Sashe 41
Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
........Luf nayi ina karbar sakonsa,yanda yake sucking lips dina tamkar zeciremunshi,kusan 7 minutes sannan ya kyaleni yana sauke numfashi. Bansan meyasaba nakasa sabawa dashi ta wannan fannin, haryanzu bannuna masa kwarewataba aharkar romance, amma nasan duk randa namasa salona seyakusa zaucewa. "Love tashi muje muyi wanka" "nifa nayi wankana tundazu, "to aini banyiba,semuje kimun" ina babbata fuska na mike zaune waini a dole fushi nake. Shima tashi yayi yazauna, nasan meyake nufi hakan yasa nafara balle masa botiran rigarsa. Hancina yaja yace, "wai haryanzu fushinne, ohk nagane kiss yamiki kadan babban aiki kikeso ko?" "Wanne babban aikin kuma?" "Kinfini sani ai, muje muyi wankan mudawo" "nifa bacci nakeji yaya" ganin yayi zata bata masa lokaci yasungumeta zuwa toilet, a bahon wanka yadireta. Babu yanda na iya haka nasake wanka, tun agurin wanka naga yanayinsa gaba daya yasauya, damuka fitoma dakyar yabarni nashafa mai da turare, duk yabi ya makalkalemun,ko kayan bacci bebarni nasaba yajani zuwa gado.....😳🤔🤤
Nayi mintuna da farkawa amma banko motsaba balle natashi,ganin nayi lokaci zekuremun yasa nafara kokarin raba jikina danada, harna tashi zaune yabude idonsa yajanyoni jikinsa. "Ranafa tayi yaya,kabari naje nayi aikina" bemun maganaba sema kara kankameni dayayi ya koma baccinsa. Seda naga baccinnasa yayi nisa, sannan nazare jikina ahankali, na tashi. Toilet nashiga nayi brush sannan na fito nanufi kitchen. Karfe Tara nasafe harta wuce, abincin Karin kumallo nafara shiryamana.
Inagamawa nahau share_share da goge_goge. Se kusan 11 nagama. Dakinnasa nakoma harya tashi yana zaune yana latsa waya, hararar wasa ya wurgomun bayan ya amsa sallamar dana masa. "Yaya yanaga kana hararata?" Kin bani amsa yayi yakama hannuna kawai mukashiga toilet, harmukayi wankan bekulaniba ko wasan ruwan damuka sabayi yauba muyiba duk se naji babu dadi, se satar kallonsa nakeyi amma yaki kulani. Da muka gama shiryawa nadubesa nace, "abincinfa yayi ready tun dazu,naga kakoma ka zauna" "nakoshine?" ya bani amsa atakaice,Ni dariyama yabani yanda yake ta cukule fuska kamar wani yaro,gimtse dariyar tawa nayi nakarasa garesa na haye cinyarsa. marairaicewa nayi cikin shagwaba nace, "haba mijinah,wai menene kaketa fushi dani meyafaru?" banza yamun kamar badashi nakeba. Kwantar dakaina nayi akirjinsa na makalkaleshi ina masa kukan shagwaba,harshena nafito dashi ina lasar wuyansa,tare dakai hannu ina Sosa masa bayan kunnansa. Lumshe idonsa yayi jinyanayinsa yafara sauyawa, gashi zee se mutsu_mutsu take ajikinsa,tana kokarin zautar dashi. "Pls yaya kazo muje muyi break nifa inajin yunwa" nafadi haka ina bubbuga kirjinsa. bude idonsa yayi yana murmushi yace, "aikuma kinriga kinkawo kankai,muda mu karya senanda karfe 2" kokarin tashi nayi daga jikinsa amma yamaidoni,danne yayi yasakarmun nauyinsa. "Wash,yaya ruwan cikina dan Allah kadagani" "bazan dagakiba sekin fadamun dalilin dayasa kika tashi kika barni nikadai" cikin shagwaba nace, "to nifa barinka nayi kayi baccinka, nikuma kasan inada aiki dayawa gashi yau su yaya kabeer zasuzo" dagata yayi ya kwanta yadora akan cikinsa. "Gaskiya yaya nauyinka yayi yawa,karage cin abinci ko kuma kadinga exercise" nafadi haka inasauke numfashi. Hararata yayi yace, "tunda kinsamu nadagaki aidole kice haka" gwalo na masa ina sauka daga jikinsa. Shima mikewa yayi ya biyo bayana. Muna gama break din, nafara kokarin hadawa abokanansa girki da drinks. Bansamu kainaba se kusan la'asar, nikadaice gashi na tsiri musu abubuwa dayawa. Shikuma tunda yafita masallaci bedawoba. Wanka nashiga ina fitowa nabada sallah, saboda ankira. Cikin sauri_sauri na shirya saboda bansan suzo bangama shiryawaba,kayan na hau jera musu akan dinning, seda na tabbatar dana ajiye duk abunda zasu bukata sannan na koma daki, na kwanta cike da gajiya. Atare suka shigo gidan tare da dasu, kayaniyarsuce ta farkar dani daga baccin dayafara daukata. Shigowa dakina yayi da sallama,amsa masa nayi inatashi zaune. Hawowa gadon yayi yajanyoni jikinsa, "love bacci kike da la'asar dinnan" "banmasan yadaukeniba nayi matukar gajiyane shiyasa,sannu da zuwa." "Yawwa love,sannunki kema muntara miki gajiya ko?" "Haba mijinah,ai babu komai babu wata gajiya,kawai nidince saurin gajiya ne dani" "sorry,zomuje kugaisa dasu semudawo inmiki tausa." Hijab dina danayi sallah nadauka nazira muka fita falo. Cikin girmamawa nagaidasu se tsokatana sukeyi musamman Dr,kabeer, yaya kuma yanata taremun. Nidai murmushi kawai nakeyi. Daki na koma na basu guri domin suci abinci. Har kiran magriba sunanan, sema dasukayi sallah sukadawo sannan suka tafi. Kudi suka bani masu yawa suna samun albarka da santin abincina, kinkarba nayi sedakyar shima dan yaya yasaka bakine. Suna fita bajimawa, maman Rasheedah ta kirasa a waya sunzo gidan suna sama suna jiranshi. Bewani bata lokaci yatafi. Nidai bansan me suka tattaunaba, nagadai yadawo fuskarsa babu yabo babu fallasa........
Kwanci tashi babu wuya a gurin Allah,yaugashi harnayi wata daya da sati biyu a gidan aurena. Wanda nake alfahari dashi,dakuma mijinnawa. Soyayyar yaya da kaunarsa takara ninkuwa a zuciyata, nasaba dashi sosai jinake tamkar dashi nafara rayuwata. Duk ranar dabaya dakina dakyar nake iya bacci, saboda kewarsa,danma shukura tasani a groups dadama,kuma ana hira sosai susuke dan ragemun kewarsa.
A bangaren Rasheedah kuwa, ta canza halinta,saboda randa mahaifiyar ta tazo takoyama kissa, tare da zagon kasa dazata ringayiwa zee,tunda sunga asirinnasu yakici. Tashige jikin zee sosai,tanunamata yanzu tana sonta, wai da dinma sharrin shedanne. Zee bata kawo komai arantaba, ta karbeta hannu biyu,yanzu har zuwa part din juna suke susha hira. Dr,yasakkowa Rasheedah sun koma dai_dai yana iyakacin kokarinsa wajen ganin ya kwatanta adalci atsakaninsu,hankalinsa a kwance yake yanzu saboda matansa sunhada kansu. Amma dai gaskiya dabanbanci tsakanin zee da Rasheedah, ta bangaren tsafta da iya girki, da soyayya da kula dashi.duk zee tafi Rasheedah, amma dai itama Rasheedar tana iyakar kokarinta............
***************
Joeboy yasha jiki sosai,danhar abokanansa sunyi zaton bazetashiba,cikin ikon Allah kuma seyafara samun sauki. Amma duk jinyar dayasha zuwan taly befi ukuba dubashi, gashi San zee kamar kara masa akeyi acikin zuciyarsa,kuma yatabbata da itace bazata taba masa abunda taly tamasaba,duk halin dayake ciki zata kasance tare dashi. Ansallamosa a asibiti, amma doctor yadibi jininsa yace yadawo bayan 2 weeks yakarbi sakamako. Hajiya taly kuwa,tagama samun tarkonta dazata danawa zee, kuma tatabbata idan har zee tafada tarkonta se'auranta ya mutu. Tagama samun duk wani information akan zee,har gidan datake zaune tasani.
Yau yaya ba'awajena yakeba,Dama kwana bibbiyu yake mana,amma idan baya wajen dayarmu, dasafe zeleka yaga yamuka tashi, sekuma dare idan ze kwanta ze shigo yakara mana sallama. Yau dawani mugun ciwonkai natashi,tunda nayi sallar asuba,ga bacci inaji amma yahananiyi. Dakyar na iya tattare dakina, amma ko falo kasa sharewa nayi. Ina zaune agefen gado dafe dakaina yashigo cikin shirinsa nazuwa aiki, sallamar dayayima kasa amsa masa nayi saboda tsananin ciwon kai, zama yayi agefena yana tambayata lafiya, kaina kawai na nuna masa. "Subhanallah love, tunyaushe kan kemiki ciwo?" Yatambayeni yanakai hannunsa yadafa goshina. "Tunda asuba" "ayya sorry, gashinan kannaki dazafi kuwa,bari na kamaki sekisha magani ki kwanta" kamamun kanyayi ya kuma bani magani nasha nakwanta, Rasheedah yakira tazo part dinnawa, sanarmata yayi banajin dadi ta taimakamun da wasu ayyukan, ta nuna damuwarta afili tayitamun sannu. Ficewa yayi yacemun zekirani anjima yaji ya jikinnawa. Ita kuma takamamun gyaran gida, banmasan sanda tabar part dinba saboda baccin dayadaukeni. Banfarkaba sekusan azhar, alhamdulillah naji saukinkannawa sosai. Wanka nayi sannan nayi sallah, ita takawomun abinci alala tayi,ai kuwa naci sosai dukda alala bata dameniba amma tana kawomun naji yawuna ya tsinke, yaya yakirani yakai sau biyar kafin yamma,seda nace masa nifa na warke sannan na samu lafiya da kiran. Dakaina nayi girkin dare, tuwon shinkafa nayi miyar zogale, saboda sha'awar tuwon kawai nakeyi. Nasu daban nakwasa mata ita dashi, tunda yauma yana adakinta yake. Harsama nakaimata tanatamun sannu. Abun mamaki shima tuwon haka nazauna na nakeshi, inagamaci kuma se bacci. Koda Dr,yashigo gidan bacci yatarar tanayi, tashinta yahauyi saboda bayan magribane, ba'ason bacci lokacin, amma kota bude idonta seta koma. Haka yahakura ya kyaleta, yasanta da bacci amma kwana biyunnan baccinnata ya karu, kodayaushe bacci. Koda yadawo yimata sallamama bata tashiba. Wani tunani yadarsu aransa, anya kuwa hasashensa baze zama gaskiyaba, amma dai gobe ze gwadata yagani. Ficewa yayi bayan yakashe mata komai nakayan wuta,sannan yarufe mata kofa. Se cikin dare na farka,shima wata azababbiyar yunwace ta farkar dani. Dakyar na iya hada tea mekauri nasha,sannan naji nutsuwa,sallar isha'i dabanyiba nayi na koma baccina....
Washegari, Yakama Saturday, kuma yaune zamuje gidan umma. Murna kamarta kasheni, saboda yaune zanfara fita unguwa, dantunda na tare ko gidan mami banjeba se makota danashiga shima saudaya. Da wuri nagama komai nashirya,dukda yauma inajin bacci amma haka nadaure tunda inason fitar. Kafin 12 muntafi, a motama seda nayi bacci kafin muje gidan. Umma da hajiya kaka,sun mana tarba mekyau, rasa Inda zasu ajiyemu sukayi dan murna, akacikamu da kayan ciye_ciye. Nasha hira agurin hajiya kaka, tanata tambayata yaushe zani gida zatamun rakiya. Shukurama tazo munsha hira, amma zulaihat daga gaisuwa babu abunda yakara hadani da ita. Se bayan magriba yazo yadaukemu muka koma gida,har malam ma seda yadawo muka gaisa.