Sashe 21
Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin 20 minutes suka karaso hotel din,saboda gudun da zee takeyi.duk da nisan hotel din. Hankalinta gaba daya a tashe yake,tana matukar son taly,sosai arayuwarta.tana parking suka fito atare ita da saheera,da sauri. Tambayar daki me number 25 sukayi akace musu yana sama.zee harda gudunta,ita saheerama tausayi zee ta bata,yanda ta damu da tally haka.daki na uku a sama,shine dakin.zee tana tura kofar ta jita abude,da sauri ta danna kai.murza idonta tayi domin tabbatar da abunda tagani,hannunta takai bakinta ta ciza dakarfi harseda yayi,domin tabbatar daba mafarki takeyiba. Zafin dataji yatabbatar mata da zahirine abunda ta gani. Talyce,kwance akan joeboy suna having sex,nononta daya abakinsa,dayan kuma yana lailaya mata,ita kuma tanata ihun dadi. Wata irin bugawa zuciyar zee tayi,kwakwalwartace ta tsaya cak da aiki,numfashintane ya dauke na wucen gadi...........
(🤔kai, yaseen baruwana,yau za'ayi bala'i nagudu🏃♂️🏃♂️🏃♂️)
*BY*
*Zeey kumurya &real farhana*
_*ZEE ƳAR BARIKI*_
*FARIN JINI WRITER'S ASSO.......*
*106_110*
*Bismillahirrahmanirrahim*
..........Juyowa tayi tana kallon saheera,magana takeson yimata amma ta kasa,dakyar ta iya furta "sa..hi..ra..abun.....da...idona...yake.....gani....gaskene.yanda bakinta yake rawa hakama jikinta yakeji tamkar mazari.dafa kafadarta saheera tayi. "tabbas abunda kike gani gaskiyane,kuma taly ta dade tanacin amanark.....wata kara da zee tasaka tasa sahira yin shiru batare data shiryaba,tare da toshe kunnuwanta.kararce ta dawo da joeboy da taly cikin hayyacinsu.da sauri taly ta sauka daga kansa,zuciyarta na bugawa tamkar zata faso kirjinta ta fito. "Nashiga uku,ni talatu,joeboy meyakawo zee gurinnan kuma,taly ta fadi haka tana Dora hannu akanta.zee kallonsu kawai takeyi,se huci takeyi tamkar zakanya,wani gumine yake zazzafomata,me bala'in zafi.wani yawu me daci ta hadiye.ahankali ta fara takowa har zuwa gaban gadon,tana jifansu da wani matsiyacin kallo.shikanshi joeboy ya matukar firgita,razana da tsorata da ganin zee domin betaba tunanin ganinta a wannan lokacinba.jikin talyne ya kama rawa ganin zee ta kusa cimmusu,bayan joeboy ta koma ta rakube,tanata rawar Dari. Zee ko kallon joeboy batayi,dayake zaune tsigidir tamkar jaririn jaka.yana kallon zee,tsabar rudewar da sukayi basu lura da saheeraba,dake tsaye a bakin kofa tana musu video ba. Harkan gadon zee ta hau tadafa kafadar taly,tana sakar mata wani murmushi me ciwo. Cikin tsananin bacin rai ta fara magana"Taly manyan kwari,manyan ƴan iska,dama joeboy ne sabon saurayin da kika sake.?" Girgiza kai taly ta farayi tare da hade hannayenta guri daya alamun roƙo."kada ki wahalar da kanki taly,wlh wlh wlh yau sena toshe miki gindi,zanga da wanda zaki karayin iskanci,zakisan kinyi da zee,zakisan nikikaciwa amana." mikewa zee tayi tare da fizgo taly daga bayan joeboy, ta hankadata kasa,gashin kanta takama,taja da karfi,tamkar zata tsige matasu.ihu taly tasaka,tana Neman taimakon joeboy.shi kuwa joeboy da sauri yafara saka kayansa,yana kokarin guduwa.saboda yanda yaga zee yau,yasan ba ita kadai bace kuma shima tsaf zata iya cin uwarsa,saheera na ganin haka tatokare bakin kofar dakin,dan karyawuce.zee data dage tana ta gwara kan taly da bangon dakin,da dukkan karfinta,ta hango abunda joeboy yake shirinyi,sakin taly tayi tanufo garesa,amma kafin ta karasa harya hankade saheera gefe ya fice da gudu.cize baki zee tayi ta koma kan taly,tana jibgarta tamkar an aikota,ta hada mata jini da majina.taly tun tana kuka da karfi har muryarta ta dashe,tasaki fitsari yakai sau uku saboda azaba.seda ta tabbatar taly ta daku,sannan ta kwantar da ita ta wata kafarta tamkar zata yagata.hannunta ta dunkule ta fara zubawa taly naushi agabanta,wata irin azabace ta ziyarci taly,amma babu bakin magana sedai hawaye kawai takeyi,tariga data sallama kasheta kawai zee tayi.saboda tsabar naushin da zee take mata agabanta,tuni gurin ya kumbura,wani karfe zee ta hango a gefen gado,da sauri ta tashi ta dakkoshi,zata bugawa tàly a gabanta,amma saheera ta hanata,hankada saheera gefe tayi ta dage ta kawadawa taly agabanta,wata kara taly tasaki cikin dashashshiyar murya.daganan taly bata kara sanin inda kanta yakeba.tasowa sahira tayi ta riketa,"nashiga uku zee,kin kasheta. Zama zee tayi abakin gado se huci takeyi tamkar wadda tayi tseran gudu ko yaki,kantane taji yana Sara mata,duniyar gaba daya tana juya mata.magana sahura take mata amma bata fahimta,ganin da saheera tayi bata hayyacinta yasa ta kama hannunta suka fice daga dakin,sukabar taly cikin jini.
Joeboy haryadau motarsa yafice daga hotel din,sekuma yaga idan yayi haka bewa taly adalciba,tunda shiyakawota,hakan yasashi komawa hotel din,security din hotel din yayiwa bayani,nandanan suka nufi dakin da taly take,kwance suka ganta tamkar gawa,babu alamar numfashi atattare da ita rudewa joeboy yayi yakarasa gareta ya dagota yana girgizata yana kiran sunanta,amma ko motsi batayiba,daya daga cikin security ne, yakarasa gurinsu yasa hannunsa a ramukan hancinta,amma beji komaiba,kunnansa yakara a hancinta "she is alive." Ya furta yana mikewa. Wata nannauyar ajiyar zuciya joeboy yasauke.dasauri aka rufa mata kayanta,suka kinkimeta se'asibitin dake cikin hotel din.........
**************
Lumshe idonsa yayi bayan ta fice daga office din,wata kasalace take kara lullubeshi, kamshinta yaki barin hancinsa,ga wani bakon yanayi dayake ziyartarsa.cikin sanyin jiki yacigaba da ayyukansa,kewarta ta addabi zuciyarsa,dama karta tafi haka yakeji.kusan awa biyu yana zaune, a office dinsa.Dr kabeer ne ya shigo office din da sallama.ciki_ciki ya amsa masa yana wurga masa harara.dariya Dr kabeer ya kyalkyale da ita.domin yasan tsiyar daya juka. "Abokina yane,naga kana ciccin maganai,nayi zaton zanzo insameka bakinka kamar gonar auduga,saboda nishadi.amma saboda hali irinnaka sewani babbata rai kakeyi.banza Dr Mahmud ya masa tamkar besan dashi agurinba.zama Dr kabeer,yayi ko'ajikinsa shariyar da abokinnasa yamasa domin yariga yasaba da halinsa.cigaba yayi da masa shakiyanci,se zolayarsa yakeyi.........
Karfe biyu na rana,ya tashi daga aiki,direct gidan maminsa,ya nufa.domin yau yayi niyyar yin kundunbala ya bayyana mata abunda yake ransa,ya gaji da wannan boye_boyen dayakeyi gwara koma,meze faru ya faru,ganin zee yau yakara fama masa ciwon dake addabar zuciyarsa,tare da kwadayin kasancewa da ita.
Mami tana kitchen tana girki ya shigo gidan,zama yayi akan kujera yana maida numfashi,motsin dayaji a kitchen da kuma kamshin girkin dayaji yasa ya gane tana kitchen. Fitowa mami tayi kawai taga mutum a zaune,ya dafe kansa idonsa a lumshe. Murmushi tayi ta karasa gefensa. "Likitana,yau kuma kashigo gidan,ko Neman maminka bakayi. Hannunsa ya sauke daga kansa,ya dago ahankali yana dubanta. Cikin sanyin murya yace."mamina sannu da aiki ya gida.shafakansa tayi " lafiya ƙalau ɗana,ga dukkan alamu yau ka kwaso gajiya,kokuma wani abu yana damunka,gashinan duk ka rame.girgiza mata kai yayi batare dayace komaiba. Sanin halin ɗannata da wuyar sha'ani,ga zurfin ciki,tasan ko wani abune yake damunsa bafaɗa zeyiba,kodama ze faɗa mata se'anci kwakwa.kitchen ta koma ta dakko masa ruwa,dawowa falo tayi ta tsiyaya masa ruwan cup,ta mika masa.karɓa yayi tare da jinjina mata kai alamun yagode. Seda yashanye ruwan tass sannan yadire cup ɗin yana sauke ajiyar zuciya.
Dubansa mami tayi da kyau,"ɗan albarka,ga dukkan alamu akwai abunda yake damunka.wani gwauran numfashi yaja,cikin sanyin murya ya fara magana. "Mami akan maganar da mukayine,kwanaki da malam,yau saura kwana 3 sati biyun daya bani tacika,kuma nasamu wadda nakes...ai kafin yakarasa mami ta mike tana faɗin Alhamdulillah,Allah shine abun godiya,kai naji dadin wannan al'amari.ashe dama zanga wannan ranar da mahmud zezo da bakinsa yace yanason wata.bani da hanci danayi guɗa,amma bari intaka rawa. murmushi yayi saboda mamin tabasa dariya.itama dariya tayi tace"to kuma mahmud a ina,yarinyar take,kuma ƴar gidan waye.?.Shiru yayi seda mami tasake maimaita masa tambayar.gyara zama yayi ya fusksanci mami yace"sunanta zainab,amma bansan iyayentaba saboda zaman kanta takeyi. "Mahmud! Kasan me kake cewa kuwa? Kana cikin hayyacinka,me kake nufi da zaman kanta takeyi,kana nufin karuwace kome?"cikin karaji mami take magana.numfashi ya sauke,akaro na ba adadi.yana fesar da wani numfashi me zafi. "Kiyi hakuri mami,ki dubi abun da idon basira,zan miki bayani yanda zaki gane,kuma zanfada miki dalilina biyu dayasa nakeson auranta. "Hmmm,inajinka Mahmud."
"Mami kinsan arayuwa,bawa baya kaucewa kaddararsa,tunda nataso arayuwata bantaba son wata ƴa maceba,bansan mene soba,se'akan zainab.wlh mami da dayadda zanyi Dana cire son zainab araina,amma mami na kasa.ina tsananin sonta da kaunarta,inajin idan babu ita bazan iya rayuwaba.mami kinsan so baya Neman shawara ko yardar mutum a lokacin daze shigeshi,to nima hakan ce takasance dani.amma idan har bakwasan zainab,zan hakura da ita koda kuwa zan rasa rayuwata domin farin cikinku shine nawa.kuma dalili na,na biyu dayasa nakeson na Auri zainab,saboda nacetota daga halakar datake ciki,zanyi jihadi na aureta,nadawo da ita hanya madaidaiciya.numfashi mani taja tace,tana dubansa ciikin tausayawa tace."hakane Mahmud, zancenka gaskiyane kuma na gamsu da duka hujjojinka,amma idan ni na amince,kana tunanin mahaifiyarka da hajiya da yayamalam zasu amince........
*************
Saheera ce,tayi driving dinsu ta kawo zee gida,saboda zee gaba daya bata hayyacinta.jikinta gaba daya yacika,se jujjuya kanta takeyi dayake dafe da hannunta.kamata saheera tayi,ta kaita falo. akan kujera ta kwantar da ita,ruwa me sanyi ta kawo mata,ta bata abaki.balefi zee tasha ruwan sosai.Ajiyar zuciya ta hau saukewa akai_akai,saheera dai ficewa tayi daga gidan tunda ta gama aikinta.tun zee tana gane inda kanta yake,harta fice daga hayyacinta.aljanuntane suka tashi,ihu sukeyi sosai tare da wani irin gurnani,da gudu ta tashi ta fice daga falon ta nufi waje.maigadi dake zaune akan benci ya hangota ta fito a hargitse,dasauri ya tashi yana tambayarta lafiya,amma ina zee kokarin fita kawai take.ganin dayayi mutanentane suka tashi,hakan yasata kamata.kokawa suka farayi tana kokarin kwacewa daga rikon daya mata.amma yariketa gam,yaki sakinta.wani ihu zee tayi tare dayin girgiza tamkar doki,saboda wani karfi daya ziyarceta ta hankadashi kasa ta bude kofar gidan ta fice,da gudu.......
*BY*
*zeey kumurya&real farhana*
_*ZEE ƳAR BARIKI*_
*FARIN JINI WRITER'S ASSO.....*
*111_115*
*Bismillahirrahmanirrahim*
............Tana fita daidai lokacin kawarta fareeda suka nufo kofar gidan ita da saurayinta a mota.wani wawan burki ya taka saboda yakusan buge zee,amma duk da haka seda motar ta bugeta ta fadi agefe.amma dayake ba ita kadai bace,seta mike tana kokarin rugawa da gudu.da sauri saurayin fareeda ya fito, ko rufe murfin motar beyiba,yabi bayanta. Allah yabashi iko ya kamota. Kokarin kwacewa takeyi amma yariketa gam,abunka da saurayi me jini a jika.karasowa gurinsu fareedah tayi tana kiran sunanta. "Zee,meyafaru zee lafiyarki kuwa?.inaaa,zee batamasan tanayiba.kokarin kwacewa kawai take tana fadin. " kasakeni! Kasakeni! Sena kasheta!! Wlh sena kasheta.!! "Subhanallahi,ma'aruf bata hayyacintafa dakkota kawai mushiga cikin gida da ita.daukarta yayi cak,dukda yadda take zillewa amma haka yakaita har daki. Se surutai takeyi tana fadin seta kasheta.dakyar megadi,daya biyo bayansu da fareeda suka basu hakuri, da rarrashi suka hakura suka tafi.atishawa tayi har sau uku,ta bingire a gurin ta kama bacci.Ajiyar zuciya fareeda tayi ta dubi saurayinta tace" ma'aruf kaje kawai,idannatashi tafiya zankiraka zan zauna da ita harta wartsake. "Kina ganin ba matsala.?"ma'aruf ya tambayi fareedah. "Kada kadamu babu wata matsala insha Allah. Mikewa yayi ya mata sallama ya fice.kurawa zee ido,fareedah tayi cike da tausayinta.tare da tunanika kala_kala aranta.