Sashe 28
Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ina da kawaye a gidan bariki amma wadanda bama shiri dasu sunfi yawa. Saboda suna ganin nazo gidan bariki abayansu amma nafisu daukaka. Dazan iya dana Baku duka labarin kazantacciyar rayuwar danayi amma bazan iyaba saboda banason tunata. Wanda a yanzu nake cikin nadama da dana sanin yinta. Amma alokacin alfahari nake Inajin dadin yanda nazama,shahararriyar karuwa. Kowanne namiji yazo burinsa abasa *zee bariki* shine sunan da'ake kirana dashi a wannan lokacin kuma Inajin dadin sunan. Matsalar da mukara samu da aunty boss itace, dole senayi less. Nikuma gaskiya abunda baya burgeni kenan hasalima kazantarsa nake gani, akansa mukayi fada da aunty boss kaca_kaca. Ta dinga zagina tanamun gorin aidu matakin danakai a harkar bariki itace sanadi. Dan haka idan banyardaba zata koreni daga gidanta. Dakyar kawayenta suka bata hakuri ta hakura, kuma nasan aunty boss bazata iya korataba saboda kudin datake samu ta dalilina. Hakadai ta hakura naci gaba da zama agurinta amma tadenamun komai na bukatun rayuwa sedai nayi da kaina. Hakan bedamebiba domin nasan bazan rasaba. Mun rabu da outhman saboda turasa karatu da mahaifinsa yayi kasar waje, outhman yaso tafiya dani amma babu dama, haka muka rabu cikin matukar kewar juna, domin na shaku da outhman sosai, saboda outhman yasan takan kula da mace, seda ya cikani da kudi sannan ya tafi. Tashin hankalin dana fara fuskanta a gidan aunty boss, shine daga taga ka kwaso cutar kanjamau, shikenan seta tsaneka ta koreka daga gidanta bayan ta gama wulakanta. Kawayena guda biyu da mukafi shakuwa dasu a gidan aunty boss, fareeda da janan. Kuma suma manyan karuwaini kamar ni, Wanda aunty boss takeji damu saboda muna kawo mata kudi. Rana daya kwatsam janan ta fara ciwo, tuntanayi kadan_kadan harciwon ya kwantar da ita, sosai. Ashe su sunsan dawar garin nandanan kowa yafara gudun janan, nikadaice nake kula da ita tunda ni bansan meyake damuntaba. Gashi taki yarda na kaita asibiti, seda ta fita daga hayyacinta batamasan inda kanta yakeba, ga wata uwar gudawa datakeyi sannan na dauketa na kaita asibiti. Gwajin farko likita ya tabbatarmun da cutar HIV ce da ita. Bakaramin girgiza nayiba dajin ciwon dayake damun janan. Hakadai likita ya dorata akan magani muka dawo gida, bayan munyi kwanaki a sibitin, kuma ta samu sauki sosai. muna shiga naga aunty boss hakimce akan kujera tana jiran dawowarmu. Takardar result din ciwon ta karba ta duba, taga meyake damun janan.
Cikin rashin adalci da rashin tausayi aunty boss tace, dole se janan tabar mata gidanta inshiga ciki inhada mata kayanta. Ko duba halin da janan take ciki batayiba. Hakauri na shiga bata amma aunty boss tace Sam batasan zanceba. Fareeda ce tajani gefe tacemun aihaka aunty boss takeyi dazarar ka kamu da cutar kanjamau. Babu ruwanta da wahalar daka mata amma bazaka zauna mata agidaba,kayi mata jinya. Janan tana kuka muma nida fareeda muna kuka tabar gidan. Tundaga lokacin zaman gidan aunty boss yafita daga raina, naji na tsaneta sabaoda macece azzaluma, kanta kawai tasani koda zaka mutu, itadai kawai ka biya mata bukatarta.
Aikuwa washegari na shirya naje asibiti a'aunani ko inada da kanjamau. Cikin ikon Allah result dina yafito bani da kanjamau. Farinciki naji sosai na kuma kudurce araina bazan kara kula kowaba se Wanda na tabbatar bashida da kanjamau. Duk Wanda yazo daukata se'inki binshi saboda gaskiya na tsorata da halin da janan ta shiga. Nanfa muka kara haurawa da aunty boss tace ban isaba, dole nafito naci gaba da harka. Nikuma naki yarda, ana cikin wannan rikicinne wani saurayin fareeda yazo daga kano, tare sukazo da wani abokinsa.
Ina kwance a dakin danake ina game awayata fareedah ta shigo tana kwalamun kira. "Kai fareeda lafiya kike kwalamun kira irin haka?" Na tambayeta ina mikewa zaune. "Ke dalla saurayinane danake baki labarisa, nace miki baya kasarnan shine yadawo,shekaran jiya. Gashinan yazo yana falon aunty boss,kizo Ku gaisa" rike haba nayi nace, amma dagaji wannan guy din akwai kudi tunda aunty boss ta ajiyeshi a falonta." "Sosaima suna da kudi,shida wani abokinsane, aunty boss tasan abokinnasa,gashi kuma me kudine sosai shima." Tabe bakina nayi na sakko daga kan gadon ina cewa, "mujeto mugaisa na dawo uwar surutu kawai" dariya kawai fareeda tayi. Su aunty boss ansasu agaba se hira take musu, tana musu wannan shegen dadin bakinnata. Zama nayi akan kujera ina gaishesu. Tunda nashigo na kula da yanda abokinnasa ya kafeni da ido,tamkar ze hadiyeni. Bata raina nayi,muna gama gaisawa na mike na koma ciki.........
*By*
*zeey kumurya & real farhana*
..........Wanka nayi na shirya dama yammace. Se daf da magriba fareedah ta shigo wai inzo muyi sallama dasu,zasu tafi. Cemata nayi bazaniba. Dakyardai ta lallasheni na yarda naje mukayi sallama,dasu. Abokinnannasa se kallona yakeyi,yanamun wani shegen murmushi. ni kuma ina babbata rai, sallamar na musu na koma daki. Aiko fareedah tana dawowa ta fadamun wai abokinnasa yace yana Sona. Shirme na maida abunnata banbashi wani mahimmanci. Bansan ina yasamu number taba naga ya kirani da daddare, kindagawa nayi,duk da bansan kowaneba,seda naga andameni da kira sannan na daga. Karon farko da namiji ya fara burgeni arayuwata saboda ya iya tsara kalamai,masu kwantar da zuciya. Bamuyi wata doguwar hiraba yadai sanarmun sunansa jabeer amma ana ce masa joeboy,kuma shi dan garin kanone.
Tundaga wannan lokacin muke waya dashi sosai, cikin kwana uku naji na saba dashi. Kwanansu biyar da zuwa ya kara dawowa, aiko anan yakara tafiya da hankalina bashi da wani kyau amma dan gayu ne sosai, ga iya tsara mace. Lokacin daya nunamun yana son mu'amala dani,kin amincewa nayi na kuma fada masa dalilina. Dariya yayi sosai, yacemun dan wannan aiba matsala bane. Daukata yayi mukaje asibiti kusan biyar agarin Kaduna aka aunashi aka tabbatar da bashi da cutar kanjamau, sannan na yarda muka fara mu'amala,dashi. Tunda yafara mu'amala dani ya haukacemun ya susucemun, ya tada hankalinshi waisai na biyoshi kano na dawo nan da zama gaba daya. Sanar masa nayi aunty boss bazata yardaba. Aiko da kansa yasameta ya fada mata bukatarsa, dafarko aunty boss kinyarda tayi sedaga baya kuma tace sedai ya bata makudan kudade tamkar ya siyeni, haka kuwa akayi joeboy ya bata kudade masu kaurin gaske. Lokacin da joeboy yasanarmun murna da farin ciki Mara misaltuwa naji, dama jina nake tamkar akan kaya nake zaman gidan aunty boss. Cikin kwanaki kadan na tattaro kayana na biyo joeboy zuwa garin kano, fareedah dataga zan taho tace itama bazata zaunaba shine sadiq abokin joeboy shima ya biya kudinta muka taho gaba daya.
Gida me kyau joeboy yakamamun ya zubamun komai na kayan amfani na more rayuwa. Tamkar matar joeboy haka nakoma, amma fa zamanmu akwai sharadi, sharadin kuwa shine bazan kara mu'amala da kowanne namijiba shikuma beze kara mu'amala da kowacce mace. Damanni kokadan bandamu tunda joeboy ya daukemun komai na rayuwa, kuma irin namijin danake so nasamesa. Bansan kowaba akano, se fareeda. Ta dalilinta nasan mutane dadama yan mata karuwai, wasu har zuwa gidana sukeyi su kwana. Kokuma suzo asha hira. Ta dalilin fareeda nasan kawata taly, lokacin tana kucakarta, bata gama wayeba. Karuwancinma irinna gajoji takeyi. Tunda sukazo sau daya da fareeda,shikenan kusan kullum setazo gidana. Ni kuma gani da son mutane da saurin yarda,nandanan muka saba da ita sosai. Ita kuma taly dama ta iya kwantar da kai idan tanason Abu agurinka. Mahaifinta gyaran takalmi yakeyi alokacin dana Santa, bamu jima da haduwaba mahaifinta ya rasu. Sosai naji tausayinta a lokacin hakan yasa na kara jawota jikina, nice Shanta nice cinta suturarta ita da mahaifiyarta komai na rayuwa ni nakewa taly. Cikin lokaci kankani taly ta kile, ta zama cikakkiyar karuwa, namiji koya yake indai ze bata kudi zata bisa. Daga bayama ta koma har bin mata,yitakeyi. Ga shaye_shaye ga bin malamai duk ta kware akai. Da zuciya daya nake zaune da taly na yarda da ita sosai, na bata matsayin aminiya arayuwata. Duk wani sirrina taly tasansa, ita kadai na taba fadawa wanene mahaifina tun bayan baro wata daga gida. Su fareedah da sauran kawayen danayi akano sunsha kawomun suka akan taly, amma sena fatattakesu nace bakin ciki da hassada kawai sukeyi. Sanadiyyar taly na bata da mutane da yawa, ciki harda fareedah. Zumuncinmu yaja baya da ita. Sedai kadan_kadan mukeyi. Nasan kawayen taly sosai saboda aminci, matsalata daya da taly ita kokarinta taga na fara bin mata ( less), nikuma gaskiya bazan iyaba, shine abunda yake hadani fada kawai da taly. Tunda nazo garinnan ko gidan makota bana shiga, hakan yasan bansaba da kowaba. Akwai wani Dr, Dr kabeer shikuma munhadu dashine .a asibiti saboda yawan zuwan danake muka saba dashi sosai,yazama tamkar yayana na jini...............