Sashe 38
Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tunda motarmu tayi parking acikin gidan, nakara tsananta kukana, mami bata hananiba, kama hannuna kawai tayi muka fito daga motar tana fadin na fito da Bismillah. Part dayane gidan, amma matattakalar bene ba'a cikin falon kasa takeba. Koface zaka shigeta, sekaga matattakalar benen daga damanka, shikuma kofar part din zee yana kallonka idan kashiga. Nanma addu'a mami ta umarceni nayi tare da shiga part dina da kafar dama.........✍️
*BY*
*zeey kumurya & real farhana*
.........Kamshine kawai yake tashi a falon me dadin gaske,bayan mami ta bude mana munshiga. mami narike da hannuna har dakina, akan gado mami ta zaunar dani, nasiha ta shigamun me ratsa zuciya akan zamantakewar aure. tayi kusan awa daya, sannan tatafi ta barni Inata faman kuka. Itama mami seda tayi kuka a mota, saboda rabuwa da zee.......
Yau Dr, tunda yatashi da tsanananin farin ciki yatashi, Wanda seda Rasheedah tagane. Domin duk fushin dayakeyi da ita sakkowa yayi ya nuna mata kulawa, tamkar babu komai atsakaninsu. Se bayan la'asarma ya fice daga gidan. Yana idar da sallar isha'i ya biya yasiyowa zee kazar amarci dasu yoghurt, itada Rasheedah....
Hakura nayi da kukan natashi natada sallah Dama da alwalata, ina idarwa na koma kan gado na kwanta saboda ciwon dakaina yakemun. Rasheedah tanata jiran akawo mata amarya gurinta kamar yadda akeyi amma taji shiru, ganin har karfe 8, ta wuce. lekawa tayi ta windonta daidai lokacin motarsu mami kuma tafice daga gidan. Cikin mamaki takewa kawayenta bayanin ai har ankawota gasunanma zasu koma. Badan sunso hakaba suka fara dibar jakankunansu zasu tafi, tsabar bakin ciki Rasheedah kasa magana tayi, taci burin akawo mata zee ta zuba rashin mutunci amma babu komai zasu hadu ne.
Beshigo gidanba se karfe Tara da mintuna, direct part din Rasheedah yafara nufa, bata falo knocking kofar bedroom dinta yahauyi amma tanajinshi taki budewa, saboda wani haushi da bakin ciki da tsananin kishi ya cushe mata zuciya,jitake idan taganshi zata iya kasheshi saboda kishi.
A tunaninshi tayi bacci, kitchen ya nufa Ya'ajiyemata kayan daya shigo mata dashi itama kamar na zee,sannan yabar part dinnata. Zee har bacci yafara daukarta bata saniba yashigo dakin, sallama yayi yaji shiru, kara sallamar yayi akaro na biyu tare da dan daga murya, firgigit na fark daga gyangyadin danakeyi, tashi nayi zaune ina masa sannu da zuwa, idona cike da bacci. Tsayawa yayi yana kallonta yana sakin murmushi,tamasa kyau bakanba, seyaga ta canza masa. Lifayata na janyo narufe fuskata ganin kallonnasa yaki karewa. Murmushi yayi ya ajiye ledar hannunsa, kusa da ita yaje yazauna. Hannunsa yasa yadage lufayar daga fuskata, yana fadin, "wayafada miki amarya tana boyewa angonta fuska, ai kawai ki budemun na kalleki son raina, kodan irin wannan kyawun dakika kara." Murmusawa nayi kaina nakasa, nakasa hada ido dashi kunyarsa nakeji, yanda naga yana rawar kafa akaina gashi kuma bani da martabar da kowacce diya mace takeso takai gidan mijinta, hawaye ya ziraromun daga cikin idona,bantaba jin danasani da tarin nadama irinta yauba, akan karuwancin danayi. Matsowa yayi daf dani, yasa hannu yana sharemun hawayenah. "Meyasa kike kuka bakya sonane?" Ya tambayeni cikin wata kasalalliyar murya. Girgiza masa kai kawai nayi alamun a'a. "Mamiko?" Daga masa kai kawai nayi danbansan mezance masaba. Rungumeni yayi tsam ajikinsa yana yana shafa bayana, yana radamun, dadadan kalaman soyayya masu tsuma zuciya, lumshe idona nayi Ina shakar kamshinsa, har bacci_ bacci yafara daukata. Girgizani yahauyi "sarkin bacci harkin fara ko?" Sauka nayi daga jikinsa bance masa komaiba, nafara kokarin kwanciya saboda baccin dake kaina. "Kitashi muyi sallah babacci zaki komaba" "nayi sallahta fa tundazu" nafada cikin muryar bacci. "Kidai tashi kiyo alwala sallah zamuyi" yafadi hakan yana mikewa. Dukda baccin dake cina haka na wartsake nashiga toilet bayan ya fita. Alwalar na dauro nadawo falo, ina gyara nadin lufayata. Nayi kusan 6 minutes a zaune kafin yadawo dakin da dadduma a hannunsa, shimfida mana yayi yajamu sallar. Kamar na Rasheedah haka yayita rattabo musu addu'o'i bayan sun idar. Kama kanta yayi yamata addu'a, abunda beyi zatoba seyaga itama takama kansa ta masa, batare daya umarcetaba. Tambayoyi yashiga yimata akan addininta, kowacce tambaya tana bashi amsa daidai iliminta, ganin yanda taketa zuba hamma hakan yasa yajanyo kazar dayazo da ita, yafara bata. Kinkarba tayi wai ita ta koshi. Seda yamata Jan ido sannan yasamu taci kadan, dayatakuramata ta kara seta fara masa kakarin amai dole ya hakura ya kyaleta. Tattara kayan yayi ya fice daga dakin. Yana ficewa na mike na kulle kofar dakin, lufayar jikina kawai na ware na kwanta bayan nakashe light din dakin, harna kwanta naji natakura, seda na tashi nacire bra din jikina sannan najini sakat, addu'ar bacci nayi cikin mintuna kadan bacci yayi awon gaba dani....
Kitchen yakai kayan, yadawo dakinnata ya taba kofar yajita arufe, murmushi yayi kawai yakoma dakin dayake matsayin nasa. Toilet yashiga ya watsa ruwa, kayan baccinsa masu taushi yasanya kasancewar garin da dansanyi. System dinsa ya dakko yafara duba Abu, kafin anjima yajega amaryarsa...
Rasheedah tanajin yadena buga kofar taja dogon tsaki, fitowa tayi ta kulle kofar part dinta, danma karya dawo mata. Kitchen ta nufa domin samarwa cikinta abunda zataci danbakaramar yunwa takejiba, shegen kishinta yasa yau ko wani abincin kirki bataciba. kazar daya ajiyemata acikin freezer ta gani, dasauri ta dakkota ta bajeta akan plate, ko falo bata koma tafara ci dasauri _dasauri cikin tsananin zulama. Seda taci tayi hani'an ta kora da yoghurt dinta sannan ta koma daki, wayarta tadauka tafara chatting, tamkar jiranta sukeyi a group kawayenta suka fara shawara akan cin mutuncin dazatayiwa zee, munanan shawarwari kawai suke bata ita kuma tahau tayi daram,tare da kudirin zata fara aiwatarwa tundaga gobe.......
Se da 12 ta wuce yakashe system din yanufi dakin zee, extra key yasa ya bude dakin, light ya kunna haske ya gauraye dakin, tsayawa yayi yana kallonta yanda take baccinta hankali kwance shikuma ta hanashi baccin,datunaninta. Sif dinta yabude yadakko musu bargo, sedayakashe light din sannan yahau gadon ya kwanta, lulluba musu bargo yayi yajanyota jikinsa yarungume. Atare suka sauke ajiyar zuciya, kara kankameshi tayi taci gaba da baccinta. Shima lumshe idonsa yayi yana shakar kamshin gashinta. Duk yanda yaso yayi bacci ya kyaleta amma yakasa, kamshin jikinta gaba daya ya fara hargitsamasa lissafi. Yaso yadaga mata kafa adaren yau,saboda yanda yaga tanajin bacci, ga kukan datasha yasan dole kanta yayi ciwo, mantawama yayi bebata maganiba. Ahankali yakai hannunsa yafara shafa sumar kanta,zuwa fuskarta,yana lumshe idanuwa. Tunyana shafata kadan_kadan harya fara romance dinta dasauri_dasauri, azafafe yake kaimata kiss ta ko'ina ajikinta. Cikin baccina naji ana yamutsani, cikin matukar tsoro nabude idona ina kokarin tashi zaune, zuciyata nabugawa da sauri_dasauri. Kara janyoni yayi jikinsa cikin wata irin murya yace mun. "Love, menene?" Ajiyar zuciya nasauke jin muryarsa dakuma kamshinsa. Janye jikina nayi daga nasa, cikin shagwaba nace, "dan Allah yaya ka kyaleni bacci nakeji, waibama kowa da dakinsaba kakoma dakinka pls" be iya cemata komaiba saboda yanayin dayake ciki, janyota jikinsa kawai yayi, zanyi magana ya hanani ta hanyar hade bakinmu yashiga tsotsar lips dina, duk yanda naso kwace kaina amma nakasa, sarrafani kawai yakeyi cikin fitar hayyaci, tabbas mazama suna suka Tara domin komai nashi yanayinshine cikin nutsuwa iya sarrafa mace, bankara tsinkewa da lamarinsaba seda naji yana karanto addu'ar saduwa da iyali. Dukda wannanne karo na ba'adadi arayuwata danayi sex,amma seda naji azaba bakanba, domin dakyarma yasamu yashigeni, kuka kam nayishi sosai. Abangaren Dr, kuwa bemasan inda kansa yakeba zeensa takaisa wata duniyar daban,me wuyar fassaruwa. Sekusan karfe 3,nadare yasarara mata. Rungumeta yayi tsam ajikinsa yana kwarara mata albarka da tarin godiya, tabbas yayarda mata suna suka tara, ko'a first night dinsu da Rasheedah,beji makamancin abunda yajiba yau daga gurin zee, love dintasa karshece adadi. Daukarta yayi cak har toilet, dakansa yagasata domin yasan taci azaba,shikansa yasan bemata zuwan wasaba. Itadai zee ko kallonsa takasayi, idanunta arufe, ahaka yataimaka mata tayi wanka shima yayi. Tsane kanta kawai tayi tafada gado, don bakaramin bacci takejiba ga tarin gajiyar daya karamata. Shikuwa be koma bacciba, alwala yadauro yatada sallah, yafara jero nafilfili, har aka fara kiran sallar asuba, seda yadauro alwalar zuwa masallaci sannan yatashi zee, tana idar da sallar kuwa takara komawa bacci,shima yanadawowa yahaye gadon,janyota yayi jikinsa sukacigaba da baccinsu,farin cikin da Dr,yakeji yau baze misaltuba......