Sashe 30
Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Kai amma abun da mamaki rahma, ace babban mutum kamar dangaske yarsa ta bata amma benemeta?" cewar umma da jikinta yayi sanyi dataji labarin zee, lokaci daya tausayinta ya kamata. "shine nima abunda yabani mamaki aunty Fatima" Hajiya kakace ta karbe zancen da cewa, "Allah sarki Ashe yarinyar yar gidan manyace,Ashe diyar arziki ce, sharrin shaidanne yakaita da kuma sa hannun wani gaskiya acikin lamuranta,nidai rahma indai zaki tafi zanbiki naganta nai mata jaje,saboda abun ajajanta matane wannan gaskiya,yarinyarnan ta ga duniya taga tuggu,arayuwarta." Murmushi kawai mami tayi dajin kalaman mahaifiyarta. (Kaii,hajiya kaka banda zilamafa😂😛)mikewa malam yayi yana fadin, "Rahma gaskiya lamarin yarinyarnan akwai daure kai,yanzu ni zanje masallaci naji anfara kiran sallah, danma kinkiranine kincemun zakizo dayanzu ina masallaci bandawoba, amma insha Allah yau da daddare zanyi istahara akan lamarin yarinyar gobe seki dawo mu tattauna akai" "Toh shikenan yaya nagode, adawo lafiya." Malam yana fita hajiya kaka ta matso kusa da mami tana cewa, "Rahma gaskiya Mahmud ya haifo,yanzu yar hamshakin me kudi ce Ashe, Allah sarki baiwar Allah na zageta bisa rashin sani, daga ganinta zatayi tarbiyya saboda mahaifinta mutumin kirkine itama kaddarar rayuwace ta afka mata,yanzu tashi muje naga ita yarinyar". "A'a hajiya,yanzu dare yayi kibari da safe Mahmud seya kawoki,seki ganta yanzu kinga megidanama ya dawo." Badon hajiya kaka tasoba tace, "Allah ya kaimu" amma taso zuwa taga zee kota gogi arziki.😂
***************
Tunda yadawo gida ya kwanta yana ta tunane_tunane tare da addu'ar Allah yasa umma ta amince da auransa da zee. Sallar magribace ta fito dashi,to kuma daya idar da sallar seyaje gidan kabeer suna kara tattaunawa akan maganar.
**************
Shigowar shukura ta dawo dani daga duniyar tunanin dana tafi,amsa mata sallamar datayi nayi ina mata murmushi kamar yadda itama takemun. Zama tayi akusa dani tana cewa, "Aunty zainab kiyi hakuri na barki kekadai ko?" "Haba shukura babu komai ai,ga wayarki nan tana debemun kewa. Yawwa shukura dan Allah inaso na tambayeki ina mami tatafi?". "Mami tatafi gidanmu gurin abbanmu,wani abune ya faru?" "Abbanku kuma dama ba kawune babankuba,? Dariya shukura tayi domin ta gane zee ta dauka nan gidansune. "Eh,kawu ai mijin mami ne ita kuma mami kanwar abbanmuce. Da mamaki nake kallon shukura dama ba mamice mamankiba, amma itace maman yaya ko? "A'a........nandai shukura ta bawa zee labarin yanda mami take agurinsu. "Allah sarki mami, wlh na dauka itace mamanku kuma naga kuna yanayin kama,shiyasa. Gaskiya mami tana da kirki, itama Allah yabata haihuwa idan tana da rabo." "Ameen aunty zainab,don kuwa mami akwaison yaya, Allah kuma bebataba. Tausayin mami ne yacikani, sekaga mutum yana rayuwarsa cikin kwanciyar hankali, amma kowa datasa kaddarar, da kuma irin tasa jarrabawar da Allah yayi masa. Ajiyar zuciya na sauke nace, "Amma kuma shukura da mami zata fita cemunfa tayi tatafi gidan surukina shine abun ya dauremun kai,nakasa gane watake nufi. "Eh mana surukinkine tunda baban Wanda ze aurekine" "Wanda ze aureni kuma shukura?" Zee ta tambaya cikin firgici. "Kai aunty zainab karkicemun bakisan yaya yana sonkiba, dalilin dayasama ya dakkoki ya kawoki nan kenan dan ayi auranku. Rasssss gabana yayanke ya fadi,zuciyata ta hau luguden bugu, wani hautsinawa kayan cikina sukayi. Wani yanayi me wuyar fassaruwa ya ziyarceni, kaina naji yamun nauyi yana saramun, dafe kaina nayi ina maimaita Kalmar innalillahi......zuwa wani lokacin kadan, nafita daga hayyacina daganan bankara sanin inda kaina yakeba........
Mami seda tayi sallar isha'i sannan ta fito zata tafi gida, a farfajiyar gidan ta hadu da Mahmud ze shiga gida. "Mami! Yaushe kikazo gidan keda na baroki a gida kuma bakicemun zakizoba.? "To ai Mahmud zuwan na dolene,nazone akan maganar auranka da yarinyarnan sannan kuma na dibar wa shukura kayan sakawa." "To mami ya kukayi dasu?" "Yanzu kam alhamdulillah duk sun amince har hajiya kaka." Wata doguwar ajiyar zuciya ya sauke besan sanda murmushin farin ciki ya subuce masaba, a fili ya furta. "Alhamdulillah" "Ammafa Mahmud, aunty fateema tace, sedai ka hada da rasheeda ka auresu duka" arazane Dr ya furta, "What? Mami, Rasheedah fa kikace meyasa umma zatamun haka wlh bazan iyaba mami. "Zaka iya Mahmud, yazama dole kayiwa mahaifiyarka biyayya kodan samun albarka arayuwarka, mene aciki danka auresu duka biyu, Allah ya Baku zaman lafiya shine kawai addu'armu. Nizan wuce, driver yana jirana, amma dan Allah karkasa damuwa aranka Mahmud. Wata zazzafar iska ya fesar daga bakinsa, dakai kawai ya amsawa mami. Domin shikadai yasan meyakeji aransa, jin abun yakeyi wani daban, anya kuwa ze iyayin adalci, babu tayanda za'ayi ya iya hada wata mace da princess dinsa, ita mace tadabance arayuwarsa. Amma maganar mami gaskiyace, yazama dole yayi wa mahaifiyarsa biyayya.........
Umma tana idar da sallah ta kira kanwarta sakina,mahaifiyar Rasheedah ta shaida mata halin da'ake ciki. Aiko sakina tayi ta masifa tana cewa iya yarta tafi karfin kishiya,aiya kamata umma tayi iya yinta wajen ganin Mahmud be auri zee ba. Shaida mata umma tayi babu yanda zatayine, itama. malam yafi karfinta. Lokacin da sakina tasanarwada Rasheedah, tuburewa tayi ita bazata zauna da kishiyaba. (Dan ma kinsamu ankaraki,matar cushe kawai🤤😉) zulaihat sekara zugata takeyi. Kwantar mata da hankali mahaifiyarta tayi, tace mata. Tayi hakuri ta auri Mahmud, amma Indai ita sakina ta haifu cikin uwarta, zata shiga ta fita gurin bokaye da malaman tsibbu se zee tabar gidan Mahmud da kafarta, banda tuggu da makirci daza su dinga hada mata......(wa'iya zubillah,Allah yaganar damu gaskiya🙏😢 ) da wannan kalaman Rasheedah ta hakura,amma itama ta kudirci seta kunsawa zee bakin ciki kala_kala kafin ta hankadata waje........
***********
Hankalin shukura yayi kololuwar tashi ganin zee a wani irin mugun yanayi. Ita ba sumewa tayiba, ita kuma bata cikin hayyacinta. Gashi jikinta yadauki wani mugun zafi se rawa yakeyi. Fita shukura tayi ta samo ruwa ta fara shafawa zee ajiki, tana tottofa mata addu'a ajiki. Cikin ikon Allah jikin zee yadena rawar gaba daya, cikawa jikinta yayi, ta fara sauke numfashi, wani gumine yafara karyo mata. takasa magana, seda hannu take nunawa shukura ta bata ruwa tasha, tallafota shukura tayi tana bata ruwan abaki. Seda tasha sosai sannan ta koma ta kwanta. Ajiyar zuciya shukura ta sauke, cikin mamakin wannan al'amari. Wanda batasan dalilinsaba. Ita kuwa zee shiru kawai ta lumshe idonta tamkar me bacci tayi. Ahaka mami ta dawo tatarar dasu, bayanin abunda yafaru shukura ta mata. Sosai itama mamin al'amarin ya girgizata, hakan ya kara tabbatar mata da akwai wani al'amari a rayuwar zee, dole sesun dage da addu'a......
**************
Sosai hankalin mama ya tashi dataga halin da yarta take ciki. Data tambayi taly abunda ya faru,boye mata gaskiya tayi tace mata hatsari tayi. Kamar yadda Dr, ya fada musu,da daddare ya basu takarda ya kuma turasu asibitin NASARAWA. Haka suka rankaya suka koma can, shidai joeboy kawai karfin hali yakeyi, amma hankalinsa na gurin zee. Yau ko abinci besawa cikinsaba saboda zullumi, dole gobe ya shirya yaje Kaduna ko can ta koma.......
*************
Kamar yadda Dr,Mahmud besamu bacciba a wannan Darenba saboda hukuncin da mahaifiyar sa tayanke akansa, na auran Rasheedah. Hakama zee bata samu bacciba, tunani biyune aranta. Dama wannan Dr, sonta yakeyi kodai ze auretane da wata manufa, amma kuma ayanayinsa babu alamar cutarwa. To shikuwa mezeyi da ita, gashi kyakkyawa kamili saurayi dashi amma yarasa wazeso se ita karuwa,ragowar wasu. Hawayene masu zafi suka zubo mata adaidai lokacin datake wannan tunanin. Agefe guda kuma ga wani zafi da radadi dayane addabar zuciyarta da gangar jikinta, jitakeyi tamkar ana yayyanka naman jikinta. Addu'a ta shiga karantowa a zuciyarta akan Allah ya saukakamata komai na rayuwarta........
_*Agurguje*_
Washegari,cikin ikon Allah zee tatashi lafiya kalau, babu zafin jikinnan dana zuciya,amma komai tanayinsane cikin sanyin jiki. Wajen karfe goma driven mami yakaisu gidan zee,bisa umarnin mami ta kwaso kayanta. Duk wani datasan zata bukata seda ta kwaso kayanta, dama kayanta a hade suke, dakkowa kawai sukayi suka fito. Wanda tana addu'ar yazama shine na karshe zuwanta gidan, sallama tayiwa megadi. Wanda tabarshi cikin mamaki, yarasa meyake faruwa tsakanin ubanginnasa da yarinyartasa.
Joeboy besamu ya tafi Kaduna da wuriba,saboda seda akayi cuku_cukun za'ayiwa taly aiki akasanta,tare da dinki. Se wajen 2 yaje kadunan, gidan aunty boss ya sauka. Gidan yananan kamar yadda ya barsa sema kara cika dayayi da karuwai. Ba wanannanne a gabansaba, ganin aunty boss kawai ya nema. Bayan sun gaisa ya tambayeta ko zee tazo, tace masa ita rabonta da zee tun ranar daya dauketa shekara biyu kenan yanzu bata kara zuwaba. Cikin sarewa yabar gidan, yarasa tudun dafawa. Yanmatan gidan se magana suke masa amma kotakansu bebima domin bata su yakeba, haka yagama bilayinsa akaduna, ya dawo kano batare dayaga zee ba.........
Dr,Mahmud sukuku ya tashi,duk da cikin dare yayi sallah akan Neman zabin Allah, da kuma ya kade fituntunin dake cikin aurannasa, kokaryawa beyiba ya fice daga gidan. Aiko hajiya kaka data tashi bata ganshiba ta cika tayi fam,saboda tun jiya ta fada masa zekaita gurin zee,amma dan iskanci shine yatafi ya barta......
Dadaddare mami ta kara komawa gurin malam domin taji inda maganarsu ta kwana,akan zee. har dakinsa ta shiga tatarar dashi kishingide akan dadduma yana Jan casbaha, seda yakai ya gama sannan suka gaisa. Fuskantar mami malam yayi yace, "wato a gaskiya Rahma yarinyarnan akwai sihirin da'akayimata tundaga barinta gida har zuwanta yawon duniya. Amma kamar yadda nafada miki jiya zanyi istihara nayi, kuma cikin ikon ubangiji na nagano wani abu .Abun kuwa shine, aure shine kawai karyuwar sihirin dake jikinta, idanba aure tayiba bazata taba yarda ta koma gidansuba, kuma dayiyuwarma ta kara komawa karuwanci,saboda sihirin da'akai mata har yanzu yana jikinta. Mafita dayace yanzu, zatayi zaman *istibraki* agidanki, Wanda dazarar ta gama zandaura mata aure da Mahmud, daganan kuma semuga abunda Allah zeyi"...........
*By*
*zeey kumurya & real farhana*