Sashe 15
Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Zee ce zaune a falonta tana latsa wayarta,number taly ta lalubu ta danna mata kira.ringin uku taly ta Daga."hello taly."na'am uwar dakina dafatan kina lafiya. "Lpy klu,taly yanzu kinsamu duniya ko nemanama bakyayi. Dariya taly tayi tace" haba my zee har akwai duniyar dazan samu wadda zatasa inmanta dake,ai babu ita idanma da akwaita to bazatayi dadiba."hmmm taly kenan gashinan na gani yaushe rabon daki lekoni. "Bahaka bane my zee,kwana 2 ne kodayaushe ina tare da my baby,shiyasa kikajini shiru amma,dama inason zuwa na miki sallama,saboda Gobe ko jibi zankoma Niger. " Niger kuma taly wai me kikeyine a Niger dinnan. Zee ta tambayeta cike da mamaki,domini, naji Sam zuwa Niger dinnan be kwanta mataba. _aidama baze kwanta mikiba tunda ina shirin kawo karshenki acan,dan uwarki_ taly ta fadi hakan a zuciyarta, amma a fili sai tace" babu abunda nakeyi kawai harkace take kaini.tabe baki zee tayi tare da fadin,toh,yanzu yaushe zaki shigo. "anjima kadan yanzu ina tare da my baby ne, "ohk sekinzo kigaidamun dashi. " ohk bye tawan.
Zee ta kashe wayarta,tana cigaba da latsawa. message ne yashigo wayarta ta,wata bakuwar number ta gani.shiga tayi setaga message din da'aka mata da number ba guda daya bane fara karantawa tayi kamar haka; _*Tundaga ranar Dana fara ganinki,zuciyata ta kamu da sonki,sonki yana azabtar da zuciyata,sonki ya gama jikina gabada,bazan iya rayuwa babu keba,my princess!!*_ message na farko kenan,na biyun ta shiga shima ta fara karantawa. _*aduk lokacin da kika kasance da wanina,inaji ajikina tamkar ana watsamun garwashi,inajin wani azababben kishinki,dan haka nake umartarki,daki dena bari wani yana shigarmun gonata,domin kedin tawace ni kadai,umarni nake baki barokonki nakeba*_ kutmar uba,zee ta furta tana bata fuska,wanene wannan kuma daze dinga mata magana agadarance.shiyasan wace ita,a inama yasamu numberta,dahar yake turo mata da wadannan shirmennasa,bata dame bata amsar wadannan tambayoyin. Message din karshe ta shiga Wanda shine Wanda aka turo mata yanzu. _*inason mutum mejin magana,da'alama zamu shirya dake,domin kwana 2 banji wannan azababben kishinnakiba,Wanda yake tafarfasamun zuciya,hakan na nufin kinbi umarnina kenan,kici gaba da killacemun kanki inanan zuwa gareki nanbada jimawaba. MY PRINCESS!!*_
wani wawan tsaki taja,koma wanne banzanne shiyasani domin ita dai bata da lokacinsa,Abu daya yaja hankalinta agabadayan message dinnasa,sunan dayake kiranta dashi.shine sunan da mahaifinta yake kirantadashi lumshe ido tayi tana tuno rayuwarta da mahaifanta........
Gaishesu yayi daya bayan daya,bayan ya shiga falon."Hajiya gani naji ance kina kirana.ya fadi hakan yana duban ta,zuciyarsa na dan bugawa,domin yasan tatsuniyar gizo bata wuce ta koki. "Eh,Mahmud kiranka nayi muji ina maganar auran ka ta kwana. "Aurena kuma hajiya,ni! dama munyi wata maganar aurene? "Bamuyi maganar aure da kai ba,amma yanzu gaskiya munkai karshe,dominni nagaji da zamanka ahaka ba aure,dan haka tunda mahaifiyarka tace" ta maka mata to zaku daidaitane kawai musa lokaci ayi biki. Da sauri ya dago ya kalli hajiya,zeyi magana malam ya katsesa. "Abunda hajiya ta fada gaskiyane Mahmud,kayi girman daya kamata ace ka'ajiye iyali,saboda zaman haka bashi da amfani gaskiya,dan haka kanason ita Rashidan kobaka sonta,idon umma kur akansa,tana jiran taji amsar daze bayar.yana dagowa suka hada ido,shiru yayi kawai ganin kallon datake jifansa dashi,ya maida kansa kasa. Fahimtar hakan yasa malam yace" kada kayi tunanin komai kafadi abunda yake ranka kawai,kai zaka zauna da matarka,bamu zamu zauna maka da itaba,saboda haka karka cuci kanka. Ahankali yadago yana duban abbannasa, "Abba gaskiya bana sonta. " to wa kakeso kafada mana wadda kakeso. Malam ya tambayesa da sauri. tayaya ze iya duban iyayensa yace musu karuwa yakeso, kai baze iyaba,musamman ga hajiya a gurin,yau seta tara masa jama'a kamar yayi kisan kai,abunma da baze yiyuba kenan. "Abba bani da wacca nakeso.ya furta hakan,ahankali. umma zatayi magana malam yadaga mata hannu, hakan yasa ta hadiye maganarta. Kallon Mahmud yayi fuskarsa babu alamun wasa.yace. "toh shikenan Mahmud kaje na baka nanda sati biyu,kanemo wadda kakeso, idan baka nemo wadda kakesoba zan aura maka ko wacece.tashi kaje Allah yayi maka albarka. "Amma Abba sati biyu kamar yayi kusa. Ba shawararka na nemaba,umarni nake baka.
Jikinsa asanyaye,ya fito Daga dakin,shukura tana falon kasa a zaune. tana kallonsa.taga ya fito cikin tsananin damuwa,tausayinsane me tsanani ya kamata.kitchen ta nufa ta bude fridge ta dakko ruwan faro,me sanyi ta dora akan plate da karamin Kofi guda daya. Zarya kawai yakeyi adakinnasa,yana kaiwa da komowa.tura kofar dakin tayi ahankali.ajiye masa ruwan tayi agabansa. Dubansa tayi tace "yaya kasha ruwa insha Allah zakaji sanyi aranka.zama yayi abakin gado.ta tsiyaya masa ruwan a cup din ta mika masa.Bismillah yayi,ya shanye ruwan Tass.kofin ya miko mata." Yaya inkara maka. Girgiza mata kai kawai yayi.ahankali ya motsa labbansa,yace"nagode sosai kanwata,naji dadi sosai danasha ruwan.zuciyata tayi sanyi. "Alhamdulillah yaya haka akeso,plate ta dauka ta fice ya bita da kallo,cike da kauna.
Ummace ta dubi malam ranta a bace tace" haba malam,yazaka yanke wannan hukuncin kasanfa yaronnan ko shekarar ka bashi ba nemowa zeyiba,ga yarinya agida kuma 'yar uwarsa amma... "Kinga Fatima bazanyiwa dan Dana Haifa auran doleba,domin ma'aiki S.AW.yay hani da haka,koda ga 'ya mace,balle gashi 'da namiji.dan haka kibari muga nanda sati biyun yazo.mikewa tayi ranta a matukar bace ta nufi dakinta. Tabe baki hajiya kaka tayi" dan yaki 'yar 'yar uwarki seme,nidai baza'ayiwa jikana auran doleba. ehe!.....
Talyce,ta dauki jakarta, bayan ta gama shirinta tana duban joeboy. Tace"hearty gidan mutuniyarfa zani,kasaukeni mana. Murmushi joeboy yayi yace"hmm taly kenan kinason yau zee ta konemu kenan.shagwabe fuska tayi gaskiya nidai kai zaka kaini,saboda bangaji da ganinkaba. Matsowa yayi kusa da ita,tare da janyota jikinsa,kiyi hakuri my taly,zandai saukeki a gida,Amma tunda kina da mota seki karasa gidan zee da kanki.kwace jikinta tayi,tana babbata rai ta nufi hanyar fita. Da sauri yasha gabanta."haba tawan saki ran mana,kinsan banason fushinki,muje to se'in saukeki. Murmushi taly ta saki yawwa my dear kokaifa,nagode shiyasa nake kara sonka. Hannunta ya kama suka fice Daga dakin hotel din.
A parking space yayi parking, duban taly yayi bayan ya kashe mortar,"toh my taly,gashi na kawoki seki sauka ki shiga ciki kafin zee tafito,domin tana jin karar motata zata iya fitowa tarata.turo baki taly tayi tace"aidama nasan kafi sonta,har koratama kakeyi akanta,shikenan se anjima.ta kama murfin motar zata bude. Hannunta ya rike,yana jifanta da wani fitinannan kallo. "Sorry my taly,kidena fadar haka.kinsanfa ina tsananin sonki." Shikenan hearty kasan banason nayi nesa dakai kokadan. "Nima haka my taly.matsowa tayi jikinsa,tasa hannu tana masa tafiyar tsutsa,Daga wuyansa zuwa bayan kunnansa,cikin wani irin salo.tsigar jikinsane ta fara tashi,lumtse ido yayi yana karbar sakonta. Jikinsa ta fada gaba daya,ta kama lips dinsa tafara tsotsa. Kokarin kwace bakinsa yakeyi saboda inda suke.amma taly ta kanainayeshi se shafesa takeyi tana goga masa nonuwanta a kirji. Gashin jikinsane yafara mimmikewa,idonsa harya fara canza kala,saboda jaraba,kamar ba dazu suka gama kwakule junaba.martani yafara maida mata,shafata ya farayi shima,nononta ya fito dashi Daga cikin Riga yafara shafa mata.yana cigaba da kissing dinta. Hannunta Tasa tana ya mutsa sumar kansa,tana kara tura masa non uwanta.Romance din juna sukeyi sosai,gaba daya sunmanta a inda suke,dadinsu kawai sukeji.
Zee da kusan minti goma da suka wuce,taji karar motar joeboy amma haryanzu shiru be shigoba.lekowa tayi ta window taga ko tsayawa yayi da megani.amma kuma bata hangoshiba.meyakine acikin motar kuma,haryanzu. Ko fita yayi ne? tatambayi kanta,amma dai bari taje ta gani koyana cikin motar.kofar falonta ta bude ta nufi gun motartasa.........
*By*
*zee kumurya & real farhana*
_*ZEE 'YAR BARIKI*_
*FARIN JINI WRITERS ASSO....📚*
*81_85*
*Bismillahirrahmanirrahim*
..............Tana fitowa taji gabanta yayanke ya fadi,zuciyarta taji ta buga da karfi,kanta yamata wata muguwar sarawa,runtse idonta tayi,tare da dafe kanta.jitayi kafarta ta mata nauyi,taji duniyar tana juya mata,duhu ta gani ya mamaye ganinta,wata kara tasaki wadda ta amsa kuwwa agabadayan gidan,tare da zubewa agurin....
Karar da zee tayi,yadawo da joeboy da taly cikin hayyacinsu,a matukar kidima suka bude motar atare,ko rufewa basuyiba,suka nufi gurin datake.maigadima dake dakinsa da sauri ya fito.yabi bayansu.domin kara zee tayi bata wasaba.tana kwance babu alamar numfashi a jikinta,jikinta gaba daya ya cika,tamkar gawa.cak joeboy ya dauketa ya nufi falo da ita,bin bayansu taly tayi.akasa ya kwantar da ita. Taly ce ta dubi joeboy tace "yakadawo da ita daki kuma,kadauketa mu kaita asibiti baka ganin halin datake ciki ne. " ba ciwon asibiti bane,aljanunta suka tashi. Dam,gaban taly yayanke ya fadi,alamun rashin gaskiya da tsoro ya bayyana akan fuskarta,zaro idanta tayi waje,tace"joeboy aljanunta kuma? Nashiga uku ni taly,kodai zee ta ganmune,nifa wlh tsoron aljanunnata nakeyi,amma tunda nake da ita bantaba gani tayi hakanba. Numfashi joeboy yaja yace"tayaya zata ganmu,abunda kokarasowa gurinmu batayiba,kawaidai tashi sukayi,aidama wani lokacin base anmata komai suke zuwaba. Me gadine ya shigo falon yana tambayar abunda yafaru,bayanin komai joeboy ya masa.zama yayi akan kujera yana jinjina kansa,taly kuwa jitakeyi dama zee karta tashi,ta karasa kawai kowama ya hut....wata kara da zee ta kuma saki tare da tashi zaune Tana kokarin mikewa tsaye,yasa taly rugawa daki da gudu,ta buya,jikinta se rawa yakeyi kamar mazari har wani Dan guntun fitsarine ya fara zubo mata.joeboy ne ya rike zee,duk da shima a matukar tsorace yake,maigadi kuwa toshe kunnansa yayi saboda karar.kokawa suka farayi tsakanin joeboy da zee tana kokarin kwacewa Daga rikon daya mata,shikuma yaki sakinta,har lokacin kuma idanuwanta a rufe yake.