Sashe 16
Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayatayi ta koma ta Kwanta jagwab,yanzu ta dena karar sedai wani gurnani kawai takeyi,jikinta gaba daya ya jike da gumi.megadine ya dubi joeboy yace"yakawo masa ruwa a Kofi.dasauri ya nufi kitchen ya dakko ruwan faro da cup ya tsiyaya masa,tare da mika masa.karba yayi ya tofa abunda ya tofa,tashi yayi ya karasa kusa da ita,riketa joeboy yayi,duk da shima a matukar tsorace yake,daurewa kawai yakeyi dan kar yanuna gazawarsa.taly jin zee tayi shiru yasata lekowa,watsa wa zee ruwan me gadi yayi,zabura tayi ta fara fizge fizge,cigaba da watsa mata ruwan me gadi yayi,riketa joeboy yayi da dukkan karfinsa.zabura tayi ta mike ta wancakalar da joeboy gefe,ta nufi dakin da taly take,ai taly tana ganin haka ta koma cikin dakin da sauri tana turo kofar dakin.hardasa key,wani juyawa cikinta yakeyi yana murda mata,toilet ta nufa da sauri,se zawo.gaba daya tsoro ya gama mamaye taly. Zee tun kafin ta karasa kofar dakin ta kara faduwa,a tishawa tayi har sau uku,daganan kuma jikinta yasaki bacci yadauketa,karasowa gurin datake joeboy yayi,yanayin saukar numfashinta ya tabbatar masa da sun saketa,bacci takeyi. Daukarta ya karayi ya kwantar da ita akan kujera,gudun fanka ya kara,tare Dana a.c,domin shikanshi wani uban gumi ne yake tsatstsafo masa.zama yayi akan kujera yana sauke doguwar ajiyar zuciya.Allah ma ya taimakesu aljanun sun tafi da wuri,amma aljanun zee aiba sauki, yanda take da zafinta,suma haka suke,gasu da karfin tsiya sekace doki.
megadine ya mike yana musu addu'ar Allah ya kiyaye gaba,ya fice Daga falon. Taly bayan ta fito Daga toilet tana yamutsa fuska,jin shiru,yasata kara bude dakin duk da tsananin tsoron datake ji, ta labule take lekowa,(taly ga tsoro ga son gulma.) A hankali ta fara takowa ta fito falon,ganin zee ahaka ya tabbatar mata da sun saketa bacci takeji.wata nannauyar ajiyar zuciya ta sauke,wadda tasa joeboy ya juyo ya kalleta,dan besan da fitowartaba. Kawai jitayi ya kyalkyale mata da dariya, kallonsa tayi tana bata fuska,tace."mene kakemun dariya,seda ya gama dariyarsa sannan ya bata amsa. "Farar kura karaso mana,kinga yanda kika wani firgice,dukkin hargitsa kanki, zama tayi akusa dashi tana sauke numfashi sekace wadda tayi tseran gudu. " wlh joeboy na tsorata sosai,wadannan kafiran jinnunnata idan suka rike mutum aiya mutu.dariya joeboy yayi yace"to ke kuwa me kika musu dasu rikeki,sufa Wanda ya musu Abu kawai suke hukuntawa. "Hmmmm" kawai taly tace,itadai tunda sun sauka ai shikenan.
Tafi minti talatin tana bacci,sannan ta farka.kanta taji ya mata nauyi,salati tayi tana kokarin mikewa.taly dake zaune akan kujera tana latsa waya,ta tashi da sauri ta nufeta,taimaka mata tayi ta zauna,wani kallo datake bin taly dashi,yasa zuciyarta bugawa. Ahankali cikin dashashshiyar murya tace"taly meyasameni,naji kaina namun ciwo sosai,kafata kuma ta mun nauyi. "Sannu kinji bakomai, bari na kawo miki ruwa me sanyi kisha,kai kawai ta gyada mata tana son tuno abunda ya faru amma ta kasa,tabbas tasan aljanunta ne suka tashi. Ruwan taly ta kawo mata a cup, karba tayi tasha sosai,ajiya kofin tayi tana sauke ajiyar zuciya.
Duban taly tayi tace"taly aljanunane suka tashi ko? "Ehh" taly ta bata amsa atakaice. Toh me akamun,saboda basa irin wannan tashi se'an mun lefi, aduk sanda zasu tashi inajin alamu amma wannan lokaci dayafa cikin sakanni naji komai yana juyamun,girgiza kanta ta farayi gaskiya akwai wani abu. "Hmmm,kawata kenan babu komai kuma babu abunda aka miki,domin tunda suka tashi na shigo gidan nan,kawai dai sunzone. " shikenan taly ina joeboy? "yana daki may be wanka yakeyi,dan kin wahalar dashi. Yunkurawa zee tayi ta mike tace" nima bari naje nadan watsa ruwa kozanji dadin jikina.bin bayanta da wata muguwar harara taly tayi.
Yana kwance akan gadon ta shigo dakin,dasauri ya tashi ya karasa gareta, ya rungumota ajikinsa ganin yanda take Jan kafarta. "Babytah ya jikinnaki,sannu kinji,meke miki ciwo yanzu? Tauna lips dinta tayi tace" kainane kawai yakemun ciwo se kuma kafata data rike. "Sorry my one,muje na miki wanka nasan zakiji dadin jikinki.
Dakansa ya mata wankan,ya hada mata tea me kauri,ya bata tasha,sannan ya bata maganin ciwon kai Dana ciwon jiki. Taly tana falo ta cika tayi fam,ganin yanda yaketa wata rawar kafa akan zee din.
Dakin ta shiga domin ta gaji da zaman falon, sallama tayiwa zee tare da fatan samun sauki ta fice.joeboy na mata magana amma ta masa banza ta sharesa. Murmushi yayi domin ya gane taly fushi tayi,ya fuskanci taly tana cikin sahun mata masu shegen kishi.
****************
Abokina wai meke damun Kane,yanayinka gaba daya ya nuna kana cikin damuwa,gashi naga har wata rama kayi. Shiru ya masa batare da yace masa komai.dakaifa nake Dr,Mahmud kamun shiru.Dr kabeer ya kara tambayarsa a karo na biyu.
Dogon numfashi yaja ya fuskanci Dr kabeer yace" wata yarinyace na kamu da zazzafar soyayyarta!
Cikin matukar mamaki Dr kabeer yake kallonsa,domin koda wasa betabajin haka Daga garesaba,mutumin daya dauki soyayya a matsayin shirme,da bata lokaci. "Me kace Dr,kodai kunnenane beji daidaiba. "Abunda kaji daidai ne,nakamu da zazzafar soyayyarta,soyayyarta ta mun illa,idan har bansametaba zan iya rasa rayuwata.Dr Mahmud ya katseshi tare da fadin haka.
"Alhamdulillah,lokacin da muketa jira yazo,Allah yasa rabonkace,Allah ne ya'amsa addu'armu ya kamaka.amma wacece wannan yarinyar a'ina take datayi babbar sa'a da nasarar sace zuciyarka haka,wadda 'yan mata da yawa suka kasa samun wannan damar?lallai wannan takai a jinjina mata tare da yaba mata.
Shiru yayi tare da lumshe idonsa,anya kuwa ze iya furta yanason karuwa,amma yaya zeyi Allah yariga ya jarabceshi da matsananciyar kaunarta.numfashi ya sauke tare da mikewa ya zuba hannayensa duka acikin aljihunsa,taku uku yayi yakaraso daf da dr kabeer, yace." yarinyarnance daka taba turota gurina na dubata.......
*BY*
*zeey kumurya*
_*ZEE 'YAR BARIKI*_
*FARIN JINI WRITER'S ASSO.....📚*
*86_90*
*Bismillahirrahmanirrahim*
........Da sauri Dr kabeer ya mike yana kallonsa,cike da tsantsar mamaki,"wacce yarinya kake nufi Mahmud? Tabe bakinsa yayi tare da fadin. "Wadanda katuromun din yawane dasu,juyawa yayi ya fara taku yace" ina tsananin sonta,kabeer Wanda nasan kai bazaka taba gane tsananin sonda nake mataba,yanzu ni kawai abunda nakeso ka bani address dinta,shine kawai taimakon daza kamun.kallonsa Dr kabeer yakeyi yama kasa magana saboda al'ajabi.komawa kan kujerarsa yayi ya zauna,yana sauke numfashi. "Serious magana Mahmud,wlh bangane wacce kake nufiba,kokana nufin zee 'yar ba.... Dasauri ya Daga masa hannu yace" dakata kabeer banason jin wannan sunan dazaka ambata,domin yana tafarfasa zuciyata.kamun abunda nace kawai idan zaka iya,inason zanyi bincike akan ta kafin na bayyana mata kaina.
"Shikenan Dr,zanbaka address dinnata,amma kana tunanin su umma da malam zasu yarda da wannan abun dakazo musu dashi,ita kanta zee dinma kana tunanin zatabar rayuwar datakeyine ta biyoka,akwai kalubalefa dayawa Mahmud. " shiru yayi nadan mintuna kafin yace"akwai matsala kam sosai kabeer,domin yanzu maganar danake makama,Abba ya bani sati biyu na fito da mata,ita kuma umma fishima takeyi dani saboda nace banason Rasheedah,tabbas abokina zan fuskanci kalubale da yawa,amma zan jure komai,saboda sonta nakeyi kuma auranta zanyi.Allah ze taimakeni akan kyakkyawar niyyata.ita kuma yarinyar karka damu dakin amincewarta,zanje in dakkota kuma itama dole ta soni. Shiru Dr kabeer yayi yana tunanin yanda abokinsannan yake da zafin rai,itama zee haka anya kuwa zamansu zeyiyu a inuwa daya.....
***************
Dadaddadr joeboy ne yaketa lallaba zee akan zeyi tafiya Gobe zuwa dubai,ze karbo wasu kaya.ita kuma zee taki yarda sedai ya tafi da ita. dakyar ya samu ta amince, kwana 2 yace mata zeyi.kuma a Daren taly takirata itama ta sanar mata itama zatayi tafiya Niger Gobe.
Washegari,zee tana gyaran dakinta bayan tasha baccinta saboda haryanzu jikinta be gama sakiba.kawarta fareedah ce ta shigo part dinnata,tun Daga falo take kwala mata kira,fitowa zee tayi da sauri tana fadin.
"Oh fareedah wannan kiranfa,kamar sabuwar makauniya. Zama fareedah tayi tana fadin wlh zee wani Abu nagani yau dayay matukar dauremun kai,tare da bani mamaki shiyasa ina dawowa ko zama banyiba na taho na fada miki. Cike da mamakin itama zee tace" wanne abune haka fareeda?. Hmmm zee ke dai zauna se'in fada miki.zama zee tayi tace inajinki. Gyara zama farida tayi tace"dazu da sassafene na fito zani unguwa,naga joeboy a kofar gidansu taly,yayi parking motarsa,after some minutes kuma Sega taly ta fito taci kwalliya.ta shige cikin motar. Shine.... Shine me? Zee ta katseta tana jifanta da wani mugun kallo, bangane me kike nufiba fareeda kimun bayani."ina nufin taly da joeboy sunacin amanarki ke.....dasauri zee ta mike tare da katseta "ke fareedah! banason munafurci da gulma da gutsiri tsoma, kinje kingama hado karyarki shine zakizo ki tsaramun,to bari kiji.ni ba irin mutanannan bane da'ake zugawa.taly da joeboy baza su taba cin amanataba. Dama tun bayau na lura bakwasan alakata da taly,kullum se kuyi ta kawomun suka akanta,to wlh nida taly mutu karaba,takalmin kaza. babu Wanda ya'isa ya rabamu. Murmushi farida tayi tace"haba zee meyasa bazakiyi binkice akan abunda zan fada mikiba,kinsan dai tun kafin ki hadu da taly nasanki,kuma ta dalilina kikasan taly.bazan fada miki abunda nasan ba gaskiya bane kuma......kinga malama ga kofar da kika shigo tashi ki ficemun Daga gida tun kafin na nuna miki cikakken rashin mutuncina.ganin yanda zee ta ficiccike yasa farida jiki asanyaye ta dauki Jakarta ta fice Daga falon.jingina kanta tayi a jikin kujera tare da lumshe idonta. "Meyasa mutane kullum su burinsu suganka arana,basason suganta tare da wani se bakin ciki da hassada,banda tsabar sharri taly data tafi Niger shikuma joeboy ya tafi Dubai,ta ina zasu hadu.wannanma abunda baze taba yiyuwa bane,mutane basusan mezasu fadaba, tarasa meyasa sukeson rabata da taly,kowa seyace taly kaza,taly tayi kaza.mtsss taja tsaki tare da mikewa ta koma dakinta,domin ita wannan maganar haukama ta dauketa.
*Niger*
Da daddare taly ce ta fito Daga toilet jikinta daure da towel, har lokacin bata huce Daga fushin joeboy na jiyaba.se babbata rai takeyi.tasowa joeboy yayi har gaban mudubin datake,rungumota yayi ta baya ya wani marairaice. " haba my sweet,wai fushinne har yanzu be kareba,kinsanfa bazan juri fushinkiba. Turesa tayi Daga jikinta,aidama dole kace haka,sekayi ta wani riritata agabana,kuma kasan dole ai zanci badadi.dama nasan ai kafi sonta.