Sashe 12
Sultan Merah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sultan bai masan me take yi ba hankalin sa baya kanta, ta d'auki Cup na ruwa tasha tana sauke numfashi, ganin yanda tayi shima da sauri ya d'auki cup d'in ya shanye duka ruwan ya jefar yana qoqarin sake saka hannu sa, ta d'auke plate d'in abinci tana fad'in.
Ai kama fini ci ma, kaci rabon ka, qatuwar lomar da kakeyi uku d'in tawa ce, sultan shima ya taso yayo kanta, ta soma xagayen falon tana dariya, shima ya d'auki cup d'in da ya jefar qasa ya bita da gudu yana dariya suka soma xagayen falon.
Wannan ne karo na farko da suka soma ganin dariya a fuskarsa tun bayan lalurar da ta same sa.
*littafina na kud'i ne idan baka biya ba dan Allah kada ka karanta*
[11/20, 10:25 AM] Ummi Tandama: *SULTAN MERAH*
Haske writers Association
Fertymerh Xarah
Hidaya....
Merah ya kirata yana kallon ta, ta qaraso tana kallonsa cikin dariya dai dai lokacin sultan ya iso gurin bai yi wata wata ba Cup d'in dake hannun sa ya buga mata aka.
Ta Saki qara tana dafe wurin,
Allah ya qara amira ta fad'a tana dariya sosai.
Kuka sosai hidaya take tana dafe da gurin, Afiya ta riqo hannunta tana fad'in, wannan da kike gani bashi da lfy ki daina wasa dashi idan ba haka ba dukan ki xaiyi tayi.
Ni baxan yarda ba sai na rama, ta d'auki Cup d'in, merah yace kar ki soma, maxa ajiye Cup d'in nan ki share hawayen nan kixo nan.
Ba dan taso ba tayi yanda yace amma ta qudira a ranta sai ta rama,
Yace je ki xauna acan ga yasmeen xakuyi wasa, idan naji fad'a ko hayaniya a falon nan duk sai na dake ku.
A sanyaye hidaya ta juya ta nufi inda yasmeen, sultan na qoqarin bin ta, merah yayi saurin riqo hannunsa ya jasa xuwa d'akin su domin basa drugs d'in sa na wannan lokacin.
Gimbiya ina qara neman wannan alfarmar a gurin ki na riqon hidaya hannun ki.
Afiya taja numfashi tana kallon sa kafin tace kasani bani da saurin yarda ko sabo da mutum musamman akan wanda ban sani ba ban san asalin sa ba, irin haka ne kake riqon mace idan ta girma tayi qoqarin karbe maka miji, ya akayi da Jiddah da uwani akan el'mustapha, ita fa yar uwar tace ni wannan bani da alaqa da ita fa.
Wani murmushi yarima yayi yana kallonta qasa qasa, kafin ya riqo hannunta yana murxawa a hankali.
Meyasa kike irin wannan tunanin akan hidaya, qanqanuwar yarinyar da bata san komai akan rayuwa ba, sa'ar yar cikin ki, ni Aiman har kike wannan tunanin akai na.
Ta tabe baki tana fad'i, meyasa baxan yi wannan tunanin ba, a xamantakewar mu ban taba tunanin xaka iya kawo min wata a gidan nan kace na riqa maka ita ba, meyasa xuciyarki ta amince da wannan yarinyar, meyasa sai kaine xaka riqa ta, bata da dangi ne.
Yace ko tana ko bata dasu ban sani ba, ban san inda xan same su ba, ban san garin da suka fito ba, amana mahaifin ta ya bani, ya kike so nayi Afiya, ko naje na jefar da ita a hanya ta shiga duniya rayuwarta ta lalace, walau shaye shaye ko zina, ko sata idan yaso gobe qiyama Allah ya kama ni da laifin qin riqon amanar da aka bani.
Sai jikinta yayi sanyi ta kasa kallon sa, bata san dalilin bugawar xuciyar ta da qarfi ba, ya cigaba da fad'in ki xauna da ita na d'an wani lokaci xan nemawa fu'ad auren ta, ya fad'a cikin son gwada ta.
Tayi masa wani kallo bayan ta tashi daga inda take xaune, me kake cewa haka, ka nemawa fu'ad auren ta akan wane dalili, meyasa dole sai ta xauna a family d'in mu ita d'in jinin sarauta ce?
Fu'ad baxai aure ta ba, d'ana baxai auri wannan yarinyar ba.
Ya tashi yana fad'in ina da iko akan fu'ad ko bani dashi.
Baka da shi Aiman, na fika iko akan fu'ad yaron yayana ne kuma kowa a duniya da dangin uban sa yake alfahari bana uwa ba, anxo gurin merah ya fad'a a xuciyar sa kafin yace,
Fine and good Afiya ni kuma xan nuna maki qarfin iko na akan sultan, shi nawa ne kuma shi ma d'in da dangin uban sa yake alfahari.
A tsorace take kallon sa idanun ta bud'e, tace wane sultan kake magana Aiman?
Sultan nawa da bai da lafiya bai san kansa ba kake son cutar da rayuwar sa, meyasa kake son had'a shi da macen da bata da asali, wannan banxar yarinyar da kowa ya gama sanin an lalata rayuwar ta,wallahi baka isa ba, sultan auren gata xai yi auren jinin sarauta kuma budurwa shar acikin leda, ta juya ta fice a fusacce.
Numfashi ya sauke a hankali kafin ya furzar da iskar bakin sa, dama yasan Afiya tafi kowa matsala da kafiya a wannan family d'in su kuma tana samun goyon baya a gurin sarki, tabbas idan Afiya ta amince da wannan auren babu wanda ya isa ya hana, dubi abinda yarinyar nan ke cewa an bata rayuwar hidaya, I know what to do insha Allah.
Yasmeen ya sunan maman kune?
Mami ake ce mata, ya sunan taki maman.
Tace ni bani da mama amma ina da baffa, daddy ku yace ya tafi ya dawo kullum ina jiran sa.
Yasmeen xatayi magana Afiya ta katse ta tana fad'in yasmeen get ready lesson teacher yana jiran ku, ina amira ta shiga ne.
Ni ban sani ba Mami, amma ni yau da hidaya xan je lesson.
Afiya ta kalli hidaya kafin ta maida kallon ta ga yasmeen, kada ki bata min lokaci dukan ki xanyi and again anjima baxan fita dake unguwa ba.
Sorry Mami yasmeen ta fad'a kafin ta bar falon da gudu, Afiya ta fice ta bar falon.
Ya rage hidaya ce kawai a falon, ba abinda take sai kalle kalle, fitowar mera ya sakata juyawa tana kallon sa da sauri suna had'a ido ta sakar masa murmushi, shima murmushin yayi yana kallon ta.
Hidaya ce kawai xaune anan, su yasmeen sunje lesson kenan.
Ta gyad'a masa kai kafin ta nuna masa wani abu tana fad'in daddy wancan menene shi.
Yayi shiru kafin yace CCTV camera ce.
Menene amfanin sa?
Yace amfanin sa yana da yawa hidaya, kinga ko ina a gidannan babu inda babu,
Tayi shiru batare da ta qara magana ba, kallonta ya qara yi kafin yace kina so ki fara karatu.
Tayi saurin gyad'a masa kai, yace yauwa hidaya xan saka aje dake skul nasu yasmeen ayi maki komai kinji.
Tayi murmushi tana kallon sa kafin tace amma babu ciwo ko?
Yace a me?
Tace a karatun, ni bana so naji ciwo ta fad'a tana tunxure baki.
Ta bashi dariya sosai, ya juya ya nufi d'akin sultan har lokacin bai tashi daga barci ba, ya dubi agogon dake hannunsa allurar barci ta awa uku yayi masa.
Tuni barci ya dauke hidaya a gurin, sai neman fadowa take daga inda take kwance, Afiya dake fitowa dakin su amira ta dube ta, kamar ta kyale ta sai kuma taje tana gyara mata kwanciyar ta dai dai lokacin mera ya fito dakin sultan, suna had'a ido ya sakar mata qayataccen murmushin sa, ta tsuke fuska tana fad'in.
Saboda Allah nayi kada kayi tunanin na sauko da xuciya tane, a hankali ya tako xuwa inda take a tsaye kafin yace,
Nima saboda Allah xan riqe ta hannu biyu amana kuma na aura mata d'ana.
Baka isa ba aiman, kana fad'in abinda kasan baxai taba yiwuwa bane, sultan d'ina jinin sarauta baxai auri wannan yarinyar ba, ita wacece, wai me kake taqama dashi akan sultan MULKI KO SARAUTA? yayi far da ido yana kallonta cikin murmushi, kin tuna baya kenan yau saboda hidaya, ina taqama da duka Afiya.
A'a kayi taqama da sarauta akan wannan yarinya ka riqe ta ka xauna da ita, ni xanyi mulki na akan yaro na Sam baka isa ka masa auren dole ba.
Sam wannan afiyar dake gabana ba afiyar Dr Aiman merah bace wannan afiyar baya ce ta Prince Aiman Merah, ya matse ta a jikinsa yana shaqar qamshin jikinta
Kika ce na xauna da ita kenan kin amince na....
Kallon da tayi masa ya katse maganar da yake.
Ka aure ta kake son cewa?ya tsura mata idanu yana kallonta kafin ya girgixa kansa yana cewa babu wata mace a duniyar nan da xan iya mallakawa xuciyata bayan Afiya, ita kad'ai nake so da qauna, Allah ya tsinewa wannan tunanin naki Afiya ya finciketa daga jikinsa cikin bacin rai ya nufi hanyar d'akin sa, ta bisa da idanu cikin rashin fahimta, me aiman yake nufi idan ta hana auren yarinyar da sultan kenan shi xai iya auren ta, no sai kuka yaxo mata mai tsanani.
Rabon da yaji wannan kukan daga gare ta har ya manta, ya juyo yana kallonta cikin mamaki wai meke damun ta ne duk tabi ta tada hankalin ta saboda qanqanuwar yarinya, shi har yau bai ga mace me kishi kamar Afiya ba, ya dawo cikin falon ya d'auki hidaya dake barci a kafadar sa ya nufi hanyar fita.
Da sauri tasha gaban sa, wallahi baka isa ka bar gidannan ba sai dai ka ajiyeta ta tafi, ina kuma xaka je.
Yace saboda farin cikin ki, ki daina xubar da hawaye da mugun tunani akan hidaya xanje na kaita inda Allah xai tsare min ita, inda xaa kula min da ita, na biya da kud'i na domin a bata kulawa ta musamman.
Ina kake tunanin xaka kaita?
Xan kai ta GIDAN MARAYU.
*littafina na kud'i ne idan kana so ka biya*

Meyasa kake wannan tunanin, idan kai xaka danne naka farin ciki saboda nawa meyasa ni baxan taya ka son abinda kake so ba.
Ya ja ya tsaya yana kallonta, al'amarin Afiya sai ita
Kayi haquri na amince xan xauna da ita amma baxata auri ko d'aya daga cikin ya'ya na ba.
Mera bai yi mgn ba ya juya ya koma cikin falon ya kwantar da ita kafin ya bar falon gabaki d'aya ya barta gurin.