Sashe 37
Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abangaren Dr,Mahmud kuwa tun yanzu sunfara samun matsala da Rasheedah, domin Sam batason aiki se shegen son jiki da aikin danna waya. Gashi da safe setakai goma ko shadaya tana barci, sallar asubama dakyar yake tashinta tayi. Girki kam idantayishi babu kan gado, shiyasa kullum agidan mami yakecin abincin rana. Nasafe kuwa dakansa yake tafasa tea yasha da bread. Gashi Rasheedah batasan tattalin mijiba,balle riritashi. Hakadai yake hakuri saboda kar'ace yana babba shine yafara bada matsala ko kuma yafara kai korafi daga yin aurannasu.....
Abangaren taly da joeboy kam, tunsanda taly tayiwa joeboy bayanin abundake faruwa, tarasa kansa domin kusan haukacemata yayi, gaba daya ya susuce yadinga sumbatu shikadai,karshema ciwo ya kwanta yanzu haka yana gadon asibiti, wani abokinsane yake jinyarsa domin taly kam batashi takeba, ta bazama neman hanyar dazatabi wajen ganin ta kashewa zee aurenta......
Yau laraba,Wanda Yakama kwana 12 da daura aurenmu, yau Dr,bezoba saboda tun Monday ya koma aiki dama hutun 2 weeks akabasa, yayiwa Rasheedah daya, shine yakoma idan aka kawo zee seya karasa mata dayan. Gabadaya banajin dadin garin wani sukuku nake jina, saboda kewarsa. Gashi babu abokin hira, bayan nagama duk abunda nakene da yamma ina zaune a falo, jinnayi zaman ya isheni shine nadauki wayar mami nakira shukura nace dan Allah idan babu abunda takeyi tazo, dan rabona da ita tun ranar dinner.
Da sallama ta shigo falon, cikin fara'a na amsa mata. ringumeni tayi tana fadin, "I missed u my aunty zee" tureta nayi daga jikina nace, "bawani missing dina dakikayi,yaushe rabon danaganki a gidannan dakinyi missing dina aizakizo ki ganni, yanzumma danni nakirakine" "haba my aunt,karkice haka mana,wlh school ce duk ta boyeni,am sorry." "Tom shikenan nahakura ya gida yasu umma, da malam,da hajiya kakata?" "Duk sunanan klu, hajiya kam kullum setayi zancenki, wlh aunty zainab kinkara kyau,kina kallon midubi kuwa kinga yanda kika koma?" Murmushi nayi nace, "kai shukura badai zuzuta mutum ba" "Allah dagaske aunty zee, babu zancen zuga, ina su mamine?" "Mami suna daki suna hutawa dazunnan suka gama cin cin din gara, sunkwashi gajiya" "Ahhh, kice nazo adaidai zanci kayan gara" "zakici amma sedai idan zakiyi mana kwana 2 anan gidan, kinga ina tarewa seki tafi" "kai aunty zee, yanzu naga alama kinfara son yayana dai" dariya nayi saboda yanda tayi maganar taban dariya. "Banda abunki shukura, ai babu macen dazata ki yayanki, yakai kowacce mace ta soshi, kuma kinsan lokacin ina kan ganiyar rashin kunyata fada mukeyi dashi, a lokacin haushinsa nakeji sosai, Ashe shi sona yake, se jiya dana tambayesa ya akai abubuwa suka faru, shine yake bani labarin yanda abun yafaru." "Kaii,aunty zainab ya'akai kika iyayiwa yaya rashin kunya, shida yake da kwarjini.?" "Hmmm, shukura kenan ai lokacin ba'amin in kyale, duk da ni akaran kaina nasan inajin tsoronsa amma saboda taurin zuciya haka nake daurewa namasa"....labari na bawa shukura tundaga farkon ganina da Dr. Nakara dacewa, "Ashe haduwarmu alkhairi ce agareni, shiyasa bazan taba mantawa da Dr, kabeer ba. Saboda tasanadinsa komai ya faru." "Dama ai komai yanada sanadi, Allah dai yayi yaya mijinki ne." "Wlh fa, kinga shukura lallena yafara fita." "Nima nawa haka ai gwarama naki, kibari idan yagoge duka semuje asake miki wani, bari naje nagaida su mami" "toh shukura" hira sosai mukayi da shukura me cike da nishadi......
Yau ba dutyn safene dashiba, se wajen 12 ma yafita hospital. Hakan yasa seda yayi sallar magriba yadawo gida. Rasheedah tana falonta azaune tana sana'artata danna waya yashigo falon. Yanda yatafi yabarsa haka yadawo yasami falon, sema Karin tarkace daya gani. Tsaki yaja cikin bacin rai, ya lura yarinyarnan seya gyara mata zama babu abunda tasani akan zaman aure, shi soyayyarma datake ikirarin tana masa duk begantaba. Mace batasan cinkaba, ko ruwan wanka batasan tahada makaba, ga shegiyar kazanta. Kwafa yaja yayi hanyar dakinsa. Rasheedah dase lokacin datasan da shigowarsa ta mike tsaye, dan duk sallamar dayayi batajiba, ta dukufa adanna waya. Cikin sauri ta fara tafiya tasha gabansa, cikin rashin kunya tace, "yanzu fisabilillahi seyanzu zaka shigomun gida, tun rana, kaje kayi zamanka nasan ai gurin waccan.......wata uwar tsawa yadakamata wadda tasata yin baya da sauri,jikinta na kyarma dantasan halinsa bashi da kyau idan ransa ya baci. Babu dukan mace atsarinsa amma da yau, babu abunda zehanasa wanwanka mata mari, yana matsayin mijinta amma ba sannu da zuwa,balle yasa ran samun ruwan sanyi, se wani banzan korafi. Ga wani tashin tsami datakeyi,hakan yatabbatar masa ko wanka batayiba. Cike da kunar zuci yanufi dakinsa. Wanka yafarayi sannan ya nufi kitchen, babu wani Abu nanuna alamun anyi girki. Cike da takaici ya kunna gas, yatafasa ruwan zafi. A flaks yajuyesa yadawo dakinsa, har lokacin tana falo azaune, ya lura sakar mata fuskar dayakeyi shine raini zefara shiga tsakaninsu, dan haka ze koma mata ainihin true colour dinsa. Tea me kauri yahada yasha,saboda yanajin yunwa sosai, rabonsa da abinci tun Karin kumallon safe. Kwanciya yayi akan gado,kewar zee tacika masa zuciya jiyake tamkar yatafi gidan mami yaganta, amma bezejeba kodan yahuta da mitar mami. Wayarsace tafara ringing alamar kira, shareta yayi har kiran yakatse kara kira akayi, hannunsa yakai yadakko wayar seyaga Ashe shukura ce, rejecting yayi ya kirata. Cikin shagwaba zee tace, "shine Inata kiranka kaki dagawa ko?'' dasauri ya tashi zaune jin muryar wadda bezataba, wata nannauyar ajiyar zuciya yasauke, wadda harse da zee taji. "Am sorry *love* bansan kebace, yakike, dafatan dai kina lafiya?" Kukan shagwaba zee tasamasa tana cewa, "ni bana lafiya bacinma yau baka nemeniba, kama manta dani" lumshe idonsa yayi tare da lasar lips dinsa, wani bakon yanayine yaziyarceshi. Cikin muryasa da tafara canza yace, "sorry love yaunayi busy ne, amma idan kin yarda inzo yanzu zaki biyoni to, danbazanzo kinamun wannan shagwabar inkallekiba kawai" dariya zee tayi tace, "kasan mami bazata yardaba, kabari senan da wata shida semu tare." Waro ido yayi waje kamar tana kallonsa, nan da 6 months ai nayi ajiyar baby." Kawar da zancen zee tayi dafadin,dafatan dai kaci abinci dan'ancemun bakason cin abinci?" Murmushi yayi me sauti, aransa yace, "Allah sarki, ita dabata tare dashi amma tadamu dacin abincinsa, tabbas yasan zeji dadin zaman aure da zee, betaba tunanin samun kanta da wuri hakaba, yayi zaton se'ankai ruwa rana amm".... " yaya! Zee takatse masa tunanin dayake. "Na'am love" "naji kayi shiru, kodai auntynah ce tashigo, bari na barka haka seda safe, dama yanzu lokacintane" bata jira mezeceba ta kashe wayar. Murmushi kawai yayi, bayan yaji ta kashe wayar, jiyake tamkar su kwana suna waya,kokadan begaji dajin muryartaba, amma bayason ta fuskanci da matsala tsakaninsa da Rasheedah, da kiranta zeyi su raba dare suna waya....
Wani dadine da farin ciki mara misaltuwane ya lullubeni, saboda jin muryarsa danayi,kewarsa gaba daya taragu araina. Farin cikin danake ciki yakasa boyuwa. Shukura se tsokanata takeyi.
Washegari shukura tataimakamun muka hada kayana Tass, tun lokacin jikina yayi sanyi idannatuna barin gidan mami zanyi. A ranar Tun sassafe mama dijee ta wuce garinsu, bayan ta cikani da kayan mata na gyara da magunguna. Shatara ta arziki mami da kawu suka hada mata. Nikuwa godiya na mata sosai.
Ranar kam nasha abubuwa na Karin ni'ima haka mami tayita duramun, ga turaren tsugunno datake sani. Nikuwa yanzu tamkar banice *zee y'ar barikiba* me shegiyar jaraba da sha'awa, yanzu duk babu. Dadane aibazan iya watannin dayiba yanzu banyi sex ba. Seyanzu nagane duk abunda mutum yasa aransa shine yake faruwa dashi,yanzu dana cire abun araina, ko'ajikina. Da yamma shukura ta tafi gidansu. Nikam dauriya kawai nakeyi amma nikadai nasan yanda nakeji azuciyata. Gashi Dr, bekiraniba yau ko doriyarsa banjiba. Bacci dai kam yau, sedan ya iya satane kawai yasaceni. Yau tunda natashi da asuba, naketa matsar kwalla,amma banbari mami taganiba saboda nasan fada zatamun. Seda nagadai mami shirye_shiryen kaini kawai takeyi sannan nafara mata kuka. Ina zaune adakina bayan sallar azhar tashigo tana tambayata natabbata nagama hada komai nawa. Banbata amsaba, se kuka kawai nasa mata. Cikin matukar sanyin jiki mami ta janyota jikinta ta rungume, yaukam bazata hana zee kukaba ita kanta dauriya kawai takeyi, amma jiya dakyar ta iya bacci. Zee bakaramin debe mata kewa takeba, kuma gashi Allah yadoramata kaunarta, yarinyar tashiga ranta. Kodan saukin halinta,gata da biyayya tunda suke tare bata taba mata musuba, komai tace mata tayi ba musu takeyi. Dakyar ta samu ta rarrashi zee, harta danci abinci kadan. Bayan sallar magriba mami da kawu zasu mika zee gidanta. Misalin karfe biyar da rabi na yamma, mami ta hada mata runwa, Wanda yaji turarukan wanka dazasu zauna ajikinta. Tana fitowa mami ta kara mata da turaren jiki na wuta, nanfa dakin yagauraye da dadin kamshi. Yau mami dakanta tashirya zee wadda keta aikin matsar kwalla. Wata atamfa super me kyau dinki Riga da zani tasaka, sekuma lifaya da mami tanada mata. Babu kwalliyar komai a fuskarta, tadai shafa powder da lipstick. Se wankan turare da mami ta mata, daga na fesawa zuwa su humra. Sallar magriba. Na tayar bayan mami tagama shiryani, itama ta fice dakinta domin yin sallar. Tunda na idar da sallar,naketa kuka, kuka nakeyi sosai, yau zanbar mamita, matar dana bata wani babban matsayi arayuwata, ahalin yanzu banida kamarta.
Dawowa mami tayi dakin, batacemun komaiba tafara dibar kayana dana hada tana mikawa direbanta falo yana kaiwa mota. Dama tunda rana wasu kannenta (cousins sister's dinta) sukayi gaba da kayan lefena da garata. Saboda zasuje gidan sukara shareshi da gyara shi. Seda tagama kwasar kayan Tass, sannan tacemun inzo falo kawu nasan magana dani. Mikewa nayi nabi bayanta. Nasiha sosai kawu yamun akan zaman aure. Cikin kuka namasa godiya. Mami kam takasa magana,itama yanzu datagadai dagaske zee din tafiya zatayi. Daga falon ko daki bankomaba mami ta kama hannuna muka nufi mota. Baya muka shiga, drivern mamine yake tukamu se kawu a kujerar me zaman banza. Tunda muka shiga motar na rukunkume mami Inata kuka kasa_kasa. Itama mami kukan zuci kawai takeyi.....
Hajiya Rasheedah yau tun safe kawayenta sukazo, anci kwalliya ankame akan kujera wai ita nan uwargida za'akawo mata amarya,tayi zaton irin kawo amaryannan za'ayi da jama'a dayawa, ita ko mami tace tunda duk anje anga gida kuma zuwanme za'akumayi,gwara kawai sukaita sukadai.