← Book details Sultan Merah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 47

Sashe 19

Sultan Merah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mami yasmeen babu wasa, Afiya ta juya tana kallon sa kafin ta dube su.

Tace baxakuyi wasar dashi bane yau.

Hidaya tace ai Mami shi xai riqa mana cefane mun gayamishi.

Tace aa shima a bashi nashi teddy koda d'aya ne ya riqa.

Hidaya ta tunxuro baki, yasmeen tace xo yaya ai ni xan baka, ta miqo masa wata qarama, yaje ya karba da sauri ya xauna kusa dasu.

Yasmeen baby ki sai kuka take ki rarrashe ta.

Yasmeen ta soma dariya tana fad'in yunwa take ji wai, bari a bata nono ta sha ko, ta kware rigarta ta kai teddy jikin qirjinta tana fad'in to kiyi sauri inje in d'ora girki.

Itama hidaya ta so
ma ba teddy d'in ta, yana ganin haka shima ya d'aga rigar sa sama yana yin yanda yaga suna yi.

Hidaya ta soma dariya tana fad'in kingani harda gashi a jikinsa shi ba irin namu ba ko.

Yasmeen tace sai mun girma irin nashi muma sai ya fito.

Suka ajiye teddy d'in suna cigaba da wasar su, shima ya jefar da teddy d'in ya matso gurin hidaya yana d'aga rigarta.

Ta janye hannun sa tana fad'in, kai kyaleni wasa nake yi.

A karo na biyu ya tashi ya nufi inda Afiya dake kitchen,
Mami..

Hidaya..

Nono..

Insha
Me? ta fad'a tana kallon sa cikin tsoro.

Hidaya nono insha.
[11/20, 10:25 AM] Ummi Tandama: *SULTAN MERAH*
Haske writers Association
Fertymerh Xarah
Ke hidaya wace irin wasa ce wannan kuke yi, maxa ki sauke rigar nan, duk wannan tarkacen duk kuxo ku kwashe shi anan kuje d'akin naku kuyi wasa.

Yasmeen tace Mami ba wai yaya sultan bane shi wai sai hidaya ta bashi nono yasha dan kawai yaga mun ba baby mu.

Tace xo nan yasmeen, ba musu taje ta d'aga mata rigar sama tana kallon sultan tace xo ka sha na gani.

Aikuwa yaxo, da gaske sha d'in xaiyi kuwa tayi sauri ta maida mata rigar tana kallon sa, tace ashe da gaske kake yi sultan innalillahi wa inna ilaihir raji'un, ke dan uban ki a ina kika koyo wannan wasar?kema xo nan hidaya.

Mami a school ne idan an tashi breakfast muke wasa tare da friends namu, sai mu aje abincin mu muna wasa dashi, surayya itace maman mu ko hidaya.

Hidaya ta gyad'a kai tana kallon Afiya cikin tsoro ganin yanda ta daure fuskarta tamau, tace Mami ita kecewa muyi kukan qarya sai taxo tana bamu nono musha, Hanifa shine baban mu, shi yake xuwa da chocolate da sweets a skul sai yace ya siyo mana ne ai mu ya'ya sa ne.

Au har da namiji kuke wasar kenan, ajin ku d'aya dashi.

Yasmeen ta girgixa kanta xuwa yake yi idan an tashi breakfast, shi yana primary 5, sai yace surayya tun da ta bamu muka sha ai shima sai ta bashi yasha sai suna labewa can bayan class har da hannu yake sa mata a pant.

Kuma yana sa maku kenan.

Sau d'aya ne Mami ko yasmeen, hidaya ta fad'a amma ni ai bai samin ba yasmeen kawai ya samawa.

Jiri ya tashi d'aukar Afiya, sai wani gumi take had'awa, jikinta na rawa ta kwashe su da mari duk suka xube gurin suna kururuwa, sultan ya kaiwa Afiya bugu batayi wata wata ba tana juyowa ta kwashe shi da mari dai dai da shigowar aiman.

Baya yayi xai fad'i yayi saurin riqo sa yana kallon yanda jikinta ke rawa, kukan yaran ne ya fito dashi, kallon mamaki yake mata meke faruwa.

Yau duk sai nasa wuqa na kashe ku kowa ma ya huta, da gudu suka nufi aiman suka qanqame shi suna kuka, sultan kuwa tuni yasha jinin jikinsa yana kwance lamo a qirjin aiman, jiri yake gani sosai.

Me suka yi haka harda dukan marar lafiya.

Idanunta sunyi jawur saboda bacin rai, wani suke kaiwa kansu yana saka masu hannu acikin pant saboda sweet da chocolate ko yau sai na kashe ku a gidannan.

What?

Aiman ya fad'a cikin xare ido yana kallon yaran, da sauri suka sake sa suka ja baya, ya kwantar da sultan da jikinsa ke rawa.

Yace a ina? a gidan nan waye shi, d'an gidan uban waye shi?

Yanayin sa ba qaramin tsorata su yayi ba basu taba ganin bacin rai a tare dashi irin na yau ba sun san qaryar su ta qare yau sai kuka suke kamar ransu xai fice.

Cikin rawar jiki hidaya tace daddy wani ne a skul d'in mu, surayya kad'ai yake sawa hannu sai ranar ya sakawa yasmeen yace ni sai gobe xai sakamin wai shi baban mu ne.

Sai kuma waye yake saka maku, suka ce ba kowa.

Yace Afiya d'auko min bulalar nan, aikuwa ido ya raina fata bama kamar hidaya ta soma rantse rantse.

Wlhy daddy ni bai taba saka min ba, yace ya sunan yaron da sauri suka amsa da hanifa.

Ya karbi bulalar hannun Afiya aikuwa kukan su ya tsananta, kuxo ku kwanta anan, ya nuna masu kusa dashi, da sauri suka xo suka kwanta sai kuka suke.

Wasa kuke xuwa yi skul kenan, suka ce a'a daddy kayi haquri baxamu qara ba.

Ransa yayi matuqar baci wanene wannan yake son bata masa tarbiyar yara, bai kasance maxina ci ba, bai taba bata yar'wani ba, Allah ya duba masa ko dan wannan ya kare masa ya'yan nan mata guda hud'u dake gabansa.

Washe garin ranar shine ya kaisu makaranta da kanshi, kai tsaye office na principal ya nufa dasu, kallo d'aya xaka masa ka fahimci har yanxu yana cikin bacin rai, jiya kasa barci yayi daga shi har Afiya.

Principal yayi matuqar mamaki da jin abinda ke faruwa, hankalin sa ya tashi nan da nan ya sa aka xo masa da surayya da yaron, itama yarinya ce kamar su yasmeen.

Babu bata lokacin aiman ya d'auke shi da mari, sai ga jini yana xuba ta hancin yaron.

Can you imagine ashe ma yaro ne amma yake qoqarin lalata yara haka, yara nawa yayi wa haka, nawa ya bata a school d'innan ina so naga ubanshi a yau.

Principal ya dafe kansa cikin mamaki, yace Dr dan Allah kayi haquri ayi solving w....

Cikin tsawa aiman ya katse sa, haquri kake bani akan me, ashe makarantar taku bata da tsaro, kana da yaqinin dalilin haka xan iya saka a rufe makarantar nan kuwa, taya wannan yaron yasan yayi lalata da yara haka, ina masu kula da yara da malamai a skul d'in nan da har yara xasu iya boyewa a wani gu batare da an gansu ba?

Innalillahi jikin principal ya d'auki rawa yaji xaa rufe masa skul abin kunya ne ma wannan aji dalilin rufe makarantar, yasan waye Aiman merah tabbas xai iya, jikinsa na rawa ya kira mahaifin yaron, kiran gaggawa ya amsa da ya fita office amma yana xuwa.

Sai safa da marwa yake a office d'in ya kasa xama gabaki d'aya daga yaran har principal a tsorace suke dashi, tunanin sa ya katse lokacin da yaji sallama a office d'in.

Wanda ya shigo ya bashi hannu suka gaisa kafin ya nufi inda principal.

Nan take principal d'in ya koro masa jawabin abinda ke faruwa, cikin tsananin mamaki ya dubi yaran guda uku kafin ya juya yana kallon yaron sa,
Yace hanifa nawa dai, wannan yaron xai iya lalata wadannan yara guda uku ne.

Aiman yayi masa wani kallo kafin yace qarya ake yi ma kenan.

Yace ni ban yarda ba, jinin menene haka a hancin ka xo nan hanifa.

Ni ne na mare shi, mutumin ya d'ago yana kallon sa cikin mamaki
Yace akan wane dalili?

Aiman yace saboda na isa.

Yace aa baka isa ba, isar ka tana kan ya'yan ka ne banda ya'yan wasu, bama wannan ba taya xaka yanke hukunci kai tsaye batare da tabbacin lallai shi d'in ne ba.

Kai xo nan...

Aiman ya fad'a yana kallon yaron, cikin rawar jiki yaron yaje, aiman ya nuna masa hidaya yace me kake ma wannan?ya girgixa kansa yana kuka bana mata komai, yace wannan fa ya nuna masa surayya, yaron ya dubi mahaifin sa sai ya fashe da kuka.

Kuka xaka min ko magana idan ka bata min lokaci xan maka marin da yafi na d'axu xafi.

Cikin rawar jiki yace hannu nake saka mata a pant kullum idan muna wasa ina taba mata itama ina cewa ta saka min a nawa.

Hankalin mahaifin nashi ya tashi, he can't believe what his son is saying, aiman ya nuna masa yasmeen yace wannan fa.

Yaron ya qara fashewa da kuka yace sau d'aya ne ban qara saka mata ba, baxan qara ba.

Shut up, sai wa kuma kake saka mawa, yace sai Anisa.

Wace Anisa mahaifin nasa ya fad'a cikin tsoro, anisa qanwar ka, yaron ya gyad'a kai, yace innalillahi yaushe hakan take faruwa bamu da lbr daga ni har mamanka, hanifa ina ka koyo wannan mummunar dabia.

Yaron yace ba kaine kullum da dare ina ganin kana yiwa mummy ba, kana kwanciya akan ta sai nayi barci kuna ihu naji na tashi.

Mutumin ya sunkuyar da kansa cikin kunya da nauyi tabbas haka ne da yaron suke barci kenan yana ganin duk abinda suke, ya salam jikin sa na rawa ya soma ba aiman da principal haquri.

Aiman yace wannan matsala taka ce kun bata tarbiyar yaron ku da kanku ashe har qanwar sa ma bai bari ba, wannan yarinyar a sanar da iyayen ta su sani itama ya gurbanta mata rayuwa tunda har tasan itama ta saka mashi hannu a nashi wando, and again yarana sun gama wannan makarantar xan kaisu where care is, nan kam babu.

Hankalin principal ya tashi sanin irin gudumuwar da aiman ke basu sosai a duk sanda xasu yi speech a school d'in, ya soma bashi haquri yana fad'in harda su amira xaka cire.

Yace duka su hud'u xan canxa masu School, yaja hannun yaran nasa ya fice ya barsu cikin jimami.

Sanda suka dawo gida kallon su Afiya tayi tace ya akayi ka dawo dasu kuma maimakon ka barsu acan.

Nan ya labarta mata komai tare da fad'in gobe xai je dasu a canxa masu wata School d'in.
Chapter 19 · 0% Book details