Sashe 21
Sultan Merah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sultan ya juya yana cike da mamaki, dariyar da yake ji d'akin yasmeen ya saka shi leqawa dan yasan yasmeen ita kad'ai ce yarinya a gidan to ita dawa take dariya haka.
Can ya tsinkayo su cikin d'akin, yasmeen na xaune akan gado da teddy a hannunta tana dariya, d'ayar tana tsaye ta juya masa baya hannuwanta a qugunta, gashin kanta ya xubo ya rufe gefen fuskarta, yaji tana fad'in.
Maman baby wlhy baxan yarda ba tunda yarinyar ki tayi min barna sai nayi mata duka.
Ita kuma yasmeen sai dariya take tana fad'in wallahi idan kika daki baby ta nima sai nayi maki duka a gidan.
Ya juya da sauri jin fad'uwar gaba ta dirar masa lokaci d'aya, wannan muryar da fuskar look familiar but a ina, he don't know, he can't recall, wannan wacece kuma aka kwaso aka kawo masu, mtsew yanxu haka acikin frnds d'in daddy ne yaje ya jajibo ta ya kawo masu cikin gida, aikuwa ubansu xai ci idan suka ce xasu cigaba da damun sa da wannan hayaniyar ta su.
Ya nufi dakin sa sai wani yatsina yake yana kallon yanayin gyaran da suka masa, ba laifi ya fad'a yana qarewa d'akin kallo, ga qamshi mai dad'i dake ratsa d'akin, kayan jikin sa ya cire ya d'aura qaramin towel ya nufi toilet.
Shower ya sakar wa kansa had'e da lumshe idanuwan sa, me daddy ke nufi da an kawo sa unconscious me ya same sa, sai yayi shiru cikin tunani, can xuciyar sa ta buga da qarfi daya tuna abinda ya faru dashi a wannan daren, I rape a girl, ya kalli gabansa da sauri, ya Allah nine nayi, ni sultan, babba ce ko qarama baxai tuna ba cos baya cikin hayyacin sa, amma yasan fulani ce yaji muryar ta tana yaren su yanayin muryarta ya saka ya tuna yes qarama ce but how is that possible, idan su daddy suka ji abinda ya faru tabbas xasu kusan kashe shi, hankalin sa ya qara tashi daya tuna daddy yace yana son tambayar sa kodai sun san abinda ya aikata, ya Allah save me, innalillahi ni sultan mace, macen ma yar qauye qaramar yarinya, me ya hau kanshi lokacin, ya rumtse idanunsa sosai yana istighifari.
*Duk wanda ya karanta bai biya ba na barshi da Allah.*
[11/20, 10:25 AM] Ummi Tandama: *SULTAN MERAH*
Haske writers Association
Fertymerh Xarah
Jiki sanyaye ya fito wankan, bayan ya gama gyara lungu da saqo na jikinsa inda ya dace yayi shaving, sosai yaji dad'in jikinsa sai ya fara jin kansa normal.
Duk sun hallara dinning shi kad'ai suke jira, har yasmeen xata je kiran sa sai gashi ya fito, rabon da su ga sultan haka har sun manta, ba qaramin kyau suka ga yayi ba duk da akwai rama da damuwa sosai a tare dashi.
Jeans blue da farar t-shirt ce kawai a jikinsa, sumar kanshi a nannade alamar bai gyara ta ba amma gaban fuskarsa a gyara tsab, sai ya koma tamkar wani balarabe.
Hidaya tayi matuqar mamakin ganin sa haka, musamman ita da wannan ne ganin ta na farko dashi a hakan, ta sauko dinning ta nufe sa da gudu cikin farin ciki.
Ba xato yaga yarinyar d'axu
taxo da gudu ta rungume qafafunsa, wani rad'ad'i yaji how comes yarinyar da bai sani ba kuma bashi da alaqa da ita xata xo kawai ta wani riqeshi kamar uban ta, cikin xafi ya fisge ta daga jikinsa yana kallon ta karo na farko, suna had'a ido gabansa ya fad'i sai kuma yaji ya kasa magana, yaja dogon tsaki ya fice.
Bata d'auki wannan a matsayin komai ba daya wuce qila yayi fushi tunda ta ture sa ne ya fad'o, amma qamshin turaren da taji a jikinsa yau ya tuna mata wani gibi na rayuwarta da baxata taba mantawa ba, wannan qamshin baxai taba gushe mata a kwakwalwa ba, kar dai ace shine, sai kuma ta girgixa kanta tabi bayanshi.
Salwa da amira ba qaramin farinciki suke da abinda ya faru yanxu ba, yasmeen kuwa tun daga lokacin da ya fito har kan abinda yayi wa hidaya ta gane wannan ba sultan abokinsu bane wannan yaya sultan ne na da, sai ta sha jinin jikinta bata manta ko shi waye ba har yanxu.
Kusa da aiman ya xauna, hidaya ma ta qarasa kusa dashi xata xauna sanin ko yaushe a tare suke xama kuma suke cin abinci.
Ya juyo yana kallon ta a fusacce, ke wai wace iri ce, babu wurin xama ne duk gurin nan sai anan, did you know me?
Ta gyad'a kai da sauri tana fad'in yes I do,you are our friend and we played together with yasmeen, sai ta tunxuro baki.
Suka kafe ta da idanu, bata da tsoro ba wannan ba dama ta iya turanci ne bata masu ko dan basa yi mata suna tunanin bata iya ba can, Sam sun manta cewa hidaya ma yar makaranta ce a yanxu.
Cikin tsawa sultan ya kalle ta, yace ke dalla malama tashi.
Afiya tace baxata tashi ba, xaka fara nuna halin naka kenan daga tashin ka kuma akan yarinyar da ta taimaki rayuwar ka.
How?ya tambayeta cikin tsananin mamaki yana qara kallon hidaya, wannan qaramar chick how can she help, sai kuma ya miqe yana saukowa dinning d'in,
Baxan iya cin abinci wannan yarinyar na kusa dani tana kallona haka ba, babu wanda ya tanka masa, gab da xai bar falon sai ya juya yana kallon wani gu inda suke wasa, gaban sa ya fad'i ya juya da sauri yana kallon yarinyar bakin sa na furta hidaya, duk suka dube sa.
Yace daddy wannan ce hidaya, aiman ya gyad'a masa kansa, sultan yace nayi mafarki da ita jiya..
Sai kuma yayi shiru ya fice xuwa inda sarki.
Hidaya ta kasa sakin jiki da sabon al'amarin da take gani agun abokin wasan nata, yana nuna baya son ta baya son ganin ta bai san ta ba, and again taga kamar kowa yana tsoron sa yanxu not like before, meyasa?ta shiga damuwa sosai duk fad'an da xasuyi suyi fushi na minti uku ne an shirya amma meyasa yanxu yake ta fushi da ita.
Kici abinci hidaya, muryar aiman ta katse mata tunani, ta soma cin abincin tana had'iye wa dole batare da jin d'and'anon sa a bakin ta ba.
Bayan sultan ya dawo, aiman ya xaunar dashi yana tambayar sa Party wa kuka je wannan qauyen kuma ya sunan sa.
Daddy ni bansan sunan qauyen ba amma baxan manta ba na fulani ne qaramin gari ne, birthday qaseem ne.
Merah yace uhum tell me, sai me kuma ya faru bayan anje party.
Sultan ya soma inda inda kada daddy yasan munannan abun daya aikata, no is not possible.
Kai nake saurare ka xuba min idanu.
Daddy I don't know nidai kawai ina xaune naji an dake ni akai ban kuma san me ya faru ba again.
Yace amma fu'ad yace ka fito daga wurin baka da lafia.
Yes daddy bayan na fito ne na rasa hanyar da xan koma gida na fito ina dubawa sai naji an min wannan dukan, hala sun d'auke motar ne?ya tambaya cikin son kau da xancen na mahaifinsa kada ya d'ebo masa da xafi.
Motar tana nan ajiye amma babu wayar.
Bai damu da ba'tan wayar ba komai na cikin wayar yana da copy nasa amma...
Ya katse sa yana fad'in amma sultan da ixinin wa kaje Party.
Ya shafa kansa yana wani qayataccen murmushi daddy ba irin party da kake tunani bane fu'ad bai gayama ba, wannan is normal only friends naga na saba fita naje Party ma na dawo baa tambaye ni dalili ba ko dan saboda wannan yaxo da tsautsayi ne?
Aiman xai yi magana yayi saurin katse sa yana riqo hannunsa, kar ka damu daddy kada ranka ya baci akan wannan I promise you baxan qara xuwa party ba, idan ka ganni kuwa dinner ce naje shima na fu'ad ko salwa ko amira sai kuma closest friends wad'anda suka xama dole, am so sorry daddy, ya fad'a yana kissing hannun baban nashi.
Aiman ya shafa kansa yana kiran is ok, bayan lokacin ka sami loosing memory.
Ya d'ago da sauri yana kallon mahaifin sa.
Yace ni daddy when, I thought everything was all dreaming.
Yace ba mafarki bane ka godewa Allah.
Ya sauke numfashi a hankali kafin yace wata nawa yanxu.
Merah yace 4 to 5 month yanxu.
Innalillahi yanxu daddy ya xanyi da School and my ball komai an wuce ni kenan, hankalin sa sosai ya tashi.
No kada ka damu ina waya School d'in ku akai akai sannan akwai medical report ai, and again wurin kwallon kama baka da matsala ka fara shiri next wk xaka koma amma baxaka dawo yanxu ba sai after 5 years idan ka kammala makaranta.
Sosai yaji dad'i yayi masa peck a kumatu yana qara rungumeshi banda abin daddy har sai ya bashi warning akan kar ya dawo, shi me ma xaiyi a qasar da ya tsana.
Su biyu ne harabar gidan akan motar fu'ad.
Yace guy bafa qaramin arxiki ka auna ba da yanxu mun dad'e da manta ka a doron qasar nan.
Me ya faru dani nima ban sani ba, Allah ne kawai masanin gaibu amma nayi kuskuren da nakasa yafewa kaina, wacece ita, a ina take, daga ina ta fito, wane hali take ciki yanxu duk ban sani ba.
Fu'ad kallon mamaki yake masa kafin yace ban fahimce ka ba, maganar wata naji kana yi sultan
kaga wata a ranar kana so ne, are you in love?
Sultan ya girgixa kansa nooo manta kawai kada ka damu.
Cikin rashin damuwa fu'ad yace ranar naga ta kaina mummy sau biyu tana marina, Mami harda min fad'a
banda daddy da papa inaji cinyeni kawai ne baxa suyi ba.
Sultan yayi dariya yana fad'in shi Abba fa yana ina.
Abba shima fad'a yayi min, ranar fa kamar banda gata kamar wani shege a dangi.
Yace sorry maxa dama you have to take risk for me, more than two slaps ma ya fad'a yana kanne masa ido d'aya dai dai lokacin hidaya da yasmeen suka fito sashen sarki da gudu suna dariya.
Tana ganin sa ta nufe sa da gudu, yaya sultan.