Sashe 34
Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
_Ahmadulillahillazi ahsanil kalka wa kalkihi_ naita maimaitawa araina,sanda na kalli kaina a mudubi bayan angamamun kwalliya. Gaskiya. Bakina baze iya misalta muku kyawun da nayiba, nikaina sanda na kalli kaina seda na firgita saboda gani nayi tamkar ancanzani,tamkar baniba. Wata tsadaddiyar wedding gawn ta amarece ajikina,wadda tayi dass ajikina tamkar an aunani. Gaskiya mami ta kashemun kudi,danni kayanma duk bansan dasuba kawai bani takeyi ina sawa. Kowa nagurin se fadin masha Allah yakeyi. Nanma pictures akamun sosai,da videos.shukurama tayi kyau. Gaskiya gurin sun iya kwalliya sosai. Itama tayi shar da ita cikin ankon dinner. Kudin kwalliyar shukura taje ta biya, ta dawo. wayarta ta karamun a kunne, tana fadin, "kiyi magana nadaga." muryar mami naji tana fadin, "zainab kujira Mahmud anan zezo yadaukeku mumun wuce gurin bikin" "toh mami semun karaso." Zare wayar nayi daga kunnena bayan mami ta katse kiran, na mikawa shukura wayarta. Shukura sarkin koda mutum se zuzuta kyanda nayi takeyi. Nidai murmushi kawai nakeyi,amma nikadai nasan luguden da zuciyata takemun. Bamufi mintuna goma da waya da mamiba, kiran Dr yashigo. Seda gabana yayi wata mummunar faduwa da shukura tace mun shine. Oh ni zainabu,kota yaya zan iya zaman aure da wannan mutumin, ni yanzuma bansan da idon dazan kallesaba a amatsayin miji, harga Allah tsoronsa da matsananciyar kunyarsa nakeji ga... "Aunty zainab!" Shukura ta fadi haka tana girgiza ni. Firgigit na dago ina kallonta, "kitaso muje toh,Wanda kike tunaninnasa yakaraso" ta fadi haka tana dariya. Harararta nayi nace, "cemiki akayi tunani nakeyi?" Jakar kayanmu damukazo dashi ajikinmu ta dauka tana fadin, "tunani kike mana,kira kusan nawa amma baki jiniba seda natabaki. Banza na mata nayi sallama da yan gurin,muka fice se tattare rigata nake saboda jan kasar datakeyi.
Tunda suka fito yakura mata ido ta cikin glass din motar, wani kishinta yaji ya balbalesa,yanzu matarsa ta sunna itace zata ratsa bainannasi da wannan uwar kwalliyar kamar zata gasar kyawawa. Gaskiya da yanada hali da baze barta shiga gurin bikinnanba. Lumshe idonsa yayi tare da taune lips dinsa na kasa.
Gaban mota naga shukura ta nufa,Wanda yake mazaunin direbane yafito gaisawa mukayi yana yaba kyawun danayi tare da tsokanata, murmushi nayi cikin jin kunya. bayan mota ya budemun,batare da tunanin komaiba na Shiga ina jindadi araina, atunanina banda Dr, akazo. Sassayan kamshinsane yaziyarci hancina ina shiga cikin motar. Dasauri na juya nakalli gefen damana,shine zaune cikin wata dakakkiyar shadda kalar rigar jikina,anmasa dinkin babbar riga, dukda babu haske a motar amma ina ganin kyallin idonsa daya kafeni dashi yana kallona tamkar zecinyeni,bugun zuciyatane ya karu akannada yakaramun kyau da kwarjini sosai, kawar da kaina nayi daga kallonsa najuya dayan barin,murfin motar najanyo na rufe. Muryar shukura naji tana gaisar da yayannata bayan tashigo motar, atakaice ya amsa mata cikin daddadar muryarsa. Shima dayan Wanda da alama abokinsane mazaunin direba yashiga bayan yagama saka mana kayanmu a boot. Juyowa yayi yana kallonmu yace, "ango,ango yaudai naga amaryartamu da'aketa boye mana,gaskiya abokina kayi dace,irin wannan tsaleliya hak.... Daga masa hannu Dr,yayi yana harararsa.dariya yayi shukura na tayashi yafuskanci gabansa ya kunna motar. Banzata ban auneba najini ajikin mutum anrungumeni,lumshe idona nayi,dannasan shine, kodan kamshinsa daya kara cikani ya isa shaida,amma fa yatsoratani. Wata nannuyar ajiyar zuciya naji ya sauke,yana kara matseni ajikinsa. Arayuwata anrungumeni babu adadi amma bantaba jin irin yanayin dana tsinci kaina acikiba yau. Numfashinsane kawai yake sauka agefen wuyana, tsit nayi tamkar wadda ruwa ya cinye saboda tsananin mamakinsa, shiko kunya bayaji ga abokinsa ga kanwarsa amma yawani rungumeni, gaskiya maza basu da kunya yasin, shibaya tunanin kofa sabawa bamuyiba am....muryarsa naji cikin rada acikin kunnena yana fadin, "kinyi kyau sosai sarauniyata,har inajin matsanancin kishinki, banason wasu su kallemun ke" suman zaune nayi saboda wani kiss daya sakarmun acikin kunnennawa bayan yagama maganarsa. Lumshe idona nayi,inajin sauyin yanayi ajikina,bangama fita daga wannanba naji yana kokarin ziramun hannu cikin Riga,dasauri narike hannunnasa,araina ina cewa, "nashiga uku, me wannan mutumin yake nufi,gashi ba damar nayi magana saboda karsu shukura dasuke hirarsu,sugane abunda ke faruwa. Satar kallonsa nayi naga yatsareni da fitinannun idanuwansa,kasa nayi danawa idon,da sauri yasa dayan hannunsa ya dago habata,yanamun kallon cikin ido,bazan jure kallon kwayar idonsaba saboda tsananin kwarjininsa, runtse idona nayi. Murmushi yasaki ganin yanda ta runtse idonnata kamar taga dodo. Tattausan lips dinsa kawai naji akan labbana. Ya ilahi,wannan bawa naka zekasheni da salonsa. Gulmarsa kawai nakeyi araina ina cewa, Dama haka yake, nidai ko'amafarki akacemun ze'aikata haka zankaryata,kamar bashine wannan muskilin mutuminba,yanzu yazo se tabeni yake,yana kokarin jargiyasamun lissafi,harda wani cemun sarauniyarsa tsabar hali inna danamiji, alhalin ga zabin ransa can tana jiranshi. Hannunsa dana rike ya kwace, yacigaba da laluba cikin rigata, kuma har lokacin bakinsa yanakan nawa, zaro idona nayi waje cikin mamaki ina kokarin kwace kaina. Bakinsa yacire daga kannawa cikin rada yace, "bawani Abu zan mikiba,kawai dubawa nakeyi yauba kobakisaba kamar yadda kika saba, karkiyi tunanin zan taba wannan mutsimutsin abunnakine, yakarashe zancen da sakarmun kiss abaki. Da sauri najanye jikina daga jikinsa ina turo baki nace, "nikadena shanyemun janbakina seka batamun kwalliyata" murmushi yayi me zauti,yasa hannunsa yajanyoni jikinsa,becemun komaiba kawaidai ya kankameni kam ajikinsa se busamun numfashinsa yakeyi. Nikam bakin ciki ya cikani, saboda mutsu_mutsin abuna dayace. Shikam har wani lumshe ido yakeyi saboda yanda dumin jikinta dayake ratsashi,yana saukar masa da nutsuwa,ga kamshinta dayake kikarin zautar dashi, Dama jiya dakyar yayi bacci saboda tunaninta da shaukinta. ahaka har suka karasa gurin bikin,tunda muka shiga mota ake kiransa amma yayi buris da kiran yaki dagawa. Seda motar ta tsaya sannan yasakeni, ficewa abokinsa da shukura sukayi. Se a time din yadakko wayarsa yabi bayan kiran da'aka masa. "to sarkin hanzari gamu munkaraso se'asakarmun mara." Abunda yace kenan yakashe wayarsa.
Dr,kabeer datun dazu yakaraso gurin shida amarya Rasheedah wadda tacika tayi fam,saboda Mahmud bezo yadakkotaba se Dr,ya tura mata. Fitowa yayi daga motarsa ya nufo tasu Mahmud. Ta glass ya leko yana fadin, "seka fito ai mushiga uwargida tun dazu tana jiranka munfi 30 minutes anan." Tabe bakinsa yayi ya bude murfin motar, hannuna yadamka yana fita nima nabi bayansa. Shiya rufe murfin motar kuma har lokacin besaki hannunaba se murzamun yake, gabadaya abokanansa dake gurin sukayo kanmu suka mana caaa da magana, seyabona sukeyi suna fadin mundace, janyoni jikinsa yayi daidai kunnena yafaramun rada, "anya kuwa bazaki koma mota kizaunaba, inakishin aganki gashi kowa seyaba kyawun dakikayi yakeyi." Kafin nabashi amsa najiyo muryar Dr,kabeer yana fadin. "Aaaaaa,waidama dake akazo kanwata,ai bangankiba dazu hankalina yayi gaba angonki yabatamun rai, Ashe yanacan manne dake yanashan love." Murmushi na masa kawai sannan na gaishesa, shima seyaba kyawun danayi yakeyi Wanda yakara tunxura Dr,yakejin kamar kar zee ta shiga gurin bikin. Yanmata naga sunata fitowa kowacce taci kwalliya da ankuna ajikinsu. Rasheedah da zulaihat dasuka gaji da jira suka bude motar suka fito,domin da ita Rasheedah jiran ango takeyi yazo ya bude mata mota,amma yaki zuwa. Ai suman tsaye tayi lokacin data hango zee da Dr, dafata zulaihat dake gefenta tayi tace, "Rasheedah kinga abunda nagani kuwa," cikin bakin ciki da razana tace, "nagani mana zulaihat, wanne ce kishiyartawa? jibetafa kyau kamar ita tayi kanta, nashiga uku ni Rasheedah duk kyawun danake ganin nayi amma taci uwata akyau." takarasa zancen tamkar zata fashe kuka, abunma da yafi bata mata rai yanda Dr,yawani rukunkume zee ajikinsa, se jifanta yake da wani mayen kallo, su kuma abokanansa se pictures suke musu. Kama hannunta zulaihat tayi tace, "kinga bamu da wani ishashshen lokaci kizo mukarasa gurin kawai,daga baya mayi magana. Cikin bakin ciki da hassada ta nufi gurin dasuke.Tunda tataho nagane itace kishiyartawa saboda shigarta ta amare datayi, kamar yadda take kallona nima haka nake kallonta, kallon tsana rasheedah takebin zee dashi,harta karaso gurin. Tana karasowa babu wani bata lokaci mukayi shirin Shiga gurin,muna gefe da gefensa munsakashi a tsakiya, se wani rada_rada yake mata, araina nace, "ai yau za'akai maka ita kabari mana idan aka kaita seka cinyetama. Dasauri naga ya juyo ya kalleni, kasa_kasa yayi da murya yanda nikadai zanji yace, "Dama ai zancinyeta kobaki fadaba" kunyace ta kamani saboda bansan zancen zuci yafito filiba,shiru na masa naki basa amsa.
Tunda muka shiga m.c yaketa babatunsa ga ango da amarensa yanata kodamu irinna m.c dai. Gurin bikin yahadu ya matukar burgeni, gashi katon gurine. Kawayen amarya dasuke gabanmu se rawa suke takawa,abokanansa kuma na biye damu abaya. Gurin da'aka tanada domin zamanmu nan mukaje muka zauna. Nanfa camera tace, salama alaikum kowa yataso yana mana hotuna, sedakyar masu m.c suka gyara gurin filin yazama babu kowa. Nanfa m.c yace, yana bukatar mu fito tsakiyar fili duka mu ukun, kuma duk wadda suka mike a tare ita da ango ita ango yafiso, dan haka za'aga wadda yafiso. M.c ze irga uku semi mike, 1,2,3... Atare muka mike gabadaya mu ukun, tafi da sowa mutanen gurin suka dauka,mukanmu seda abun yabamu dariya. Haka muka fito tsakiyar filin, nanfa aka fara mana ruwan liki bayan m.c yasaki kidan zamani. Abokanansa, da kawayenta da yan'uwansu kowadai yashigo se liki akeyi ana cashewa. Mundade dai agurin sannan muka koma mazauninmu. Nanfa aka cigaba da cashewa da rakashewa. Tsaida kidan m.c yayi gurin yayi tsit kowa yabar filin rawa, saboda zamu yanka cake. Atare muka yanka cake din duka mu ukun, nanfa gurin yadau tafi. m.c ne,ya umarcemu kowa tabawa ango cake. Itace ta fara yankowa ta saka masa abaki. Tafi gurin yadauka kamar dazu. Nima yankowa nayi nakai daidai bakinsa ina dariyar mugunta,ya bude baki zansaka masa kawai na saka abakina,ihu da sowa gurin ya dauka, shikanshi murmushi yayi me sauti. yanamun hararar wasa, Ahankali na kamo fuskarsa bakina na dora akannasa nasa masa cake din acikin bakinsa............✍️
*sorry for the late post,jiya nasan kunyita jirana bansamu damar typing bane seyau*
*BY*
*Zeey kumurya & real farhana*