Sashe 5
Sultan Merah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta qara shaqa turaren cikin son sanin turaren sosai,
Baffa watarana xan rama maka marin da yayi ma kayi haquri kaji.
Yayi murmushi yana kallonta, banda abin hidaya ina xaki gansa ki rama min, keda ba gani kike ba taya xaki same sa.
Tace baffa xanje na neme sa a birni, dama kasan sunan nasa ne abin xai xo min da sauqi, amma ni sai na rama ma idan na ganshi, sai na saka shi cikin damuwa kamar yanda ya saka ka, ta qara shaqa qamshin turaren tana fadi, amma baffa wannan turaren akwai dad'i ba irin namu bane, ina so ka siya min shi.
Shikenan hidaya xan nema na siya maki tunda kina so komai tsadar sa koda kuwa xan siyar da shanuwa d'aya ne na siya maki.
Kinga na tuna ma dax'u da muna tafiya tare da buba yake bani shawarar naje dake babban asibitin birnin abuja a duba idanun ki wataqila xaa dace Hidaya.
Tayi murmushi tana laluben fuskarsa, ya riqo hannunta yana taya ta murmushin kamar tana ganin sa,
Tace baffa Allah yasa xan gani a rayuwata, nayi toxali da wannan fuskar ta baffana bani da wani buri a rayuwa ta kamar wannan yanxu, ko yaushe wannan burin nawa xai cika.
Insha Allah bada jimawa ba, kiyi ta addua Allah yasa mu dace amma ni a yanxu ina tsoron sake shiga birni, baxan boye maki ba Hidaya na kasa tunanin wannan wulaqanci da yaron nan yayi min, qaramin yaro ne da bashi da tarbiya, kud'i sun gama gurbata rayuwar sa, yanxu kamar wannan yaron ya isa a datse min hannu batare da hukuma ta d'auki mataki akan sa ba.
Baffa nace xan rama maka ai, idan na fara gani xanje birni na neme sa nima xan wulaqanta shi acikin mutane kamar yanda ya wulaqantaka, xan saka shi damuwa baffa har kuka sai na saka sa dalilin wannan marin da yayi Ma.
Yayi dariya batare da ya qara magana ba yana sauraren surutun nata mai tattare da tatsuniyar gixo abin ka da yaro ta inda xata je neman mutumin da bata sani ba, bata san kalar sa ko muryar sa ba har taje rama masa marin da aka masa.
Hidaya tayi lamo a jikinsa tana shaqar qamshin turaren da ya gama xama a kwakwalwar kanta fiye da tunanin mai karatu a hakan barci yayi awon gaba da ita.
[11/20, 10:20 AM] Ummi Tandama: *SULTAN MERAH*
Haske writers Association
Fertymerh Xarah
2days.......
fu'ad yana gidan tare da sultan a d'akin sa.
Man wannan yarinyar fa ta matsa akan ka ta dame ni.
Wace yarinyar fa,
Wannan yarinyar mana da muka had'u a gurin party jiya kuma na gayama ai na santa sosai a skul din mu.
Mtsew sultan yaja dogon tsaki yana cigaba da chatting din sa kafin yace, na rasa meke rud'a ku akan mata, na rasa dalilin da yasa kuke kasa samun nutsuwa a duk lokacin da idanun ku suka yi toxali da mace, musamman ma Qaseem, ni babu wannan macen da xata rud'a ni a rayuwata.
Fu'ad ya tabe baki kafin yace, saboda xuciyarka har yau bata da nutsuwar da xata duba Ma wacce ta dace da kai ne shiyasa kake wannan tunanin, mata ai abin so ne, kai nifa at this age wlhy idan xaa min aure ina so I don't care.
Aure?
Sultan ya maimaita yana kallon sa da mamaki, aure yanxu at 20, kayi me da auren ko xaka xauna matar tayi rainon ka ne?
Fu'ad yayi murmushi yana kallon sa, yayi qasa qasa da murya kamar wani xai jiyo su, aure fa akwai dad'i kasan me yasa, yesterday I made my first kiss, so sweet, ashe haka abin yake, ni fa ban taba xuwa party da ya min dad'i kamar na jiya ba,
Sultan ya tabe bakin sa yana fad'in wai kaji dad'i, kana murna da yin hakan kenan, you are right, is better ayi ma auren nan da wuri kafin ka janyowa family din mu abin kunya a duniya.
Fu'ad ya bata rai, baxaka gane me nake nufi ba, just try it once kaji, nifa ban taba sanin haka ake ji ba, gsky aure nake so.
Hmmm chab, ni aure yanxu Allah ya kiyaye, soyayya ma I don't have time for it talk less of marriage, babu yarinyar da xanyi wa rawar jiki haka, just look at you kamar wani mahaukaci sabon kamu, kiss kawai kayi kaxo kana hauka anan, ni ka kyaleni da wannan shirmen naka pls.
Naji na bar wannan maganar, muyi maganar yarinyar Ziyada, ta had'u itama akwai aji g...
Sultan yayi saurin katse sa, babu aji a gurin macen da duk ta furtawa namiji so kafin shi, wannan ba kalar macen da ta dace dani bace.
Wace kalar mace ce ta dace da kai fu'ad ya tambaya cikin fusata,
Ina son mace same age dani ko na bata 2 to 3years haka, doguwa kamar ni, chocolate colour ba fara ba, mai gashi, manyan idanu, marar jiki haka kamar jikin yasmeen is ok, wadda tayi xurfi acikin ilimin boko cos ni da na had'a master's d'ina ba abinda xanyi da kwallin, na fison kwallon nan fiye da komai a rayuwa ta yanxu,
before nake gudun ta but for now ba abinda yake da muhimmanci a gurina kamar ita, and again ta kasance yar babban gida bana son na auri mace gidan su ba kud'i taxo tana min kwadayi da sata a gida, wani abu da baka sani ba game da auren yar talaka kakakaf lalurar dangin su duk kaine, bayan sata da xaa rinqa yi ma a gida har kashe ka mace zata iya saboda ta gaji dukiyar da ka tara.
Fu'ad yace kai man, ni duk wannan lissafin da kake banji kace kana son mace mai nutsuwa da tarbiya ba, yar gidan mutunci, nifa wlhy komai talaucin mace da lalacewar gidansu indai tana da tarbiya tana da ilimi, ga kyau, ga gaba ga baya ba abinda xai hana min auren ta, ina son mace mai boobs suna matuqar burgeni sosai.
Ni na auri yar gidan talaka har na xauna da ita Allah ya tsare ni na kawo mutuwa gidana, kai me kasani acikin rayuwa banda kiss ka rungumi mace what else kuma ka sani, relax maxa babu abinda ya kai kud'i mutunci da daraja a rayuwar nan, sannan babu abinda kud'i baxai iya yi ba, kaga jiya yanda mutane ke rububin ganina, kowa yana so yayi pic da d'an wasan kwallon nan but I was afraid with them bana so ina had'a jiki dasu cos mutanen qasar ku ba amana.
Fu'ad ya tashi yana fad'in, akwai abinda kud'i baxai iya siye ba sultan, akwai abinda kake so da qauna kake burin mallakar shi da dalolin kud'in ka amma baxaka iya samun sa ba, ni na gayama haka.
Naji malam fu'ad, Mr kisser, sai kuma yayi murmushi yana kallon labban fu'ad.
Wai wace irin mace ce wannan har ka yarda ka had'a baki da ita, nifa yanxu na soma kyankyamin ka saboda kowa a gurin ka, ka d'auke shi tamkar kayan sakawar ka, ni ina son xama da mutum da ya san kansa sosai banda kai cousin d'ina ne da tuni mun raba hanya da kai.
Wanda yayi nisa baya jin kira, Allah ya shirye ka, ni xan sauka qasa ina so naga Amira.
Ka jirani xamu je asibiti yanxu, dad yana nemana tun dax'u.
Fu'ad ya fice yana fad'in idan ka shirya ina jiran ka.
Sultan ya d'auki wayoyin sa da key na mota ya sauka, tunani yake yau basu yi magana da Mami kan maganar tauraruwar sa ba, kwanan nan biyu ta daina kusanto shi ko me hakan ke nufi, sai kuma ya tabe bakin sa.
Farin cikin dake d'auke a xuciyarta a yau baxai misaltu ba, a duk lokacin da baffa ya kalli fuskarta yaga wannan murmushin a tare da ita ya kan rasa inda xai saka kansa saboda jin dad'i.
Duk wannan farin cikin naki nine na saka ki haka, ina so na xama sanadin farin cikin ki a koda yaushe matuqar ina Raye.
Tace ina so na saka baffana farin ciki kamar yanda yake sakani a koda yaushe, farin cikin sa shine nawa.
Hakane hidaya, ina so kiyi karatun boko ki nemi ilimi ta kowane bangare, ina son duniya tayi alfahari dake, kinga nan qauye ba kowa ke karatun boko ba, nima ba dan ina shiga gari ina ji da gani ba baxan San amfanin sa ba, ina so ki xama malamar makaranta mai koyarwa, mutane su sami ilimi ta hanyar ki hidaya, ki cika min wannan alqawarin.
Ta tunxuro baki tana make kafadar ta, baffa ni baxanyi wani karatun boko ba aure xanyi, Asiya ta gayamin aure xaa yi mata, haka ma dije aure xatayi sai ni kad'ai kake so nayi ta xama.
Ya tsura mata idanu cikin mamaki kafin yace menene auren hidaya?
Tayi shiru tamkar mai naxari kafin tace nima ban sani ba baffa amma naji suna fad'a xasu yi aure su barni da samarin su, ni waye saurayina baffa, ko ni bani da mai sona ne.
Babu mai son ki a wannan halin da kike ciki, ke baki san aure da abinda ke cikin sa ba hidaya, ni bani d'aya daga cikin mutanen dake aurad da ya'yan su da wuri, karatu nake so kiyi ki fito daban da kowa a qauyen nan ki xamo abin kwatance a gurin kowa ki cire mgnr aure a xuciyar ki yanxu.
Ni baxan cire ba baffa, nima sai kamin aure kamar su Asiya nayi sabon gida da sabon d'aki.
Murmushi yayi yana kallonta kafin yace tashi mu tafi idan kin gama shan furar, bana so lokaci ya qure mana bamu isa da wuri ba.
Ta tashi da sauri tana neman inda ta jingina sandar ta, tace a yau karo na farko xanje birni, idanuwana baxa su ga komai ba, sai dai zan jiyo qamshi da sautin birni, a hakan ma na godewa Allah sosai na kuma godewa baffana, baffa xamu je babban asibiti ne.