Sashe 14
Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shima tsadaden murmushinsa yasakin mata.yina shafe gashin kanta.tashi yayi ya dauketa cak se toilet shower ya sakin musu kafin sukayi wanka rabin wankan ma duk shi yayi mata,sunayi yanakara tabeta.
Bayan sun fitone ta mayar da kayan jikinta hadda hijab dinta.
"Cweetie tafiya zakiyine?
Har cikin zuciyarta taji dadin cweetie da joeboy yakirata.matsowa tayi kusa dashi tamasa kiss sanan tace"eh zan wuce.
"Amma gobe zaki zo ko?
"Why not inde kanada bukatana."Toh shikenan,bani account number dinki?Account number dinta tabashi anan take yatura mata kudi amma batasan ko nawa bane sede inta duba.
"Dear nagama bakida motar ko?"Eh wlhy banda ita.
"Owk no wahala gobe zamuje in siya miki.Wani irrin tsalle tally tayi ta rungume joeboy hade dayi mishi kiss.tace"tnch u heart beat."Never mind cweet darling. Seda suka tsotsi bakin juna sosai sanan suka rabu.ta mayar da likabinta kamar yarda ta sawoshiiii.........
Binta yayi da kallo harta fice,gaskiya tally,cikakkiyar 'yar harkace,tasan takan barikanci.lumtse idonsa yayi yanajin taly har cikin ransa,tafiyarsu zatazo daya,domin tally ta iya tafiyar da mutum yanda zeji dadi.amma ya zee zataji idan tasan suna mu'amala,anya kuwa yamata adalci,ta yarda dashi yaci amanarta.......
Zuciyar taly,fess tamkar anmata bushara da aljannah,farin ciki Mara misaltuwa takeji,yau itace tarike burar joeboy a hannunta ta sarrafata son ranta,gaskiya joeboy namijin duniyane,tadade ba'a mata irin wannan cinba,jin burarsa takeyi har magoro,sanda yana sex da ita.ga kudi ya tura mata gashi ya mata alkawarin mota Gobe,wayyo dadi saurana gida da makudan kudi,na kusa zama billionaire, zanci duniyata da tsinke,zan zama abar kwatance a bariki,za'a dinga bada misali dani tamkar *ZEE 'YAR BARIKI* wata dariya ta saki sekace mahaukaciya. Me napep ta tsayar unguwar da zee take nan tace yakaita,domin kuwa ita zata fara yiwa albishir da fara Hulda da masoyinta.........
*yaya zee zataji idan taji masoyinta da aminiyarta data yarda dasu suna munafuntarta,wanne mataki zata dauke?*
*wacece aunty boss,me gidan bariki?*
*wacca irin gudunmawa zee tataka agidan barikin aunty boss da kowa yake fadarta?*
*ina labarin doctor Mahmud,daya kamu da matsanancin ciwon son zee 'yar bariki,gashi ita kuma zee ta tsaneshi,tun farkon haduwarsu*
*wacece zee,wanene mahaifinta?*
*BY*
*zeey kumurya& real farhana*
_*ZEE 'YAR BARIKI*_
*FARIN JINI WRITERS ASSO*....📚
*71_75*
*Bismillahirrahmanirrahim*
...........zee tana kitchen tana hada musu dinner bayan ta idar da sallar magriba,da ihu taly ta shigo falon gidan ba sallama.dasauri zee tafito Daga kitchen din, dan ganin ko lafiya,taly na ganinta tataho ta rukunkumeta.tureta tayi Daga jikinta,kutumar,taly dama kece kika tsoratani."wlh nice kawata farin cikine yasani haka,yau ina cikin tsananin farin ciki Mara misaltuwa. "Farin cikin me kuma taly? "wannan gayen danace miki ina sonsa,yau munsha soyayya,yacini iyaci,ga makudan kudi gashi yamun alkawarin mota Gobe." Gaskiya taly dole kiyi murna,nima ina tayaki murna. Zama taly tayi tare da cire hijabin jikinta,ta cillar.wani irin kallo zee take mata mekama dana tuhuma. "Besty lafiya naga kina kallona haka,taly ta fadi hakan zuciyarta nadan bugawa. Itama zee zama tayi,tare da fadin " to uwar me yasa kikasaka hijab da likabi,abunda bantaba ganinki dashiba. "Dariya, tayi tace." Baddakama nayi kawai. "Saboda me,zakiyi baddakama,alhalin kowa yasanki,ke karuwace kuma har yanzu barikanci kikeyi.nifa kinsan banason boye_boye arayuwata,komai zanyi bana shakkar kowa,kuma bana tsoron uban kowa.kuma kema haka kike. " hakane kawata,akwai Wanda banaso yaganni,idan ya ganni da matsala. "Karya kikeyi taly,sedai idan wani Abu kike kullawa,amma ai duk Wanda kike mu'amala dashi yasan badashi kadai kike tarayyaba,balle kice zaki boye.
wani matsanancin tsoro ne yakama taly,sekace zee taganotane.yadda ta bata rai tana mata magana."kinyi shiru taly,zee ta katsemata tunani,tana tsareta da idanuwanta.cikin alamun rashin gaskiya tace."hmm,besty kece naga kamar kindau abunda zafi,harna rasama mezance miki."tabe baki zee tayi tace"shikenan taly,komadai me kike kullawa kekika sani,amma dai kinsan banason mutum me fuska biyu,mikewa tayi ta koma kitchen tana cigaba da aikinta.bin bayanta taly tayi da harara,tamkar idonta ze fadu kasa,zakici ubankine,randa kika fada tarkona.daya Daga cikin dakunan dake falon ta nufa,gashin kanta tafara busarwa.
Sakkowa yayi Daga kan gadon bayan ya tabbatar taly tayi nisa,kayansa ya mayar jikinsa ya fito Daga dakin hotel din.motarsa ya nufa yabata wuta se gidan zee.
Suna cikin cin bincin da zee tadafa ya shigo falon.sosai yayi mamakin ganin taly beyi zaton zeganta agidanba,a wannan lokacin.dasauri zee tatashi fuskarta dauke da fa'a ta hugging dinsa. "Welcome my sugar,kayan hancinta yaja,yace " thank u dear. ammafa nayi fushi,tunda kika kasa jirana nazo muci abinci tare,kinsan bana iyayin komai se tare dake.wani malolon bakin cikine yatsayawa taly a makoshi,a gabanta joeboy yake fadawa zee haka,duk da bayau yasababa,amma ai yanzu da banbanci da, da.
Murmushi zee tayi,amun afuwa my sugar,na tuba.shafa bayanta yayi,yace"shikenan dear bakomai,aikece bakya lefi. Kallon taly yayi,hajiya taly manyan gari ba maganane.wani farr tayi da idonta,barinka nayi kagama gaisawa da rayuwarka.murmushi yayi danyasan magana ta fada masa,ido daya yakashe mata ya shige bedroom. Binsa taly tayi da kallo,tamkar zata cinyesa.harararta zee tayi,tace."wannan kallonfa da kike binsa dashi,namene? "Babu komai kawai dai zee kinyi dace da masoyi,ga gayu ga kudi,ga iya wanka.wani murmushi zee tayi wadda taly ta kasa gane namene. " ko kinyabane taly? Dafe kirji taly tayi,tare da zaro ido waje. Ni 'yar mama asabe,rufamun asiri.kawaidai ina yaba miki shine.danya cancanci ayabesa. "A'a taly nasani koyau maitartaki akansa tatashi. "Haba zee kibarma wannan maganar bame yiyuwa bace. "Ohk taly forget,wani dan aiki nakeson nasaki,idan bazaki damuba. "Haba uwar dakina,karkiji komai,kome kikeso zanmiki fadi kawai bakida matsala.numfashi zee taja,sonake ki tabbatarmun da abunda kike fadamun kodayaushe akan joeboy,kisamomun evidence, kisaka masa ido sosai.
" bangane me kike nufiba,bariki,kimun bayani sosai. "Taly! Abunda nake nufi shine,akan kula 'yanmata da kikace yanayi,kikara binkitamun kitabbatar da gaskiya,kuma kina da kwakwkwarar hujja,wadda zata gamsar da kowa. " dan wannan uwar dakina,anyi angama baki dadamuwa. "Yawwa my taly shiyasa nake kara sonki. Murmushi taly tayi tare da mikewa,to kawata nizan tafi,sekinjini. " kai my taly tun yanzu zaki tafi,kodai jarabarki ta motsane zakije kirage zafi.
"A'a nagadai joeboy, yadawo gwara na barku nasan kuna bukatar juna,amma nidai my guy yau ya kosar dani,bana bukatar kowa. " uhm,taly zanso ganin guy dinnan naki,yanda kiketamun zancensa,na lura gaba daya kinzauce akansa."saninsa dadidai yake da kamuwar ciwon zuciyarki,kuma kema kika zauce akansa,balle ni.taly tafadi hakan aranta,amma a fili setace,"karkidamu uwar dakina aidole nakawo mikishi kigansa.rakata zee tayi,sukayi sallama.
Bedroom dinta ta nufa,tatarar joeboy harya fito Daga wanka,batarai tayi,cikin shagawaba tace,haba my sugar,shine zakayi wanka da kanka bazaka jira nazo na makaba. Murmushi yayi yace"haba my baby,karkiyi fushi mana,ganinayi kuna tare da bestynki,banason katse muku hira shiyasa,amma idannayi lefi am sorry,ya hade hannayensa guri guda alamar roko.(nanko yayi wankansane dan karta gane yayi wanka,a wani gurindan yasan halin kayarsa,da saurin fahimta,dagano mutum,yanzu seta titsiyeshi da tambayoyi da tuhuma) "shikenan my dear, bari na shiryaka, abincinka yana jiranka,kasan banason zamanka da yunwa.dakanta ta shiryasa, ta ciyar dashi.system dinsa ya dakko yafara wani aiki,tun zee tana jiransa,yagama harta kwanta bacci ya dauketa,shiko dama haka yakeso tayi bacci yakira talynsa susha video call,wata kauna da zazzafar soyayyar taly ce take fizgarsa.(aikin boka yaci).....
*AFTER ONE WEEK*
Soyayyace metsanani ta shiga tsakanin taly da joeboy,kullum suna manne,shikanshi jarabar taly mamaki take basa,bata gajiya kokadan da sex.idan ya fita tunsafe se dare zee take ganinsa.itakanta taly a satinnan zee befi sau uku ta gantaba,sabanin da dasetazo gidanta,sau biyuma arana.yanzuma taly tana shirye_shiryen komawa Niger gurin boka,kuma tare takeson tafiya da joeboy........
Itakam zee dakyar ta samu ta shawo kan joeboy yayarda,akan karyar data shirga masa,kafin yayarda sema data kira Dr kabeer ya tsara mata shi,kamar yadda itama ta tsarashi.kullum kawai sedai suyi zazzafan romantic, ita kanta tafara bukatar sex din,kuma har yanzu,taly bata kawo mata wani information ba akan aikin datasaba.........
Shikam joeboy rashin sex da zee,baya damunsa sosai,tunda yasamu taly,duk da dadin zee da ni'imarta daban yake,samun kamarta acikin mata zeyi wuya,amma yazeyi yana bukatar samun lafiyarta,shima......
▪️▪️▪️▪️▪️
Kwance yake akan gadonsa,yana kwance rigingine,ya kurawa silik ido.,tunaninta daya zamar masa jiki yakeyi,sonta yana azabtar da zuciyarsa,zuciyarsa tana barazanar tarwatsewa saboda sonta,sonta ya masa mugun kamu,zuciyarsace kawai take azalzalarsa akan ya bayyana mata kansa,a matsayin masoyinta.amma Daga ganin yarinyar zatayi wulakanci,shikuma abunda baze juraba kenan,dan haka dole ta soshi..............✍️
*BY*
*zeey kumurya & real farhana*
_*ZEE 'YAR BARIKI*_
*FARIN JINI WRITERS ASSO....📚*
*76_80*
*Bismillahirrahmanirrahim*
.............Abunda yasa nace,inason ganinku shine,a gaskiya malam nidai nagaji da ganin yaronnan haka ba aure gaskiya gwara kusan abunyi.kannenkannensama sunyi aure harda 'ya'yaye,amma shi haryanzu shiru sekace Mara lafiya.ga 'yan matannan masu sansa,barasawa yayiba,na gida Dana waje gasunan birjik,seya zaba ya darje,amma ya zauna se yawo yake mana da hankali.malam ne,yadubi hajiya kaka data dage tanata rattaba bayani,yace"Hajiya mumafa kanmu abunnan yana damummu,amma babu yanda zamuyi da ikon Allah.kinsanfa shi aure lokacine,se lokacin da Allah yay...."eh nasan aure lokacine,amma Allah ma yace bawana tashi intaimakeka.kai yanzu amatsayinka na babban malami a garinnan kafison kana fita ana nuna danka,ana cewa ya zama tuzuru,hajiya kaka ta katseshi. "Hajiya kiyi hakuri,insha Allah komai yazo karshe,nima kwanaki na masa maganar auran.kuma ga Rasheeda,yarinyarnan tana tsananin sonsa,idan suka daidaita ai shikenan. Cewar umma. Hajiya tace" bari akirawomunshi yazo inji Daga bakinsa.shukura! Shukura! Shukura dake dakinsu ta fito jin muryar hajiya tana cewa "Hajiya wannan kira haka aise ki kararmun da suna,cewar shukura tana shigowa dakin. " naji 'yar nema kiramun yayanki,adakinsa. "Toh,hajiyarmu."
Yana zaune akan gadon yanzu,sabanin da dayake a kwance.wayarsa yake latsawa.shukura tayi knocking kofar dakinnasa,umarni yabata ta shigo.da sallama ta shigo,tana ganin yanayinsa tasan yana cikin damuwa.lokar dake gefen gadon tanufa ta zauna.ajiye wayar yayi ya juyo ya fuskanceta,fuskarsa babu fara'a kokadan,yace"ya'akayine shukura. "Yaya dama hajiya kakace take kiranka a falon Abba. " Hajiya kaka kuma? Ya tambaya fuskarsa dauke da tsantsar mamaki. "Eh yaya ita tace na kiraka.ohk kice mata ganinan zuwa. Mikewa tayi ta fice Daga dakin,tanason ta tambayeshi meke damunsa domin kwana biyunnan gaba daya cikin damuwa take ganinsa,amma bazata iyaba,yanda yake wani shan mur,ya hade fuska,dama gashi Allah yabashi kwarjini.Amma zata tayashi da addu'a,Allah yayaye masa koma mene yake damunsa.mikewa yayi shima yabi bayanta.......