Sashe 10
Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana tsaye yana cire kayan jikinsa domin ya watsa ruwa,kozeji dadin jikinsa. rasheeda ta danno kai dakin da sallamarta,mamakine ya kamashi,wacce mahaukaciyar ce ta shigo masa daki ba Neman excuse, yasan ko shukura ce zata shigo seta nemi izininsa.juyowa yayi yana kallonta ganin ita ko'ajikinta kara matsowa garesa takeyi,fuskarta dauke da murmushi.tsabar takaici da bakin ciki, kasa mata magana yayi,Allah yaso shima da singlet da wando ajikinsa.
Ita kuwa banzar,se wani karairaya takeyi tana jujjuya idanuwa."yayana sannu da zuwa bari na karasa ladana,ta fadi hakan tana kai hannu kan belat din dake jikinsa.
Wani wawan mari ya wanka mata,Wanda yasata kifawa kasa, tare da dafe kuncinta.domin ransa ya matukar baci,zuciyarsa har tafarfasa take masa,jijiyoyin kansa har sunyi burdun burdun,bayason magana yau kwata_kwata, amma wannan jakar yarinyar seta sashi.
Nunata yayi da hannu,cikin kakkausar murya ya fara mata magana "ke wacce irin jakace ne,mahaukaciya,Wanda bata da tunani,before I count 3 kitashi ki fita Daga dakinnan,kafin na babbanlaki.cikin kuka tace" dan Allah yaa..."I said leave this room!, yafada mata hakan cikin tsawa.dasauri tatashi ta fice Daga dakin da gudu.
Zama yayi a gefen gadonsa hannunsa dafe da kansa,se huci yakeyi tamkar wani zaki.yarasa wacce irin Mayyar yarinyace wanna,ta takura masa tashiga rayuwarsa da yawa,gashi be isa ya mata abuba,yanzu umma zata haushi da fada.
Rasheeda 'yar gidan kanwar umma ce,tunda tataso take matukar son Dr Mahmud.shi kuma sam yarinyar bata burgeshi,hasalima shiya tsaneta.saboda bata da kamun kai,gashi iyayenta sun shagwabata da yawa,tabararriyar yarinyaceGata da shegen rashin kunya,da tsaurin ido........
************
Kwance take akan gadonta bayan ta gama komai na aikin gida,zee tana da kudin dazata dauki 'yan aiki,amma sam bata da ra'ayin hakan.tunanin rayuwarta ta baya takeyi kafin tashigo bariki.bacci bacci takeji amma batason tayi saboda bayan la'asarne.amma batasan sanda baccin ya dauketaba.
Se daf da magriba,joeboy ya shigo gidan,tundaga falo yake kwalla mata kira,baby! Baby! Shiru yaji hakan yasashi nufar bedroom dinta.bacci yaga tanayi,amma kana gani kasan baccin bawani dadinsa takejiba.murmushi yasaki ya karasa ya tsugunna a gefen gadon.hannusa yasa yana tattare mata gashin fuskarta ya barbazo ta gaban goshinta,da gefen fuskarta ya rufe mata fuska.kyakkyawar fuskarta ya kurawa ido.tana bacci amma tamkar murmushi takeyi,kyawunta ya kara fitowa.
shikanshi yana mamakin yanda zee take matukar sonsa,yanda take da kyawunnan tamkar ita tayi kanta,gata kuma da tarin masoya,amma duk bata kulasu saboda gudun bacin ransa.yasan badon kudinshi take sonsaba,dan Allah kawai take sonsa. kansa ya kwantar a gefenta yana shakar kamshin gashinta,lumshe idonsa yayi tare da kai hannu yana shafa fuskarta.
Iskar bakinsa ya fara busa mata akunnanta,kasa yayi da hannunsa yafara shafa mata boobs dinta cikin kwarewa,wani dogon numfashi taja tare dayin mika,amma bata farkaba.harshensa ya zira akunnanta ya fara mata wasa shi,yana juyashi yana karkadawa.cikin bacci taji sauyin yanayi yana bin jikinta,wani yammmm takeji ajikinta,juyi tayi tare da kara bankaro masa kirjinta.hannunsa ya zira cikin rigarta ya fito da boobs dinta,yafara tsotsar mata.wani zirrrrr taji agaba dayan jikinta,hakan yasata farkawa batare data shiryaba.ahankali tabude idonta tare da saukewa akansa,Wanda shima nasa idon yake kan fuskarta.murmushi ta sakar masa tare da yunkurin tashi zaune.dagata yayi tare da taimaka mata tatashi zaune.kallon kirjinta kawai yakeyi yanda suka wani karkada sanda zata tashi.hannunsa kai yana shafo mata su.ahankali ta fara lumshe ido tare da shafa sumar kansa."my sugar"ta kirawoshi cikin zazzakar muryarta.
dagowa yayi ya zuba mata idanuwansa."na'am"rayuwata meya faru.tace "babu komai kawai inaji tamkar wani bakon al'amari ze faru dani kuma,kuma al'amarin Mara dadi,domin tunda ka fita kar barni zuciyata take bugawa,jikina sam babu dadi.
Janyota yayi jikinsa,tare da dorata akan cinyarsa.yace" babu abunda ze faru dake my life,nima 2 days naga kamar bakyajin dadi,ki kwantar da hankalinki,ina tare dake akodayaushe,kuma na miki alkawari bazan taba bari wani Abu Mara dadi yafaru dakeba.zan kasance me sakaki farin ciki da nishadi akodayaushe.ya karashe zancen yana kanne mata ido daya irin na cikakkun 'yan duniya.
Cikin tsananin jin dadin kalamansa tasa hannunta ta zagaye bayansa,tana kankameshi."nagode sosai my sugar, shiyasa nake kara sonka.fuskarsa yadora akan fuskarta yana goga mata sayensa a fuskarta.harshenta ta fito dashi,tana lasar lips dinsa.da sauri ya cabki harshennata ya fara sucking dinta.tare da shashshafa sassan jikinta,kan nipples dinta ya kama yana lailayawa.lumtse idonta tayi cikin jin dadin abunda yake mata,ahhhh....my sugar dadii...sosai joeboy ya shafeta tare da tsotseta,kiran sallar magriba da'akayine ya sa ta katse musu jindadinsu.badon joeboy yasoba ya kyaleta ya koma gefe yana maida numfashi..........
****************
Washe gari,Dr Mahmud bayan ya gama shirinsa tsaf na zuwa asibiti.ya nufin dakin mahaifiyarsa domin ya gaisheta,bayan sun gama gaisawa ya tashi da nufin tafiya ta tsaidashi,cike da mamaki ya koma ya zauna cikin ladabi,domin kasancewarsa dan fari basa wata doguwar hira dashi.
"Dr"! Umma ta kirashi.dagowa yayi ya amsa mata cikin ladabi."me Rasheeda ta maka jiya daka mareta,Marin da har seda yasata ciwon kai ga shatin hannunkanan rudu_rudu a fuskarta."um.mma..."dakata"umma ta katseshi,wannan shine na farko kuma na karshe,dazaka kara Dora hannunka ajikin rasheeda.
"Yarinyarnan, bansan me ta tsare maka,ka tsaneta alhalin ita kuma tana tsananin sonka da kaunarka.inason in tabbatar maka da idan kaga baka auri Rasheeda ba to sedai idan bana numfashi a duniyarnan.da sauri ya dago ya dubi umma.zeyi magana ta katseshi,banason jin komai Daga gareka,tashi kaje.Allah ya kiyaye ya bada sa'a."Ameen,ya amsa mata tare da mikewa ya fice Daga dakin cikin tsananin sanyin jiki.......
*************
Asubanci su taly sukayo suka nufo gida,Nigeria.dadaddare bayan sun huta sunyi wanka.taly ta kira Alh.ayuba.
Bayan ya daga taly tace",Alhajin Allah,girman kujerarka,manya. Manyan kasa,kasar a hannunku,idan babu Ku babu Nigeria. take.dariya Alh.ayuba yayi cikin jin dadin yabon da taly ta masa.yace,"taly kukuma aikune jindadinmu idan babuku babu mu."tasamu kenan tunda naga kiranki."murmushi taly tayi cikin kissa tace"dama akan maganar zee ne,ina fatandai kun gama sasantawa.
"hmmm ai taly ko kiran zee nayi bata dagawa,kuma wlh taly yarinyar tamun,ta shiga raina tafarat daya."kada ka damu alhajin duniya,kabani nanda zuwa safiya zakaji daddadan labari,kaidai kawai inji dumus."dariya Alh.ayuba yayi,baki da damuwa taly manyan 'yan bariki,kijirani zakiji alert."to shikenan Alh.sena jika,Allah ya kara arziki da daukaka seka jini.suna gama waya da alh. Ayuba ta danna kiran joeboy.
Joeboy yana cikin driving yaji wayarsa na ringing. Dubawa yayi yaga number da aka kirashi da ita jiyace.murmushi yayi tare da daga wayar.jin yadaga taly ta sake gyara zama tare da makale murya."hello babban yaro,aibanyi zaton zaka daga wayataba."hmm 'yan mata kenan,meyasa kike tunanin bazan dagaba. "saboda nayi tunanin kokana tare da sarauniyarka zee dinkane ne.murmushi yayi,tare da fadin"kinsanme, niko kamar nasan muryarnan taki.dariya sosai taly tayi,"kasanta mana tunda kataba jinta kafin yau, kau da zancen tayi da cewa,kana inane naji kamar driving kake.
"eh,ina kan hanya zandanje insha shishane."kace zaka shakata kenan,bari na barka ka karasa se goben idan munhadu."ohk bye,amma ko sunanki bansaniba.murmushi taly tayi"kada ka damu idan muka hadu Gobe duk zakasan komai akaina,bye.ta katse wayar.
Duban sahira taly tayi "Sahira bari naje gidan zee,nashawo akanta akan Alh.ayuba.daganan kuma zan wuce gida inga mama.sahira tace" toh my taly sekin dawo...........
*By*
*zeey kumurya&real farhana*
🔥🔥🔥🔥🔥
🔥🔥🔥
*ZEE 'YAR BARIKI*
🔥🔥🔥🔥🔥
🔥🔥🔥
*Hot love and romantic story*
*STORY AND WRITTEN*
*BY*
*ZEE USMAN KUMURYA*
*AND*
*FATEEMARH ZAHRA EEDREES(REAL FARHANA)*
*~Gargadi !!!~*
*~idan kinsan baki da aure karki karanta mana novel idan kin karanta matsalarki~*🤷♂️🤷♂️
~*FREE PAGE*~
®🌁
*FARIN JINI WRITER'S ASSOCIATION..📚📚*
{{Ƙungiya Domin wayar da ƙan mata , Farin jini writer's domin ci gaban, Mata.}}
★{{F.J.W.A.}}★📖🖊️
https://www.facebook.com/Farin-Jini-Writers-association-101140968266505/
_*Littafin zee 'yar bariki na kudine game bukata seya tuntubi wannan number.09066710753 or 08102827812.akan 200 naira kacal*._
*56_60*
*Bismillahirrahmanirrahim*
............zee tana kwance a falo,ta kunna waka a speaker,idonta a lumshe tana bin wakar, taly tayi knocking kofar."A hankali tatashi Daga kwancen datake ta nufi kofar ta bude.Rungume taly zee tayi cikin tsananin murnar ganinta."oyoyo my taly,yaushe kika dawo nayi kewarki sosai."sakinta taly tayi tana murmushi tace"nima nayi kewarki barikita,uwar dakina,Allah ya kara miki lafiya.murmushi zee tayi besty mu zauna ki fadamun mene sirrin naga kin kara kyau abunki.zama taly tayi tana dariya."bariki ba dole in kara kyau ba,ina daf da cika burin zuciyata.cikin mamaki zee ta kalleta"burin zuciyarki kuma taly?wanne burine wannan daban sanshiba.dafata taly tayi, tace"my zee, wani guy ne na Dade ina sonsa,da sha'awarsa se yanzu burina ze cika akansa,saboda mun kusa fara mu'amala dashi.
"Kai! Taly wlh ke jarababbiyace,kuma mayya.son mazanki yayi yawa,da shegiyar sha'awa,ke kwata_kwata bakya gajiya ayita da cinki kamar jaka, dan uwarki sekinje kin yage garin yawan sex.dariya taly ta kamayi."Haba my zee ai maza sune jin dadin rayuwa,su jiyar da kai dadi su baka kudi.tabe baki zee tayi tace "sekita fama ai.ya hanya ya Niger din." Lpy klu.taly ta fuskanci zee sosai tace"kawata akan maganar alh.ayuba nazo da mukayi magana dake kwanaki.bata fuska zee tayi tace"meya faru kuma."yacemunne idan yakiraki bakya dagawa,kuma shi yana tsananin sonki yana bukatarki,matsowa jikinta taly tayi tare da kama hannunta,ta wani marairaice dan Allah my zee ki yarda ki amince masa koda sau dayane.pls tawan!
Kallonta kawai zee take,tasan shegen son kudin taly kila ya bata cin hancine shiyasa take masa wannan fadancin.numfasawa tayi tace"taly yanzu banason yin mu'amala da maza kamar yadda nayi a baya,saboda mazan bariki suna kallonmune tamkar bola,duk sharar dasuka kwaso akanmu zasu juye.banason na sake maimaita irin rayuwar danayi a Kaduna. *rayuwar gidan barikin aunty BOSS* saboda rayuwace Mara 'yanci.shiyasa tunda joeboy yadawo dani kano,nadena mu'amala da kowa seshi kadai.taly kinsan joeboy idan yaganni da wani namijin muna mu'amala ze iya kasheshi.kuma ni banason bacin ransa.kema kinsani.
"Haba kawata,kina takure kanki akan joeboy dayafa,ki koma ainihin barikinki, Dana sani me gwara kan maza.shimafa joeboy din badake kadai yake mu'amalaba.
Dasauri zee ta katseta " dakata taly! Tunbayau kike fadamun joeboy yana mu'amala da wasu matan bayanni kinsan meyasa bana damuwa kona tsananta binckice akan hakan? Girgiza mata kai kawai taly tayi alamar a'a."hmmm,saboda banason shiga abunda be shafeniba,idanma joeboy yana bin wasu matan a waje.yana kokari sosai wajen boyemun,domin banga alamaba.wani murmushi zee tayi Wanda taly ta kasa fassarashi."amma wlh taly duk ranar Dana gani da idona joeboy yana mu'amala da wata shegiya.sena karyata.kuma sena mata jajjagen atturuhu a gindinta koma wacece!.dammm kirjin taly ya buga,gabanta yayanke ya fadi,domin tasan duk abunda zee tace zata aikata,seta aikata.gani takeyi kamar zee da ita take,kamar tasan metake kulla mata.amma dayake cikakkiyar 'yar duniya ce seta dake tace"ina bayanki uwar dakina,kitaka uban kowa kuma ki zauna lafiya,kada ki ragawa duk Wanda yatabaki."hmmm"kawai zee tace bata kara cewa komaiba.