← Book details Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 52

Sashe 42

Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dakyar nayi sallar magriba saboda baccin dake cina,a gidan umma daurewa kawai nakeyi ina hawa gado da nufin kwanciya yashigo dakin. Gadon yahawo bayan yayi sallama, tashina yayi zaune yana fadin, "baccinne ko?" Yamutsa fuska nayi nace, "wlh shine yaya yauda banyiba bakaji yanda kaina yake ciwoba" murmushi yayi, ya kamo hannuna yana dubawa, "Love anya kuwa ba'ajiya nayiba?" "Ajiya kuma yaya a ina?" Bebani amsaba yadaga rigata yana shafa cikina, seyanzu nagane meyake nufi, bata fuska nayi nace, "nifa yaya banida komai kawai canjin yanayin garinne, kasan idan zafi yafara shigowa kasala yake saukarwa mutum" "uhm,duk wannan cikar dakika karafa itama duk canjin yanayinne." Yafadi haka yana shafo tudun breast dina. Hamma nayi nakoma nakwanta. Duk yanda yaso hanata baccin,amma taki hanuwa karshema kukan shagwaba tasa masa, dole haka ya lallabata tayi baccin. Kallonta kawai yakeyi, takara fari, da kiba. Seda aka kira sallah sannan yatashi kayan jikinta yarage mata, ya fice. Danyasanma koya tasheta batashi zatayiba yanda take baccinnan tamkar gawa. Bedawo gidanba seda yabiya yasiyomata kayan fruits danyaga akwanakin dasuka wuce tana shansu sosai. Yau wajen karfe goma natashi shima yunwace tatasar dani. Bangashi adakiba,seda nawanke fuskata da bakina sannan na nufi falo. Yana zaune akan kujera yanata latsa system, kitchen nazarce domin samawa cikina abinci, amma babu komai a kitchen din, miyace kawai dani nikuma bana na sha'awar cin abinci da miya. Falo nadawo ina babbata fuska nazauna agefensa bance masa komaiba. Kallona yayi yadagemun gira yace, "yadai yanmatana" "yunwa nakeji kuma babu komai a kitchen din, nikuma ayanda nakejin jikina bazan iya girkiba" yanjoni yayi jikinsa, "sorry love babynah na wahalar dake, zakisha kayan fruits?" Dasauri nadaga masa kaina dan ambatarsu dayayi yawuna har tsinkewa yayi. Dakansa yadakko ya yayyankamun ya bani abaki, sosai nasha kayan fruits harseda cikina yacika sannan na hakura. Hancina yaja yace, "acici kawai dole na dubaki adarennan" "nifa lafiyata kalau bani da komai damacan haka nake" "nidai senadubaki danna tabbatar da hashashena musammanma yanda kike da matsalar mahaifa,dole nasan matakin dazan dauka,dansena doraki akan magunguna" badonnasoba haka nabari yadubani adarennan. Muryar da Dr,yanuna bazata faduba,hasashensa yazama gaskiya zee nadauke da cikin wata daya da sati biyu. Nikaina har hawaye seda nayi dan farin ciki,Ashe nima da yardar Allah zanga dana/yata a duniya ta hanyar halak, duk yawon duniyar danayi bantaba koda batan wataba, nasan wannanma wata rahamace da ubangiji yamun, dukda na bankadi kwayoyin hana daukar ciki harda allurai amma nasan basu suka hanaba ikon Allah ne kawai. Ranar kusan kwana yayi yana jera nafilfili nagodiya ga ubangiji,nikuwa inayin sallar isha'i nakoma baccina.......

Yauma dawuri natashi danyau zagi gidan mami, se shirina nakeyi shikuma yaya yanata baccinsa harna gama komai betashiba, wanka nakesonnayi amma nasan konayi idan yatashi semun sake tare. Ganin har Tara ta wuce, nahau kan gadon nafara bubbuga kirjinsa. Ahankali yabude idonsa yasauke akan fuskata. "Pls yaya katashi muyi wanka kar rana tayi?" Janyoni yayi ya kwantar dani akan kirjinsa cikin muryar bacci yace, "bacci nakeji love, kizo mukwanta anfasa zuwa gidan mami tunda bakida lafiya." "Nidai Allah lafiyata kalau katashi mutafi" bargo yajanyo yalullubemu becemun komaiba. Rikice masa zee tayi da rigima da kukan shagwaba, duk yanda yaso lallabata amma taki hakura, dole badon yasoba yadauketa suka nufi toilet danya lura cikinma kara mata rigima yayi. Abincima saboda zumudin son ganin mami kinci nayi,seda yace indai banciba anfasa zuwa sannan naci.

Seda mukayiwa Rasheedah sallama sannan muka wuce, datare zamu da ita sekuma tace zatayi baki. Muna tafiya akan hanya amma gani nake kamar. baya gudu,gashi ban isa nayi magana yanzu seyace mu koma gida. Aiko muna gidan yanayin parking nabude mota nafito dagudu, yana kirana amma naki tsayawa. Girgigiza kansa kawai yayi yafito yabi bayanta. Mami tana falo tana mopping nashiga da gudu na rukunkumeta. Murmushi mami tayi tace, "oh zainab aiseki kadani" bata fuska nayi nabar jikinta nace, "mami dukfa murnan ganinkice, kuma nagama kamar bakiyi missing dinaba" ajiye mopper tayi tazauna tajanyo ta dorani akan cinyarta, cikin lallami tace, "haba daughter nayi kewarki kam sosai, gidannan gabadaya yamun badadi saboda bakyanan" "amma kuma shine mami bakitaba zuwa kinganniba?" Murmushi mami tayi tace, "kawai nikuma se inta sintiri gidan yayana" sallamr Dr,ce tahanani bawa mami amsa. Atare muka amsa masa. "Sannu Mahmud,tunda nabaka yata kuma shikenan kadaukemun kafa ko?" Zama yayi agefenta yace, "bahaka bane mami nayi busyne dayawa shiyasa" "shikenan Allah yataimaka" gaisawa suka shigayi nima se'alokacin nagaisheta yaya se hararata yakeyi nikuma ina masa gwalo. Kwafa yayi yace, "Ohh,yautunda kina gaban mami dole kimunhaka ai,zamu koma gidane sekinyi wata 6 bakizoba" "mami kinjishi ko?" Tace, "kyaleshi daughter inbekawokiba dakaina zanje hargidan indakkoki" haka mukayita hirarmu cikin nishadi, mami tanacigaba da mopping dinta,nayi_nayi tabani nakarasa mata amma tahanani. Yaya yadan jima sannan ya tashi, harbakin mota narakashi,harna juya sekuma yakirani yacemun "Se zumudin zuwa gidan mami amma babu abunda kika kawomata" "laaa yaya namantane shaf wlh" "shikenan zansiyo mata Abu nakawo mata anjima" "yawwa yaya nagode, dan Allah kabiya ta gida kahado mata da less acikin kayana,daturare" kumatuna yaja yace, "shikenan maman twins angama" bata fuska nayi ina turo baki nace, "nidai ba maman twins bace" bakinta dataturo yayi kissing yace, "tom nayarda,bye kikulamun da kanki da baby" nima kissing kumatunsa nayi,namasa addu'ar Allah yatsare hanya nafice daga motar ina masa bye_bye......

*TALY*

Tuki take acikin motarta cikin nishadi saboda tana gab da cika muradinta, horn tayi agidan datake da tabbacin nanne gidan zee, bude mata get din gidan megadi yayi ta kunna kai ciki. Tsayawa tayi tana karewa gidan kallo bayan tafito daga motarta, gidan yamata kyau kuma yamatukar burgeta,duk da bawani girma garesaba amma anmasa ginin zamani,kuma ankashe masa kudi. Murmushin mugunta tayi tawuce cikin gidan. Direct sama tanufa, domin bincikenta ya tabbatar mata nanne na Rasheedah, kuma Dama gurinta tazo. Rasheedah tayi zaton bakintane dataji ana knocking, amma tana bude kofa taga bakuwar fuska. Da fara'a tatarbi taly saboda taganta yargayu, harda kawo mata drinks. Kare mata kallo taly tayi dakyau, sannan tace. "Nagode sosai da karramawa duk da bakisanniba, amma kika tarbeni" "ah,haba aibabu komai ai ance bakonka annabinka" "hakane, nidai sunana talatu amma anfi kiraba da taly kuma ni aminiyar kishiyarki zee ce. Dan canza fuska Rasheedah tayi,batace komaiba. Murmushi taly takarayi tace. "yanaga kincanza fuska,karki damu da alkhairi nazo miki, domin kuwa nazo miki da simple way, dazata raba mijinki da zee cikin sauki, fatana kawai kibani hadin kai." Kallonta kawai Rasheedah take,tanason tabbatar da ko'abundatake fada dagaske take. "To amma meyasa kikeson tabar gidannan, kuma kincemun aminiyarkice?" "Saboda ninadace da gidan ba itaba,kuma mijinma haka" taly ta fadi haka aranta,amma afili seta murmusa akaro dayawa tace, "ai amintakar tabarikice, bazan iya barinta ta zauna agidan aureba nikuma inacan ina yawon titiba,kinsar rayuwar bariki bakason kaga dan'uwanka yacigaba yabarka abaya. kinji dalilina" shiru Rasheedah tayi tana tunani, tsarata taly tahauyi,tare da fada mata abunda takeso su aiwatar. Batare da wani dogon tunaniba Rasheedah ta amince, zuciyarta cike da murna,ga mafita tazo mata hargida. Ganinda taly tayi rasheedah ta amince seta mata godiya tatashi tatafi ko ruwa batashaba. Taly nafita Rasheedah takira mahaifiyarta ta sanar mata,murna agurinta kamarme sesawa taly albarka takeyi datakawo musu hanyar barin zee gidan cikin sauki.........

Se bayan isha'i mukabar gidan mami,tanata kwararamana albarka da addu'a. Mami taji dadin zuwansu sosai,ga tarin kayan alkahairin dasuka kawo mata. Muna zuwa gida nabaje zanyi bacci,amma yaya bebarni nayiba seda ya kwakuleni. Aiko cikin dare natashi nayita kwara amai,kamar zan amayar da kayan cikina,ga wani mahaukacin jiri danakeji. Dama nayi ciye_ciye agidan mami. Hankalin yaya yatashi ganin yanda naketa kela amai, natashi yin aman yakai sau uku addu'a yatofamun acikin ruwa yabani nasha, shine nasamu yatsagaitamun nakoma bacci.

Cikin ikon Allah da'asuba danatashi babu murdawar cikin aman da jirin. Dakainama na hada mana abun Karin kumallo,duk da yaya yaso hanani amma nace masa ya kyaleni na warke, daze tafi asibitima yaso mutafi tare yadubani acan, amma naki binsa haka yahakura yatafi,har fushi yayi dani. Sedagama duk aikina sannan nayi wanka,danyanzu inayin wanka se bacci. Mai nadan mutstsuka ajikina tare da turare. Wata figigiyar Riga nadakko nasaka ko bra bansaba, inashirin kwanciya naji ana knocking kofata. Hijab nazira naje na bude. Rasheedah ce, dafara'a na taryeta muka zauna a falo. Hira mukayi dukda baccin dake cina haka nadaure, fahimta tayi Inajin bacci taje naje nakwanta, inna tashi tadawo. Dakina nakoma nakwanta,kobinta inrufe kofata banyiba nadaice mata kawai tajamun kofar,bacci yafara daukata naji tadawo dakina, najidai tanamun magana sama_sama amma banmaji metaceba, saboda bacci......

Dr,yana gurin aiki amma hankalinsa gabadaya yanakan zee, katse abunda yakeyi yayi yadakko wayarsa yakirata, amma ba'ai picking ba, ajiyewa yayi bayan wasu mintuna yakara kiranta,amma still batayi picking ba, yamata missed call dayawa karshema seyaji wayar akashe. Kasa kwanciya hankalinsa yayi, gani yake tamkar ba lafiyaba, keyn motarsa yadauka yanufo gida.......

Sadaf_sadaf yashigo part din, yana tafe yana waige_waige narashin gaskiya,ahankali yatura kofar dakin zee, yamayar yarufe,kan gadon datake kwance yahaye,kura mata ido yayi yana lasar lips dinsa, baccinta takeyi hankali kwance bargon data rufama yayi gefe,nonuwanta yakurawa ido yanda suka atsaye kyam kuma cikakku, duk da aikin kwanciya kawai akasashi agadon harzuwa sanda megidan zedawo, amma zuciyarsa kwadaita masa kawai takeyi ya afkawa zee. Matsawa yayi daf da ita, yakai hannu yanashafa fuskarta, gaskiya baze iya barin wannan kyakkyawar yarinyarba dole seya lashi zumarta, shafa sassan jikin zee yahauyi yana wani lumshe ido. Cikin baccina naji ana tabani, juyi nayi kawai, nacigaba da baccina. Juyin datayi shiyakara tada masa da maitarsa akanta, yanda Brest dinta suka wani karkada, besan sanda yakai hannu yamusu wata muguwar cabkaba wadda Tasani farkawa cikin firgita bashiri,daidai lokacin Dr,Mahmud ya bude kofar dakin,..........✍️

_*sorry fa kunsha jira,ahakanma editing din basosai nayiba*_

*BY*
*zeey kumurya & real farhana*
Chapter 42 · 0% Book details