Sashe 43
Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
..........Runtse idonsa yayi tare da dafe saitin zuciyarsa datake bugawa da sauri da sauri tamkar zata Faso kirjinsa ta fito. Cikin firgici natashi zaune ina jabaya,ilahirin jikina rawa yakeyi saboda tsorata da firgici, ga yaya dake tsaya shima jikinsa se tsuma yake. Ahankali kwarton yasalallaba yasakko daga kan gadon yana kokarin guduwa. Bude ido Dr,yayi yazubawa kwarton, idanunsa sunyi jajir, kallon zee yayi datake ta kwararar hawaye, ga uban gumi data hada. Addu'a yahauyi a zuciyarsa Allah yasa mafarki yake bagaskebane zee dinsa yagani kwance gado daya dawani kato, har hannunsa yana yawo ajikinsa. Wani mahaukacin kishine yataso masa cikin fitar hayyaci yataka har gaban kwarton dayaketa zare ido domin yamatukar tsorata da yanayin dayaga Dr,gashi yayi Kane_Kane abakin kofa,balle yasamu yagudu. Wata muguwar shaka Dr, yamasa yafara buga kansa ajikin bangon dakin, zee dake zaune tamkar andasata tasaki wani kuka me sauti,addu'a takeyi Allah yafarkar da ita wannan mummunan mafarkin datakeyi. Runtse ido Dr yayi,yanayin zafin kukannata har cikin zuciyarsa,wani jiri yakeji yana dibarsa ga wata muguwar sarawa da kansa yake masa. Cikin Neman tsira darai, kwarton yasamu yakwace jikinsa ya bude kofa yafice da gudu, duk da Dr bayajin kwarin jikinsa amma haka yarufa masa baya, amma kafin yakai ga cimmasa yafice. Abunda yakara daure masa kai ganin ta kofar bayan gidan yafice, kuma kofar akulle take da kwado amma gashi anbudeta,kuma da'alamu tanan kwarton yashigo gidan. Cikin mawuyacin yanayi da bacin rai yadawo part din zee, baze iya cigaba dazama da ita tanacin amanarsaba,duk Wanda tayi abaya be ishetaba seta sakeyi yanzu, meya rageta dashi arayuwa, dazata saka masa da haka. Yatsani mutum munafuki maciyi amana, ya tsani ya yarda da mutum daga baya kuma ya ha'incesa tabbas baze iya cigaba da kallon zee agidansaba saboda ze iya kasheta dan bakin ciki. Kuka kawai nakeyi cikin rashin abunyi,bansan yan misalta wannan mummunar kaddarar ba, wani hautsinawa cikina yafarayi dasauri nanufi toilet nafara kela amai. Har toilet din yabita abunda yaganine yakara dugunzuma hankalinsa,tare dakara bakanta masa zuciya, boxer ne na maza, sekuma bra da panta yashe akasan toilet din, ga kuma fallazin ruwa a toilet din da kumfa, alamun ba'ajima dayin wankaba. Idonsane yaciko da kwallar takaici cikin tsananin bacin rai yafara magana. "Zainab! Zainab! Zainab! yakira sunana harsau uku, dasauri najuyo cikin firgici ina kallonsa,zuciyata na bugawa a miliyan, yawun bakina gaba daya yakafe, jikina yakara daukar kyarma,wani tsoronsa me tsanani ya lullubeni, saboda bantaba ganinsa a makamancin wannan yanayinba,baya na farayi ganin yana tunkaroni.
Runtse idona nayi saboda ganin yadaga hannunsa ze wankan mari, kasa marinta Dr yayi yatsaya yana kallonta, baze iya marintaba yana tsananin sonta ga kuma cikin dake jikinta. Bude idona nayi nasauke akansa, girgiza kansa kawai yakeyi cikin wata irin murya yafara magana, "kin cuceni zainab,kin ha'inceni natsani maciyi amana dan haka duk tsananin sonda nake miki, doke kibar gidana ayau bazan iya cigaba da ganinkiba,kitattara kayanki kibarmun gidana!" Yakarasa maganar cikin sarkewar murya. Numfashi nane yadauke na wucen gadi, gashi bakina tamkar andinkemun nakasa magana. Ganin ya juya ze fice daga toilet din, bansan sanda naganni agabansaba, durkusawa nayi na rike kafafunsa da duka hannuna biyu cikin kuka nafara masa magana. "Dan Allah yaya karkace haka,karka yanke hukunci cikin fushi, dan Allah karkayanke hukuncin rabuwa dani, wlh bazan iya rayuwa babu kaiba,kataimakamun kaceci rayuwata wlh bani da masaniya akan abunda yafaru, yanga kazo kagansa haka nima natashi nagansa,dan Allah karka"....... " shut up! Stupid nizaki mayar mahaukaci, kikawomin kwarto hargidana sannan kuma yanzu kizo kinamun magiyar banza, kinbani mamaki zainab, kincuci kaunar danake miki, amma babu komai kanki kimayiwa, nabaki nanda 30 minutes kitattara kayanki kibarmun gidana i hate you!!!!" Cikin karaji da daga murya yake magana,jijiyoyin kansa duk sun fito rada_rada,idanunnan sunyi jajur.kara rike kafarsa nayi nace, "dan Allah Mahmud kataimakeni karka rabani da gidanka, karka rabani dakai wlh gaskiya nake fada maka bansan...... fuzge jikinsa yayi cikin fusata kalamanta kara bata masa sukai ko magana bemataba yafice daga toilet din,domin idan yacigaba da kallonta komai ze iya faruwa,ze iya illata yar mutane. Durkushewa nayi agurin na fashe da kuka me tsuma zuciya, waye wannan mutumin,menamasa daze shigo hargidan aurena yazo yakashemun aure. "Ya Allah,baka barci Allah kanaji kana gani, Allah duk Wanda yakeda hannu akan wannan abun ya Allah katona asirinsa, Allah kakawomun dauki" nafurta hakan afili ina kara fashwa da kuka,kayan dake yashe a falon nakalla,tabbas makirci aka hadamun,amma meyasa shi Dr, baze gane hakaba,shikenan dannayi Abu ada bazan taba shiryuwaba, Allah kakawomun dauki. Nakai minti 15 durkushe agurin ina kuka, dakyar na iya mikewa ahankali inajan kafa, nafice daga toilet din,kaina kamar ya tarwatse saboda ciwo. Kalaman Dr, ne sukemun kuwwa aka tare da tafarfasa zuciyata. Yazama dole nabar masa gidansa kamar yadda ya bukata, wata doguwar Riga nadakko nazira, tare da zunbulelen hijabi,bandauki komaiba se hand bag,harna juya zanfita nadawo na dauki wayata da kuma kudinda su Dr,kabeer suka bani. Cikin hanzari nafice daga dakin ina masa kallon karshe, zuciyata ta kekashe ko kukanma babu a idona,se jiri danakeji yana dibata. Ina tafe ina waigen dakinsa sonake nagansa kozanji sanyi acikin zuciyata. Nazo fita daga part dina daidai lokacin Rasheedah ta sakko, kiran sunana tafarayi amma ko juyawa banyi na kalletaba,nakara saurin tafiyata nafice daga gidan, inajin megadima namun magana amma bazan iya tsayawa zuciyata ta tunzira da kalaman yaya. Seda nafita nafara tunanin gurin zuwa, domin ko giyar wake nasha bazanje gidan mamiba,tunda yar'uwarsace,kuma tasanadinta nasanta. Asalina,ahalina mahaifata gidan iyayenta nanne yafado mun arai, zuciyata nabani umarnin nanufi can kawai, karasawa titi nayi na tari napep domin kaini tasha, cikin wasu mintuna muka karasa tashar sallamarsa nayi nanemi motar haya zuwa garin abuja, na shiga i ana jiran lodi yacika mutashi, seda akayi sallar azhar sannan motartamu tatashi, kallon hanya nake azuciyata tana ayyana babu ranar dawowata garin kano, dukda nasan idan nayiwa mami haka ban mata adalciba amma hakan shine mafita agareni, bazan jure ganin ahalin Dr taba, dole nayi nesa dasu tahakane kawai zan samarwa zuciyata salama, kukane yataho mu babu shirj, cusa kanta tayi atsakanin cinyoyinta tana shashsheka,cikin tausawa kanta. Shikenan ita ahaka zata kare,batada sa'a akan soyayya joeboy yaci amanarta shikuma Dr,yagujeta alokacin datake da tsananin bukatarsa take da bukatar kulawarsa,meyasa baze saurari uzurintaba,tasan idonsane yarufe akan tsananin kishinta, dakuma bacin rai, tamaga kokarinsa dame babballataba,ya Allah kabayyana gaskiyar wannan al'amari ya Allah duk Wanda ya cutar dani,yayi sanadiyyar rabuwata da mijina Allah katona asirinsa.........
Dakinsa yanufa bayan yafito daga dakin zee, ransa a matukar bace,yafara zarya yana maimaita Kalmar _lahaula wala kuwwata illa billah_ kozeji saukin tafarfasar da zuciyarsa take masa. Yakai mintuna 5 ahaka, sannan yazauna dafe dakansa dake barazanar tarwatsemasa,yanadaga zaunenma amma wani jiri yakeji hoton kwartonnan da zee kwance akan gado yakasa bace masa daga idonsa,tamkar yanzu yake gani,addu'a kawai yake maimaitawa aransa. Ahaka Rasheedah tashigo tasamesa cikin nuna firgici, zama tayi agefensa tana tambayarsa lafiya, taganshi a wani irin yanayi. Bebata amsaba. Cikin kissa tafara masa magana. "Haba yaya Mahmud, dan Allah kasanarmun meyake faruwa naganka cikin irin wannan yanayin,kasa nima gabadaya hankalina yatashi, dan Allah kasanarmun konarage zullumi." Dagowa yayi kawai yana kallonta amma still dai yakasa magana. Matsawa tayi jikinsa tarungumoshi tafara magana cikin tattausan lafazi,da kissa. "Haba yaya, dan Allah kayi hakuri koma menene daya faru, kabar wannan damuwar seta haifar maka da wani ciwon" shidai Dr,sauke numfashi kawai yakeyi, amma ya kudirce aransa baze iya tonawa zee asiriba, zerufe sirrin abunda yafaru tsakaninsu har kowa yagaji da tambayarsa yayi shiru. Rasheedah batare data damuba da rashin maganar dayayi mataba ta mike tafita zuwa kitchen din zee, ta dakko masa ruwa mesanyi, zuciyarta cike fal da murnar hakansu ta cimma ruwa, jikinta har tsuma yakeyi akan taje takira taly da mamanta tasanarmusu. Dr,baya cikin nutsuwarsa amma da'a lokacin da rasheedah takawo masa ruwa, ze kula da tsananin murnar datakeyi wadda takasa boyuwa, bemusa mataba data bashi ruwan yakarba yasha, ajiyar zuciya yasauke, yanuna mata hanyar fita,domin ahalin dayake ciki a yanzu baya bukatar kowa,yafison kasancewa shidaya, kwanciya yayi zuciyarsa namasa wani irin zafi da suya.........
Sallar la'asar ce tatsayar damu zuwa lokacin naci kuka nagodewa Allah, azhar da la'asar nayi dan lokacin da'akayi azhar bani da nutsuwar yinta. Bamufi awa 2 dacigaba da tafiyaba muka iso garin abuja lafiya cikin ikon Allah. Bin garin kawai nakeyi da kallo, bugun zuciyata na tsananta, yau da yardar Allah zanga ummina,daddyna da mommy tah. Hawaye ya ziraromun daga cikin idona, bansan na farin ciki bane kona bakin ciki, narabu da jajirtaccen miji masoyina zankuma gana da bangon,kuma jigon rayuwata wato iyayena. Wata sassanyar ajiyar zuciya nasauke lokacin da motarmu ta tsaya a tasha, fita akafarayi nima jiki asabule nafice natari abun hawar daze kaini unguwarmu. Hanyar gabadaya ta canzamun shekara 7 bawasa bace. Har kofar gidan mahaifina yakaini,sallamarsa nayi natsaya ina karewa gidan kallo. Tabbas nanne gidanmu,amma kuma ancanja masa wasu abubuwan Wanda suka kara masa kyau da tsaruwa fiye danada. Cikin matukar doki da zakuwa nafara knocking wangalekiyar kofar get din gidannamu. Nakai 2 minutes ina tsaye kafin baba megadi ya budemun. Idona cike da kwalla nace, *baba* bayan munyi arba dasuna,shine sunan danake kiransa tun ina gida, kuma shine megadin gidan har yanzu ba'asauyaba. Suman tsaye baba megadi yayi, domin dafarko begane zeeba,seda takira sunansa,domin duk duniya ita kadai take kiransa da wannan sunan. Zainab! Kece kodai idona gizo takemun?" Baba megadi yafada cikin tsananin mamaki. "Nice baba," nafadi haka cikin rawar murya hawaye nazuba daga idona. Hannu baba yadaga sama yanafadin "Alhamdulillah", harsau uku yakara da cewa. "lallai tsafi gaskiyar meshi,Allah kasa mudace" banyi tunanin komaiba akan maganarsaba saboda hankalina yanaga ganin iyayenah. Matsamun yayi nashige yamun jagora muka nufi cikin gidan. Ma'aikata nagani bakin fuska sunata kaikawo aharabar gidan.
Ummice, zaune akan kujera dafe da kanta, wani irin yanayi takeji me wuyar fassaruwa ga twins sunzagayeta se kuka suke mata, suse takaisu gurin mommy nsu, tayi rarrashin duniya amma sunki mata shiru,gajiya tayi ta kyalesu. Daddy dake kwance adakinta yafito jin kukannasu yaki karewa. Zama yayi a gefen ummi, yakamo hannu su hanif, yarungumesu ajikinsa yana lallashinsu,dakayar yazamu sukayi shiru ahakama danyace zekaisu gurin mommynne. Har kofar part din ummi, baba megadi yarakani godiya namasa na danna Vail din falon.