, sena kara samun ciki, banmasan dashiba seda yayi kusan wata hudu, murna agurin mu bazata misaltuba. A wannan lokacinne zuwan mommy garinsu zamfara, yayawaita bata wata batajeba,duk da Dama tana yawan zuwa amma na lokacin yafi yawaita. Haka nacigaba da rainon cikina haryakai watan haihuwa, a lokacin nasha mafarkai se'inyi mafarki wani Abu kamar miciji yazo ze caki cikina,sekuma na farka ina addu'a. Ranar wata laraba nahaifi yarana maza yanbiyu, aranarma seda mommy taje zamfara,wai zata hadomun magunguna,na kariya tunda ina bata labarin mafarkan danakeyi. Bankawo komaiba araina. Haka rayuwa tayita tafiya,yanda mommy tashiga jikinki tanunamiki kauna,haka tashiga jikin twins,suma sun shaku da ita sosai komai mommynsu. Mommy tashiga jikina sosai,nayarda da ita ita kuma ta cutar dani. Lokacin da shekaru sukajaa, kanin baban mahaifinki yayi ta fada,akan dadewarki wanne irin karatu kikeyi,dako ziyara baki taba kawowa gidaba,sedai mu muce munje,dake muna masa karyar muna zuwa dubaki. Haka zezo yayita fada,daga baya kuma se dif,shima yadena kamar ankulle bakinsa. Hakama yayyina sukayi ta fada,mudai munyi kunnen uwar shegu,suma daga baya se dif suka dena. Duk Wanda yake magana akan tafiyarki seda aka rufe bakinsa, daga bayama kowa yadena tambayarki aka manta dake. Nidai ina yawan tunaninki,amma dana tsananta se inji azababben ciwon kai,injini cikin mawuyacin yanayi dole nake watsar da tunaninki daga raina.
A watanni biyar zuwa shida dasuka wucene, tunaninki yafara yawaita azukatanmu nida mahaifinki, sekuma nafara mafarkai dake, ko daddy banfadawaba naje gida nasanar da mahaifiyata,fada tamun sosai tace,muwanne irin mutanene yarinyarmu nacan wata kasa amma mu munanan hankalinmu kwance, duk da itama anrufe bakinnata amma wani lokacin tanadanmun zancenki,tana kuma umartata narinka miki addu'a,Allah yakareki aduk inda kike. Alokacin ma cewa tayi inkoma gida inta miki addu'a Allah ya kareki,daga abun ki.
Ranar da bazan taba mantawa da itaba,wata ranar juma'a. A washegarin ranar da mommy tadawo daga garinsu. Tun safiyar ranar nake jina cikin wani irin yanayi, inajin tamkar wani Abu ze faru dani. Hakadai na daure nayi al'amurana. Ashe shima mahafinki da haka yatashi.........(labarin abunda yafaru ranar ummi tawaba zee ta kara da fadin") munata tambayarta wanne mutane take magana akai, amma taki bamu amsa se muzurai take mana tamkar sabon kamu. Addu'a muka Shiga tofa mata nida mahaifinki,domin yanayinta yayi kama dana me jinnu. Seda muka samu tadawo nutsuwarta se sauke ajiyar zuciya takeyi,sannan mukabar dakin muka barta ta huta. Amma bayan wasu awanni semuka karajin ihunnata me kuwwa fiye dana farko, wannan karan hauka tuburan tafara tana cire kayan jikinta tana yarwa tana fadin. "Sun cuceni,sun karyamun aikina, suncire mata su daga jikinta" mahaifinki shikadai kasa riketa yayi seda taimakon ma'aikatan gidannan maza. Dakyar suka samu suka daureta,tana zunduma musu ashariyar su kunceta setaje takashesu,tunda suka lalata mata aiki. Nidai lokacin banda aikin kukan tausayin mommy babu abunda nakeyi, nakasa fita inbar dakin datake, daddy ma yana tsaye kawai yana kallonta cikin jimami, wata mahaukaciyar dariya mukaji ta sheke da ita Mara dadinji, da sauri muka toshe kunnuwanmu, ita kuma yin dariyar takeyi ba kakkautawa........✍️
*By*
*zeey kumurya & real farhana*