← Book details Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 52

Sashe 11

Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Kawata kinsan bazan cutar dakeba,alh.ayuba nasanshi duk abunda kike gudu baze faruba,shi babban mutum ne baze akuyancin kananun yaraba,pls my zee ina Neman alfarma ki amince masa.

" oh my taly mayya,idan kika nacewa Abu dole sekinga kin samu nasara kike hakura.kinfi karfin komai a gurina taly nasan kuma baza ki taba cutar daniba,zan kula alh ayuba kodan kiji dadi.

Cikin tsananin farin ciki taly ta rungume zee."nagode sosai besty Allah ya banmun ke.aranta kuwa cewa takeyi, shegiya a tunaninki bazan cutar dakeba,bakisan na tsanekiba,bakisan gadar zaren danake kulla mikiba,wadda kina hawa nasan bakin ciki seyayi ajalinki.

Kara rungumeta zee tayi ajikinta,ba komai my taly kinfi karfin komai a gurina.sun dan taba hira taly ta mike tayiwa zee sallama ta fita domin tanaso bayan taga mamanta, taje club,tadan kurbi barasa. kwana 2 bata casheba.

Bayan taly ta fita zee ta mike ta fara kaikawo a falon,tunda taly take fada mata joeboy nabin wasu matan,abun be taba damun taba kamar yau,kodai taly dagaske,itadai bata taba ganin wata alama datake nuna mata hakan.duk da joeboy dan iskan kansane.amma tunda suka fara mu'amala ya mata alkawarin ya dena mu'a mala da kowa se ita.ajiyar zuciya ta sauke, afili ta furta bari yadawo zan tambayeshi da kai na.

Se wajen 11 joeboy ya shigo gidan,harta gaji da jiranshi ta koma ta koma daki ta kwanta,amma ba bacci takeba. light din dakin ya kunna,domin ita harta kashe.kallonta ya tsaya yanayi, ganin yanda tayi dai dai akan gado. Tana jinshi ya shigo dakin amma ta runtse idonta.murmushi yayi yasan ba bacci takeba.karasawa yayi gareta ya tallafota jikinsa." My life,nadawo fa kibude idonki kiga masoyinki ya karashe zancen tare da shafa tudun nonuwanta.

Buge hannunsa tayi daga kirjinta tare da janye jikinta Daga nasa,tana bata fuska tare da turo dan karamin bakinta gaba."oh my baby nasan nayi lefi am sorry wani Dan uzurine ya tsaidani,na tuba bazan karaba,ya wani marairaice mata harda kama kunne.harararsa tayi ta juya masa baya.matsawa kusa da ita yayi yarungumeta ta baya."haba tawan kiyimun magana mana inji dadi nayi kewarkifa.cikin rada rada ya mata maganar,ya wani narke mata ajiki.banza ta masa.cigaba yayi da rarrashinta se shagwaba yake mata tamkar ze samata kuka.tausayinsane ya kamata,ga kuwa wani yanayi daya sata aciki.rigimartasa gaba daya ta fara sata hawa network.juyowa tayi tana kallonsa,murmushi ta masa tana shafa gefen fuskarsa."my sugar" ta kira sunansa.make kafada yayi kamar wani karamin yaro,um um baruwana dake,seda kikagama jamun rai sannan zaki hakura nayi fushi.dariyama ya bata,hakan yasata darawa.yanda yayi maganar kamar wani karamin yaro.

Kwantar da kansa tayi akan cinyarta,,tana shafa sumar kansa"sorry my sugar,Kaine ai katafi ka barni inata jiranka,amma yanzu mun shirya barima na baka nono kasha,tun dazu sukemun kaikayi suma sunyi kewarka.ta fadi hakan tana zaro nonon daga cikin rigar baccin dake jikinta.

Tamkar yaron daya shekara besha nonon uwarsaba,haka joeboy yakai nonon zee bakinsa,yafara tsotsa.hadi da kai hannunsa kan dayan yana lailaya nipples dinta.lumshe ido zee tayi saboda dadin daya ziyarceta, "washhh!!!! My sugartyyy! dadiii.....tuni ta manta da wani batun da taly ta fada mata, suka kwashi dadinsu.......

Washegari,cikin tsananin farin ciki yau taly tatashi saboda yauce ranar haduwarta da masoyinta joeboy.

Misalin karfe uku na yamma zeece kwance ajikin joeboy tana zuba masa shagwaba,ganin ya shirya yana shirin fita. "nidai gaskiya my sugar banason katafi ka barni kazauna kawai muji dadinmu."bakinta data turo yayi kissing tare da fadin "am sorry dear, kinsan nafison kasancewa dake fiye da komai a duniya,badadewa zanyiba yau.anjima kadan zan dawo,se muji dadinnamu.tashi muje ki rakani.har bakin kofar falo ta rakashi.seda yayi kissing dinta sosai,harda shamata bobbs wai sallama yakeyi dasu.sannan ya barta yatafi suna dagawa juna hannu.

Karfe hudu na yamma taly ta gama shirinta cikin wata hadaddiyar gown,wadda ta matukar kama jikinta tare da bayyana duka surorin jikinta.ta ranbada kwallin da boka, ya bata.tare da turare jikinta da hayakin daya bata.batare da Jan ajiba,ta kira joeboy take sanar masa ta shirya shikadai take jira.

Address din wani boyayyen gurin shakatawa ya turo mata inda yake babu Wanda ze ganshi balle akaiwa zee rahoto.ananne kuma yake haduwa da duk wata yarinya da yaso.saboda gurin ba fitacce bane ba kowa ya sanshiba.

Taly saboda zumudi tama rigashi zuwa wajen.tana tafe tana karairaya tare da karkada jiki,tana taunar cingum dinta. Gurin ya burgeta saboda ba mutane da yawa kuma kowa harkar gabansa yakeyi.

Zama tayi akan kujerun dake zagaye da tables dake gurin. wayarta ta dakko tana latsawa.tayi kusan 15 minutes sannan joeboy ya karaso.kiranta yayi a waya.

"Hello big boy,ta fada cikin iyayi bayan ta daga wayar." Yess madam ganifa na karaso gurin kina inane.juyawa tayi gefenta ta hangoshi,yana sanye cikin kananun kaya,yayi matukar kyau."juyo gefen hagunka zakaga wata me red din Riga, a zaune ita kadai.juyowa yayi hangota yayi tana daga masa hannu.da dan tazara a tsakaninsu,kuma idonta yana sanye cikin bakin glass hakan yasa begane taly bace.

Karasowa yayi gareta fuskarsa dauke da murmushi, zare glass din idonta taly tayi tare da juyowa tana kallonsa tana mayar masa da martanin murmushinsa.

Kamewa joeboy yayi a tsayen da yake,yana kallon taly cike da mamaki.mikewa taly tayi tare da kamo hannunsa,"joeboy kazauna mana muyi maganar a zaune.tafadi hakan tana masa wani fari da ido.zama yayi a kujerar dake kusa da tata.har lokacin bece mata komaiba,se ido yake binta dashi. "kayi mamakin ganina ko joeboy? Girgiza mata kai yayi tare da fadin ,"dafarko dai nayi mamaki amma Dana tuno da wasu abubuwa se mamakin ya gushe daga raina.tabbas taly biri yayi kama da mutum,kuma dama tunda naji muryarki nasan tabbas nasan muryar,kawaidai na kasa tuno inda nasantane.murmushi taly tayi tace"joeboy a gaskiya bazan boye makaba,zuciyata ta kamu da matsanancin sonka da kaunarka,Wanda nayi kokarin boye hakan kodan zee,amma gaskiya na kasa bazan iyaba.sonka yayi mun illa joeboy,Wanda yasa bazan iya rayuwa babu kaiba.ta karashe zancen tana tsareshi da idanuwanta.

"Murmushi ya mata yana binta da wani mayen kallo,a ransa yana cewa,na Dade da sanin hakan,kuma dama wannan ranar nake jira,ki furta da bakinki,ko ba komai kema zanhuta dake.....katse masa tunani tayi ta hanyar kamo hannunshi pls joeboy naji kayi shiru ko bakayi accepting dina bane.tamkar zatayi kuka take masa magana.

Matse hannunnata yayi yana messaging dinsa," haba taly ai kinfi karfin wani namiji yace baya sonki,dama nima kindade kina burgeni,nayi accepting dinki tal...bata bari ya karasaba ta rungumeshi ta gefe,nagode sosai joeboy kagamamun komai a duniya,tunda kayi accepting dina.I love u my guy.hannunsa yasa yana shafa bayanta,"love u too taly" saboda farin ciki taly batasan sanda ta kyalkyale da dariyar farin cikiba."wayyo joeboy dadi ze kasheni,dama zanga ranarnan dazakace kana sona,dama zamuyi rayuwa tare,dama kaima ina burgeka,bansan dame zansaka makaba joeboy."murmushi yayi "dakanki mana my taly.batare da kunyar idon al'umma ba taly takai hannu ta shafo joystick dinsa.data cika wandonsa. "nadade ina kwadayin wannan kayan dadinnaka, Ashe da rabon zanji dadinnasu.

Daidai nan,wasu 'yan mata guda 2 suka shigo gurin,da sauri dayar taja baya tare da fadin "kutmar, leemah kalli can gurin.wadda aka kira da leemah ta kalli inda kawartata take nuna mata.cikin mamaki tace" lumcy ai wannan ai taly ce da joeboyn zee bariki.

Tabdijan lallai duniya babu amana,jibi yanda suke dariya suna hira cikin nishadi, ta wani kwanta ajikinsa.shikuma dan akuya se wani shafata yakeyi.to wlh sena kira zee na fada mata domin wannan cin amanane.

Da sauri lumcy ta katseta karkiyi haka leemah,zaki hada babban fada,kinsan halin zee kinsan halin taly dukansu ba kanwar lasabane. "Kyaleni lumcy,zee tamun mutunci a rayuwata,don haka wlh sena sanar mata koma me zefaru yayta faruwa.kumama ba direct zan fada mataba nasan mezance mata. "to idan taga number kiba." Aibada sim dina zankirataba da wannan sim din datarne,kuma anjimama zancireshi daga wayata.da sauri ta dakko wayarta daga jaka,sako ta fara turawa zee din.bayan yaje kuma tadanna mata kira.

Zee tana kwance akan gadonta tana tunanin masoyinta daya tafi ya barta da kewarsa.wayarta tayi karama alamar shigowar sako,bata dubaba dantayi zaton kamfanine.daga baya kuma setaji wayar ta fara ringing. Dakkowa tayi taga bakuwar number ce,kamar bazata dagaba se kuma ta daga.

Leemah jin zee ta daga ta canza murya tace "ina magana da zee bariki. "eh nice zee ta bata amsa. "ohk na turo miki address din wani gurin shakatawa kiyi sauri ki karaso gurin domin da akwai matsala babba." Matsala kuma tame,zee ta tambaya tana tashi zaune,kirjinta na dukan uku uku "Idan kinzo zaki gani kedai kiyi sauri ki karaso. Leemah na gama fadar haka ta kashe wayarta tare da Jan hannun lumcy sukayi gaba.

Sosai zee tashiga rudani domin ba'a taba mata makamancin wannan abunba,matsala kuma tame? Ta tambayi kanta,bata dame bata amsa.Jitayi hankalinta yayi gurin,zuciyarta na azalzalarta taje ta gani menene yake faruwa,da har aka kirata.inbox ta shiga ta duba message din da'aka turo mata. dasauri tatashi ta zura takalminta, key din mota Dana gidan kawai ta dauka ta fice da saurinta...........

~sorry for the late update~

*LAST FREE FAGE,mu hadu a payment group. Insha Allah zandinga muku posting a sati sau uku*

*BY*
*zee kumurya&real farhana*

_*ZEE 'YAR BARIKI*_

*FARINJINI WRITER'S ASSOCIATION....📚*

*bayawa,taba ka lashene*😛😛

*Bismillahirrahmanirrahim*

*61_65*

...........jikinta se rawa yakeyi,kirjinta na luguden bugu,saboda fargabar batasan mezataje tatararba. kulle kofar part dinnata tayi.motarta ta nufa,cikin sauri ta shige. dannawa me gadi horn ta shigayi.dasauri me gadin yatashi ya wangale mata get din.kafin ta kai ga fita wata mota ta danno kai cikin gidannata,tamkar ita aka budewa get din.sha gaban motar zee,motar tayi.hannunta ta buga akan sitiyarin motar ta kifa kanta."aush wanene wannan kuma,yake kokarin hanani ganin abunda bansanshiba amma ya tayarmun da hankali. Inason sanin wacce matsalace aka kirani akanta.a fili take furta duka wadannan zantukan.

Ahankali wata matashiyar mace, tafito Daga motar data shigo gidan, farace doguwa me kyau.bayan ta gyara parking din motar.motar zee ta nufa tare da kwankwasa mata glass din motar.dagowa tayi tanajin badadi aranta zuciyarta na mata suya.amma ganin wadda ke tsaye a bakin motar,wadda ko'a mafarki batayi tunanin ganinta nan kusaba. wata zabura,zee tayi ta bude motar,dasauri matar taja baya domin zee ta kusa bugeta. "Aunty samira"! Zee ta furta cike da tsantsar mamaki da farin ciki.gani take tamkar a mafarki,murza idonta tayi tatabbatar ita dince,da sauri ta rungumeta.tama kasa magana saboda farin ciki.aunty sameera dake ta murmushi tun fitowar zee Daga mota tace " zeetah! "Na'am aunty sameera na,Ashe da rabon zamu sake haduwa,Ashe zankara ganinki wayyo dadi kasheni.
Chapter 11 · 0% Book details