Sashe 19
Zee Yar Bariki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wunin ranar gaba daya,cikin sanyin jiki zee tayishi,tunanin mahaifanta ya tsaya mata arai,sabanin da ko tunaninsu batayi,mantawama takeyi dasu gaba daya arayuwarta,ko tunanin gida batayi,ko sunan garinsu aka anbata wani kunci takeji,ballema tayi tunanin komawa.amma a 'yan watanninnan tunanin gida yana yawan fado mata arai.bayan magriba taly tazo gidannata.da kaya niki_niki naci Dana shafe_shafe,da kayan sawa.joeboy ne yakawowa taly saboda yafaranta mata akan bacin ran da kawarta tasata.aiko taly taji dadi sosai.ajiya ta kawowa zee,saboda tasan duk kawar data kaiwa seta taba mata zee ce kawai bataza taba mataba.shiyasa ta kawo mata.sunsha hira sosai,inda zee tayiwa taly fada sosai akan rashin zuwa duba mama,ita kuma ta tabbatar mata dazata gyara insha Allah........
_*BAYAN SATI DAYA*_
Talyce ta fito cikin shirinta tsaf na fita,cikin wata shegiyar rigar net,wadda ta matukar kamata tare da bayyana surorin jikinta.saheera na falon gidanta a zaune tare da wata kawarta suna hira taly ta fito.kallonta saheera tayi tace"ta wajena se ina haka irin wannan kyau da kika dauka haka.juyi taly tayi tana wani farrrr da ido tace"gidan zee zani infara aiwatar da aikin danace miki zanyi. Murmushi saheera tayi tace"gaskiyane ta wajena,Allah yabada sa'a Mrs joeboy.wani dadine ya ziyarci taly jin abunda saheera tace,na dangantata da habibinta. "Ameen,my saheera sena dawo.har taly ta nufi kofa saheera ta tsayar da ita. "Am,my taly dama tun dazu nake jiran ki fito,na tambayeki kudi. " kudi kuma! Taly ta tambaya tana bata fuska. "Eh my taly,kwana biyunnan nayi week ne nasan kekuma yanzu kina gari shiyasa na tambayeka,ko 200k ne.waro ido taly tayi waje tanawa saheera wani kallon banza."gaskiya saheera bani da ita kudin yayi yawa namayi tunanin irin 10k kikeso,ko 20k Dana baki,amma gaskiya bani da 200k.tana gama fadar haka tayi ficewarta batare data jira me saheera zata ceba.
" kutmar,ni taly zatayiwa haka,tana zaune a gidana,taci abincina tayi wanka da sabuluna,ta shafa mayukana.bantaba nuna mata bacin raiba,kona canza mata fuska amma ni yau akan 200k takemun,haka.hmmm zata sani zatasan tayi dani saheera,wlh sena sawa kwabarta ruwa sena hargitsa mata duk wani shirinta nan kusa bada nisaba......
Koda taly taje gidan zee,setatarar da joeboy a falo.data tambayeshi ina zee yace mata wanka takeyi.Zama tayi a kusa dashi,tana jifanshi da wani irin shu'umin kallo,kallonta yayi ya mata murmushi tare da kashe mata ido,"kinyi kyau ya furta mata hakan a hankali.lumshe idonta tayi cikin jin dadi,fuskarta ta matso daf da tashi,ta busa masa iskar bakinta a fuskarta.hannunta ta kai tafara shafa bayan kunnansa,zuwa wuyansa.kokarin danne maitarsa yakeyi saboda kar zee ta fito ta kamasu,amma salon taly yarikitashi ga kamshin turaren datasa gaba daya yarikitashi.janyota yayi jikinsa,tare da hade bakinsu yana sakar mata wani zazzafan kiss,sucking lips dinta yafarayi cikin kwarewa. Hannunsa yakai yana shafa saman Brest dinta dayake a waje. Taly se lumshe ido takeyi,tana kara tura masa kirjinta. kusan 15 minutes yasaketa saboda jin motsin zee,idanuwansa gaba daya ya kada yayi jajur,saboda fitina,numfashinsa na fita da sauri da sauri.kara matsowa taly tayi jikinsa tana kokarin rukunkumeshi.dasauri yaja baya,tare da nuna mata kofar dakin da zee take. Fahimtar abun yake nufi,yasata tashi ta koma kujerar dake fuskantarsa,tana maida numfashi.tare da mammatse cinyoyinta.gyara rigarta tayi da joeboy ya bude mata.
Zee ce,ta fito zuwa falon. da matukar mamaki take kallon layi,kallonta tayi ta kalli joeboy,da tuni ya saita nutsuwarsa,ya wani maze yana latsa wayarsa,tamkar ba abunda ya faru.kallonsu kawai zee ta tsaya ta nayi,ta kalli wannan ta kalli wancan.Ajiyar zuciya ta sauke tana duban taly tace "Taly! Yaushe kika shigo gidannan. Numfashi taly taja tace. "tun dazu na shigo joeboy yacemun kina wanka. "Amma shine ko motsinki banjiba,keda bakya zama guri daya. Harararta taly tayi,cikin wasa"tunda ni tsutsace ko, yau kuma gashi ai kinganni na zauna bana mutsu mutsun.kafin zee tayi magana joeboy yarigata."bari na fita tunda ni bakya tani,ko kulanima bakiyiba,kinata kawarki.dariya sukayi saboda yanda yayi maganar,kamar wani yaro karami.mikewa yayi shima yana dariyar yacewa zee zedan fita.adawo lafiya ta masa.fakar idon zee yayi ya kashewa taly ido,sanna ya fice Daga falon. Duban taly zee tayi tace"besty nah,kinsan meyasa nakiraki,wani guy ne,bansan shiba,banmasan ina yasamu number taba,amma kullum seyamun text nasafe daban,na rana daban,na dare daban.bari na nuna miki ki gani.wayarta dake hannunta ta dakko ta bawa taly.karba taly tayi ta fara karantawa tun Daga farkon message din daya farawa zee.kalamai ake amfani dasu,masu ma'ana da tsuma zuciya.ga nuna tsantsar soyayya.amma fa Daga ganin kalaman meyin messages din,kasan jarumin namijine Mara daukar wargi.ai taly jitayi dama ita akewa wannan text,din.zataso ganin wannan guy din.tabe baki tayi bayan ta gama karantawa."ki rabu dashi irin dan jagaliyannan marasa aikinyi.batare da tunanin komaiba,zee tace"toh shikenan amma da zuciyata harta fara dokin ganinsa. "No karki wani yi dokin ganinsa,kada wadannan kalamannasa su yaudareki.bawani sonki yakeba,dasonki yakeyi Aida ya bayyana miki kansa. "Shikenan besty,abunda kikace haka za'ayi,dama na kirakine kibani shawara akai.bari na kawo miki abun tabawa. Zee ta fadi haka tana mikewa.
Bin bayanta taly tayi da harara,wayarta ta dauka dama tasan key din zee.sauri_sauri kafin zee ta dawo ta dauki number da'akeyiwa zee text.ta mayar ta ajiye mata.
Cake ta kawo mata da meet fie,da drinks."gashinan my taly dazunnan nayi shine na ajiye miki naki. "Kai my zee nagode sosai,dama 2 days nayi missing cin snacks dinki.dariya zee tayi tace" gashinan yau ai se kici ki koshi.taly tanaci suna hira har mintuna da yawa suka shude.taly tunanin kawai yanda zata zubawa zee magani a abinci takeyi.wata dabarace ta fado mata. "My zee yau baza kiyi girki bane.naga har time ya kure kina zauna.kallonta zee tayi tace" kinajin yunwane taly,yau nayi kayan snacks dinnan,su zanci anjima da daddare.sedai joeboy idan baze Ciba namasa girki. "Ohk,bama yunwa nake jiba kawaidai yau ina sha'awar yin girkine.da mamaki zee take kallon taly,domin tunda take da ita bata taba ganinta tana girkiba,ko wani aikin gida.shegen son jikine da ita.ga shegen ci."girki kuma taly,kedince zakiyi girki kamar gaske. "Ooo,wasama kika dauki abun wlh dagaske nake kawai yau da sha'awar girki na tashi. Dariya zee tayi tace" ai baki iyaba,taci gaba dayiwa taly dariya. Bata rai taly tayi. "Kibari ki gwada mana seki tabbatar Dana iya koban iyaba. "Ai ba musu,ga kitchen nan ki shiga ki girka, yau zamuci girkin taly. Zanga kin iya kobaki iyaba.zuciyarta cike da tsananin murna da doki ta nufi kitchen din zee,jikinta har rawa yakeyi,zee dai dariya taketa mata.jallop din taliya ta yanke shawarar yi,saboda zatafiyimata sauri.
Attaruhu ta jajjaga da sauran kayan hadi,ta Dora akan gas,ta cika uban kayan yaji,ita a nufinta taliyar tayi jaa,yanda idan tasa maganinta baza a ganeba.mai ta zuba ta soya kayan miyan.zee ce ta leko kitchen din tana tsokanarta,banza ta mata bata kulataba,taci gaba da aikinta. "shikenan tunda baza ki kulaniba bari naje nayi sallah,aci gaba da aiki manyan mata. Bayan kayan miya ya soyu ta zuba masa ruwa. Fitowa falo tayi sadaf _sadaf ta zuge Jakarta ta dakko maganinta a kwalba,ta zira acikin bra dinta. Leka dakin zee tayi taga har lokacin sallah takeyi.komawa kitchen tayi ta dakko maganin ta bude,tare da bude tukunyar,waige waige ta farayi na rashin gaskiya,jin bataji motsin komaiba,yasata fara zuba maganin a cikin girkin dayake ta zababbaka,sauri tayi ta juye tare da maida kwalbar cikin bra dinta.kamar saukar aradu taji muryar zee tana fadin." Taly! Me kika zubamun acikin a abinci..............
*BY*
*zeey kumurya & real farhana*
_*ZEEY 'YAR BARIKI*_
*FARIN JINI WRITER'S ASSO......*
*101_105*
*Bismillahirrahmanirrahim*
..........cikin matukar tsoro da razana,taly ta juyo tana kallon zee,jikinta Yakama rawa alamun rashin gaskiya ya bayyana karara akan fuskarta.garasowa zee tayi har gabanta ta zura hannu acikin bra dinta ta dakko,kwalbar maganin,tana dubawa.dasauri ta saki kwalbar akasa,saboda wani mugun wari da karni daya daki hancinta.shake taly tayi,cikin Tsananin bacin rai ta fara magana."taly,dakefa nake kibani amsa,uban mene wannan kikasamun acikin abinci,kasheni zakiyine.idanuwan taly gaba daya sunyo waje,saboda tsoro.cikin rawar murya ta fara magana. "W..lh..ze..e,ba...ka..she..ki..zan...yi...ba.ta fadin hakan ararrabe saboda bala'in tsoro.
"Karya kike taly,kifadamun gaskiya idanma wanine ya turoki,kinsan banason karya. Kara taly ta saki saboda shakar da zee ta mata,numfashinta ma dakyar yake fita.sakinta zee tayi ganin tana kokarin hallakata,akan abunda bata da tabbas akanshi.tsugunnawa taly tayi tana kakaro kukan munafurci."yanzu zee dama akwai ranar dakike tunanin zan cutar dake,bayan tarin kauna da soyayyar dake tsakaninmu.bakisan ko meneba,kawai kikama yanke hukunci,amma bakomai nagode da wannan tukuicinnaki,amma banyi zaton haka Daga garekiba,ta kara fashewa da wani sabon kuka kamar gaske.jikin zee ne,yayi matukar sanyi dajin kalaman taly.tsugunnawa tayi ta rungumo taly jikinta." Kiyi hakuri taly,nasan na miki mummunar fahimta.amma kinsanni bana iya Control din kaina,idan irin haka ya faru,amma taly inason kifadamun gaskiya,domin idan kikamun karya,kuma nazo Daga baya Nagano gaskiya, kinsan bazamu kwashe ta dadiba.
Jan,majina taly tayi tace"wani maganin Karin sha'awane,aka bani akacemun yana tayar da sha'awa sosai,shine nace kema bari nasaka miki kici nasan zaki bukaci namiji saboda nagaji da ganinki ahaka,ba.... Wani banzan kallo zee ta wurgawa taly."karki rainamun hankali taly, maganin uwar tada sha'awa,wannan abun me shegen warin tsiya,kuma shi maganinne ake zubawa a abinci. "Aidama nasan bazaki taba yarda daniba,amma wlh haka yake,nima haka aka bani,kuma nasha yamun aiki sosai.nandai taly ta hau marairaicewa tana rantse_rantse harta samu ta shawo kan zee,ta amince.amma dakyar.seda ta dakko kwalbar ta sida sannan zee ta hakura.abincinma data Dora zubardashi zee tayi.Allah yasoma bata zuba taliyarba.
Washegari, zee tatashi da ciwon mararta,tun dare take jinsa kadan_kadan,dama time din period dinta yayi.tun asuba take fama,gashi jinin bezoba.gari na fara haske ta dauki wayarta ta kira Dr,kabeer amma bedagaba.da taimakon joeboy ta samu ta shirya,gurin 7:30 ya sauketa a AMINU KANO TEACHING HOSPITAL.
Kara kiran Dr,kabeer tayi amma bedagaba,alokacin ciwon marar yafara mata sauki.sauka tayi Daga moyar tacewa joeboy,yaje wajen kasuwancinsa idan ta gama zata kirasa,zata jira Dr kabeer din a reception.kinyarda joeboy yayi yace sedai su zauna tare tunda bata da lafiya.amma zee ta lallabasa tace masa aitaji sauki dakyar dai ta samu yatafi yabarta. Tafiya takeyi,cikin takunta na daukar hankali.Riga da sikert ne yau ajikinta,na wani hadadden less, baki da ratsin yellow,ta kafa daurin dankwalinta,gaskiya dai masha Allah tayi kyau tamkar bame ciwoba. Tayafa wani siririn mayafi,yellow.ga daddadan kamshinta da duk inda ta gifta seya gauraye wajen.