Sashe 48
Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Mami na zaune a falo yashigo da sallamarsa,amsa masa tayi ya nemi guri ya zauna,bayan sun gaisa mami tace, "Mahmud tun jiya dakabar gidannan naketa trying number zee amma akashe,nasan kaima kakikkirata,abunda nakeso dakai shine kakwantar da hankalinka insha Allahu,zainab tana hannu nagari,kuma babu abunda ze sameta da yardar Alllah.dasauri yadago yana duban mami yace, "mami tayaya zan hankalina ze kwanta,alhalin Matata da dankaramin ciki,bansan halin dasuke cikiba,kuma bansan inda sukeba.?" "Jikina yana bani zainab taje gidan iyayentane,kokamanta yanda tatada hankalinta akan zuwa gidan kafin tariyarta." Cikin zakuwa Dr,yace "to inane gidan nasu mami?" "Nima bansaniba." mami tafadi haka fuskarta babu alamar wasa. Kallon mami yake cike da mamaki,yanzu duk tsawon zamandatayi agidan mami amma tace batasan gidansuba,tokenan zee bata fada musu asalintaba, tabbas yayi kuskure daya auri zee batare da sanin komainataba,idonsa yarufe a soyayyarta,koda wasa betaba tambayarta wani avu daya dangancetaba,itama kuma bata taba fada masaba,koda sunan garinsu kuwa. Amma kuma da malam yace,baze auri zeeba se'angano asalinta, amma kuma daga baya seyaji bekara tada zancenba,bekuma san dalikiba. taune lips dinsa yayi cikin takaici,amma yakasa cewa komai. Kawar dakai mami tayi daga kallonsa,tausayinsane ya zirga mata amma duk da haka bazata fada masa garinsu zeeba,harse gaskiya ta bayyana. Tafison kafin zee tadawo seya gaskiya ta bayyana. "Kayi hakuri Mahmud, damuwa ba itace mafitaba addu'a kawai zamu dage da ita, kuma Dan Allah karka sanar da su aunty Fatima da hajiya,abunda kefaruwa,tada hankalinsu zasuyi musammanma hajiya. Malam ma zanje nasamesa anjima mu kara tattaunawa akan maganar,ajiyanma nasanar da kawunku shima yace, ze tayamu binkice iya iyawarsa." Cikin sanyin murya yace, "shikenan mami insha Allahu yanda kikace haka za'ayi nagode sosai mamina" "babu komai dana, burina kawai kadena damuwarnan,dandaga jiya zuwa yau harka fada,insha Allahu zamu gano inda take da yardar Allah,kaje kacigaba da addu'a kawai" gyadawa mami kai kawai yayi ya mike jiki asanyaye namata sallama yafice. Da kallon tausayi mami ta bishi harya bacewa ganinta. Shikuwa Dr,yana Shiga motarsa yakira Dr,kabeer,ko bari sugaisa beyiba yace, "pls k.b Dan Allah kasan inane garinsu zainab.?" "Zainab kuma," Dr kabeer ya furta cikin mamaki. "Ehhh,zainab matata" "amma Dr, meyafaru kake tambayata garinsu, wlh bansan inaneba,danni bamu taba zancen garinsu da itaba,katambayeta mana,kaidama can bakasan garinsuba kana matsayin mijinta" wani gwauron numfashi Dr yaja yace, "bazakaganeba k.b zancen bana Waya bane,idan munhadu anjima zanmaka bayani." Bejira me Dr,kabeer zeceba yakashe wayarsa. Yamarasa yazeyi akan wannan al'amari. Kiran Wayane yashigo wayarsa,dubawa yayi yaga rasheedah ce,bebi takan kiranba yakunna motarsa,megadi ya bude masa kofa,yafice daga gidan mami.............
*BAYAN SATI 'DAYA DA KWANAKI*
Rasheedah kam barin zee gidan Dr,seyazomata da wani salo Mara dadi,domin kwata_kwata tadena ganin walwalarsa,idanyafice tunsafe bata kara ganinsa se dare,tsakaninta dashi idan ta gaisheshi ya amsa,wataranma bata ganinshi a part din zee yake kwana,saboda yanzu tadawo da kazantarta. Abangaren Dr,kuwa duk inda yake tunanin zega zee,yaje amma ba'a daceba,hankakinsa atashe yake,danma shi mutum ne me baiwar jure damuwa. Yana kokarin boye damuwar dake nukurkusarsa arai,amma duk da haka,kana ganinsa zakaga yarame, yakoma ainihin muskilinsa,fuskarsa a kwanakinnan babu fara'a kokadan,ahade take kodayaushe. Dan ma mami kullum cikin kwantar masa da hankali take.Addu'a kawai yakeyi,Allah yakaremasa zee da abunda kecikinta aduk inda take. Lokuta dadama adakin zee yake kwana,rungume da kayanta yana shakar kamshinta,kwanakinnan jinsu yake tamkar shekaru,sukayi basa tare. Kuma haryanzu babu Wanda yasan abunda ke faruwa agidansu se malam,shikuma mami kafa_kafa tataka taje har gida tasami malam ta rokesa karya sanarwada kowa,yatayasu da addu'a kawai. Ko Rasheedah Dr, befadawaba,dukkuwa da nacin tambayar datake masa ina zee tatafi,mekuma ke damunsa amma yaki ce mata komai.Dr,kabeer kawai yafadawa shima befada masa ainihin abunda yahadasuba,yadai cemasa sunsamu sabanine shikuma cikin bacin rai ya koreta,tare da Dr kabeer dinma suketa faman nemannata. Maman Rasheedah tayi yunkurin fallasa abun,amma Rasheedah ta hanata,domin idan ta fada Dr,zeje a ina taji,daganan ze gane dasa hannunsu se asirinsu yatonu,badan maman Rasheedah tasoba tarufe abun.
Yau Monday,tunsafe joeboy ya shirya yaje asibiti karbar result dinsa na gwajin da'aka masa. Dayaje asibitin yatarar da Dr din daze bashi,bezoba zama yayi a reception yana jiransa. Jikinnasa kam yayi sauki sosai,yawarke garau dashi,amma tunda yabaro asibiti daga kwanciyar yayi,benemi talyba,itama bata nemeshiba. Gidan datake zaunema,duk da nasane amma ko tunkararsa beyiba,yagane taly badan Allah takesonshiba,shiyasa yayiwa kansa alkawarin ya barta kenan har'abada.....
Taly,tabi duk hanyar dazatabi domin ganin tasamu koda number Dr,ne amma Abu yagagara,yanke shawara kawai tayi zata kira Rasheedah tamata wayo tace taturamata. Datana da number Dr,tun time din data dauka a wayar zee,amma yanzu tanemata ta rasa,Dama ta canza waya,shiyasa ta kyautata zaton kotana tsohuwar wayartane. Number Dr,kabeer ma ta duba taga bata da ita,data kirashi tace yaturo mata. Gashi batason Dr,yagane ita tatona asirinsu amma da har asibiti zataje ta samesa.
Yau Dr,befita da wuriba yana dakinsa na part din Rasheedah, yana duba abubuwa,a laptop. Sewajen takwas da Rabima ya shiga wanka. Rasheedah tana cikin baccinta taji kiran waya,sharewa tayi tacigaba da baccinta,kirannata akacigaba dayi,cikin takaici tatashi da nufin ta katse kiran amma setaga talyce, dagawa tayi cikin muryar bacci tace, "hello" daga daya bangaren taly tace, "am sorry idan nakatse miki bacci,ykk" "Haba bakomai ai,ina lafiya dafatan kema haka" Rasheedah ta fadi haka tana sakkowa daga kan gadonta. "Lafiya kalau nake,Dama kiranki nayi kituromun da number Dr,inason zanje asibiti ne gurinsa" tsayawa Rasheedah tayi cak, tafasa karasa shiga toilet din datake kokarin shiga,tace, "wanne Dr,kuma badai mijinaba gaskiya, danbazan iya tura miki numbersaba" "Haba Rasheedah, banajin dadine,natashi da ciwon marane, kuma bansan bin layin asibiti,nafison ina zuwa nakirashi seya dubani" Rasheedah sarkin kishi,kicin kicin tayi da fuskarta tamkar taly nagabanta tace, "Allah yasawake, amma gaskiya sedai ki nemi wani likitan,amma bazan iya baki number mijinaba,yanda baki da amanarnan inje kikaini ki baroni haka kawai" danne bacinran dayafara tasowa taly aranta,tayi tace, "banganeba mekike nufi dabani da amana Rasheedah, meyakawo kuma zancen amana,? Dubanifa kawai zeyi bafa wani Abu zemunba" "Eh mana,ko kina da amanarne, dakina da ita Aida bakici amanar aminiyarkiba,kodayake aidama haka halin karuwai yake,bakuda alkawari nasani ko kimun halin naku na rashin.... Ran taly yagama baci,dama ita saurin fushi gareta,cikin masifa takatse rasheedah da fadin, "kinga Rasheedah ya isheki haka, yaza'ai daga nakiraki kiban number sekifara, fadamun maganganu,danma na taimakeki na.....
"Babu wani taimakona da kikayi" rasheedah ta katseta cikin karaji da fada,wani murmushi taly tace, "abun hardasu tsawa,lallai kinnunamun keba yarhalak bace,amma kamar yadda kikace karuwa bata da amana,zannuna miki rashin amanartamu,kitanadi mezakicewa mijinnaki alokacin dayazo tuhumarki,akan makircin dakika kullawa zee, domin zansanar masane da kaina,duk abunda muka aikata" wata dariya rasheedah ta kece da ita,daidai lokacin Dr,Mahmud yakaraso kofar dakinnata danyayi mata sallama,tsayawa yayi cike da mamakin dariyar me takeyi kuma da safiyar. Cikin daga murya kamar me fada yaji ta fara magana bayan ta gama dariyartata, "Toseme idan kinfada masa,kema bakyaleki zeyiba,gwarama ni matarsace kuma yar'uwarsa, zerangwantamun,kekuma na tabbata yaya Mahmud beze kyalekiba,danke kikawo masa kwarto yashigo har gida, har dakin baccin matarsa,seyafi jin takaicinki akaina,nikuwa aikina kawai,bude masa kofar gida da kuma masa jagora zuwa dakin zee danayi, sekayan dana watsar a toilet nakuma........✍️
..........cikin faduwar gaba Dr,yabar bakin kofar ya koma kan kujera yazauna dabas,saboda juwar dayaji tana kwasarsa batare daya karasa jin zancen rasheedanba,innalillahiwa'inna ilaihirraji'un yashiga maimaitawa afili hannunsa dafe da kansa,me kunnuwansa suke jiye masa,Rasheedah da watane suka hada baki,suka kullawa zee sharri kokuma me?,wacece watan?......